Sashe 40
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuwa yanzu ya tabbatarda son SANAAH xai iya ajalinsa dan kuwa duk tarin mummunan hadarin dayake tattare da bibiyarta da bazai iya denawa ba sbd wanda shine gatanta yanzu,
Yayi yayi amma wlh ya kasa cireta daga zuciyarsa bare iya hakura da ita,
Shidai a yanzu ya shirya karban kowace hukunci indai Dad zai aura masa ita,
Indai zai mallaketa babu abinda bazai iyayi ba musamman a yanzu dayake ganinta a gabansa ta sauya masa gabaki daya ta zama macen da babu namijin da zai iya resisting ko iya qamshinta dayake fitowa daga jikinta yana shiga hancinsa da nutsuwa.
Ja baya tayi cikin wani irin slow tana juyowa a hankali ta kalli Safiya wadda take kokarin wucewa ta basu guri kanta a qasa.
Riqe hannun safiya tayi da sauri hannunta na dan rawa kadan ta dauke idanuwanta da fuskanta gabaki daya daga inda yake tana rabawa itama zata wucesa ya miqa hannu zai kamo nata hannun ta kauce da sauri tana dagowa tai masa kallan tsana mai tsananin gaske datake bayyane wadda ta sakashi bude baki ya ambaci sunanta da cewa
"SANAAH wannan karan na dawo gareki wlh aurenki zanyi,cikakkiyar halak dina zaki zama"
Bata iya tsayawa jin maganganunsa dataji suna qona kunnuwanta ba wucewa tayi tana yin gaba cikeda mamaki mai tsanani da tashin hankalin ganinsa a bangarensu.
#MAMUH
09033181070
[01/05, 10:48 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
39
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Mommy suka tadda a palo zaune cikeda mamakin itama tayi shiru tana jin fargaba na son shigarta da shakka mai tsananin gaske ta bayyanar Samad da dawowansa,
Tayaya zasu taba samun nutsuwan rayuwa a guri daya dashi dan harsun manta dashi,
SANAAH data qaraso da tsoro mai tsanani a kirjinta mommyn ta dago ta kalla itama idanuwanta a sauye.
Murya na kokarin sauyawa SANAAH tace
"Mommy Samad ne ya fito daga nan??
Numfashi me dumi mommy ta sauke tana dan kokarin hana tsananin tsoronta fita tace
"Shine,ina zaune na gansa nima yaxo wai gaidani"
Shiru sukai dukansu kowa na shiga tinani da fargaba ga Al'amin baya nan dasuke jin shine maganin tsoronsu tinda dai a yanxu karkashin uban samad din suke bazasu iya cewa komai kai tsayeba har sai yayi wani abin wanda su kuma basuda nutsuwa sbd tsoron zai iya wani abin kuma bazasu iya sanar da Al'amin ba sbd kada su sakasa damuwan da zata hanasa karatun dayake a wata qasar hankali kwance.
Babu wanda ya iya cewa komai tsawon lolaci kafin SANAAH ta miqe ta nufi hanyar bedroom dinta ta shige tana ajiye wayarta da handbag dinta jiki a mace ta nufi toilet sbd magrib da ake kira.
Har bayan magrib jikinta a mace yake duk ta rasa walwalanta kaman yanda mommy itama duk ta shiga damuwa da fatan Allah ya bawa SANAAH kariya daga Samad.
Sai datai ishai ta fito sanye da Egyptian riga da skirt masu fadi sosai da qaramar hula ta nufi kitchen ta dora hadin tea mai kyau da zuma da zata kaiwa Dad tana dan fira da Safiya sama sama sbd yanayin datake ciki na mutuwan jiki.
Tana gamawa ta hada a lafiyayyan teaset masu kyau musamman na Dad din kadai ta saka hijab dogo har qasa ta fice zuwa bangarensa.
Koda taje kuwa yana zaune a palonsa yana waya dansa daya ta nemi guri ta ajiye ta zauna harya gama ya kalleta cikin kulawa yana amsa gaisuwanta datake mai cikin kulawa da sakewa.
"Kin shirya fara fita makaranta dai a kwanakin?
Gyada kai tayi tana dan murmushi da cewa
"Eh uncle S yacema next week zan fara zuwa,nagode Dad Allah ya saka da khairan ya qara nisan kwana"
"Amin" yace yana fara mata bayanin yanda karatun zai mata dadin gudanarwa.
Suna cikin magana Samad yayi sallama ya shigo cikin black designer kananun kayan da suka masa kyau shakarunsa suka dan bayyana sbd ya girmi Al'amin ma sosai.
SANAAH cikin nutsuwa tayiwa dad saida safe ta fice ta basu guri.
Tana isa bangarensu abinci ta zauna taci a dining ta zauna palo tareda safiya suna fira sbd mommy ta shige kokuma tana can tana waya.
Washe gari da safe Suna breakfast ga tsananin mamakinsu saiga Samad ya taho gaida mommy.
Boye mamaki da shakkarsu sukai mommy ta dan sakar masa fuska suka gaisa SANAAH kuwa ko kallansa batai ba tana gama breakfast dinta a natse tabar gurin tayi dakinta tana wayoyinta.
Da yamma ma haka ya sake zuwa gaida mommy wadda zuwa yanzu lamarin itama yafara sakata tsaka me dan kuwa ya dauko hanyar sauyi da gaske wanda har abada bazasu taba samun nutsuwa dashiba.
Da daddare yauma a gurin dad din suka hade shi da SANAAH dan haka bata dade ba ta baro ta dawowanta.
Ga mamakinsu da baya qarewa cikin lokaci qanqani Samad ya maida bangarensu gurin zuwa gaida mommy safe da yamma cikeda girmamawa da danne tsananin maitarsa akan SANAAH da control daqyar.
Mommyn ce kadai ta iya dan ringa kulasa tana amsawa da mutuntawa a duk lokacinda zai zo gaidata amma SANAAH sam batama bari yana ganinta duk inda zasu hadu ta toshe hakan ta nesa kanta dashi sosai,
Ko gurin Dad da suke haduwa ta dena zuwa a lokacinda tasan yana zuwa sai suka dena haduwa kwata kwata wanda hakan yake neman zautar dashi sbd a yanxu kam ya kasa riqe kansa akanta,
Fakewa yayi yayi dakon lokutan dayasan tana zuwa bangaren Dad da barowa da daddare dan haka ya ringa bibiyan hanyar dan samun magana da ita amma ta fitar masa da duk wata mummunar tsanar datai masa.
Kasa hakuri yayi ya kasa riqe kansa da hakurinsa sbd neman rasa tinaninsa dayayi ya daure ya cire tsoro ya samu Dad da maganar ya shirya aure kuma SANAAH din yake so.
Ko kalma daya Dad bai masa kan maganar ba saima sallamarsa da yayi daga gabansa wanda hakan na nufin koda wasa kada ya sake masa maganar.
Wannan hukuncin ya sakasa rasa kansa ya rikice yaji yana neman zama abinda bashiba dan haka ya turo mahaifiyarsa gurin Dad din ba dan taso ba cikeda shakka itama taje tayiwa Dad magana kalma daya ya fada mata wadda ta sakata kusan somewa a zaune tsabar shock shine "DUK TA SAKE MAGANAR SANAAH DA SAMAD A BAKIN AURENTA HAR ABADA"
ko data dawo bangarenta bata gani sosai tsaban tsananin tashin hankali dan haka ta zaunar da Samad ta fada masa tana kallo ya kusan sanqamewa shima daga zaune dan haka suka shiga tashin hankali a cikin kwanakin.
SANAAH na fara zuwa makaranta ta sake zaba busyn da kwata kwata ya dena ganinta a gida sedai haka ya ringa bibiyarta har makaranta dan hana kowane namiji ko kusantar inda take batareda ta saniba.
*****duk yanda hajiyar Samad ke tinanin son SANAAH a zuciyarsa masifa ce to a yanzu ta sheda lamarin ya wuce nan dan a bayyane rasa kansa da yayi akan SANAAH yake yanxu,
Shi kansa Dad zuwa yanzu yasan abinda yake faruwa duka sbd yanda cases suka fara yawa daga waje akan irin mazan da Samad yake amfani da power yana illatawa idan suka kusanceta da sunan soyayya dan haka yan jaridu suka fara samun fada da yadawa akan ahalin jeerah da Samad din daya zare ana kiransa mai tabin hankali.
SANAAH damuwa mai tsananin gaske da tsoro ne ya fara dawowa rayuwarta dan kuwa ko a cikin gidan yanzu a tsorace suke itada mommy hankalinsu ya tashi sosai fiyeda tsammani.
Dad ma zuwa yanzu ganin yanda abubuwan suka juye da halinda su SANAAH suka shiga ya gano kusan a cikin hukuncinsa na kawosu cikin gidansa akwai kuskure dan gashinan kaman ya kawowa Samad din SANAAH dinne har gida batareda aure ba.
A cikin girman kuskuren hakan shine babu inda kaf duniya SANAAH zataje batareda Samad ya nemeta ba tinda harya ajeta gidansa karkashin ikonsa amma yake hakan.
Hukuncin daya sake yankewa shine na zabar SANAAH ya yafe Samad dan haka ya sanar dashi ya tattara yabar qasar gabaki daya ya koma America kada ya sake dawowa har saiya nemesa.
Hukuncin Dad din kusan kashe Samad din ya kusa yi dan babu ma fuskan ya roki sassauci kuma wlh yasan yana tafiya bazai taba nemansa ba sai ranar daya tabbatarda ya aurar da SANAAH dan haka yaji ko zai rasu baxai iya tafiya batareda ya maida SANAAH cikakkiyar macensa ba sbd kawai a aura masa ita dole dan haka kawai zaiyi Dad ya aura masa ita.