Sashe 141
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A ranar Meenah data jima tin kwanaki tana shiga jikin Samrah da sabawa da ita ta fita da yamma taje har gida ta sameta tasamo duk abinda takeson samowa daga gareta wanda ya dangana harda video din da ganinsa ita kanta sai dataji tausayin Samad da kuma farin cikin matsalarta datazo karshe insha Allah dan kuwa babu mijin da zaiga matarsa a hakan wani na neman haiqe mata bai rabu da itaba ko tsanarta da qyamarta dan haka ranta fes ta dawo gida tanajin duniyarta ta dawo sabuwa.
Sai bayan magrib ta dawo dan haka kai tsaye bangarenta ta nufa ta tadda su Maamah a palo zaune suna fira da farin ciki ta gaisa dasu ta wuce dakinta tana jin yau batajin damuwan komai.
Acan bangaren Dr Mum kuwa tinda suka dawo daman bataje ba sbd bata kaunar saka SANAAH a idanuwanta kaman yanda SANAAH din itama batason su hadu sbd kaucewa tashin hankali.
Shi kansa Raheem din batama sake komawa bangarensa ba sbd matiqar taje bazata iya riqe kanta daga bayyanar masa da komaiba dan haka taqi zuwa su hadu sbd ta bari sai anyi adduar ukun rasuwar an watse komai ya lafa bazaa ce tayi hauka ba ana cikin rasuwa tayi hakan.
Kame kanta tayi a bangaren nasu bata taba futa koina ba dan kuwa batada niyar xuwa bangaren Dr Mum sam dan haka suma babu wanda ya mata maganar bataje ta gaida Dr Mum dinba sbd sunsan sbd SANAAH na can ne.
Dr Mum kuwa sam bata ma gabanta duk da tasan ita kanta dan SANAAH tana bangaren ne yasa bazata taba zuwa ba sai sika mata uzurin hakan baace komaiba,
SANAAH kuwa duk ta zama wata iri hakama tinda suka hadu a ranar gaisuwan basu sake haduwa ba dashi sedai a waya suke magana kawai dan haka cikin tsananin kewan juna da tsananin son dayake cinsu suke.
Dr Mum ta lura da yanda duk tayi sanyi kamanma kuma batajin dadi sbd ko kuzarinta ya rage bata ko cin abinci sosai a kwana biyun.
Ita kanta Dr Mum din cikin sanyi take na kulawa da mijinta dayayi rashi a kwanakin dan haka babu wata sakewa a tsakaninsu sedai taje ta gaidasa takai masa abinci ta saka yaci ta dawo.
A hakan akai sati daya cif da rasuwan kowa ya tafi komai ya watse aka koma rayuwa hatta yan uwan Umman sun gama komai nasu dangane da komai nata sun tafiyarsu ankwashe komai nata anbasu Dad ya yafe musu komai dan haka komai saida aka kwashe a bangaren aka barsa empty da fara shirin rusasa da zaayi gabaki daya dan tayar da sabuwar ginin bangaren SANAAH da zaayi shima mai hawa daya.
Dr Mum tinda aka gama komai kowa ya watse bata iya zuwa bangarensa ba sbd batajin dadi kadan mura takeyi dan haka bai ganta ba sai washe gari da safe taje takai masa breakfast ya zuba mata idanuwansa yana kalla tareda sauke ajiyan zuciya da numfashi mai sanyi yana daga hannunsa daya cikin kulawa da tarin soyayya mai karfin datake cikin jininsa ya miqa mata yana kallan idanuwanta data dago dasu masu haske ta kallesa tana jin wani irin nauyi da mutuwan jiki na rufeta.
#MAMUH
09033181070
[24/06, 11:51 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
140
Ahankali ta maida idanuwanta akan hannunsa daya miqo mata ta kalla da wata irin sanyin dataji jikinta ya qara sanyi da jin idanuwanta suna cikowa da wasu hawayen da batasan lokacinda suka taho ba tana kasa motsawa harya motsa ahankali shima yana isowa da hannun nasa akan nata ya dora yana sakawa cikin tafin hannunta ahankali ya hade tafukan hannuwan nasu tareda sauke wata ajiyan zuciyan data fito daga kowace iskar dake cikinsa yana qanqame tafin hannuwan nasu itama rintse idanuwanta tayi ahankali da dan karfi hawayen dake cikinsu suka digo ahankali suna sauka akan bayan hannunsa dayake qanqame da nata ya zuba musu ido da idanuwansa da sukai jajir yana jin Dr fammah itace tasa kaddarar da bazai taba iya cin jarabawa akanta ba.
Bai sake hannunta ba daya saka a cikin nasa ya janyota jikinsa ahankali ya mata wata halal runguman daya shigar da ita jikinsa sosai yana jin tsigar jikinsa na tashi har cikin kansa tareda jin kamshinta kai tsaye cikin hancinsa zuwa kansa karan farko bayan shekaru.
Ita kanta rufe idanuwanta tayi tana sake jin hawaye na zuwar mata na samun kanta a tareda wanda bata taba saka ran sake dawowansa rayuwarta ba.
Shiru sukai a hakan tsawon lokaci kafin ta iya janyewa ahankali tana barin jikinsa ta hada masa abincin tana miqa masa cup din tea mai kamshin data hado masa a cikin breakfast din.
Amsa yayi yana hadawa da hannunta ya riqe a cikin nasa daya tukuna yafara sha yana kasa dauke idanuwansa daga kanta cikeda samun nutsuwa da kwanciyan hankali.
Sai daya ci komai ya koshi tukuna ta baro bangaren ta dawo nata tana shiga duk taji itama kaman batada lafiyar dan haka dakinta ta shige bata fito ba sai yamma lokacin SANAAH zazzabi take dan ji dan haka koda sukai sallan magrib abincin da safiya ta gama hadawa da komai na Dad a ciki Dr Mum din ta kalli SANAAH dake lafe a palon tace
"Ki hadawa Fleet nasa ki kai masa dan banajin ana aika masa abinci daga bangaren Maamansa"
Shiru tayi cikin damuwa da rashin son zuwa sbd batason taje ta hadu da matarsa a gurinsa dan haka ta dan lafe tana bude baki tace
"Suna kai masa may b ma anriga ankai"
Dauke kallanta daga kanta Dr Mum tayi tana maida akan wayar hannunta tace
"Eh kije ki masa tinda babu tabbacin"
Shiru tayi tana jin jikinta na sake sanyi dan haka safiya dataji hakan kitchen ta koma ta hada masa nasa a tray da komai a tsare ta ajiye.
Sallar ishai sukai suna gamawa kowa ya shige sbd kusan daman hakan sukeyi.
Wanka tayi tayi shirin baccinta kaman bazata ba sai kuma ta daure ta sako doguwan hijab ta fito ta nufi kitchen ta dauka a natse ta fice.
Dr Mum ma data kira Fleet din ta sanar masa SANAAH zata kawo masa abinci sbd tsoron kada matarsa tai wani abin gwara ya san da zuwan SANAAH din tana gama fada masa sallama sukai ta kashe wayarta tana shiga wankan itama.
Tana fitowa cikin doguwar riga ta shirya mai kyau da rashin ado ta fito ta tafi kaiwa Dad abincinsa dayake jiran a kawo masan dan kuwa har wata yunwa yakeji.
Ko data iso bangaren koina tsit tini Mr S yai sallama dashi ya tafi hakama ya bada umarnin securities kowa kada ya tafi ko hanyar bangaren Dad din hutawa zaiyi sbd hayaniyar kwana biyu da rasuwan da akai dan haka koina tsit yake babu komai da kowa.
Ko data shiga palon farko shiru babu haske sosai iya aircon ne kadai ke aiki da wata kamshi mai sanyi,
Kai tsaye palonsa na kurya ta daga kafafunta tana takawa da nustuwa ta shige bayan ta saka hannunta daya ta bude tana shiga shima babu wani haske sosai ta rufe kofar tana isa inda zata ajiye abincin akan dining dinsa mara girma da tsari ta ajiye ahankali tareda juyowa a natse tana kallan koina ta tako kafarta tana dawo tsakiyar palon tareda kasa daga kafarta ta isa kofar master bedroom dinsa datasan yana ciki sbd bata taba shigarsa ba tinda take duk da kusan a jiyan an sauya komai na dakinsa an saka komai da komai sabo fil.
Tsayuwan datai a gurin tana shiga dan tinani ya saka harya fito batasan da hakan ba saida ya iso gabanta ya saka hannunsa daya ya kama nata a natse yana kaiwa bakinsa cikin wata nutsuwa ya sauke maga kiss mai sanyi yana kallan fuskanta data kallesa itama tana dawowa hayyacinta.
****SANAAH ma a natse ta isa bangaren Fleet din wanda tana shiga koina babu haske sosai dan haka kai tsaye hanyar bedroom dinsa ta nufa tana takawa ahankali da shakkar isa sbd batasaniba ko matarsa na ciki batason damar dasu da kanta daga abinda zata iya gani dan haka a bakin kofar bedroom din ta tsaya bayan ta shiga palonsa na kurya ta sauke idanuwanta qasa da numfashi ahankali ta daga hannu zatai knocking sai kuma ta dakata tana fasawa ta juya ta ajiye tray din akan table dayake palonsa zata juya ta nufi kofa ta fice ya bude kofar bedroom din nasa sbd jikinsa daya basa da kuma dan motsinta daya ji.
Bude kofar ya sakata dakatawa tana kasa juyowa kirjinta na wani irin nauyin gaske taji idanuwanta ma mata wani radadi da cikowa da hawaye ta sauke ajiyan tana kasa juyowa har lokacin saida ya tako ahankali yana isowa bayanta hunnunsa daya kawai ya saka ya zagayoya ta bayan yana janyota jikinsa ya mata wata kyakkyawar rungumar data rintse idanuwanta hawayen dake ciki suna saukowa sbd saura kadan zuciyarta ta dena bugawa daga abinda taji tanaji akansa.
Shi kansa wata lafiyayyar ajiyan zuciya mara sauti ya sake yana qarasa zagayota da hannun nasa daya yana sako kansa gefen wuyanta suka lumshe idanuwa a tare.
Jin digar hawayenta akan hannunsa ya sakasa juyowa da ita ahankali ya kalli fuskanta ta dago itama kallo daya tai masa ta fasa masa kuka kawai wani kishinsa na neman buga zuciyarta ta fada jikinsa ta qanqamesa.
Kai tsaye a cikin idonta yaga menene yake cinta dan haka rungumeta yayi yana dan qanqameta tareda bude bakinsa yace
"I love you"
Sake shigewa tayi jikinsa kukanta na kasa tsayuwa haka kawai.
Ganin hakan ya dago kanta yana kallan fuskanta sai kawai ya sake murmushi mai kyau da tsari daya qarawa fuskansa kyau yana tallafe fuskanta da hannuwansa biyu ta bude idanuwanta dake hawaye ta kallesa ya kuma sake mata murmushi mai kyau ta turesa tana juyawa da karfi zata fice ya mata riqo daya tareda juyota gabaki daya yana fizgota ta fado kansa fuskansu na hadewa da bakinsa a nata lokaci daya ya mata wani lafiyayyan kiss da tsotsa ta minti daya cif kafin ya saketa tai baya zata zube sbd kasa tsayuwan datai da kafafunta sbd ba qaramar tsotsan data ratsa kowace jijiyan jikinta yayi mata mai sanyi.
Tarota tayi da hannunsa daya yana saka daya a wuyanta ya kamo wuyanta yana kallan cikin idanuwanta yace