Sashe 68
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kadan ya matso ahankali ya sako kansa cikin wuyanta gefen fuskansa ya kara a fatan wuyan nata batareda sun hade ba yaji babu alaman zafi a jikinta na ciwon da aka ambata dan ya dago idanuwansa zai janye ita kuma jun saukar dumin numfashinsa mai zafi akan fatan wuyanta ya sakata juyowa sai fuskansu ta hade dogayen hancinsu suka gogi juna ta ja baya da wani sauri sbd yanda numfashinsa ya shigeta kai tsaye da karfi tajisa har cikin kwakwalwanta...
Bayan datai da karfi ya sakata kusan faduwa ya sake riqota yana dawowa da ita kirjinsu ya hadu kadan haduwan da saida kirjinta ya gogi nasa ta rintse idanuwanta da sauri tana sake janyewa shikuwa idanuwansa ya sauke mata ya bude baki zaiyi magana ta juya da sauri ta nufi kofa sbd iya bakin daya bude dumin ciki ya daki gefen fuskanta da fatan kunnenta jin tayi gabanta yana bugawa da karfin gaske dan haka bazata iya sauraron saukan muryansa a kunnuwanta ba.
Harta fice bata juyoba tana kuma jin kaifin idanuwansa akanta dan haka ta qara sauri ta fice daga palon tabar bangaren gabaki daya tayi na mommy tana isa gaida mommyn kawai tayi tana wucewa bedroom dinsu ta nemi guri ta zauna akan sofa ta nutsu tana jin ciwon cikin gaske yana kamata.
Bata fitoba bare ta sanar da Mommy zuwan da akace Dr Mum mahaifiyar Dad din Fammah din tayi dan haka Mommy bata saniba tanata shaaninta.
Sai bayan tsawon lokaci har azahar tayi tukuna ta fito bayan tayi sallah ta tadda Mommy palon zaune tana waya dan haka ta zauna tana kokarin saka kiran itama.
Acan bangaren su Dr Mum kuwa murna ce da farin ciki ya cike na ganinsu itama Dr Mum din ta dan sassauto ta boye fushi da bacin ran datake ciki ganin fammah da Meenah din sunata murnan zuwanta dan haka aka hau fira da murna batareda kwata kwata su Mum din sun tina fadawa Su Dr Mum din tareda wa suke a gidan ba.
Kasa hakuri Dr Mum tayi yamma na kokarin yi ta Nemi ganin Dad jeerah wanda daman yau zaman nasa na jiran kiranta ne dan haka tana neman ganinsa kai tsaye ko isar masa da sakon Ms S beyiba ya bata daman zuwan dan haka ko data baro bangaren sanye da doguwan rigar Morocco maroon kala da rufarta akai ta nufi bangaren nasa tana gap da ficewa daga inda jerin bangarorinsu suke a jere Hajiyar Samad ta fito danye da atampar Exclusive super da lafayar tsadaddiyar lace zata fita idanuwanta suka sauka akan asalin balarabiyar macen data sanyata dakatawa cak ta tsaya tana kallanta batareda Dr Mum dinma ta ganta ba bare sanin da ita a gurin kawai dai Imran ne a biye da ita dan bata rakiya zuwa can din.
Bude idanuwanta da suka shige kaman na kashe kwarkwarta Hajiyar tayi tana sake kallan Dr Mum da Kyau tanason sanin ina suka samu larabawa bayan Meenah da suke da ita.
Kamannin Fleet take kokarin ganin suna neman bayyanar mata akan fuskan matar harta bacewa ganinta dan haka taji bama zata iya fitaba sai tasan me gidan nasu yake ciki dan kila dangin Meenah ne sunzo indai hakan ne gwara taje ta san yanda zata sanar da maganar auren wa meenah sbd su tayata zuba tashin hankalin da zasu babbakawa villah din wuta tsabar kishi da tashin hankali kafin su tafi.
Bangaren Meenah din ta nufa kai tsaye amma babu kowa sai mai aikin da suma aka kawo musu tana aiki.
Juyawa tayi ta nufi sabon bangaren da akace meenah din na can tana isa kai tsaye ta shige tana jin ranta fes hakama tana fatar daga yau balai ya balle kowa ya rasa zaman lafiya da walwalan da aka saka ta rasa.
Tana shiga babban palon da sallama tsarinsa ne ya sakata fara dakatawa da wani irin mamakin tsarinsa dayake kusan daban dana kowa tinda shi saida aka sauya har ginin.
Maamah ce ta fara dagowa ta kalleta da nutsuwa da dan mamaki amma kuma sai tafara kokarin sake fuska dan gaisawansu sabanin su Mum da suke kallanta da dan daidaita tasu sakewan dan gaisawa da ita.
Hajiyar kuwa tana sauke idanuwanta akan Maamah ta ganeta sbd itace Uwar Fleet da suka sani.
Gurin zama ta fara nema da kanta ta zauna sbd jin tana shiga confuse da lissafin ganinta da matar data gani ta wuce....
****Dr Mum tana isa babban palon dayake nasa na hutawansa ta musamman sake daure fuskanta tayi da kyau da wani irin zafi da quncin dayazo ya danne kirjinta dan haka tana sako kai a asalin palon yana zaune cikin nutsuwa da kwanciyan hankalin jiran nata dan haka ya dago idanuwansa masu kwarjininsa tin kafin ya manyanta ya saukesu akanta yana mata kallan da tin daga ranar da suka rabu a palon mahaifinta bai taba samun damun ganinta in one haka ba tsawon shekarun sai ayau karan farko tana gabansa.
Dagowa tayi da nata idanuwan da suke cikeda zafi da baqin cikin shekaru da haryau bai saukaba ta kallesa kallan dayake tattare da cike da zafin dayake gani a bayyane.
Ahankali ya miqe tsaye daga zaman dayake cikin wata irin nutsuwa yana kallanta har lokacin harta iso gabansa ta dauke idanuwanta da kallanta daga kansa tana tana daidaita baqin cikinta tareda danne duk abinda take ji ta kallesa tana sake maimaita sallamar datai kafin shigowanta.
Amsawa yayi anatse kafin ya nuna mata gurin zama yana komawa ya zauna shima itama ta zauna tareda sake kallansa tana cire komai dayake tsakaninsu kokuma daya taba shiga tsakaninsu ta watsar sbd yanxu babu sauran duka wannan kaman yanda Fleet ya fada babu abinda ya rage bayan mutumcinsa shi dayake tsakaninsu.
Numfashi ta sauke tana sake sauke ajiyan mai sanyi da nutsuwa ta kallesa ya bude baki shima a sake da nutsuwa babu nuna komai yace
"Barka da zuwa Nigeria Dr,
Fatan kun sauka lafiya kuma kun baro mutan gidan lafiya"
Bata taba ganin mutum mai iya taku da sarrafa kowace manufa da iko ba irinsa dan haka itama ta sake watsar da komai ta dan sake yanayinta ta kallesa tace
"Lafiya kalau Alhmdllh,
Mun sameku lafiya?
Ya family?
Wani lafiyayyan murmushi ya sake yana shinshino irin abinda yake gudana a jini da kirjinta data danne ta boye sbd duniya babu wanda ya mata sanin daya mata.
Suna gama gaisawa ta bude baki zatai magana ya rigata cikin tsanaki da walwala da cewa
"Dr duk abinda yake tafe dake nayi miki alkwarin zan biya miki shi,
Maganar auren Fleet ne insha Allah
Na miki alkwarin zan raba wannan indai hakanne abinda ya kawoki tin daga qasar Morocco zuwa Nigeria"
Kallansa tayi da sauri da mamaki mai tsananin gaske wanda bai boyuba na jin maganar dayake fada kai tsaye cewan zai raba mata auren da kansa.
"Yes Dr,ai shine abinda kike buqata amma ki fada da kanki din nikuma zuwa gobe zan cika miki burin hakan"
Bacin ranta dan fara fitowa yayi tace
"Kasan da hakan meyasa ka jira har saida nazo?
Meyasa baka tambayeni tin ina can ba saina fada ka cika hakan?
To tinda har kasan hakan mezai saka har sai goben ka raba auren ayau tinda kaine ka basa matar sbd rabasa da matarsa,
Bazan taba karban aurenba dan haka indai har kalamanka hakan suke to araba auren nikuma wlh ko a goben zan bar qasar na koma inda na fito"
Murmushi mai sanyi da nutsuwa ya kalleta da kyau ya sake sakin murmushi mai tsantasar nutsuwa da kwanciyan hankali sake yana cewa
"Shikenan ba damuwa yanzu kuwa zan cika miki hakan Dr"
Wayarsa ya daga a natse saka kiran SANAAH wadda wayarta ke hannunta koda kiran ya shigo ya ta dauka a natse take ya sanar mata tazo yanxu itada Mommynta yanason ganinta.
Yana kashewa Fleet ya kira yace yaxo yanxu shima yana son ganinsa.
Yana kashewa imran ya kira yace yaje ya kawo masa Maamah yanxu itama uwar Fleet ce a gabansu zaice ayi sakin dukansu yagani.
#MAMUH
09033181070
[13/05, 2:26 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
64
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Dr Mum na jin hakan taji wani nauyin dayake danne da kirjinta ya sauka sbd matiqar Fleet ya shigo bazai fitaba indai itace ta haifesa saiya sawwake wannan auren.
Dad kuwa yana kashe wayar zuba mata idanuwansa yayi yana sake dan sakin ajiyan zuciya da numfashin manya tukuna ya dauke idanuwansa daga kanta yana jiran isowan duka wainda yakira dan kuwa ayau yanason tabbatarda iya inda rashin hankalin Dr yaje bayan manyanci yaxo.