Sashe 78
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe gari still ba kuzari ta farka haka ta wuni har Dare tayi shirin baccinta taci abinci kadan ta nufi dakin Dr Mum tayi kwanciyanta.
Tana daukan wayarta zata dan dudduba taji bazata iyaba ta ajiye tareda rufe idanuwanta taji an buga kofar dakin an bude an shigowa safiya ce cikeda girmamawa ta kalli Dr Mum tace
"Dr Mum Maamah ce tace a sanar daki Dad din fammah yana palo"
#MAMUH
09033181070
[17/05, 5:48 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
72
Dan shiru Dr Mum tayi da jin sakon da Safiya ta kawo na dawowan Fleet din wanda itama taji daga sama hakama bata taba tsammanin dawowan nasa ba a yanxu sbd ta dauka zaiyi kaman wata biyu haka amma duka duka baifi sati uku ba da kwanaki ya dawo.
Kallan safiya tayi tareda amsa mata mata da taji.
Juyawa safiya din tayi ta fice daga dakin,
Waya Dr Mum din ta dauka dage gabanta ajiye akan table ta saka kiran Maamah.
Maamah na dauka a natse hankalinta kwance tace
"Na riga na gama komai nayi shirin bacci 'danki ya tafi shima nasan yana buqatan hutawa sbd tafiyan daya dawo yaje ya huta dakyau kawai da safe ma gaisa,
Safiya ma ta fara hada dinner da zaa kai masa ga Sanaah nan zuwa saita dauka takai masa"
Maamah bataji komaiba cikin wakwala da farin cikinta datake na ganinsa ta kallesa tana ajiye wayar hannunta tana maimaita masa abinda dr mum din tafada wanda yajisu a kunnunwansa sbd kunnuwan nasa are very sharp.
Godia yayi ya miqe yabar bangaren ya tafiyarsa.
SANAAH dake kwance kaman me bacci tana jin abinda Dr Mum ta fada ta lafe sosai dan Dr mum din ta dauka bacci takeyi kada ayi mata wannan aiken dan kaman bazatama iya kaiwa bangaren nasa ba zata iya faduwa sbd yanda zuciyarta ta sauya bugu kwata kwata da yanda jikinta ya sake a take tinda Safiya ta ambaci dawowan tasa.
Dr Mum data riga tasan bata isa ace tayi bacci ba ko tayi baccin bai isa yayi nauyi ba dan haka kai tsaye cikin kama murya ta ambaci sunanta sbd kada ma ta iya tsayawa komai bayan umarnin da zata bata.
Ba yanda ta iya bayan dan motsawa kadan tana bude idanuwanta ta amsa kiran jiki a mace sbd jin yanayin muryan Dr Mum din da akwai lokutan da sam bata son wasa ko shiririta.
"Kije zaa shiryawa mijinki abinci ki kai masa"
Gyada kai tayi cikin tsananin sanyi kafin ta miqe tsaye tana nufar kofar fita kaman zatai kuka amma bata nunawa Dr Mum hakan ba.
Tana kaiwa kofa zata fice dr mum tace
"Idan kinje ki kai masa palonsa sbd ba lallai yasan da ankai abincin ba a dining tinda a gajiye yake"
Dakatawa SANAAH tayi ta gama jin abinda dr mum din tafada taji jikinta ya sake mutuwa ta sake gyada kai tana ficewa a natse.
Kai tsaye kitchen nufa ta tadda hadda maamah a kitchen din tana hada masa komai tareda dora shai ta kalli SANAAH din wadda ta kasa kallanta sbd kunyar datakeji na itace zataje bangarensa bayan sunsan shine kadai acan din.
"Kije ki dauko hijabinki ko ki sako afterdrees kafin nan mun karasa hada miki komai sbd kada ki kwashi qamshin abinci a jikinki kinyi wankanki kinji SANAAH"
Ninkuwa kunyarta tayi ta juya tabar kitchen din ta nufi daki dan daukowa.
Koda taje dakin take taji kamshinsa ya sauya zuwa wani fitinanniyar kamshin da take jikinta ya mutu sbd tsananin dadinsa da sanyinsa.
Tana isa ga hijabinta ta miqa hannu ta dauka taji kamshin a cikinsa take fitowa da dan sauri ta kalli hijabin tana sake shaqar qamshin kafin ta dago da slow amma saita kasa kallan dr mum dake tsaye a gaban mirror dinta tana goge fuskanta da face wipes wadda itama fuskanta take a kame.
Silalewa tayi da hijabin a hannunta ta saka tana ficewa kamshin na mata wata irin shiga kaman zata rasa gabbanta sbd mutuwan jiki.
***Shikuwa tinda ya baro bangaren kai tsaye yana isa nasa palonsa ya wuce koina tsit sai sanyin Ac da kamshine yake gashi sbd ko baya nan duk bayan kwana biyu sai angyare bangaren fes.
Yana isa tsakiyar bedroom dinsa wata numfashi mai sanyi da nutsuwa ya sauke yana ajiye wayoyin hannunsa akan table na tsakiyar dakin ya tinkari closet dinsa.
Inda yake zare kayansa ya isa ya zare komai daya bayan daya kafin ya jefa kafin ya isa inda towels suke a jere ya miqa hannu ya zaro towel daya ya daura a qugunsa ya nufi bathroom ya shige.
Saida yayi duk abubuwan dayake yi kafin wanka kaman su wanke baki da sauransu kafin ya ajiye towel dinsa shima inda ake ajiyewa tukuna ya isa cikin shower ya miqa hannunsa ya kunna take ruwa masu dumi suka fara saukowa akan fatarsa ya lumshe idanuwansa ahankali yana jin dumi da dan zafin ruwan suna ratsashi da warware duka yar gajiyar datake tattare dashi.
Ya shima yana cikin bathroom din kafin ya gama ya fito daure da towel din yana bayan ya dauki wani ya goge jikinsa.
A natse ya gama shirinsa cikin wayewa da tsantsar zamansa bature,
Qamshin dayake tashi a jikinsa ma mai sanyi da nutsuwa ne hakama kayan daya saka din suma masu nutsuwa ne sbd riga da wando ne har qasa na bacci.
Rigar itama har qasa take amma a bude gabanta yake tin daga sama har qasa wanda kusan haka kayan baccinsa suke kokuma ya saka iya dogon wandon pyjamas amma baya saka riga sbd tana damunsa wasu lokutan idan zaiyi bacci.
Yana gama komai daukan wayansa yayi ya fito palon bedroom dinsa ya zauna a natse tareda daukan remote ya kunna tv ba murya sosai dan bayason muryan da yawa ko kadan.
Wayarsa ce tayi haske alaman shigowan kira dan haka ya fara kai idanuwansa akan time ya duba kafin ya juyo kadan ya kalli wayar yaga Ms Meenah ce dan haka yakai hannunsa cikin kulawa ya dauka yana dorawa akan kunnensa ya bude baki muryansa ta ratseta ta kashe jikinta gabaki daya yace
"Yes,Aslm alaikum Mrs Jeerah"
Wani murmushi mai cikeda tsantsar kewa ta saki tana ambatar sunansa a cikeda sonsa tana fara jero masa bayanai da gaisuwa duka a hade.
A daidai wannan lokacin ne SANAAH ita kuma da daqyar ta iya isowa bayan bata lokacinda tayi kafin zuwan.
Babban palon ta tsaya ta sake bata wasu mintinan cikeda tinani kala kala na batason haduwa dashi kafin ta daga kafa ta iso kofar palonsa da bata taba tinanin yana zaune a palon ba a tinanin yana bedroom dan ta jiye ta juyo saita bude kofar kai tsaye cikin nutsuwa tareda sako kai.
Dagowa da fararen manyan idanuwansa masu cikeda kwarjini da haiba ya kofar yana sauke mata su a cikin wani slow da itama da batai tsammaninsa ba saida ta kusa faduwa amma ta riqe kanta sosai tana jin zuciyanta ya sauya bugu da wani sanyin sauri.
Qasa tayi da kanta tana qarasa takowa ahankali tana nufo inda yake idanuwansa ya dan dauke daga kanta sbd yanda yasan tana jinsu kada ta fadi ko barin da zata iya samun wata yar damuwan.
Tin kafin ta qarasa isowa inda yake fitinanniyar kamshinta ya ratsi hancinsa ya kasa hakura ya dago a karo na biyu da slow din dayafi na farko ya kalleta har lokacin waya yakeyi da Meenah basu gama ba sbd tanada maganganun da bazai iya katseta ba.
SANAAH na qarasowa gabansa ta durqusa ahankali ta ajiye kyakkyawan tray din hannunta ta miqe tsaye kawai batareda ta gaidasa ba sbd yana waya ta juya zata wucewanta tako daya tayi taji hannunsa ya riqo hannunta ta tsaya cak tana hadiye wani numfashi mai dumi da nemo karfin hali taqi juyowa sbd tana jin kallansa akanta hannunsa daya yana riqe da wayar dayake yi kunnensa har lokacin.
A natse batareda yankewa Meenah jin dadin wayarta ba ya dan taqaitar da wayar sukai saida safe ta jero masa kalaman i love you tukuna ya kashe wayar yana ajiyewa gefensa ahankali tareda dagowa ya kalleta bata juyoba har lokacin.
Daga zaunen bai motsaba ya janyo hannun nata dayake cikin nasa ya dawo da ita baya ta fado kansa a zaune ya saka hannunsa daya ya zagayo cikinta dashi ya hade kirjinsa da bayanta tareda saka hannunsa daya ya zagayo samanta dashi suka qarasa hadewa da kyau yana dan kwantar da kansa a bayanta ya sauke wata ajiyan zuciya mai tsananin sanyi da bayyanarda samun abinda ruhi ke so.
Ita kanta rufe jin tayi numfashinta yana daidaita a sanyaye tareda samun mutuwan jiki ta kasa motsawa tana dan rintse idanuwanta ahankali.
Shiru sukai dukkaninsu a hakan tsawon mintina kafin ta iya hada kuzarinta ta bude baki da muryanta mai sanyi tace
"Sannu da dawowa"
Da wata dukkanin nutsuwa da sanyi muryanta ta shiga kunnuwansa ya sake dan matseta jikinsa kadan yana manne bayanta da kirjin nasa ya fidda ajiyan zuciya kafin ya bude baki yace
"Na sameku lafiya??
Ya jikinki?
Yy kewan fammanki??
Meyasa baki bita ba?
Numfashi taja ahankali kafin ta fitar dashi ya juyo da ita gabaki daya suka fuskanci juna ta dan dago idanuwanta zata kallesa sai nasa suka sauka akanta ta kasa qarasa kallansa zatai qasa da kanta ya tare fuskanta da tafin hannunsa yana tsayarwa saiti da tasa yaja qamshin datake fitarwa cikin hancinsa zuwa kansa da kwakwalwansa ya rufe ido ya bude
"Ko zaki bi famman yanxu??
Girgiza kai tayi tana dan narkewa sbd kaman crazy take kewan famman sbd jin take kaman sunyi shekara basa tare.
Yanda ta girgiza kai tana narkewa yasakashi fahimtar ba qaramin kewanta din takeba dan haka ya fitar da wani numfashi mai dumi daya sauka akan fatar fuskanga tareda qamshin bakinsa ta rufe idanuwa ahankali tana dan motsawa kadan kaman zata tashi daga kafafunsa.
Irin yanda hannunsa daya yake zagaye da ita ya saka motsawan datai zata tashi kadan ya motsa sai ga kirjinsu ya sake hadewa da tsanake suna mannuwa da kyau.