← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 154

Sashe 79

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani kallo yayiwa kirjin nasu da suka hade da kyau yana jinta da hatta yanda zuciyarta take bugawa a nasa kirjin da yanda bugun ke saka lafiyar kirjinta motsawa a nasa kirjin yana jin jininsa na shiga dumi.
#MAMUH
09033181070
[17/05, 11:25 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

73
Ita kanta yanda suka hade din ya saka jininta kaman dumi hakama bugun zuciyarta ya kasa daidaituwa ta sake motsawa ahankali tana shirin yin baya hannuwansa suka bata karayi daga yin bayan tareda dawo da ita da wani irin yanayin da suka sake hadewa fiyeda bayan yaja qamshinta ahankali ya shaqa yana dago ido idanuwansu suka hadu ba tsammanin data dauke nata again da slow shikuwa bakinsa ya sake budewa yana kaiwa gap da sunanta har saida hancinsu ya hadu ya shaqi qamshin numfashinta shima dakyau cikin tsanaki yana jin yana basa wata lafiyayyaf effect ya saka shaqa yaja tukuna ya bude baki da muryan da iya sune zasu iya jinta sbd yanda ta fito yace

"Zaki tafi waye zaiyi serving dina?

Bude idanuwanta tayi ta dan kallesa ya samu idanuwansu suka sake haduwa zata janye nata ya ruqe fuskan da hannunsa daya yana sake mannota jikinsa da hannun daya suka ja numfashi a taren data saka kirjinta yi masa wata shafan daya aika mata wani mayen kallan da take tsaigar jikinta ta tashi ta dan qanqamesa da hannuwanta a hannunsa batareda tasan tayi hakan ba dan kuwa kallan da yayi mata wani masifar da bata taba ji ba taji.

Numfashi taja ahankali mara sauti wanda yana jin lokaci da yayi sama a kirjinsa daga nata kirjin ya gangaro da idanuwansa kan bakinta sauke mata su yana kallan yanda numfashin nata zai fita ya sauka a fuskansa.

Irin riqon da yayi mata ya saka ta bude baki ta zatai magana iskar bakinta mai dauke da wani qamshi mai sanyi da nutsuwa ya daki fuskansa ya shiga hancinsa ya lumshe idanuwansa ahankali cikin wata tsanaki kafin ya budesu ya kalleta tana cewa

"Zan zuba maka na tafi Dr Mum zata......

Wayarsa ce dake gefensa tayi ringing wanda ya saka maganarta dakatawa tana qin kallan gefen da wayar take shi kuwa hakan datai ya sakasa juyawa ahankali ya kalli wayar sbd baiyi niyar dubawa ba bare dauka dan lokutan kiransa a waya sun wuce idan ba wanda yake makusancinsa na sosai ba.

Sunan Dr Mum ya gani akan wayar dan haka ya juyo ya dam kalli SANAAH din wadda ta sauke kanta yana jin iskan numfashinta mai dumi yana sauka a fatar gefen fuskansa ya hada nutsuwa da kamewansa ya miqa hannunsa daya ya dauki wayar yana kaiwa kunnensa ta miqe tsaye gabaki daya tana dan durqusawa gaban table dake gabansa ta fara serving nasa komai a natse sbd tayi ta bar bangaren kawai.

"Barka da dare Dr Mum" taji ya furta a natse yana kallanta qaramin kallo mara karfi.

Bata dago ba bata dena abinda takeyiba taci gaba.

"Ina SANAAH??

Kallan SANAAH din yayi yace

"She's here" ya fada yana dan kallanta kafin ya saka handsfree yana dan dora kafarsa daya akan daya tareda gyara zamansa a natse yana ajiye wayarsa a gefen nasa sbd ya dauka Dr Mum din da ita zatai magana sai muryanta sukaji tace

"Mun riga mun rufe kofa sbd zamu kwanta kowama ya shige na kirane sbd kada tazo ta wahala kada kuma tace zata tafi can bangaren nasu tinda babu kowa hakan baida kyau ta bari da safe kawai banason hayaniyar an rife a sake zuwa budewa,
Saida safe Allah ya tashemu lafiya"

Tana gama fadan hakan ta kashe wayarta hankali kwance.

Kasa qarasa abinda SANAAH takeyi tayi tana kasa iya riqe kanta sbd faduwan gaba ta juyo da sauri ta kalli wayar kafin ta dago ta kallesa taga ba ita yake kalla ba wayarsa ya dauka yana kashewa gabaki daya ya ajiye gefe ya kalleta yace ta miqo masa juice na fruits din da aka niqa masa fresh dasu shi kadai zaisha ya ishesa baya wani jin yunwan komai.

Rasa yanda zatai tayi taji hankalinta duk yana neman barin jikinta sbd fargaban Ana nufin ta kwana anan kenan ko me?

Hannu ta miqa ta dauki glass din ta miqa masa tana miqewa tsaye zata juya taji muryansa ya fada mata kalman data sakata kasa iya daga kafarta ko daya da cewa

"Clearly dr mum dinki na nufin ki kwana gurin mijin kenan or.....

Bata iya barin ya qarasaba ta juyo da sanyi ta kallesa idanuwanta na wata rau rau fuskanta ta narke gabaki daya tana neman fasa kukan da batasan me zataiba.

Hannunsa daya da cup din baya ciki ya miqa mata a natse yana dan cewa

"Zo"

Kasa kama hannunsa tayi hawayenta suka fara kokarin saukowa ya kamo hannunta yana dawo da ita kan kafafunsa ya kamo hannunta daya ya saka mata cup din dayake hannunsa ya sake kamo dayan ya dora akai shima ta riqe cup din da hannuwanta biyu tana sauke kanta qasa,

Hannunsa daya yakai ya zaro tissue a gabansa dake kan table ya fara goge mata qasan idanuwanta ahankali batareda hawayen sun saukoba.

Farkon fara dora hannunsa a fuskan tata da tissue din jin tayi kaman ya dora mata qanqara a kirji sbd tsabanin daukewan da numfashinta yayi ta dago da wata faduwan gaban datake ciki ta kallesa idanuwanta suka fada cikin ansa kai tsaye wanda tsigar jikinta suka tashi gabaki daya hannuwanta suka saki cup din dayake cikinsu sbd ta kasa iya riqesa sbd rawan da sukeyi.

A jikinsu ya zube gabaki daya taja wani numfashi boyayye sbd sanyin daya ratsata na juice din.

A jikinsa ma sosai ya zuba dan haka ta miqa hannu tana dauke idanuwanta daga kansa ta zari tissues din hannuwanta na dan rawa har lokacin tajuyo zata goge masa idanuwanta na sauka akan lafiyayyar fatar kirjinsa da cikinsa zuwa qugunsa da babu kaya yake a bude ta tsaya cake tareda miqa masa tana dauke idanuwanta.

Numfashi ya sake a natse batareda panicking ba irin yanda tayi yasaka hannunsa ya kama hannunta datake miqo misa tissues ya zare tissue din ya ajiye a gefe tareda kama hijabinta daya lalace ya zare duk da ta riqe tace ya barshi kawai sbd kayan baccin dake cikinta wannan karan ba riga da wando bane qaramar doguwar riga ce mai santsi data kwanta jikinta.

Bai kalli fuskanta ba hannunta daya data dafe hijabin dashi ya kalli suna dauka ido fari tas dashi da dogayen faratanta ya dora dayan hannunsa ahankali akai tareda bude baki da sautin daya sakata loosing karfinta akan dafewan yace

"Yanada sanyi and you may catch a cold ok???

Batasan ya zare hannunta akaiba saida taji ya zare hijab din daga jikinta ta rintse idanuwanta da dan karfi tana kasa miqewa tsaye sbd kusan duka jikinta bayyane yake fatarta na wani glowing tana daukan idanuwansa daya dauke daga kanta ahankali.

Ganin ta kasa motsawa bare tashi ya sakasa miqewa tsaye da ita a jikinsa saidai tajita sama tayi saurin riqe budaddiyar rigar jikinsa fatarsa da tata sukai wata haduwa a karan karfo sosai hakan ba wasu kaya a jikinsu.

Bedroom dinsa ya nufa batateda ta bude ido ba har saida taji an sauketa zaune akan abu ta bude idanuwanta tagansu a bathroom dinsa ya ajiyeta a gaban madubin dake jere da dukkanin luxury abubuwan amfaninsa.

Rigar jikinsa ya zare a hankali ya jefa gurin da towels suke jere ya zaro qaramin towel mai laushi sosai fari kal ya kai bakin hadadden qaramar fanfon da suke zaune akai ruwan zafi suka shiga towel din kadan suna fidda wani hayaqin daya yake tashi ahankali yana sauka a gefensu suna jin wani dumi yana ratsa su ya mata wani kallan dayake sauyasa gabaki daya daga RAHEEM HAKEEM JEERAH data taba sani ko gani zuwa wani zakin na daban datake jin bathroom din yana gaurayewa da wani dumin daya sakata jin zufa na gangaro mata ahankali daga wuyanta yana gangarowa ahankali zuwa kirjinta...

Saukan tafin hannunsa taji a fatar wuyanta da babu komai ya tare siririn zufan daya gangaro mata yana wani cakuda sa da tafin hannunsa da fatarta tareda dire mata wani masifaffen kallo daya qara saka wani zufan gangarowa ya maida kallansa akansa cikin slow yana binsa da kallo yana Gangarowa yana gap da shigewa kirjinta ya saka gefen fuskansa ba tsammani taji yana goga gefen sukansa akai take numfashinta yayi wani irin daukewa yana sama bai saukoba taji saukan towel din dayake jiran ya dan huce a cikin rigarta ta qasa ya shiga yana goge mata cinyoyinta da juice din ya kaiwa....

Wani azababben numfashi taja tana qanqame gashin da hannuwanta suka shiga ba shiri tana bude bakinta ta shaqi numfashin dayake barinta da karfin gaske.

Saukan hannuwanta a cikin gashin kansa da fitar numfashinta daya kwace sa karfi ne ya sakasa jin kaman an feso masa ruwan sanyi ya saukar da mayun idanuwansa akanta yana qarasa shigar da hannunsa cikin qasar rigar tata gabaki daya da yaye rigar cinyoyinta masu tsananin daukan ido da wani santsi suka bayyana akan idanuwansa ya hadiye wani abu da saida maqoshinsa yayi wata irin tasowa ya sake goga mata towel din a hankali da saka fuskansa ahankali cikin wuyanta yana shaqar kamshin jikinta da shaqarsa yana jansa ahankali cikin hancinsa zuwa kwakwalwansa dake motsawa tana juyawa daga daidai zuwa juyewa.

Kasa daukan yanda yake goga mata fuskansa da towel din lokaci daya tayi tazare hannunta daya dana kansa ta dora a hannunsa dayake cinyarta ta zare towel din da wani irin karfi ta sake kasa daidai nan ya bude kafafuwanta ya shige tsakiyar qafafunta ya tsaya da wani irin sanyi tareda dora tafin hannunsa akan cinyarta daya yana wucewa dashi cikin rigarta da wata irin shafar data sakata yin baya hannunsa daya ya tarota tareda dawo da ita da karfi sukai wata mannuwan da kai tsaye tsinin kirjinta sukai masa wata saukar data sakasa sake cusa kansa cikin wuyanta zuwa kirjinta da zafi hakama hannunsa yayi cikinta zuwa mararta take ta fasa wani fitinanniyar kuka mai sautin daya qarasa taba lafiyar kwakwalwansa ya gangaro da fuskansa kirjinta ya goga ahankali ta bude baki zata fasa wani kukan tashin hankalin abinda taji na yanda fuskansa tayiwa kirjinta wata fitinanniyar guga.
Chapter 79 · 0% Book details