← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 150 OF 154

Sashe 150

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wayarsa ce tayi haske alaman shigowan kira ya juya idanuwansa yana dorawa akan wayar ya saka hannunsa daya ya zari tissue ya goge bakinsa yana daukan wayar a natse yabar gurin yana daga wayar.

Dining room din ya fito wayar na kunnensa ita kuma daidai lokacin ta fito daga kitchen dan acan taje tasha ruwan sanyi sosai dataji tanaso sbd kanta yayi sanyin abinda take ji.

Tana fitowan yana sako kai daga dining room din ta tsaya cak zata zuba masa idanuwanta da abinda suke cikinsu ya kasa boyuwa na azababbiyar sonsa da tsananin kewansa ba tsammani ya saka hannunsa daya cikin wata slow ya kama nata yana janta ya nufi kofar palon yana ficewa gabaki daya da ita.

Imran dake waya tin daxu a harabar gidan mai mahimmancin da kaman ma meeting ne yakeyi yana ganin fitowansu kai tsaye motar Fleet din ya isa tin basu isoba ya bude yana kunnawa ya fito yana budewa fleet din bayan motar wadda yana qarasowa da ita a hannunsa ya fara sakata kafin ya shiga take imran ya rife motar yana barin jikin motar da yin nesa sosai dasu yana cigaba da wayar.

Kallan Fleet din tayi da idanuwanta zatai tana juyowa da kallanta gabaki daya akansa ya bude baki cikin wata taqaicewan data fita da wani steez da slow yayi sallama da wanda yake waya batareda iya qarasa wayarba sbd kansa da yayi nauyi baya buqatan kowace hayaniya da jin muryan kowa ya ajiye wayar yana juyowa da zuba mata idanuwansa gabaki daya yana qin cewa komai sbd babu abinda yake buqata na maganarsa ko tata kallanta yakeson yafara yi na lokaci.

Ita kanta bacewa kalamanta sukai bakinta na rasa kowace kalma ko daya a cikinsa zuciyarta na narkewa da sanyaya da sanyi mai sanyin daya sakata kasa ko numfashi mai karfi tana dan sauke idanuwanta daga cikin nasa tanayin qasa da su.

"SANAAH KHALIL" ya ambaci sunanta da wata murya mai kauri yana dan dauke idanuwansa daga kallanta sbd abinda yakeyi akanta yana fara wuce iya riqewa.

Kaman daga sama ta bude baki ta amsa da wani sautin daya saka gashin jikinsa miqewa gabaki daya yana dan waiwayowa kadan ya kalleta da idanuwansa da wannan karan ja suka fara yana sauke wata lafiyayyar ajiyan zuciya da itama ita ta sauke tana sake bude baki a dan shaqe da wani tsananin sanyinta daya qaru tace

"I'm sorry da abinda ya.....

Rintse idanuwansa yayi da wani irin karfi da slow a lokaci daya yana jin wani irin kaifi yana ratsa tsakiyar kirjinsa da kunnuwansa daya saka maganarta dan takaitawa kafin ta sake bude baki zata qarasa maganar bayan ta hadiye wata numfashi mai dumi tana bude bakin ya kasa riqe kansa daga iya barin kunnuwansa suji abinda har abada babu abinda zai saka a tada maganar da zata iya sakasa makashi idan yanaji......

Hannuwansa kawai duka guda biyun ya saka yana kamo fuskanta ya hade da tasa da wata irin hadewa yana rintse idnauwansa da shaqar numfashin data fitar ya jasa cikin kansa da wani karfi yana feso wani numfashi mai zafin gaske daya sakata rintse idanuwanta itama ya bude bakinsa dayake gogan nata da wata shaqaqqiyar muryan datake fito masa da wani azababben kishinta dayake kona kowace drop ta ruwan jikinsa yace

"Ba kece SANAAH din baya ba,bazaki taba SANAAH din baya ba,you're my woman now da har abada babu ko a gurin magana wanda zai hadaki da SANAAH din baya da babuta kwata kwata a yanxu,
Karki furta komai dazai sakani zama makashi SANAAH KHALIL.....plsssss"

Ya qarasa maganar wadda take fita da wani slow da shaqewa yana shaqar numfashinta da bude idanuwansa da sukai wani irin ja a take da saidai taji tsigar jikinta na tashi da wani slow..

Idanuwanta da suka narke da kalamansa da suka shigeta kaman ruwan sanyi ta sauke a cikin nasa tana bude baki da wata muryan da itama take a shaqe da laushi da azababbiyar sonsa tace

"I love you ABDULRAHEEM JEERAH"

wani irin tashi tsigar jikinsa sukai cikin wani fitinannen zafaffen slow sbd kalamanta da suka shigesa a wata irin bazatar da kaf duniya idan ba Maamah ba babu me kiransa da complete sunansa sai ayau data kira da wani irin slow da bayyanarda isarta akansa shi nata ne tareda kalaman dabai taba tsammanin ji daga gareta ba kai tsaye....

Lumshe jajayen idanuwansa yayi yana sake hade fuskansu sosai hancinsu yana hadewa da mannewa da juna a tare suka bude baki yana saka bakinsa cikin nata da sanyi ya kama lips dinta ya musu wata tsotsa mai sanyi data sakasu jan numfashi mai karfin gaske na tsananin kewan da sukai na juna na tsawon lokacin da daqyar kowannensu yayi surviving ya iso wannan lokacin.

Cikin bakinta ya bude bakinsa yace

"SANAAH KHALIL you've won"

Wata lafiyayyar kiss tai masa cikin tsakiyar bakin tana sauke numfashinta yana mata wata irin rungumar daya janyota jikinsa gabaki daya yana dorata akan kafafunsa da hade bakinsu cikin wata fitinanniyar zafi mai aji yana tsotsan bakinta da dukkanin deep passion da wata tsotsan dasuke jin komai har cikin tsakiyar kansu dayake rufewa da manta kowa da komai.
#MAMUH
09033181070
[27/06, 8:08 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

149
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.

***********
Wani azababben fitinannen numfashi ya dauke akan fuskanta daya sakata qanqamesa da wani irin dan karfin dayaji har cikin tsakiyar kansa ya sake zuqota da wani irin shauqi yana tsotsanta da kyau da qwarewa da wata lafiyayyar son datake hade da zafaffen obsession....

Ita kanta wani irin feeling dinta akansa gabaki daya yake tayarwa ta zagayo wuyansa tana sake sake masa kanta gabaki daya tana fitar masa wani fitinannen numfashi mai fitowa da wata lalataccen sautin daya gama hargitsawa da yamutsa kansa gabaki daya ya bude idanuwansa da suka bude daqyar ya kalleta da wani slow dayake bayyanarda wata maitarsa mai sanyi akanta ya bude baki daqyar kalamansa suka iya fitowa yace

"SANAAH KHALIL you know you're killing me slowly right?????

Cikin idanuwansa ta kalla da wata shegiyar slow tana wata lumshe idanuwan data sakasa jin wani abu ya fashe a cikin kansa da karfin gaske ya manno bayanta da karfi suka kuma muguwar hadewan dayaji tudun kirjinta har cikin tsakiyar kirjinsa da kwakwalwansa sake hadewa sukai da wata yunwa suna sake fara wata French kiss din da harshensu ke tsotso da zuqo kowace albarkan bakinsu da jin komai na duniya ya tsaya musu cak.

Daqyar ya iya sakinta yana jin jijiyoyin jikinsa kaman zasu fashe sbd yanda suka fiffito musamman na kansa idanuwansa sunyi wani irin nauyin da kaf duniya babu wanda zai iya ganinsa ahakan idan ba ita dinba datake matarsa dan haka babu yanda zaayi ya koma ciki gurin iyayensa da yarsa da sirikinsa dan haka wayarsa ya iya dauka daqyar ya iya hada muryansa data kame ya kira imran wanda yana dauka kalma daya ya fada masa ya kashe wayar yana ajiyewa.

Maidata yayi ya zaunar a gefensa tareda riqe hannunta a cikin nasa yana kamewa sosai kaman bashi dinba duka da wuta ce take cinsa a cikin jininsa da gangar jikinsa.

Imran motar ya iso ya fada kawai tareda tayarwa kai tsaye ya danna horn aka wangale gate din da sauri take yaja motar yabar gidan yana hawa titi.

Acan cikin gidan ma fira sukeyi a palo zaune dan tini suka baro dining,

Jin horn din motar suna cikin fira ya saka sukasan Fleet ne ya fita babu wanda ya damu.

Fammah ba ita ake firar ba sbd ta koma daki tini daga dining din sbd wani irin kallo da Al'amin yake mata dayake sakata jin kaman ana zare mata kuzarinta daya bayan daya duk da yana kokarin riqe kansa kame nutsuwansa.

Shi kansa Al'amin din time ya dan kalla yana yiwa Dad din sallama wanda shima shigewan zaiyi dan Dr Mum tini ta shige tana daki tana wayoyinta dasu maamah.

Fammah Dad din ya kira a wayarsa yace taxo Al'amin ya wuce da ita gidanta tinda SANAAH dai bata nan kuma yasan sbd SANAAH din take nan.

Daga Al'amin din har famman faduwa mai karfi gabansu yayi musamman Al'amin dayaji kansa ma ya sara da karfi sbd baya buqatan komawan nata sam.

Yana fadan hakan sallama yayiwa Al'amin din ya shige yabarsa tsaye yana dan jin wani irin nauyi da kansa da kirjinsa yayi sosai.

Ita kanta ta jima a zaune dan harta yi shirin bacci tana jin duniyarta na tsayawa cak kafin ta miqe ta daka doguwar farar gown mai kyau data dan kwanta jikinta ta yafo veil ta fito dauke da handbag dinta da wayarta da qaramar jakar kayan skincare dinta dasu.

Da wani dan karfin hali da dauriya da kamewa ta fito sai taga babu kowa a palon sai shi kadai daya dago idanuwansa da harsun dan sauya sbd wani irin yanayin tsananin sonta dayake taso masa da kuma jimawan da sukai suma basu ga juna ba suna boyewa juna ya sauke idanuwansa akanta gabaki daya da wani irin slow da nutsuwa da lafiyayyar mad love dayake mata.

Cak ta tsaya tana kasa iya daga kafafunta kirjinta na sauya bugawa tana kasa iya kallansa hakama tanajin idanuwansa dake tsaye cak akanta da wani irin zafinsu da kaifi.

Shiru gurin yayi wanda babu wanda ya motsa a cikinsu kuma har lokacin idanuwansa na akanta bai daukeba yana mata wani lafiyayyan tsaftataccen kuma fitinannen kallo.
Chapter 150 · 0% Book details