← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 154

Sashe 134

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da wata slow ya iya daga hannunsa daya yana kaiwa akan cup din data ajiye na drink din ya dauka ahankali ya daga idanuwansa a cikin nata yafara zubawa a gaban rigarsa yana lumshe idanuwansa sbd sanyin dayake ratsatsa..

Hannunta ta saka ta riqe hannun nasa tana kallan cikin idanuwansa daya budesu da wani fitinannen slow da wata wutar sonta da shauqinta a cikinsu.

Zare cup din tayi daga hannunsa tana maidawa ta ajiye tana saka hannuwanta duka biyu ta kamo gaban rigarsa ta fixgosa suna hadewa ahankali fuskansu na haduwa dana har hancinsu na goguwa numfashinsu na shiga hancin da bakin juna kai tsaye.

Lumshe mata idanuwansa yayi yana ja da shaqan numfashinta da qamshinta da wani karfi yana budesu akan bakinta da lips dinta suke tempting nasa da wata fitina.

Sakin gaban rigar tasa tayi tana kai hannunta daya ta zaro  otissues kafin ta dago tana kallansa kaman yanda yake mata wani kallo saijin saukan hannuwanta duka biyu yayi a cikin rigarsa ta qasan numfashinsa ya tsaya cak yana tsaida idanuwansa cak akan cikin idanuwanta data kasa daukan kallan ta janye nata tana fara goge fatar mararsa zuwa cikinsa da samansa kirjinsa daya sakasa jin wutarsa ta dauke gabaki daya idanuwansa sukai wani ciki suna sauyawa yana jin yanda take masa gogewan da tin daga yatsar kafarsa yake jin wata wuta na ciyosa wani mugun murmushin da saida tsigar jikinsu ta miqe a tare ya sake yana mata kallan dake sakata gani wani bangaren nasa na daban dan kuwa kallo ne na sanar da ita kai tsaye na i will eat you raw.

Wata gogewa tai masa a gefen cikinsa daya sakasa jan wani numfashi mai karfin gaske daya bada wani sauti ya riqota yana saka kansa a cikin wuyanta ta dakatar dashi da idanuwanta tana girgiza masa kai da wata slow tana qara gogawa ahankali ya kuma jan wani numfashin yana bude baki da wata muryan data sakata murmushin mugunta yace

"Easy girl,You can't handle thiss" ya qarasa yana lumshe idanuwansa da fesa mata wani numfashi mai zafin gaske daya saka tsigar wuyanta tashi ta kallesa tana fito da hannunta daya ta wuyan rigarsa daga qasa ta kama wuyansa tai masa wata gogewa da fatan tafin hannunta batareda tissue ba.

Tayar da tsigar jikinsa tayi gabaki daya jijiyan hannuwansa suka fara fitiwa ahankali ya mata wani kallan kina wasa da wuta...

Gaban rigarsa ta kama tafara bude gaban rigarsa ahankali yana bin hannuwanta da wani mayen kallo yana jin tsigar jikinsa suna qarasa miqewa da wani zafin dayake taso masa wanda ya saka tana gama bude gaban rigar taga zufa na neman tsotsafo masa ta bude bakinta ta hura masa wani iskan daya sakasa mata wata damqa da hannuwansa biyu masu karfin gaske yana mannota kirjinsa da wani karfi suka hade ya lumshe ido yana shinshinar cikin wuyanta da wani yanayi na wanda ya riga ya rasa control dinsa yayiwa qugunta zuwa bayanta wata mannowa yana qanqameta da wani mugun slow yana da zira hannunsa daya cikin qasan rigarta da iyakarta cinya daman ya tafi saman bayanta yana shafawa rigar na biye da hannunsa tana kashewa.

Shaqarta yayi har cikin kansa da kwakwalwansa kafin ya lashi fatar kunnenta da harshensa cikin sanyi da tsantsar son da babu kama.

Itama wani irin zarrrr taji daga harshensa daya lashi fatar kunnenta ta lumshe idanuwanta tana dan yin baya ya tarota tareda kama bayan kanta da hannunsa daya ya mannota da karfin da bakinsu a bude ya mannu dana juna da karfi take suka hade harshensu yamata wata azababbiyar zazzafar fitinanniyar tsotsan data sakata wata banqarewa tana jan numfashi mai karfin gaske tana sake bude masa bakinta daya sake kutsawa ya kuma zuqota yana kama rigarta ta baya ya yagota yana zarewa ya jefar kirjinsu da babu komai yai wata jonewan da jijiyoyin kansa take suka fito da wata fitinar data ratsesu.
#MAMUH
09033181070
[22/06, 2:56 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

133
Yanda yake shiga bakinta yana zuqota da tsotsota hannuwansa na mata abinda  kanta yake sake kuncewa daga duk wani tsantsar sonsa numfashinsu na fita da wani sauti mai zafi suna sake hadewa da juna yana goge jikinta a nasa  yasa ya kama qugunta da hannuwansa biyu ya dagata daga kafafunsa ya dora akan table din yana saka hannunsa daya ya ture komai dake kan table din gabaka zuwa gefe dukda qasu sun zube a qasa qaran glasses ne kawai yake tashi tareda nishinsu mai daga hankali da kashe kowace jin mai sauraro.

Tsakiyar kafafunta ya shige yana kai bakinsa cibiyarta ya tsotsa ahankali kafin ya wuce sama yana dora bakinsa da yayi dumi sosai tsakiyan kirjinta da saka hannunsa daya yana sake baya da kanta yana banqare kirjinta akan fuskansa yana wani arnen numfashi suna zafafa yanayinsu zuwa lafiyayyan love mai kama kowace jini ta jiki.

Isashen time suka dauka cikeda so mai zafi suna making love kafin suka dawo daidai ya dagata a jikinsa suka bar gurin suka koma bedroom bai tsaya koina sai bathroom.

Wanka sukai bata iya ma ko tsayuwa dakyau sbd jikinta da babu karfi wata ciwon gabobin jiki taji tanaji da bacci mai karfi dan haka tini ta manta da maganar rokonsa ya maidata bacci ta shige gado tafara yi mai karfi.

Bai kwanta ba shi wasu kayan bacci masu dan kauri da Jacket akai ya saka ya rage mata hasken dakin sosai ya fita yanada mahimman tattaunawa akan aiki da Imran dake jiransa.

Kai tsaye palon sama ya nufa wand acan Imran yake da securities din su kuma suna underground.

Da girmamawa suka gaidasa kansu a qasa suka fice daga palon Imran kuwa cikin nutsuwa ya qaraso gurinsa ya dan tsaya da girmamawa sosai ya masa barka da fitowa yana dan fara kunna masa Ipad ya miqa masa yana fara bayanin dole sai sun tafi Miami daga nan sbd dole sai dashi zaa qarasa rufe abinda yakaisu din.

Sai dare sosai ya baro sbd sunada tarin ayyukan a gabansu dan haka koda ya shigo zare jacket din kan kayansa yayi yayo alwala yazo ya kwanta yana janyota jikinsa suka sauke ajiyan zuciya mai sanyi atare duk da bacci takeyi sosai har lokacin.

Washe gari da safe haka ta ringa rokonsa saida ya kaita sedai koda sukaje ma Fammah batanan sun fita da Ya Al'amin ya tafi kaita.

Bai barta ba haka suka koma sedai taji yana waya da famman cikin kulawa da kauna sosai hakama itama famman bata nuna komaiba hankalinta ta kwantar tayi waya dashi kaman yanda suka saba da kauna mai karfi.

Da daddare Ya Al'amin yazo ya dauketa suka fita sukai dinner a waje tareda wani abokinsa da matarsa wadda ta sakewa fammah din sosai tana jin inama matar Al'amin dinne ta samu abokiya amman duk da hakan ganin irin yanda Al'amin din yake kiyayewa kallanta sosai da yanda famman bata iya riqe emotions dinta ba kallansa takeyi a dik lokacinda zuciyarta taso hakan sai Summy din taji tana murmushi akansu dan haka basu koma gida ba sai dare sosai wanda ma daga karshe gar gida suka dawo tare saida summy ta rakota har ciki tukuna ta fita suka wuce gida da mijinta.

Fammah jin tayi ta fara shiga jin nauyinsa da kasa sakewa kaman baya da suke a waya dashi amma taji dadin fitar da kuma yanda yake mata din dan haka shirin baccinta tayi ta kwanta kawai.

Washe gari busy Fleet zai zama sosai dan haka tana fara rokonsa saiya saka aka kaita gidan tana zuwa kuwa ranar fammah bata fita koina dan haka cikin tsananin nauyi ta ringa dan kame kame jiki a mace tana kasa kallan fammah hardar suka wuni a hakan anan ta kwana washe gari da ita suka fita class din dan haka sai Al'amin yabarsu tare kawai ya tafi aikinsa.

Sai da suka gama da yamma shine ya aiko mota ta daukesu ta maidasu gida.

Suna zuwa gida SANAAH jin tayi ta gaji sosai sbd daman hutu take buqata dan haka washe gari bata iya binta ba sedai yaya Al'amin ya jirata.

Da daddare Imran ne da kansa yazo ya kawo mata waya sabuwa dal daga fleet din dan haka bata kwanta ba sai da sukai waya tana masa kaman zatai kuka wai jikinta ke ciwo ita sam batama jin daidai.

Daqyar ya iya riqe kansa ya rarrasheta tai bacci batareda ya iso gidan ba sbd ayyukane a gabansa sosai kuma kowane lokaci zasu bar qasar ma su wuce Miami da ita.

Fammah data fara jin wani irin babban sauyi akan Ya Al'amin da gabaki daya kulawansa da tattalinsa ya sakata a wani tight spot na batasan meke damunta ba dole SANAAH ta koma tana tarairayanta sbd ganin yanda duk tayi sanyi batada wani hayaniyarta irin ta baya kaman ba fammanta ba dan haka basu ankara ba sika samu kansu da komawa kaman yanda suke a baya musamman yanda fammah ce kaman baby din duk da SANAAH dinma tana missing mijinta Fammah take narkewa kaman yanda ta saba.

Dad din yana zuwa ya dubasu yana kuka kama hannun matarsa ya fita har waje da ita ta rakasa ta dawo daga baya dena zuwa yayi kwata kwata sedai a waya su jisa sbd SANAAH itace kadai abinda baya iya controlling a jininsa kaf rayuwarsa and yarsa kuma itace wadda bazai taba hurting ba dan haka ya barsu su zauna tare harsai sun tashi tafiya.

Sun zama yan yawo duk da karatun sosai fammah ta maida hankali akansa ga Summy da suka hadu da ita itama kusan tanada son yawon gashi itace tasan koina dan haka da ita suke fita Ya Al'amin ya sakar musu kudi duk da bayan kowace awa daya saiya kira wayan fammah yaji suna ina me sukeyi sbd baima san SANAAH tayi waya ba.

Ana cikin hakan tafiyarsu SANAAH din ta tashi suka shiga damuwa itada Fammah amma hakanan suka rabu SANAAH ta tafi tareda Dad din famman wadda saida Dad din yayi rarrashinta itama kafin yayi na SANAAH bayan sun wuce.

Miami sukai daga nan dan gama aikinsa daya bari ya tafi Nigeria wancan lokacin da SANAAH din batada lafiya.
Chapter 134 · 0% Book details