Sashe 24
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
24
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Mommy da 'yayanta tin bayan da suka koma iya su uku yanzu a ahalinsu sai ta sakawa kanta dangana da jarumta sbd bawa kanta da yayanta jarumtar fuskantar rayuwa.
Dukiyar da Raheem jeerah ya basu a bankin Al'amin daman aka saka dan haka bayan kwana biyu da komai ya dan lafa sunata yaqi da kadaici da damuwa sai ta fara komawa dan kasuwancin datakeyi cikin gida na saida abubuwan harma da kaman provision dan daki daya suka maida na kayan siyarwa harma da buhuhuwan gawayi ta siya aka zubasu a dakin kofar gida sai Al'amin ya dawo ciki ya bude dakin Nasir ya zauna a ciki,
Sbd karatu da jarabawan da Nasir ke kokarin yi ta gama secondary ya saka baida lokacin tsayawa akan sanaar tasu kuma itama mommyn ta hana ya tsaya tayata kulawa da sanaar dan tanason yayi karatunsa,
Baby SANAAH kuwa daman baa wani barinta wahalan komai karatu suka sakata maida hankali dan daman tana cikin karatun zaa cireta amata auren ta qarasa acan daga baya.
Tinda aka tafi da Maamah basu samu sanin yaya take ba sbd basuda Numbern kowa acan a tsakanin dr Mum da Raheem wanda basumasan wace numbern dazu iya mallaka ba bare nemansa tinda baya America baya Morocco,
Maamah kuwa daman bata hayyacinta hakama anan aka bar wayarta da sauran abubuwanta duka da ita kadai Raheem ya tafi.
Mommy duk yanda taso jin Maamah Allah bai basu kowace daman hakan ba dan haka suka qara dangana suna maida hankali akan rayuwar gabansu,
Mommy ta dage sosai gurin nema da sanaar cikin gida sbd karatun yaranta dayake fara cin kudin da basusan a baya yaya ake biya ba sbd Nasir ne ke komai amma a yanzu sun fahimci inda aka dosa sbd makarantar kudi sosai sukeyi.
Suna sanaar ba wasa ko kadan kuma kudin na tafiya sosai dan haka ta sake qara wasu sanaoin masu kawo kudi suk taru suka dage sunayi dan mamarta ma data rage musu a duniya tana gidan ta dawo gurinsu sun daukota tin acan gidan wani qaninta ne take daman kuma ya rasu anraba gadon.
Rashin lafiya Innarta tafara dan haka suka fara yawon asibiti da jinya,
Itace mommyn da kanta take yawon asibiti da ita sbd Al'amin da SANAAH karatunsu baa sauki ko kadan.
Rashin zamanta gida kulawa da sanaoin da ake shigowa siya da kuma irin yanda suke kashe kudi a asibiti ya saka abubuwan suka fara musu dan qasa amma dai batai qasa a gwiwa ba haka ta dage ta tsaya take kulawa da komai da jinyar.
Jinyar inna fara sakata sabuwar damuwa da gazawa tayi sbd jinyar tsufa ga innar duk ta rikice matsaloli kala kala da shaanin tsoho.
Ramewa tayi ta sake komawa abar tausayi ga damuwa me tsanani a cikin ranta da batada wanda zata fadawa taji sanyi ga Al'amin dake kokarin aje karatunsa ya taimaka mata takasa yadda da hakan dan haka take sake riqe karfin hali tana nuna musu dauriyarta.
A cikin wannan halin ne akai gobara a maqotansu wadda ta cinye kusan gida uku da shagon me tea da indomie wanda gas dinsa ya saka wutar munin dataiwa komai kurmus cikin gida ukun hadda nasu basu tsira da komai ba bayan ransu da kayan dayake jikinsu.
Kwanan wutar biyu zuwa uku tana ci suna maqota acan suke kwana cikin sabon tashin hankali da mummunan baqin ciki da damuwan da bama susan me zasuyiba bayan yiwa Allah godia daga duk jarabar dazai musu.
Bayan kusan sati guda haka Al'amin ya samo masu aiki aka tattara musu gidan suka dan gyara inda zasuyi rayuwa aciki tukuna suka koma cikinsa.
Ana fara ruwan sama damuna tayi nisa sai bangon gidan suka ringa faduwa daya bayan daya sbd sun riga sun soye sun mutu wani lokacin ko iska akai sai kawai suji bangon wani gurin ya zube.
Babban kudi gyaran gidan zaici dan haka suka yanke shawaran gyara rabi subar rabin tukuna,
Ana kokarin fara gyara da sauran kudadensu na banki da suke tsimi na sauran abinda raheem ya basu suka wayi gari katangar dakin da inna take ciki ta fado kuma da innar a ciki.
Tashin hankali da firgicin da suka shiga yafi na koyaushe sbd tsoro ma shigarsu yayi me karfi,
Sunaji suna gani inna ta rasa ranta sanadin hakan dan haka dole suka saka gidan gabaki daya kasuwa zasu tashi dan ko gyaransa akai basuda nutsuwar rayuwa a cikinsa tinda dai wuta taci qasar gurin sosai.
sun shiga damuwan rashin inna sosai sbd yanda mommynsu tasha kuka sosai tasake shiga mummunan damuwa da qunci a cikin zuciya manyanci na taso mata gadan gadan bayan tanada sauran lokacinta.
bayan rasuwar inna da wata daya Al'amin ya kammala exams dinsa ta secondary a lokacin ne aka siye gidan suka siya wani a can wata anguwan nesa danan sosai inda basu ma taba tinanin zama ba sbd can ne sosai cikin anguwan marasa karfi tsakiyar mutane sosai inda ko kwatance zakai zaasha wuyan ganewa duk da abin hawa na shiga gurin har kofar gida amma anguwan irin ta taron nan ce da kusan kowa yasan kowa.
Sun koma sabon gida tareda sabuwar rayuwar da zasu fara da babu kowa a cikinta sai iya su da wainda zasu sani yanxu,
Sun rasa komai dan hakanne ko tsoffin wayoyi da layukansu sun rasa su ko Allah yasa wata ran maamah sun nemesu bazasu taba samunsu ba sedai idan Allah yasa sunada rabon sake haduwa dan hakanne ma yanzu kam sun cire ran sake haduwa da maamah kwata kwata a nan kusa,
Kudin gidansu da suka siyar suka hada da wanda yake banki suka siya gidan dasuke cikinsu yanzu da sauran yan abubuwan da gida yake buqata ba masu yawa ba iya daki biyu ne gidan da palo qarami sai tsakar gida mai dan madaidaicin girma da kitchen sai toilet dan haka Mommy daki daya SANAAH daya sai shi ya dauki palon.
Babban katifa aka siyawa kowannensu sai labulaye da zannuwan gado kowa biyu da pillows sai akwati daddaya da yar sitirar sakawa sai kuma kayan kitchen suma daidai misali da duka dai abin buqatarsu da baifi karfinsu ba komai sabo fil suka siya kuma gidan daidai gwargwado shima kaman sabo ne da dan tiles dinsa a dakuna da palo sai tsakar gidan broken tiles hadda toilet daya rak dayake gidan shima broken tiles ne gashi hakama kitchen.
Dakunan da palon duka ba wani girma ne dasu ba amma basu damuba tinda daman yanxu duk rayuwar datazo gabansu ita zasu karba,
Sanaoin da suka saba yi a baya sune suka dan fara kokarin farawa a anguwan amma sbd already akwai masu saida sanaoin masarufi a gidaje da dama anguwan da su aka sani sai basa samun cinikin komai gashi da alama bama zasu wani sabu da mutane ba yanda ya kamata sbd daga Mommy harsu duka basu saba da shiga mutane ba da iya yawon gidaje bare a shigo musu.
Komai kokarin fara tsayawa yakeyi bayan rayuwar na tafiya ga karatun SANAAH da bazasu so ya yanke ba dan haka Al'amin ya fara yawon neman aiki da sanaoin dasu ne yake riqe da gidan yanzu.
Da farko mommy hanasa takeyi sbd idan ya fita sai yamma ko dare yake dawowa yana can yana ayyukan wahala amma ganin suna buqatan hanyar samu ko yayane saita hakura ta kyalesa tana kallo ya zama dan wahala dan tsabar aikin wahala sai wani girma ya taso masa ya zama wani qato.
Baby SANAAH kuwa datake zama cikakkiyar yan mata itama yanzu itace take kulawa da duka aikin gidan sbd Mommy dai karfinta ya kasa damuwa tanata cinyeta daga zaune dan haka ta zama weak yayanta ne masu kulawa da komai yanzu.
#MAMUH
GANIN IDO
Mamuhgee
1k
Vip 5k
09033181070
[09/05, 4:20 pm] Asia ahmd: GANIN IDO 2026