← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 154

Sashe 22

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ruwa aka ringa zuba mata ana qara zubawa amma babu alaman zata farfado dan haka aka kwasheta hankali tashe zuwa asibiti aka baro wata qanwar mommyn itace zata zauna jinyarta.

Anan gida kuwa babu qarin saka gawar kwanan keso dan haka akai masa wanka akai janaizarsa aka kaisa makwancinsa da Raheem da Al'amin ne sukai sakasa a cikin kabarinsa da hannuwansu aka rufesa suka baro cikeda da gurbin da bazai taba cikewa ba a rayuwa da zukatansu har abada.

Tinda aka tafi da gawar Nasir Maamah dake danne abinda yazo ya tsaya a kirjinta mai tsananin nauyi da radadi take taji ya taho mata da karfi ta feso wani irin amai da zallan jini ne take idanuwanta suka dena gani hakama jinta sai kawai aka ganta a kwance babu alaman rai.

Tashin hankali mai tsananin gaske da damuwa Raheem ya shiga koda suka dawo suka tadda hakan,

Asibiti ya bada umarnin akai gaggawar kaita ya tsaya cak da kansa a kofar emergency room din idanuwansa jajir kaman zasu kamu da wuta.

Acan gida ma an sallamo SANAAH wadda ta kasa yadda da Nasir ya tafi ya barta a duniyar da bazata iya taba iya rayuwa babu shi ba.
#MAMUH

GANIN IDO
1K
VIP 5K
09033181070
[09/05, 4:16 pm] Asia ahmd: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

22
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.

*******
Gabaki daya hankalin Raheem ya tattara ya tashi ya tsaya cak akan Maamah wadda a yanxu baida sama da ita,
Baida jinin Rabin jikinsa bayan ita,
Baida wadda yake jin baya iya dagowa ya kalla dik duniya idan ba itaba,
Baida wanda zai iya karawa ransa take babu second thoughts idan ba itaba kuma zai bata duka kulawansa koda zai rasa komai har karshen rayuwarsa.

Hakanne ya saka hankalinsa da zuciyarsa shiga mummuman hali bayan wanda yake ciki da bazai taba fitowa ba har abada tinda ya rasa Nasir rabin jikinsa da shine yasan Raheem hakeem jeerah ciki da wajensa fiyeda kowa duniya hatta matarsa bata sani da gane yanayinda da abinda yake boye a ransa da kuma gane wane yanayi yake ciki ta fuskansa dan abu ne me wuyar ganewa bare iyayensa da dukansu babu wani shaquwan sanin da sukai masa.

Babu wanda kaf duniya ya taba sani da ganin weakness dinsa sbd bushewansa da jarumtarsa tareda zamansa jajirtaccen da ake mamaki,Nasir ne kadai yasan weakness dinsa kaf duniya sbd shi kadai yake iya zaunawa gabansa kaman yaro qarami idanuwansa su bayyanarda hawaye da damuwansa hakama gangar jikinsa da bakinsa duka zasu bayyanarda damuwansa a gaban Nasir wanda zai rarrashesa kaman yaron su kuma taru su boye damuwan kowane iri ce.

A gurin Nasir yake rage wannan nauyin damuwan dake kirjinsa tin suna yara har girma a yanzu kuwa ya rasa wannan kowace irin qunci da damuwa zasu zaunu ne su tabbata boye a kirjinsa har mutuwa dan haka yasan ya rasa farin ciki da walwala da wata bangare na rayuwa har tasa mutuwan.

Idanuwansa basu taba washewa ba daga mummunan jan da sukai me tada tsikar jiki da saka mummunan faduwan gaba tin shekaran jiyan dan haka a zaune yake kan kujeran da aka tanadar masa idanuwansa a rufe yana kasa cewa komai tinda ya gama sauraron mummuman hadarin da Maamah take ciki na iya rasa ranta daga doctors sbd kowane lokaci da zuciyarta zata iya bugawa ta dena aiki.

Dr Mum data kasa samun visar tahowa tana can cikin mummunan hali tana jin kaman zata rasa nata ran itama dan haka koda aka sanar da ita halinda Fatima take ciki take itama taji tana neman zubewa sai da aka riqeta dan haka babu sauran abinda take tsananin so kawai bayan a taho da Fatima suyi gaggawan ganin likitoci anan dan hana tama dakata daga zuwan tana jiran abinda Raheem zece.

Acan shima koda aka dauki kwanaki ana kokari akan Maamah din babu wani sauki ya yanke hukuncin tafiya da subar Nigeria kwata kwata dan basuda sauran abinda ya rage a cikinta,
Dad dinsa ne kuma yana can yana jinya America,

Kaman yanda ran Nasir ya fice fit daga gangar jikinsa haka Nigeria ta fice fit daga zuciyar Raheem jeerah dayake jin yana suffocating ma a cikinta tinda ya binne Nasir da hannuwansa biyu a cikinta,

Baida sauran abin yi a cikinta sbd daman ya dade da barinta Sbd Maamah da Nasir ne yake ganin Nigeria itace best gidansa.

Mommy zainab hankalinta a yanxu yafi na kowa mummunan tashin da batasan ina rayuwa zata dosa da ita da yayanta ba tinda Nasir dayake ubansu su duka har ita ya bar duniya ga Maamah zaa tafi da ita tafiya ta har abada da kila sun rabu kenan dan haka ta shiga mummunan sabuwar damuwar data cinye kuzari da karfinta kaf tayi sanyin da babu ranar dawowa daidai kila.

Rungumar kaddararta data yayanta tayi hannu babbiyu sbd babu dai wanda zasu kama bayan ubangidansu shine yanzu zai zama gatansu.

Raheem baida sakewa bare sanayyar shakuwa sosai da ita dan haka sai daya hada da wasu mutum biyu akai magana da ita ya basu dukiya me yawan da zata ci gaba da daukan nauyin karatun Al'amin da Baby SANAAH wadda tinda aka sallamota ta koma yar zaman daki babu abinda yake fiddota idan ba alwala ko shiga bandaki ba ko wanka,

Sam ta rasa walwalanta gabaki daya ta dena jin komai a kirjinta da zuciyarta bayan kuncin da batasan ma ya ake tana jinsa ba kodan shekarunta daba wasu masu yawa ba tinda daman auren na yarinta ne zaa mata.

Shi kansa Al'amin daya wayi gari ya tsinka kansa da nauyin mahaifiyarsa da kanwarsa suna hawa kansa samun kansa yayi da shiga damuwa da sanyin jiki da jin rashin mahaifinsa ya dawo masa sabo yanzu da babu Nasir da shine ya hanasu jin maraicin rashin uba ko kadan.

Mommy godiya tayiwa Raheem mai girma cikeda sanyi da mataccen jiki tareda yiwa Maamah fatan samun lafiya me dorewa da fatan Allah ya sake hada fuskokinsu da alkhairi.

Maamah batasan inda kanta yake ba koda zaayi tafiyar da ita dan haka sune suka shirya sukaje asibitin duk da kullum suna zuwa amma yanzu zuwan na bankwana ne da kila shikenan sun rabu dan haka koda sukaje mommy kasa riqe kukanta tayi ta sunkuyar da kanta tanayin kuka mai tsima rai da boye radadin dayake gajiyar da ruhi.

Ita kanta SANAAH karfinta ya qare dan haka jajayen idanuwanta ta zubawa Maamah tana kalla hannuwata na dan rawa ta qanqamesu tana zamewa qasa ta zauna sbd kafafunta da sukai nauyin kasa riqeta tareda cusa kanta kafafunta tana jin kirjinta na tsananta wani irin zafin gaske.

Al'amin ma duk da ya zama saurayi sai daya kasa riqe kukansa yayiwa maamah kallo daya ya juya ya fasa wani irin kukan da sai yanxu yakejin abinda ya danne kirjinsa na sauka na rashin Nasir ubansu,dan uwansu,jininsu kuma dangin mahainfinsu kadai a duniya da suka sani.

Sun jima sosai a dakin sai dare sosai suka iya fitowa daidai suna fitowa Raheem ya iso a cikin daren shima dan sake dubata kafin shigewa.

Mommy ce a gaba da Al'amin sai ita tana bayansu fuskanta a dan rufe sbd idanuwanta da suke kumbure har ayau din ba kyan gani sbd bata taba dena kukaba a kwanakin,

Tinda Raheem ya tinkaro gurin kamshinsa ke kokarin kame iskan gurin daya saka kowa yake dan dagowa duk da babu mutane sosai tsit asibitin take baa hayaniya musamman da baa wani cikata dan kiyaye shirun da akeson Marasa lafiya su samu so basa karban patients da yawa manya ne masu abun duniya duka a asibitin dan kudine ake kashewa kaman yanxu yanxu zaa baka lafiya.

Suna isowa dap da juna cikin girmamawa Al'amin ya gaidasa mommy ma itace ta fara gaidasa sbd baima ganesu ba sai daga baya kuma Al'amin kawai yagane dan haka ya dakata daidai ya dan gifta mommyn da taku biyu seti da inda SANAAH ta tsaya cak baya mommyn tana daga hannunta daya na dama dayake fari qal babu hayaniya babu alaman tana aikin komai sbd gata yana daukan ido sbd wani irin zanen lalle maroon da baqi na aurenta dayake kai ta ja rufar fuskanta kadan tana sake rufe fuskarta batareda ta dagoba kuma ko magana bazata iya yiba sbd yanda kirjinta ke neman dena bugawa na halinda take ciki.
Chapter 22 · 0% Book details