Sashe 47
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fammah tinda tayi wanka ta sauya kaya tayi sallah ta koma ta kwanta take bacci cikin nutsuwa da kwanciyan hankali har tsawon wunin sai yammar ta tashi ta sake wanka ta saka kaya marasa nauyi sosai ta dauki wayarta da aka gama tanadar mata layin Nigeria kafin isowansu Uncle A bai tafi ba saida ya saka mata layin tin isowan nasu.
Numbern Mum dinta ta saka ta danna kira.
Bata sameta ba dan haka ta hakura ta fito kai tsaye dining ta nufa sbd tasan dole angama shirya musu.
Tana zama Dad dinta na fitowa kamshinsa ya sakata dago idanuwanta sak irin nasa ta kallesa cikeda kauna da kulawa zata miqe da hannu yayi mata alaman tayi xamanta cikin kulawa yana qarasowa ya zauna a natse yana kallan tarin abincin da aka jere din.
Basu wani iya cin abincin ba haka suka dan tattaba karshe fruits kawai sukaci sosai da dan snacks kadan sbd dukansu kusan shine abincinsu musamman ko wane abinci suka dan tana sai suji yayi musu yaji ko maggin da bazasu iya ci ba musamman fammah da kwata kwata bata taba iya saba cin abinci irin hakan ba dan gwara shi da yana yaro yayi cin ire iren hakan amma yanxi shi kansa baisan yaya zai iya cinsu ba a matsayin abincinsa.
Suna barin table din Palonsa suka tafi acan ta samu Mum dinta wadda taketa nemansu amma bata san da wane layin zata samesu ba dan haka take jiran kiransu.
#MAMUH
09033181070
[05/05, 12:17 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
45
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Har dare babu wanda ya samu daman sake ganinsu duk kuwa yanda Hajiyar Samad taso ta sake ganin Fammah tajata jikinta amma sam hakan bai samuba dan kuwa ko hanyar bangaren babu wanda yakeda daman sake zuwa amma duk da hakan bazata hutaba sai taga taja fammah din a jikinta sosai sun sabu ta dawo bangaren sbd ganin bama zai yiyu ta zauna daga ita sai Dad dinta ba.
Sai magrib duk wanda bai samu taba iya ganinsa ba ya samu daman ganinsa sbd sallar magrib daya fito yayi a masalaccin gidan tareda kowa.
Sanye da farar jallabiya qal data nutsu ta zauna a kammale jikinsa ya fito sai farar hula itama data rufe saman dan dogon gashinsa mai daukan ido da baqi da qyalli ya fito asalin halfcast dinsa,
Mahaifinsa ne ya fara isowa masalaccin kafin shi ya iso Imran da Samad da securities dinsa biyu a cikin hudun da suke musulmai zasuyi sallan suma.
Yana shigowa qamshinsa ya fara gaurayuwa da qamshin manyan tirarikan da suke tashi a ciki dana masalaccin kansa da ake basa wata irin kula da tsafta.
Idanuwansa masu kyau da kwarjini ya dora akan mahaifinsa da dayake tsayuwa dakyau a cikin sahu dan haka ya isa baice komaiba aka tada sallar dan haka suka tayar gabaki daya.
Ana gama sallar masu nafila suka miqe sika dora masu azkar suka fara a natse batareda kowa ya miqe ya fice ba.
Sun jima suna azkar da adduoi kafin suka gama kusan a tare sai a lokacin ne ya juyo a natse ya fuskanci mahaifinsa tareda bude bakinsa da hausa ya gaidasa cikeda girmamawan datake hade da kamewa da 'daarsa ta matsayin 'da komai matsayinsa da shekarunsa da manyancinsa.
A natse hankali kwance Dad din ya amsa a taqaice batareda basa kowace irin mahimmanci ba ko kadan sbd tsananin bacin ransa da fushinsa daya danne na laifin Fleet din duk da shima mai laifin ne dayayi shiru baice komaiba tinda idan da tin farkon yayi magana da zaizo tinda gashi da yayi maganar yanzu yazo.
Ba buqatan kowace magana a cikin masallacin dan lokacin karatun addinin Dad ne dan haka babu komai daya biyo bayan gaisuwan sai karatu har lokacin ishai yayi akai sallah suka fito.
Kai tsaye Dad bai bawa fleet din daman kowace magana ba ya wuce tareda shigewa.
Dole Fleet ya tafiyarsa shima sbd duka alamu sun nuna fushi sosai Dad yakeyi dan haka dole sai yabi a natse.
Mr S ne ya kirasa ya sanar dashi bazai samu ganin dad din yau ba sedai ko gobe cikin girmamawa ya isar masa da sakon.
Yana komawa a lokacin ne ya saka fammah shiryawa dan zuwa gaida Dad din ita.
Da wayarta a hannunta bayan tayi sallan ishai ta fito sanye da doguwan riga da silk scalf na Versace a kanta daure ta nufi inda aka sanar da ita tareda imran dayake biye da ita dan kariya suna dan magana.
Koda suka isa hatta Imran bai samu damar shiga inda yake ba kasancewansa babban yaron Fleet Fammah ce kadai Mr S yayiwa iso cikin kulawa har ciki inda palon Dad din yake na kurya na hutawansa.
Suna shiga yana zaune yana waya a natse cikin manyancinsa dayake tattare da lafiya da ilimi.
A natse ta qaraso ta zauna cikin wayewanta da gatanta dayake kama da tarbiya mai kyau dan wani lokacin wayewan mai ilimi da gata tana kasancewa tarbiyar da baama yi wahalan bayarwaba.
Koda Dad ya gama wayar kallanta yayi cikin kulawa da kaunar dayakewa mahaifinta mai karfin da babu wanda ya sani yana mamakin girmanta da zamanta budurwar dake shirin zama cikakkiyar likita.
Cikeda kaunarsa mai yawa itama da kulawa ta bude baki fuskanta na wadatuwa da walwalan da tinda ta iso bata samu ba ta fara gaidasa tana jin sai yanzu ta samu wata sabuwar nutsuwa na ganin wanda tazo sbd dashi.
Da turancin dayasan zatafi jin dadin fira dashi Dad din yafara tambayarta yaya Mum dinta da farin cikin ganinta dan baima tana tsammanin da ita aka zo ba da tini ita zai bata daman ganinsa.
A sake da kauna ta jini dake tsakaninsu suka fara fira tana fada masa tazo ne sbd shi tana son kwana biyu a Nigeria before ta koma tasan zaiyi wuya sake zuwanta.
Wani murmushi mai kyau Dad din ya sake na manya na jin zancenta da a yanzu ne zasu gane zafinsa da kaifinsa dan kuwa ita ai ba yanxu ne ma komawan tata datake magana ba sbd ya basu damansu tsawon shekarun yanxu tasa daman ce.
Sallama akai da wata tattausan murya a natse mai cikeda kamun kai da kwanciyan hankali tareda shigowa bayan an bude kofar.
SANAAH ce dauke da tray sanyeda doguwan riga itama data doro akan kayan baccinta data riga tayi shirin bacci saita sako doguwan riga har qasa akai mai kauri da mayafinta data yafo akan gashinta dayake cikin hula fuskanta tayi wani irin fresh lafiyayyar fatarce da kyan fatar suke a bayyane kana ganinta kaga wadda hutu da daula ta ratsa hakama kyakkyawar fuskanta a sake da wani kyakkyawan murmushi ta qaraso a natse ta iso tsakiyan palon ta ajiye tray din hannunta tana zaunawa qasa a hankali tukuna ta bude baki tana gaida Dad din da sakewa.
Amsawa yayi murmushinsa mai girma yana bayyana da kulawansa akanta kafin ya nuna mata Fammah wadda ta dago ta kalleta yace
"Meet fammah my only granddaughter for now,
Taxo daga America yau itada mahaifinta"
SANAAH da kwata kwata hankalinta da tinaninta bai kawo mata cewan Mijin dayake aurenta ne ake magana ba sbd mantawa da komai daya shafi auren da murmushi me kyau da kulawa da bayyanarda dan farin ciki ta kalli fammah din tana cewa
"Sannu da zuwa,ya baqunta?"
Itama famman kokarin sakewa SANAAH din tayi sbd ganinta a gaban Grandpa dinta kuma a palonsa a wannan lokacin ya tabbatar mata da ba qaramin matsayi take dashi ba.
"Alhmdlh,thank you" kawai ta iya cewa tana kokarin fahimtar duk abinda SANAAH din ke fada dakyau.
Cikeda kulawa SANAAH ta zubawa Dad din tea din ta ajiye gabansa tana magana dashi a sake kafin ta juyo ta kalli fammah tana nuna mata tea din tace
"Tea"
Kallan tea din Fammah tayi tanajin kamshinsa ya dan shiga hancinta taji tana buqatansa sbd bazata iya cin abincin da aka saje jere musu ba dan haka ta kalli SANAAH tace
"Yes"
Da kulawa SANAAH ta kalleta tace
"Ok amma wannan is for my Dad only zan hada wani saina aika miki yanzu insha Allah"
Da murmushi mai sanyi ta qarasa zancen tana dawo da kallanta kan Dad daya bude baki yace
"Inaga ma kije tareda ita tasha acan idanma akwai buqatan abincin datake so ki saka ai mata acan daidai da yanda zata iya sbd nasan bazata iya cin abincin nan din ba kai tsaye,
And inaga ta zauna acan gurinku zatafi jin dadin zaman kafin komawansu."
Maida kallansa yayi kan Fammah din yace