← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 154

Sashe 128

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sai magrib suka gama suka fito kai tsaye wanka SANAAH din tayi ta saka doguwar rigar bacci mai dan kauri mara tsayi ta saka abaya doguwa akai tayi sallah.

Sai da sukai sallan ishai fammah tayi shirin bacci ta zauna tana duba abu a ipad dinta SANAAH kuma fitowa tayi ta nufi kitchen ta dauko ruwa a hannunta da cupcakes guda hudu a qaramin plate ta fito kenan aka aka bude kofan palon wanda akai knocking a natse bata jiba.

Cak ta tsaya da kallan kofar da sauri sbd kayan dake jikinta da ko Ya Al'amin ne bai kamata ya ganta dasu ba dan haka zata juya da sauri taji muryansa ta sauka a kunnenta cikin wata zallan nutsuwa da ratsawa da cewa

"Careful Ms"

Cak ta tsaya batareda ta juyoba ta dan riqe numfashinta daya sarqe yana sauya bugawan zuciyarta.

Takowa yayi da wata nutsuwa ya tsaya bayanta tareda jin qamshinta daya rasa na tsawon lokaci ya shigesa ahankali..

Dan shaqar numfashi yayi yana dan riqe kansa da nutsuwansa sbd 'yarsa dake gidan,
Wata kewanta dake cin jininsa da tinaninsa a kwanakin ta masa wata lafiyayyar tasowa yaji idanuwansa sunyi wani nauyi mai sanyi ya ciro hannunsa daya daga aljihunsa ya dora akan kafadarta taji wani irin mutuwan jiki ya shigeta taja numfashi ahankali ya juyo da ita idanuwansa masu haske da wani irin kyau da kwarjini suka sauka akan fuskanta da babu kalan riqewansa da bata ruguzawa ya sauke ajiyan zuciya mara sauti yana dauke hannunsa daga kafadarta tareda mayarwa aljihunsa sbd dumi dayaji palon yana basa.

Kallansa ta dago da idanuwanta tayi data sauke akansa take ya dauke nasa idanuwan daga kanta cikin sanyi da nutsuwa da riqe kamewansa sbd zai iya rasa kansa daga kallan nata anan din inda bai kamata ba.

Kallansa tayi na seconds itama bugawan zuciyarta na sauyawa kwata kwata hakama idanuwanta sam sun kasa boye irin soyayyarsa dake cikinsu.

Bude baki tayi karfinta nayin qasa da wata murya mara karfi tace

"Ina wuni"

Juyawa yayi ahankali ya koma gurin sofa ya zauna sbd wani zafin da muryansa ta fesa masa a cikin jininsa da fara konewa atake yana buqatan dan nesa da ita sbd tsaro.

Zaunawa yayi kafin ya dago ya sake zuba mata idanuwansa da ita kanta suke bata wani mutuwan jiki ya amsa yana tambayar ina fammah?

Da idanuwanta ta nuna masa kofar bedroom din tana kasa bude baki wanda ya sakasa dan kafeta da wani kallo kafin ya dauke idanuwansa daga kanta sbd yanda tai maganar da ido zai iya rasa aikin tinaninsa da hankalinsa dan haka dan wani fitinannen murmushi mai zallan kyau ya sake a fuskansa yana dauke kallansa daga kanta gabaki daya yace

"Come here"

Kofar dakin da fammah take ta kalla kafin ta dawo da kallanta akansa tareda dan maqe kafadarta ahankali kaman karamar yarinya tana sake nuna kofan dakin da hannunta daya.

Bai iya sake magana ba sbd kokarin bugawa kansa datake yi da wasu dabiunta na yarinta ya daga hannunsa a natse da wani steez da alaman nine me ke mata alaman taxo din.

Wani murmushi ne mai kyau ya kwace mata ta sake tana dan masa wani kallo da sake maqe kafada murmushinta mara sauti na qara fadada.

Daga kafafunta tayi ahankali ta tako tana nufar dakin da taku kaman ba tafiyan takeson yiba idanuwanta na kansa da murmushi akan fuskanta har lokacin...

Shima kallan fuskan nata yakeyi da sauran murmushinsa mai tsada a fuskansa kafin ya gangaro da idanuwansa masu kaifi a slow zuwa cinyoyinta zuwa kafafunta dake bayyane da rigar baccin dake jikinta mai dan kauri amma batada tsayi.

Wani kallo yawa cinyoyin daya saka kafafunta sarqewa ta kusan faduwa ta dafa kofar dakin wadda ta bude kai tsaye dan haka ta sauya yanayinta ahankali da nutsuwa tana qarasa shigowa dakin tana dan kasa kallan Fammah wadda ta dan dago ta kalleta tana cigaba da abinda takeyi.

Ajiye kayan hannunta tayi tareda dan sauke numfashi tana nutsuwa cikin kamun kanta tace

"Dad dinki yaxo"

Dakatawa da abinda fammah keyi tayi kafin ta dago ahankali sai kuma ta kasa kallan SANAAH tace

"Yanxu?

Gyada kai SANAAH tayi itama tana dan zaunawa ahankali kan sofa da kokarin hanasu shiga awkward yanayi.

Ajiye ipad din fammah tayi tana saukowa gadon ta zari doguwan hijab ta saka tana ficewa dakin.

Ajiyan zuciya mai sanyi SANAAH ta sake tana bude roban ruwan hannunta ahankali takai bakinta tasha tana sake dawowa daidai.

Bata fito ba zamanta a daki tayi suka jika suna magana sosai kafin fammah ta shigo ciki tana hamma bacci zatai ba bata lokaci zata shiga bathroom din ta dan dakata ta bude baki batareda ta juyoba tace

"Kaman yana son ganin Ya Al'amin kuma baya samun wayarsa ko zaki je bangarensa ki sanar masa tinda ni bazan iya shiga ba"

Dagowa SANAAH tayi da kanta tana dan jin kaman bazata iyaba itama amma tini famman ta shige bathroom ta rufe tana zaune.

Miqewa tayi tareda saka doguwan hijab itama har qasa akan kayan jikinta ta fita.

Ko data fito baya palon dan haka kai tsaye kofa ta nufa ta fito ga mamakinta tana fitowa gabaki daya harabar gidan sai taga Ya Al'amin din harya futo yana tsaye tareda Raheem din wanda shine kadai yaxo a karan farko data gansa babu securities dinsa da Imran yana magana Ya Al'amin cikin nutsuwa da wani sanin kai dayake bayyanarda zurfin iliminsa da wayewansa a cikin kowane motsinsa da maganarsa.

Kasa kallansa tayi tana sauke kallanta akan Ya Al'amin din wanda juyo ya dan kalleta shima fleet din kallo daya yayi mata ya dauke kai.

Tana isowa suna gama magana Ya Al'amin yayi masa sallama yana barin gurin ya nufi hanyar bangarensa ya shige.

Dawo da kallansa yayi ahankali tareda zuba mata idanuwansa tsawon mintina baice komiba kafin ya miqa hannunsa daya ya kama nata yajata a natse har jikin wata black fitinanniyar Rolls Royce dayazo da ita ya bude ya sakata ciki a hankali kafin ya zagaya ya shiga a natse ya bude ya shiga ya rufe tareda tada motar zai ja sai kawai ya dauke hannuwansa daga kan steering ya juyo ya kalleta tareda juyowa ahankali ya kamo fuskanta ya hade da tasa ya dora bakinsa dake fidda wani kamshin cool mint akan nata yana kamawa ya zira harshensa ciki yayo mata wata lafiyayyar lasowa ya hadiye wani yawun daya wuce maqoshinsa da wani fitinanniyar sauti ya sake lasowa yaja wani numfashin daya saka motan amsawa ya qarasa shigar da bakinsa gabaki daya a nata yafara mata wata fitinanniyar tsotsar data kasa riqe kanta tafara kissing dinsa itama cikin wata soyayyarsa dake neman illata kuzarinta.

Cirota yayi daga inda take zaunen ya dawo da ita akansa gabaki daya yana sake maida bakinsa a cikin nata tareda zira hannuwansa cikin hijabinta.
#MAMUH
09033181070
[20/06, 8:45 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

130
Hannuwansa na shiga hijabinta kai tsaye akan cinyoyinta suka isa ya mata zaunarwa akansa dakyau tareda yin sama dasu ta cikin rigarta yana yiwa fatarta wata shafar datake sakata jin kaman ana janye ruwan jikinta yana isa wugunta yayi baya da hannuwan nasa ya zagayota da kyau ya mata wata irin mannotawa jikinsa da karfin da suka sake kutsawa da bakinsu cikin na juna yana mata wata lafiyayyan tsotsa mai fitinannen zurfi numfashinsa mai dumi yana sauka akan fuskanta hannuwanta na zagaye da wuyansa.

Yanda suke kissing juna da wata yanayin da daya sauya numfashin motar gabaki daya ya saka tsigar jikinta ke tashi ahankali shi kuwa rasa kansa yakeyi yana sake tabbatarda ita din control breaker dinsa ce tako wane bangaren na rayuwa.

Zare fuskansa yayi daga tata idanuwansa da wani irin yanayi mai karfi a cikinsu dake tabbatarda itace kadai abinda yake asalin buqata ayanxu a daidai wannan lokacin dayake kasa iya riqe kansa.

Wani mayen kallo a slow ya mata yana daga hijabinta da hannunsa daya daya fito dashi daga hijabinta ya saka kansa a cikin hijabin wanda ta dan yi baya kadan tana son hanasa shiga sbd abinda zai iya biyowa baya ga kuma inda suke dik amma hannunsa daya dayake zagaye da ita ya saka ya mata wata mannowan da daidai fuskansa ta shiga ya kama kirjinta da hakoransa ta sakam rigarta da wani irin slow da asalin sanyi da wata fitinanniyar salon data sakata jan wani numfashi mai karfi dakyar tana yin baya ta kwanta a jikin steering gabaki daya tana jin tsigar jikinta na tashi kaf dinta.

Dawo da ita ya sake yi yana sake kama kirjin da hakorinsa hannuwansa dika biyu na shiga cikin rigarta da bin cikinta da mararta da wata shafan daya taba cibiyarta da wata sanyi yana wucewa da hannunsa daya saman kirjinta daidai yana sake kirjin daga hakoransa dasuka ringa bata wata yanayin da kwakwalwanta ta kasa dauka ya sako kansa cikin rigar shima ahankali tareda banqare bayanta zuwa ga steering yafara dora lips dinsa akan cibiyarta yamata wata tsotsa ahankali data sakata qanqame kansa da wani irin yanayi tana riqe numfashinta dake son ficewa yabarta...

Akan fatar cikinta ya sake dora lips dinsa ya tsotsa ahankali ahankali yana tafiya zuwa samanta inda yana isa ya fito da harshensa ya lashi lips dinsa da suka bushe a take har maqoshinsa ya hadiye wani yawu yana bude bakinsa ya sake fiddo harshensa ya lashi fatarta ahankali lasan data saka jininta daskarewa a take yana yin saman wuyanta da hannuwansa ta bayanta ya manno kirjinta fuskansa yana bude bakinsa akai tareda mata wata qanqamewa yana fidda wasu zafafan numfashin da suka rikitar da kwakwalwanta gabaki daya.

Wani numfashi suke fitarwa su dukan suna sake hadewa da juna yana bata zafaffan yanayinda gabaki daya jikinta ya dauko dumi dan kuwa kansa na kirjinta har lokacin kafin ya cirosa ya sake kamo fuskanta suka kuma hade baki yayiwa bakinta wata zuqowa yana tsotsan duk wani albarkan dake bakinta yana saka hannunsa a cikin rigarta ya kama gefen undie dinta ya masa wata lafiyayyar riqo da yatsarsa biyu ya ballasa tareda zaresa ta dayan gefen yana sake bude kafafunta akansa bakinsa na mata wata fitinanniyar tsotsan data sakata rasa kanta amma jin abinda yake shirin faruwa ta dan bude bakinta dake cikin nasa daqyar ta furta

"Muna inda Su Ya Al'amin da Fammah suke"
Chapter 128 · 0% Book details