← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 152 OF 154

Sashe 152

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gadonsa dayake tsakiyar dakin ya isa dasu batareda ya saketa ba ahakan suka zube a tsakiyar gadon tana zagaye dashi ya kamam wuyanta ta baya yayi baya dashi ya banqare kirjinta a saitin fuskansa yana bude idanuwansa da sukai wani mugun ja kan kirjinta ya lashi lips dinsa da harshensa cikin wani muguwar slow sbd bushewan da maqoshinsa da lips dinsa sukai a take daya mata wannan banqarewa a fuskansa kafin ya hadiye wasu mayun yawunda na zallan desire din dake neman buga kansa ne tata tukuna ya saka fuskansa akan kirjinta yana saka bugawan zuciyarta tsayawa cak ta dawo da karfi daya basa cikakkiyar daman karasa yimata wani kyakkyawan kamu da bakinsa kafafunta na zagaye dashi har lokacin yana zaune a tsakiyar gadon da wata muguwan hadewan da sukai yana sake zageye qugunta da hannuwansa da kyau kafin ya balla wani shegen qaramin P dinta ta gefe gefe ya zaresa ta ya jefar ba tsammani tajisa yana karanto adduar kasancewa da iyali saida numfashinta yabar jikinta tai masa wata irin qanqama tana neman shidewa ya saka bakinsa a cikin nata suka fara wata crazy kissing juna numfashinsu na hadewa da yamutsewa da zafafa duk a lokaci daya yanayin na zafafa da fitar dasu hayyaci da duniyar gabaki daya.

Basu taba tsammanin kewan da sukaiwa junansu tayi tsananin karfin da suke jin abinda suke ji dan haka gabaki daya dakin wani numfashi mai zafi da tayar da tsigar jiki ne yake tashi na tsawon lokacinda suka kasance da juna har suka samu kammalawa suka dawo hayyacinsu ya mata wata lafiyayyar runguma yana kwantar da kansa a tsakiyar kirjinta idanuwansa a rufe yana sauke mata wasu numfashi masu sanyi da nutsuwa da gamsuwa da samun cikar buri da abinda zuciya da gangar jiki takeso.

Sun jima a hakan kafin ya dauketa a jikinsa suka fada bathroom.

Acan ciki ma wani irin wanka sukai wanda kusan babu kalar hot din da jikinta bai samuba duk da babu abinda ya faru kafin suka fito.

Kaman koyaushe rigarsa ta saka wadda ta dan saukar mata shima dogon wando kawai na bacci ya saka suka fito daga dakin cin abincin da babu wanda yaci dakyau acan gidan cikinsu.

Zaunawa sukai shine yayi serving nata for the first time a rayuwansa dayayi serving wani abinci da hannuwansa a dining.

Hatta bada abincin bata iya ci da kanta ba cewa tayi komai nata ciwo yake hadda hannuwanta dan haka shine ya bata tana koshi tareda ita dashi suka basa nasa yaci bada yawaba ya koshi sbd baya cin abinci sosai da dare.

Suna gamawa komawa sukai ba kwantawa sukaiba a palo suka zauna sbd yanada wayar dazai qarasa wadda ya yanke a dazu.

Wayar ya fara wadda ta daukesa tsawon lokaci mai tsayin da har tayi bacci a jikinsa bai gama ba sai dare sosai ya kammala tukuna ya kashe ya dauketa suka shige.

Washe gari da safe batama saniba ashe Imran ya aika yaje gida aka karbo luggage dinta da komai nata gabaki daya Dr Mum bataji komaiba ta hada mata ta bayar.

Sai data ga kayan da rana bayan ma sunyi breakfast suna zaune ta lura dasu ta kallesa yaqi kallanta yana daukan wayarsa zaiyi wani abin ta riqe wayar tana zarewa daga hannunsa tana kallan cikin idanuwansa da wata irin kunyar daya sakata da bazata taba iya hada ido dasu Dad ba.

Magana zatai ya katseta da cewa

"Ok ok bazaa qara ba Dont say a word pls"

Bata fuska tayi zata saka masa kuka yayi saurin rungumeta yana kwanto da ita kirjinsa ya kai bakinsa kunnenta yafara mata maganar data sakata jin kunyarta ma na neman kasheta gabaki daya ta dago tana harararsa...

Da wani irin mamaki da jin tana tayar masa da tsigar jiki da hararar da baa taba masa ba tinda yake dan ko iyayensa bai taba ganin ma sun iya harara ba tin yana yaro.

Wani murmushi mai sauti da asalin kyau ya sake yana kallanta tana cigaba da masa hararar dashi wani iri yake jin yanayin yana dariya mai kyau.
#MAMUH
09033181070
[28/06, 9:43 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

151
*_SHUWA INCENSE AND MORE_*
07042293387/09118783317
Ina masoya kamshi da gyaran jiki na asalin matan da suka amsa sunansu mata?
Kinaso/kunaso ku kasance a cikin kamshin da duk inda aka jisa a tattare dake ko gidanki sai ankasa hakuri an tambayeki?
Shuwa Incense And more itace karshen inda zaki samu asalin kamshi da abubuwan gyaran jiki da mayukan gyara gashi masu inganci da kyau wanda mukeda guarantee dinsa,
Kowace irin turaren wuta na asali na gasken a gurinta ne zaku samu wanda qamshinsa kam har nesa da maqota hakama babu kalan dilka ta gyaran fata data fuska da babu a gurinta,
Kada kubi labari kawai ku siya ku gwada..SHUWA INCENSE AND MORE 07042293387.

***********
Fita zaiyi yanada conference meeting da zaiyi tareda Fleets members dinsa na America wanda dole zai fita dan bazai yiyuba idan tana kusa dashi bazai taba samun cikakkiyar kansa ba na Fleet admiral of the US navy Raheem jeerah.

Lallabata yayi ya yamutsata tayi bacci mai karfi da nutsuwa tukuna ya shirya ya fice tareda Imran.

Bata farka ba sai yamma dan haka sallan laasar tayi ta fito ta xauna taci abinci da aka cire mata table dasu kala kala tana gamawa ta dawo palo ta xauna tana kallo ta dauki wayarta ta kira Fammah suka dan jima suna waya kafin ta kashe ta kira Ya Al'amin wanda bai fita koina yana gida shima kuma basu hadu da fammanba tinda gari ya waye sbd harga Allah bayajin zai iya riqe abinda yake ji akanta matiqar yana ganinta sosai.

Gaisawa sukai tareda fira sosai har zasu kashe tace

"Ya Al'amin Fammah fa batada lafiya sosai da zazzabi ta kwana"

Shiru yayi yana dago fararen idanuwansa yana kasa cewa komai kafin ya bude baki yace

"Amma na kirata da safe munyi magana bata fadamun ba and banji hakan a muryanta ba"

Numfashi SANAAH din ta sauke tace

"Ya Al'amin ai bazata bari ka saniba sbd kada ta sakaka damuwa"

Dip taji ya kashe wayar ta kalli wayar da idanuwanta tana murmushi tace

"Aa yaya da kashe mun waya kuma"

Ajiye wayar tayi tana maida idanuwanta akan tv tana dariya tareda miqewa ta wuce daki dan sallan magrib da time yayi.

Bayan tayi sallah bata fitoba karatu tayi na dan mintina kafin ta miqe ta fada bathroom.

Wanka tayi ta fito tayi shirin bacci cikin silk kayan bacci riga mai kyau ta saka hijab ta tayarda sallan ishai tayi tana gamawa ta zare hijab din ta fito ta nufi kitchen ta buse fridge da aka cika mata da fruits ta debo a glass bowl ta dawo ta zauna tana fara ci kenan aka bude kofar ta sauke numfashi mai sanyi batareda ta juyoba sbd jin sanyi yana shiga zuciyarta da gangar jikinta.

Da wata tsanaki da kamewansa da haibarsa dake fita ya qaraso inda take yana kallanta da idanuwansa da suka sakata dagowa da sanyi ta kallesa tana sake masa murmushi da narke fuska tace miqa masa hannunta daya tana cewa

"Zo nan"

Murmushi ne ya kubce masa mai kyau da tsari da wata class sbd yanda tayi maganar kaman tana magana da yaro qarami sosai.

Hannun nata ya kama yana ajiye wayoyinsa ta zaunar dashi akan kujeran daman ya zare shoes dinsa ta tashi ahankali ta haye kafafunsa tana kallan fuskansa tace

"Sannu da dawowa"

Wani kallo yayi mata tin daga goshinta zuwa idanuwanta dake kallansa da so zuwa hancinta da kumatunta kafin ya tsayar da idanuwan akan bakinta da yayi maganar tukuna ya bude baki ya amsa yana cewa

"Yaya kika wuni Ms SANAAH KHALIL"

Murmushi tayi me kyau da wani daukan hankali kafin ta bude baki ta saka grapes din dake hannunta dayake akan table din gabanta ta tauna ahankali kafin tace

"Alhamdllh kawai dai da kewan wani na wuni"

Murmushi yayi yana kallan grape din data sake daukowa zata saka bakinta ya bude bakinsa ahankali ya amshe yana fara taunawa cikin wani sanyin zuciya yana kallanta.

Murmushi tayi tana dan juya idanuwanta ta girgiza masa kai ahankali tareda kai hannunta akan bakinsa ta shafi lips dinsa da yatsarta daya tana bude baki tace

"Wayace kaci mun????
Wannan na Baby RAHEEM ne dan haka bamu baka ba"

Wani arnen murmushi ya sake mai sauti sbd wani irin kallan datake masa datai maganar wadda ita kanta maganar Kashesa tayi.

Yatsarta daya ta fara sakawa cikin bakinsa tana kallansa da murmushin itama mai daukan hankali tana cewa

"Give ita back Soldier"

Wata zagayowa yayi mata da hannuwansa tana qara kashesa kisan da babu gyara a cikinta ko sauki ya bude bakinsa da wani kallo dayake binta dashi....

Murmushi ta sake masa tana cewa

"Good boy"

Bakinta takai ahankali bakinsa ta dora tana fara kissing dinsa da cire abinta zata janye bakinta ta cinye abinta ya mata wata capka mai tsananin sanyi da zafin da saida numfashinta y dauke ya dawo ta kallesa ya bude bakinsa yana riqe numfashinsa data yanke masa da wani irin tsananin gaske muryansa a shaqe yace

"This is murder you know?????

Murmushi tayi tana girgiza kai tace

"Da gaske???

Bai bata amsa ba wata lafiyayyan kiss daya bata ya bata amsa ta sauke ajiyan zuciya dakyar tana sake daukowa ta basa a baki ya amsa ya tauna kadan ya sake hade bakinsu.

Cikin wata salo da shirita ya tayata cin grapes din wanda duka suka bata jikinsu ya dauketa bayan sun gama.

Wani wankan sukai a tare kafin suka shirin bacci suka kwanta.

*****Al'amin kuwa koda ya kashe wayar SANAAH time ya kalla yaga 7 dan haka miqewa yayi ya zira slippers na Gucci ya fito ya nufi bangaren Fammah din kai tsaye yana zuwa knocking yayi so daya yaji shiru dan haka ya bude kofar kai tsaye ya shiga yana kallan palon koina ba haske kuma shiru kaman babu mutum.

Wani iri yaji sbd hakan na nufin akwai kadaici da damuwa,
Hanyar bedroom dinta ya nufa kai tsaye zai saka hannu yayi knocking yayi tinanin kada ya dameta ko qara mata ciwon kai da buga kofar dan haka ya bude kai tsaye a natse.
Chapter 152 · 0% Book details