Sashe 100
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Love din gaske mai ratsa kowace gaban jikin dake jikinta da bata girmammiyar yanayi yayi making da ita wanda shi kansa jin yayi kaman ana zare bargon dake cikin qashinsa dan kuwa wata irin yanayin da kaman bazai iya barinta ba ya samu kansa wanda yasaka su kasancewa cikin lokaci sosai kafin ya iya gabar daya barta yana qanqameta jikinsa yana sauke mata wasu numfashi masu dumi akan fatan bayanta daya dora kansa akai tana cikin jikinsa.
Ita kuwa da wani irin kasala da mawuyacin yanayi take sauke numfashi ahankali idanuwanta na rufe tana jin dan radadi kadan na ratsata duk da bataji fitinanniyar azabtuwa irin ta farko ba hakama gabobinta basu mutu gabaki dayaba kaman kwanaki.
Sun dauki lokaci a hakan har saida taji kaman kasalan zata iya saka bacci zuwan mata da kuma yunwan datake ji tana taso mata amma zuciyarta da jikinta sanyi sukeyi da tinawa tea zata sha kawai.
Tashi yayi da saukowa gadon yana zaran towel dinsa dake yashe ya daura yana fadawa bathroom.
Itama yana shigewan da rashin karfi ko kadan ta iya tashi zaune ta sauko gadon ta zari towel a cikin kayansa dake jere ta daura tana tinanin inda zata ga time ta duba hankalinta na komawa kan bikin.
Wayarsa ta hanga ta isa gurinta ta dan taba screen din ya kawo haske ta kalli time zata dauke idanuwanta daga kai kiran Ms Meenah ya shigo wayarsa a karo ba adadi ba ringing haske ne kawai ya bayyana ba ringing.
Dauke idanuwanta tayi ahankali tareda juyawa zata bar gurin ya fito bathroom din idanuwansa dake cikin wani yanayi mai asalin saka duk macen da zata kallesa a lokacin iya rasa kanta gabaki daya da tashin kowace tsigar jikinta jikinsa na tsiyayan ruwa ahankali sbd fatarsa dake lafiyayyan hutu da lafiya.
Kallo daya tayi masa ta dauke idanuwanta dasuke a kasalance har lolacin.
Ta daga kafafunta ahankali tana takawa dan sauyin taku ta nufi bathroom din da bata wucesa ba sai daya riqo hannunta daya a natse da sauran tasa yanayin daba yanda zaayi wani ya taba iya ganinsa a hakan bayan matansa ya sake kallan fuskanta kafin ya kai idanuwansa akan wayarsa da wani kiran ya sake shigowa daga inda suke tsayen yaga sunan mai kiran wanda yake kai tsaye Mrs Jeerah a rubuce.
Baice komaiba bai kuma yi komaiba bayan gefen fuskanta da yayi kissing ya shafa kanta ya saketa ta wuce ciki batareda ta juyo ba.
Koda ta fito wankan ya shirya yana sanye da fararen balmain wears marasa nauyi da wata siriyar Diamond chain dake hannunsa da slippers din nike masu shegiyar tsada.
Ruwan kanta ta busar da dryer din dake dakin ta shirya cikin kayan daya aje mata farar shirt dinsa mai kauri da skirt dinta sai veil dinta dan sauran kayan bazasu sanyuba yama hada kayansu da kansa.
Fitowa sukai yana riqe da hannunta dayan hannunsa kuma yana janye da tsadaddiyar 2set suitcase dinsa.
A palon yaga abincin da aka jere na SANAAH din sa aka kawo dan haka ya jata suka isa gurin ya zaunar da ita duk da wani irin zafin kasancewansa a gidan amma tana buqatan taci abinci a cikinta da bata samu ci ba tinda ta taho.
Idanuwanta akan abincin ya sauka ta dago ta kallesa farin cikinta na bayyana mai tsanani da samun wata nutsuwa ta bude baki da wani sautin farin ciki tace
"Thank you thank you"
Hannu takai ta saka ta dauki spoon mai kyau ta saka a cikin wata white rice da sauce din kidney dayake da dandano da kamshin girkin da zata iya ci takai bakinta taci ta lumshe idanuwanta da wani jin dadi tana dagowa ta kallesa da wata yanayin da saida ya dauke idanuwansa daga kanta sbd barinta taci abincin dayake ganin farin cikinta a bayyane.
Couscous da aka daga fa veggies shima ta saka spoon ta diba taci batasan lokacinda ta sake murmushi mai tsananin kyau ba tana sake kallansa da wata sanyayyar son dayake cinta tace
"Thank you"
Ruwa ya bude mata na roba yakai bakinta tasha tana sake debo abincin taci.
Wata lafiyayyan moimoi ta bude itama ta saka spoon ta debo taci ta bude doya da aka soya fara da egg sauce itama taci kadan tanaci yana kai mata ruwa bakinta tana sha kadan tana jin zuciyarta cikeda farin ciki sai murmushi takeyi wanda yana kallanta bai dauke idanuwansa daga kanta ba harta koshi tasha juice kadan dan bata wani son zaqi.
Goge bakinta tayi da tissue tana kallansa da sauran murmushin a fuskanta tace
"Na koshi"
Tissue ya sake dauka ya goge mata gefen bakinta tareda miqewa ya kama hannunta suka nufi kofa.
Yana bude kofar ya fito suka tinkaro harabar gidan wanda securities dinsa suka share kusan awa uku suna jira suna hango tahowansa Imran dake waya tin dazun wanda kiran ya hana uban kiran dasu Ms Meenah ke masa shigowa wayarsa yana ganin Fleet din ya kashe wayar yana tinkarosu ya miqa hannu ya amshi suitcase din dayake janye da ita da hannu daya fuskansa a asalin kame da babu annuri ko daya a cikinta.
Sake nutsuwa kaf securities din sukai imran na karban suitcase din ya miqawa daya daga cikinsu yana bude musu motar tin basu iso daf ba.
Daman tini Imran ya saka aka fiddo kayansu suna mota tini dan yasan ba lallaima su kwana a wannan villah dinba.
Suna shiga aka tada motocin suka bar harabar gidan tini wanda SANAAH ta dauka gurin bikin suka nufa saida suka hau titi da wani lafiyayyan speed taji muryan Fleet din ta ratsa motar cikin nutsuwa da kamewa tareda bada umarnin kai tsaye da cewa imran
"Ka siya tickets din Fammah da Mum dinta na wucewa America a daren yau ko zuwa asuba"
Juyowa SANAAH tayi da dan sauri ta kallesa sbd jiyo wani irin zazzafan hukunci a umarnin nasa sbd mum zata iya zarewa idan akace tabar qasar batareda jibi an daura aure ba"
Daidai nan kiran Mum din ya sake shigowa wayarsa da jajayen idanuwa da suka kasa boye bacin ran daya danne a kirjinsa ya kashe wayar gabaki daya wanda imran na jin bai daga wayarsa ba ya kashe tasa a take yana ajiyewa gefen motar ya qara taka motar da dan karfi suna hawa babban titi da kyau.
#MAMUH
09033181070
[08/06, 9:12 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
96
Ms Meenah da wayarta ke hannunta kallo tabi wayar dashi tana mamakin rashin ganinsa da kuma rashin sanin ina SANAAH itama gashi bikin yariga ma yayi nisa.
Sake saka kiransa tayi amma bata shigaba ta koma ta saka kiran imran wanda shima kai tsaye akace a kashe wayar take.
Mamaki ta shiga da tinanin meyake faruwa amma kuma batada lokacin duka tsayawa wannan dan haka ta sake jefa wayar jaka tana shiga busy.
Su kuwa suna sake nisa a tafiyar Zuciyar SANAAH kasa nutsuwa tayi da abinda taji ya fada sbd batason a kuntatawa su fammah din akan hakan hakama tana shakkar su dawo su san batanan kuma su san tana tareda shi dan haka haka ta sake dan juyowa ta kallesa a karo na kusan hudu amma ta kasa iya bude baki tai masa magana sbd yanda fuskansa take a kame tsaf babu alaman sassaucin da kowa zai iya masa wata maganar.
Kai tsaye gidan Abbu motocin suka nufa suna hawa layin gidan imran ya saka kiran mai gadin dan haka suna kawowa ana bude gate suka shige aka rufe gate din ruf.
Parking akai Imran ya bude masa da kansa kafin ya budewa SANAAH itama wadda zuciyarta ta sake shiga damuwa da fargaba ma ta ziro kafafunta ta fito sbd ganin ya fita kuma tanason magana dashi amma dole tasan sai ta bisa
Ciki suka wuce tana gefensa kai tsaye bangarensa suk nufa tinda ba kowa a gidan bayan masu aiki ba amfanin akaita ciki.
Suna shigewa babban palonsa mai tsananin tsari da kyau da komai yake kashe shine yaje da kansa ya kunna komai yana wucewa cikin bedroom dinsa tana biye dashi duk ta sake shiga mutuwan jiki sbd bataga alaman ma kowane zancen zai shiga ba amma tanason yi gaskia.
Suna shiga bedroom din wanda kamshinsa yayiwa mugun kamu komai kaman kusan bedroom dinsa na Nigeria.
Yaga alaman magana takeson yi kuma yasan akan me baya buqatan kowace hayaniyar da zata damesu a daren dan haka ko fuskanta bai kalla ba ya kasa bata daman maganar ya ajiye wayoyinsa dake hannunsa ya nufi closet batateda ya juyo ya kalleta ba sbd taba biye dashi.
Yana isa cikin closet dinsa da zai sauya kayansa zuwa na bacci tinda yanxu sukai wanka bada jimawa ba ta kasa hakura daga inda take tsaye sbd kada a siya tickets din ta danne shakkarta da fargabanta ta iso gurinsa ta tsaya bayansa daya gama bude gaban rigarsa zai zare tareda bude baki zatai magana ya juyo da karfi tareda kamata ya dawo da ita gabansa ya manneta da jikin hanger din da kayansa suke a jere kayan suka rufesu ta sama ya dago idanuwansa da suke a wani irin har lokacin basu koma daidai duka ba ya sauke mata su a fuska yana mata wani lafiyayyan kallan daya sakata jin zuciyarta tana sauya bugawa ta motsa bakinta da rashin son motsawan ko kadan da sautin dayake tona asirin bugawan zuciyarta akansa tace
"Kayi hakuri" qarasa maganar tayi kasa kallansa tana dauke idanuwanta ya sakasa dauke nasa idanuwan daga kanta shima yana sakinta batareda yace komaiba ya zare rigarsa ya jefa yana janyeta ahankali daga gabansa ya ciro kayan baccin da zai saka yana dora hannunsa akan doguwan wandonsa zai zare ta juya baya ahankali tana daga kafafunta zata bar gurin ya dawo da ita da hannunsa daya ya hada bayanta da kirjinsa yana qarasa zarewa ya jefar yana saka bakinsa a kunnenta yace
"Ba magana kikeson yi ba uhummm,ina jinki"
Dan rufe idanuwanta yayi tana motsa gefen fuskanta dan yanda maganar tasa ta fita har bakinsa na gogan fatan kunnenta ta gyada kai ahankali tana kasa bude baki tai maganar sbd jinsa a jikinta.
Gaba ta danso yi kadan amma ya zagayeta yana cewa
"Kin fasa maganar ne??
Shikenan"