← Book details Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 154

Sashe 83

Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta riqe hannunsa da hannunta da wani irin rashin karfi tana bude bakinta dayake saiti da gefen fuskansa daqyar ta iya furta

"Mum ce"

Yanda sautin muryanta ta sauka a gefen fuskansa zuwa cikin kunnuwansa da wata kasala da kaman zata fasa kukan tashin hankali ya saka tsigar jikinsa miqewa gabaki daya ya kama fuskanta da hannunsa daya yana cusa daya zuwa cinyoyinta ya hade fuskansu ya shaqi qamshin bakinta da karfi kaman wanda ya shaqi cocaine yajasa har cikin kansa kafin ya sake kamo bakinta da nasa yayi mata wani lafiyayyan tsotsa ya shigar da ita tsakiyar gadon dakyau ta tattaro karfinta da baida yawa ta zame tana bude idanuwanta da kallo daya tai masa ta sauke kai amma saida suka sake tada tsigar jikinsa ta girgiza masa kai idanuwanta na cikowa da wasu hawayen dake tattare da komai ta nuna masa kofa.

Lumshe idanuwansa yayi yana hadiye wani numfashi mai zafin gaske tareda zuba mata idanuwansa yayi mata wani lafiyayyan kallan da bayajin zai iya takurata ne kadai zai sakasa ficewa daga dakin.

A natse da wata irin kamewa da control na numfashinsa ya sauko daga gadon ya zari sleeve dinsa ya saka ya nufi kofa yana daka botirs a natse a hankali ya fito daga bedroom din ya rufo kofar yana nufar kofar palonsa ya fice zuwa babban palon.

A daidai wannan lokacin ne itama Ms meenah ta isa kofar ta bude taga safiya riqe da tray kafin tayi magana taji bude kofarsa da fitowansa ta juya a natse ta kallesa tana juyowa gabaki daya da zuba masa dukkanin idanuwanta tana kallansa tin daga sama har qasa cikeda wata irin fitinanniyar kauna da kewa da shaawa sbd idanuwansa da suka kalleta suna cikeda wata irin fitinanniyar desire mai karfin gaske datake gani tana cinsa da wani irin slow hakama kayan dake jikinsa sun bayyanar da saman kirjinsa dayake bude bai rufe gaban rigarsa duka ba karfinda da lafiyarsa a bayyane datake jin kaman zuciyarta zata fashe sbd jin kanta da jin shi din gavaki daya nata ne ita kadai mallakinta ne.

Bai karaso ba a natse ya tsaya cak daga inda yake yana mata wani natsatsen kallo da dan mamakin ganinta kadan a kame da kamewansa idanuwansa da take suka kasheta suna kanta yana kallanta kafin ya dan daukesu daga kanta tukuna ya kalli kofar data bude yace

"Yaushe ne kuka dawo??

Maida kallanta tayi akan safiya wadda take gefen kofar rabe tace

"Dr Mum ce tace na kawo miki ruwa kisha kuma tana kiranki yanxu?

Numfashi mai zafi Meenah din ta sauke tana jin mamakin kiran duk da tasan bai kamata taxo kai tsaye gurin mijinta ba batareda taje ta gaida Dr mum dinba dan zai iya zama laifi dan haka bari taje kafin ya zama laifin ta dawo duk da taso tajita cikin jikin mijinta ko zata samu nutsuwan zuciyaa.

Karban tray din tayi ta juya ta ajiye a tsakiyar palon kan table ta kalli inda Raheem din yake a tsaye ta kasa juyawa ta tafi ta taho da gudu ta fada jikinsa ta rungumesa tareda dagowa da takai bakinta zatai kissing dinsa ya miqa mata gefen fuskansa cikin kamewa da nutsuwa sbd bakinsa gabaki daya kamshin mint din bakin SANAAH yakeyi.

Gefen fuskan tasa tai kissing tareda shafa kirjinsa tukuna tace

"zanje na dawo" ta juya ta fice zuwa gurin dr mum din.
#MAMUH
09033181070
[01/06, 1:12 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee

77
Tana ficewa a natse ya juya ya koma master bedroom dinsa.

SANAAH data shiga toilet ta fito sanye da wata rigarsa fara mai dan girman datai mata yawa sosai hijab dinta ta kalla da kusan ya yaga mata shi hakama rigarta bazata saku ba dan ita kusan ta rabu da gefenta shiyasa ta saka tasa a sanyaye jikinta ba karfi da kasala sosai da wani irin nauyin datake jin ya danne kirjinta kaman bazata iya numfashi ba.

Zuba mata ido yayi yana karantar yanayinta gabaki dayansa kafin ya dan sauke numfashi mai sanyi da nutsuwa ya tako a natse ya iso gabanta tana qin dagowa ta kallesa ya kama hijab din dayake hannunta ya janyota jikinsa kadan ya jefa idanuwansa masu shegen kyau da tada tsigar jiki akan kirjinta dayeke kusan a bayyane komai a cikin rigar tasa data saka sbd yawan datai mata da yanayin material din rigar dayake transparent kadan yayi mata wani mayen kallan dataji sa a jikinta dan saita taji tsam a jikin nata still taqi dagowa ta kallesa saima jin datai kaman zata narke a gurin.

Ganin yanda taki kallansa idanuwanta na neman narkewa da masa kuka ya sakasa dan rungumeta kadan yana kai bakinsa akan kunnenta ahankali ya dora fatar lips dinsa ya sakar mata wani lafiyayyan light kiss daya sakata lumshe idanuwanta ahankali tana dago idanuwanta yace

"Anan zaki kwana ayau......

Girgiza kai tayi ahankali tana kasa kwacewa daga jikinsa tareda lumshe idanuwanta ta bude ahankali ta bude baki da kame kanta sosai da self control tace

"No i don't want,my fammah is back inason kasancewa da ita...."

Bakinta da yayi maganar ya dago ya zubawa ido kafin ya kalli idanuwanta dataqi barin ya kalli cikinsu da sauti mara hayaniya ko kadan da kulawa mai tsananin sanyi yace

"Are you okay??

Gyada kai tayi ahankali sbd tasan yanason ya sake kokarin fahimtar yanayinta ne.

Zamewa tayi daga jikinsa tana jin idonsa akanta.

Shi kansa kaya ya sauka suka fito a tare a natse.

Kai tsaye bangarensu ta nufa bana mommy ba ta saka wata hijabin har qasa ta fito ta nufi bangaren su mommyn.

Tana isa ya juya daga nan yabarta ta qarasa da kanta tana sako kai a palon dukansu suna palon kowa da kowa banda fammah data gama waya ta wuce dakin mommy nemanta.

Dukansu juyowa sukai suka kalleta banda Dr Mum da Maamah da suka fuske suna cigaba da maganar da akeyi.

Mommy ma kallo daya tayi mata ta dan dauke kai tana cewa

"Au daman bakya nan shiyasa ban ganki ba"

Mum kuwa washe baki tayi tana cewa

"Yar gatan Dad ce kinsan tana can antsaya fira da Dad ko Baby SANAAH"

Kasa amsawa SANAAH din tayi ta sauke kanta qasa tana qarasowa a tsananin sanyaye da jin wani irin nauyin Dr Mum da Maamah da sune sukasan daga inda take dan haka cikin karfin hali ta sake fuskanta a natse tana cewa

"Mum sannu da dawowa,ya hanya??

Da murmushi itama ta amsa tana cewa

"Ni naga babyna kaman ta rame,yaya hakane SANAAH? Kinyi kewanmu ko??

Dan karfin hali kawai SANAAH tayi tareda gyada kai tana maida kallanta kan Mommy tace

"Mommy sannu da dawowa ya hanya?

Amsawa mommy tayi da dan kokarin saka a washe a kama wani zancen.

Bude baki SANAAH din tayi tana dan kallan Meenah tace

"Ina Fammah???

Kafin Mum ta bata amsa famman ta fito tana jan hijabinta ta baya da cewa

"Gata anan"

Juyowa tayi da wani irin Murmushi mai girma da fadi daya bayyanarda farin cikinta sosai ta miqe tana komawa gefenta ta rungume hannunta daya tana shigewa gefenta da cewa

"Kuka zanyi ma ni na kewanki danai"

Dariya famman tayi tana kallan fuskanta data narke da kuma farin ciki tana cewa

"Ai nasan kila ma kinyi kukan da bananan"

Daki sukai suna barin palon kowa na binsu da dariya da kuma komawa kan firarsu.

Dr Mum ce ta kalli Meenah tace ta tashi taje ta huta tinda andawo daga tafiya.

Bata fice ba sai data zauna taci abinci a bangaren ta qara bata lokaci sosai tukuna ta bar bangaren ta nufi nasu.

Tana isa wanka tayi tayi shirin bacci ta nufi bangaren miji.

Koda fammah da SANAAH suka gamo suma suka iso bangaren Mum din bata nan dan haka shirin bacci sukai suka kwanta.

Lafewa SANAAH tayi a gadon gefen Fammah tareda lumshe idanuwanta tsawon lokaci ta dauka sosai kafin bacci ya iya daukanta dan haka da safe tayi lattin tashi sosai duk da kusan kowa a bangaren lattin tashi yayi dan fammah ma akwai gajiyan tafiya Mum ma hakan dan haka koda suka tashi ma Fleet baya gidan ya fice ko breakfast duk yanda Ms Meenah taso tayi dashi bata samu daman hakan ba dan kuwa bai bari sun gansa ba.

SANAAH ma sbd kada ta gansa a dining din taqi tashi da wuri sai gashi Mum din ta takura mata da cewan ai shima baya nan kada su rasa ci da junansu tinda shi baya nan dan hakane ta daure taje dining din suka ci abinci tana jin Mum din nata basu labari kala kala amma sam ita jin takeyi ko abincin bata buqata bare.

Suna gamawa bangarensu mommy sukaje suka gaidasu daga nan suka koma dakinsu sunata harkar gabansu da abubuwan da suka jima basuyiba.

Wuni sukai a daki basu fito ba abinci ma sedai anan bangarensu sukaci a dining tareda Mum din ansamu ta zauna yau itama bataje fira ba.

Har dare bai dawoba babu wanda ya gansa dan haka koda ya dawo an shirya dining da kyau dan fammah ce da Mum din yau sukai abinci sbd Maamah datace yau tinda ta dawo tayiwa mijinta abinci sai itama data saka hannu suna gamawa tace su shirya dining dinsa.

Bataje ba fammah ce kadai taje ta hada dining din ita kuma ta tsaya ta qarasa hada masa ginger tea mai tsafta da tsari da Mum din tace ta hada masa.

Da daddaren bayan ya dawo yayi wanka ya fito sanye da wasu black Gucci freesize da suka masa wani irin kyau da fiddo girman murdadden jikinsa na soja tsayayye.

Yana fitowa Ms meenah na shigowa ta kama hannunsa suka nufi dining suna saka kai ciki ya dan janyeta daga jikinsa yana zaunawa a natse idanuwansa na dagowa anatse daidai suka sako kai itada fammah idanuwanta farare tas da wani irin nutsuwa dake cikinsu ta dago ahankali ta kalli Mum din data ambaci sunanta tana cewa ta miqo mata tea din data shigo dashi.

Takowa tayi a natse tabi ta gefensa cikin nutsuwa qamshinta mai sanyi ya shiga hancinsa ya dago da fararen idanuwansa ba tareda ya kalleta ba ya saukesu akan hannuwanta dake dauke da tray din da Meenah ke amsa.
Chapter 83 · 0% Book details