Sashe 107
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kanta sbd tsamin daya ratseta din ya sakata karban bakin nasa da wani irin slow ta tsotsa ahankali wanda hakan ya saka komai na jikinsa tsayawa cak ya zuba idanuwansa da sukai nauyi akanta ya mata wani irin kallo yana bude bakinsa cikin nata kawai suka fara kissing juna a tare wanda kansa ke amsa wata irin amon da baima taba ji ba sbd a karan farko datake kissing dinsa ayau dan haka gabaki dayan rasa kansa ya fara yi sukaci gaba da wani lafiyayyan deep passionate kiss yana tsotso kowace taste datake bakinta.
Ita kanta jikinta zazzabi ma taji yana neman sauko mata sbd dumin da jikinta yayi tana jin saukan hannuwansa duka biyu a cikin rigarta wani nishi mai sauti ta sake daya ratsa ruwan jikinsa.
Zare mata rigar jikinta yayi ya zubawa white laced bra dinta idanuwansa wadda yake iya ganin cikinta ya lashi lips dinsa da wani sanyi da zafi kafin ya qarasa balle hook dinta itama yana gyara mata zama akan kafafunsa yana mata wani irin budewanda sai datai baya ya dawo da ita ya sake hade bakinsu da suke wata lafiyayyar kissing juna yana bin fatar jikinta da wata irin fitinanniyar shafar dake tada tsigar jikinta da qarasa sakewa a jikin nasa.
Akan sofa din da suke suka zuba lafiyayyan love din da ta kasa motsawa a jikinsa sedai shine yakaisu bathroom ya sakar musu ruwa suka jima a ciki suna zuba wani love din kafin suka fito baccin har yamma sosai tukuna suka farka ta fito ta sauya kaya ta shiga kitchen.
Tareda shi sukaci abinci a dining hakama yayi fira sosai da Yarsa tana xaune gefen fammah din lafe tana jinsu har dare tukuna dukansu suka shige.
Tare suka kwana washe gari ma bai futa koinaba haka suka wuni a bangarensa da wayarsa ma tayi magana dasu Dr Mum da Maamah harma da Mommynta dai yamma suka rabu itace tayi girkin daren gabaki daya ma.
Suna gama cin abinci yayi bankwana da Fammah sbd goben zaiyi tafiyar gaggawa data taso.
A dakinsa ta kwana da asuba itace ta hada masa kayan tafiyarsa tsaf suka saka gama shiriricewa a closet dinsa da saida suka zubar da kayan gurin kusan duka tukuna suka dawo daidai ya shirya sukai sallama ta wuce dakinta ya fito ya fice motocinsa na jiransa yana fadawa suka bar gidan zuwa airport.
Yana tafiya kwana biyu tayi tana kadaici fammah ta gama komai nata suka fara fita yawo sosai wanda shine ya hana halinda take shiga bayyana na sanyi da sauyin rayuwa.
Ta saki jikinta sosai suna jin dadin rayuwar wadda kudine kawai suke kashewa suna zuba luxury life dinsu ta yayan gata dan kuwa card ya bar musu.
Ta sauya sosai ta dan qara cikowa tayi wani fresh daya saka fammah ganin America ta amsheta sosai.
Tinda ya tafi sedai tajisa a wayan fammah wadda suke jin junansu akoda yaushe batareda cewa komaiba wanda hakan shine abinda yake sake kashesa akanta ita kanta hakan ba qaramin ratsa zuciyarta yake ba da kewanta.
Sati biyu zuwa na uku suka share a hakan kullum itama Mum suna waya da ita bata dawo bane sbd Fleet din baya nan dan haka ranar daya cika sati uku cif a zai dawo itama ta tattaro ta shirya dawowa sbd ta tarbesa da kanta dan tayi mummunan kewansa da tsantsan sonsa dayake neman kasheta dik da tasan ya riga ya bar maganar laifinta amma dole tayi shirin da zata sakasa hucewa gabaki daya bare sun dade basu kasance da juna ba tinda basa tare.
Bata fada musu zata dawo ba kaman yanda shima bai fada musu dawowan nasa ba dan haka fita sukai sai yamma suka dawo a gajiye dan haka abinci sukaci tinda fammah tayi wanka tayi shirin bacci batada niyar sake fitowa daman anyi magrib..
Itama wankan tayi tai shirin bacci tana yin ishai ta fito zata dakin Fammah dan acan take kwana wani lokacin musamman yanxu da duk dare hakanan jikinta yake zafi da dumi sosai.
Kitchen ta nufa masu aiki ma duk sun shige ta dauko guava Drink a hannunta datake sha da dare tareda roban ruwa daya tana fitowa aka bude kofar palon wadda ta sakata dan tsorata ta juyo da sauti da mamaki.
Ganin wanda ya shigo ne ya sakata dakatawa cak idanuwanta na wata irin cikowa da hawayen da batama san sun tahoba.
#MAMUH
09033181070
[10/06, 11:52 am] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
104
Kasa motsawa tayi tana sake kamewa a gurin zuciyarta na fara sauka da cikewa da wani sanyin dataji yana ratsata hawayen idanuwanta suka sake cikowa suna kokarin saukowa batareda ta motsaba ko dauke idanuwanta da take suka raurau akansaba..
Shi kansa tsayawa yayi daga inda yake din duk da babu haske sosai irin sosai dan daidai ne a palon da suke ganin juna fes da fes,
Tin daqasanta yake mata wani tsanakakken kallo tareda tsayar da idanuwansa akan fuskanta ya kalli idanuwanta da hawayen dake cikowa cikinsa wanda yasan na kewa da nata language din son kenan dan haka ya sake wani lafiyayyan mayen murmushin daya saka hawayenta sake cika idanuwanta ya daga hannunsa daya cikin wata salo da wayewa da kuma asalin yanda take ya sake mugun jinta har cikin jininsa yayi mata alaman taxo da hannun daya kafin ya bude mata hannuwansa take ta taho da wani irin gudu ta shige shige yayi mata wata irin rungumar da itama tsamtsam ta zagayesa da hannunwata ta qanqamesa tana dauke ajiyan zuciya da hawayenta da suka qarasa gangarowa tana jin yanda shima ya mata wata kyakkyawar rungumar da sake sauke ajiyan zuciya yana shaqar qamshinta da yayi missing kaman zai rasa kansa.
Dan matseta ya kuma yi a jikinsa yana sake qanqameta cikin sanyi da nutsuwan datake ratsashi da zuciyarsa.
Daga cikin jikin nasa datake ciki gabaki daya ta bude baki da wani sautin dayake a shagwabarta tace
"Baka fadawa Fammah zaka dawo ba fa"
Dan dagota yayi ya kalli fuskanta data dago ta kallesa a narke ya bude baki da nutsuwa sbd kada kasalan data sakar masa ta bayyana yace
"Oh ban fada ba ko?? Ya qarasa maganar kaman da gaske mantawan yayi sbd itama data ambaci famman kanta take nufi amma bazata iya fada ba kai tsaye.
Wani kyakkyawan murmushi ne ya kufce mata sbd maganar tasa da yanda ya furta tana dan janye jikinta daya sake maidata ciki ya rungume wannan karan da fidda ajiyan zuciyarsa mai bayyanarda kasalansa da calmness din dayake qaruwar masa.
Shiru sukai ahakan kafin ta dan zame tana kallansa tace
"Sannu da dawowa"
"Thank you" ya furta shima yana sakinta kadan tareda kama hannunta suna nufar hanyar palonsa dayan hannunsa na janye da suitcase dinsa.
Suna shiga palon bata bisa cikin bedroom ba ta dakata tareda dan kallansa tace yaje yayi freshen up zata kawo masa light abinci.
Bata jira amsarsa ba ta juya tabar gurin yaqi bin bayanta da kallo sbd jin kunyarta data motsa a jikinsa.
Tana ficewa ya nufi bedroom dinsa ya shige yabar suitcase din a palon,
Yana shiga wayoyinsa ya ajiye ya zauna yana sauke numfashi mai sanyi da nutsuwa ya dan huta duk babu kowace gajiya a tattare dashi ko kadan tinda ba tafiyar mota bace.
Sai bayan mintina ya sake samun jin jikinsa ya sake tukuna ya miqe ya shige hanyar closet dinsa take tareda kofar bathroom a guri daya ya shige yana zare kayan jikinsa.
Dagashi saishi ya fada bathroom din yayo wanka da ruwan dumin da suka sake warware duka jikinsa ya fito daure da towel yana goge kansa da wani qaramin towel din.
Yana isowa tsakiyar dakin tana bude kofar ta shigo a natse dauke da tray data hado masa tea mai qamshi da meatballs kawai da daman akwai soya masa kawai tayi da fruits da basa wasa sam dasu.
Qarasowa tayi ta ajiye akan table din dakin batareda ta dago ta kallesa ba tana dagowa tajisa a bayanta sanyin jikinsa ya ratsa rigarta da batada kowane irin kauri ya ratseta ta dan ja numfashi sbd jikinta dumi ne dashi dan haka taji sanyin sosai taqi juyowa tana daga kai ta dora idanuwanta akan makeken mirror din dakin dayake saiti dasu ta kalli fuskansa ta cikin mirror din tana sauke ajiyan zuciya.
Nasa idanuwan ya sauke a mirror din shima yana kallanta ya bude bakinsa yace
"Yaya kuke??
Yaya na sameku?
Amsa zata basa ya juyo da ita suka fuskancin juna sosai yana rankwafo kansa ya saka a gefen fuskanta ya shaqi kamshinta kai tsaye tareda dan rufe ido ya bude yana jinta tace
"Lafiya kalau,babu damuwan komai"
Dagowa yayi bayan ya sake shaqarta tukuna ya juya ya kalli abinda ta kawo masa ya sauke numfashi yana jefar da towel din hannunsa na kansa daya goge yana nufar sofa ya zauna yana dan kallanta yace
"Bismillah" alaman tazo ta zuba masa.
Ajiyan zuciya ta sauke kafin ta juyo tareda takowa ta iso gurin ta durqusa ta zuba masa tea din tareda miqa masa.
Karba yayi tareda zaunar da ita a kafafunsa ya kurba tea din ahankali wani qamshi ya shigesa ya dan dago ya mata wani lafiyayyan mayen kallo ya bude baki da wata sanyin sauti yace
"Hmm Nice,thank you"
Meatballs din ta saka hannu ta dauki fork ta soka daya ta dauko masa takai masa bakinsa cikin nutsuwa ya bude bakinsa idanuwansa na mata wani mayen kallon nutsuwa ta saka a ciki ya tauna ahankali tareda sake wani kallan mai kyau yana dan gyada kai ya daga mata hannu da alaman "this is fuckin good"
Murmushi tayi tana sake kai masa wani bayan ya cinye na farkon ya kara amsa yana taunawa tareda jin dadinsa sosai sbd yanda ake ciyar dashi din da alama yanda taga yaji dadinsa kuma yana sakata farin ciki dan haka ya zuba mata idanuwansa basa kawai takeyi yana amsa har sai dayaji ya koshi ya riqe hannunta cikin wata slow yana bude baki ya kalli cikin tsakiyar idanuwanta yace
"I'm full Alhamdllh may Ya Kadir reward you"