Sashe 133
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Umma dake bangaren ta shigo kawo masa breakfast kenan ta tadda Dr Mum a palonsa tana taimaka mata gurin dawo da numfashinta ta hanyar huta mata wani iska mai sanyi daga bakinsa zuwa fuskanta yana jin kaman ya sakata jikinta ya basa iskan bakinsa dakyau amma hakan ba dama.
Cak Umman ta tsaya daga inda take a tsaye da kaya a hannunta tana kallan Hakeem din da idanuwanta da sukai jajir tana jin wani nauyi na danne kirjinta wanda ya jima a kirjinta ba tin yanzu ba akan alaqar Hakeem din da Dr fammah.
Doctors biyu ne akai gaggawan tahowa dasu dake anguwan sbd dr bushrat ta riga tana asibiti.
Dubata sukai aka dawo da numfashinta daidai suka tafi aka barta a palon kwance cikin da wata irin rashin kuzari.
Dad na shigowa bayan ficewansu zaunawa yayi ya zuba mata manyan idanuwansa da sukai jajir sosai wani radadi da zafi na danne da kirjinsa dayakejin dukkanin riqewa da jarumtarsa ta shekarun tin kuruciya suna tsinkewa daya bayan daya har karshe ya bude bakinsa da wata murya mai tsananin kauri da bayyanarda radadin da kirjinsa yake ciki na abinda ya farun wanda rashin mallakarta ya saka yake kasa bata wata kariya da gaggawan datake tasowa a rayuwarsu idanuwansa a cikin nata ya saka da wannan strong voice din yace
"I cant live without you now Doc,
I can't breathe knowing muna guri daya muna rayuwa amma baa matsayin ke tawa ce ba ni hakeem jeerah....
Ayau ina rokonki Alfarmar da ban nema ba a bayaba,zuciyata bata taba haske da bugawa akan kowace sukuni na rayuwata ba saida kika dawo a cikin gidan danake rayuwa....ki bamu daman qarasa rayuwan datake rage mana a duniya da juna."
Wani irin nauyin dake kirjinta ne taji yana sauka ahankali wasu hawaye na ciko idanuwanta tana kasa dauke idanuwanta daga kansa shi kansa ita yake kalla jan idanuwansa na ciwo da radadin shekarun na dawo masa sabo fil.
Kasa cewa komai tayi sbd ta tabbatarda da son Hakeem zata mutu wanda shine ya sakata rabuwa dashi sbd bazata iya kallansa da wata macen ba amma a shekarun babu ranar da sonsa yabarta da kishinsa da haryanzu tana ji amma a yanzu datake iya ganin radadinsa na shekaru daya boye ya danne bayyane a idanuwansa zata iya basa daman samunta na rayuwar data rage musu.
Umma data kuma dawowa kunnuwanta sukaji abinda ya saka kirjinta dena bugawa daidai juyawa tayi tabar gurin tana jin dana sanin auren Hakeem a karan farko bayan shekaru masu tsayi sbd tin inda aka fito bai taba sontaba zaman auren biyayyar iyaye da hana kansa fidda zafinsa akan ciwon rabuwa da dr fammah din yayi da ita.
Hajiyar samad kuwa tana shiga palonta da Samad kwacewa yayi yana kallanta yace
"SANAAH f.....
Cikin masifaffen fushi ya katsesa da cewa
"Idan ka kira sunanta a nan gurin saina kusan tsine maka sbd zuwa yanzu na gane kaine masifar rayuwata dan tin farko daka riqe kwadayinka akanta da bamuzo nan ba"
Cikin mamaki da jin zafi sosai yace
"Shiyasa kike rufeni kaman nayi kisa?
Tin farkon da kin bari na sameta a ranar danaso samun nata ai da yanzu tawa ce,
Farko Samrah ta hanani mallakarta daga baya kece ku.........
Mari mai zafin gaske hajiyar ta sauke masa tana hanasa qarasa maganarsa sbd meenah din dake tsaye tana kallansu da jin abinda suke fada dan kada ta gane shine wanda yayi fyaden cikin zafi da bacin rai tace
"Ni mahaifiyarka kake fadawa hakan?"
Meenah kuwa da wani mamaki da shiga wani mahaukacin tinanin maganganun samad din da suka shigeta kai tsaye ta kalli Samad din wanda idanuwansa sukai jajir yana kallan hajiyar take ta gane inda zancen ya nufa wani mahaukacin sanyi ya sauka a kirjinta tana jin a karan farko allah ya bata saar da bata taba samu ba ta tarwatsa Fleet da Raheem da baisan sauran qaninsa ya auraba.
##MAMUH
09033181070
[22/06, 2:55 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
132
Wuni gabaki daya Al'amin yayi da Fammah a gurin hidima da ita akan class dinta wanda a tare ya zauna da ita sukai attending duk da yanada aiki a gabansa na office harma da meeting sunada amma haka ya dakatar da zuwansa ya tsaya da ita yana hanata shiga kowace kadaici da damuwa ko tinani hakama kulawansa daya saba da tattali ga SANAAH shine ya ringa mata kaman macen datafi kowace mace gata da samun tsaro daga garesa dan kuwa hatta ruwan da zata sha idan zata sha dauka yakeyi a natse batareda jin komaiba ya bude mata ya miqa a mata a natse da kulawa yana waya ko wani abin wanda hakan yake nuna ya saba nuna karshen kulawa da tattali ga duk macen datake a karkashin kulawansa duk da iya SANAAH ne sai mahaifiyarsa a rayuwansa ke samun hakan daga garesa sai kuma ita a yanxu din datake fuskantar wata tattalin da bata saba dasu ba duk da gatan da aka haifeta aciki ta taso a ciki.
Sai yamma sosai suka dawo gida bayan ya biya da ita sunci abinci a wani lafiyayyan gurin cin abincinda acan dinma fara jin kanta tayi kaman bazata iya cigaba da samun wannan kulawa da tattalin nasa ba da suke saka tinaninta da zuciyarta kasa dauka sbd hakan yana sakata kasa iya dena kallansa da idanuwanta da suke mutuwa daga duk abinda yake mata.
A nasa bangaren kuwa shi din mutum ne da kusan koyaushe yake busy dan haka duk kulawan dayake nuna mata da tattali kusan yana waya ne ko duba wani abin dan haka baya wani lura da yanda jikinta yake a mace sedai yasan shi kansa kallanta yana sakasa jin rashin karfin iya gudanar da ayyukansa dan hakan ne yake zabar zama busyn a gabanta batareda ta nema hutu daga kowace aiki ba dan bata cikakkiyar nutsuwansa
Suna dawowa shine riqe da jakarta sbd ta gaji sosai kaman zatai masa kuka dan haka hatta wayarta a hannunsa take ya rakota har cikin palonsu ya tsaya yana dago idanuwansa masu haske da tarin nutsuwa ya sauke mata su ya kalleta yana miqa mata jakarta da wayarta ta dago ta kallesa itama tana dan sauke numfashi da ajiyan zuciya mai sanyi kafin ta daga hannu ta amsa tana bude baki da gajiya da yar yarinta tace
"Thank you and goodnight Ya Al'amin"
Bai bude baki yace komaiba bakinta da yayi maganar ya kalla a natse kafin ya maida idanuwansa akan idanuwanta da suka qi kallansa tana dan kallan gefensa dasu taji tana kasa daukan idanuwansa ta juya ahankali tana sauke ajiyan zuciya da kasa daga kafafunta sbd kunya,
"Goodnight Doc" ya fada yana juyawa yabar gurin kai tsaye yana dan dafe kansa tareda saka hannunsa daya aljihu yana ciro wayarsa dan duba kiran dayake shigowa.
Ajiyan zuciya kawai ta sauke bayan fitarsa kafin ta juyo ahankali ta kalli kofar tukuna ta taka ta wuce daki.
Tana shiga kokarin daidaita sanyin da jikinta yayi tayi dan kada SANAAH ta gane jikinta amace yake amma da alama SANAAH dinma bata gidan bata dawo ba kenan.
Ajiyan zuciya wadda ta sake sanyaya jikinta ta sake ahankali tana zubewa akan kujera da dafe goshinta tana jin tsananin tausayin Mum dinta wadda tabbas bazata iya ganin wannan obsession din na Dad dinta ba ta iya jurewa akan wata gwara ma da suka taho baa gaban mahaifiyarta ake wannan soyayyarba wadda ita kanta haryanxu jin lamarin takeyi wani iri kawai dai tana kokarin korewa da hana shedan shiga zuciya da tinaninta dama bakinta.
Lumshe idanuwanta tayi tana fidda numfashi mai zafi kafin ta miqe tsaye tana fadawa bathroom ta tube tana sakarwa kanta ruwa sbd tako ina dumi takeji.
Tana fitowa wankan shiryawa tayi ta tayar da sallah tayi tana gamawa Laptop dinta ta dauko ta kunna dan duba karatun data fara din yau.
***A daidai wannan time din kuwa SANAAH da suka gama sallan ishai suna zaune a table na abinci da aka jere abinci da snacks da fruits kallansa tayi bayan ta kalli abincin tana kan kafafunsa ta marairaice fuskanta tana bude baki tace
"Pls pls pls"
Bai kalletaba ya saka hannu ya dauki spoon zai fara cin abincin dake gabansu din ta saka hannu ta karba spoon din tana debo brown pasta din dataji veggies ta kai bakinsa ahankali tana kallan idanuwansa da bai dagoba ya kalleta har lokacin ya bude baki a natse ya karba yana ci hankalinsa kwance.
Sake debowa tayi ta kuma basa yaci kafin ta dan dauki cup din coconut milkshake takai bakinsa ta basa yasha kadan yana dan kallanta.
Murmushi tai masa me kyau tana sake kai abinci bakinsa ta ringa basa da kulawa tana sake rokonsa amma baice mata komaiba sbd babu inda zata tafi din dan kuwa tin jiyan take rokonsa amma babu alaman ma zai tanka ta.
Koshi yayi ta sake basa Coconut milkshake din a bakinsa tana sake bude baki tace
"To zan kira Maamah na fada mata"
Wani irin kallo ya mata har cup din bakinsa na janyewa drink din ya zubar masa a gefen baki har cikin rigarsa ya tsayar da idanuwansa da suke fidda wani fitinannen kallon mamaki akanta batareda yace komaiba.
Ita kuwa cup din ta janye daga bakinsa tana ajiyewa gefe da kallan inda ya zuba tana dawowa da idanuwanta akan fuskansa suka kalli cikin idanuwan juna ta zare nata tana saka hannu ta dauko tissue tareda dorawa akan gefen bakinsa ta fara goge masa ahankali tana kallan fuskansa dayayi baya ya jingina bayansa da kujeran da suke zaunen yana qin ce mata komai.
A bakinsa data goge ta dakata tana dagowa ta kalli fuskansa ya mata wani sabon mayen kallan da bai taba mata ba yana bin hannuwanta dake gefen bakinsa da wani kallo kafin ya gangara da idanuwansa a cikin wata slow zuwa cikin rigarsa yana dawo da idanuwansa cikin nata ya nuna mata cikin da idanuwansa da suka sakata kasa cewa komai itama sai wani murmushi mai arnen kyau da daukan hankali itama data sakar masa tana girgiza masa kai da wata yanayin daya sake saka jikinsa mutuwa a take ya mace a zaunen.