Sashe 46
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
44
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
******
Sun dauki dan time a maqabartar kafin ya gama adduoinsa ga makwancin dan uwansa rabin jikinsa da bayan shekaru sai yau ya kawo masa ziyarar daya kamata ace yana kawo masa akai akai dan haka yaji nauyin kirjinsa ya qaru na barin dayayi zuciyarsa ta zabi nesanta kansa da nan sbd samun sassaucin radadin rashin.
Koda ya fito Samad ne dayake gabansa isa mota ya bude masa cikeda girmamawa da kulawan dayake jin kaman zai zube qasa kafafun Godfather din nasa su takasa su wuce.
Shi kansa Samad din tinda yabar Nigeria din tsawon wannan lokacin bai taba dawowa ba sai a shekaran jiyan da FleetShadow ya kirasa ya sanar masa da zuwan Godfather din Nigeria a ranar cikin daren ya hada komai nasa washe gari ya dira Nigeria batareda sanarwa ba ko neman izini kwatsam suka gansa cikeda nutsuwa da kamewan daya samu dan haka Hajiyarsa ta ringa jin kaman zata tashi sama sbd farin ciki mai tsananin gaske da murnar dawowansa da kuma shiryawansa da mahaifinsa sbd Dad din baice komaiba akan dawowansa hakama ya amsa gaisuwansa hankali kwance da nutsuwa bayan tsawon shekarun daya dauka ko wayarsa bai taba dagawaba duk kiran dayake masa a kowace rana.
Dad bai damu da ganin ya dawo bane sbd yasan tinda Fleet Raheem jeerah zai sauka qasar to duk inda Samad yake saiya dawo qasar.
A ranar daya dawo hutawa yayi bayan an gyara bangarensa da sauya abubuwa da dama da zasuyi daidai da tsarin rayuwarsa na yanzu data sauya sosai,
Washe gari yana tashi tinda safe masu aikin daya dauko suka iso yakaisu har bangaren Fleet din wanda akai shekaru ba kowa a ciki dan haka komai fitarwa akai aka fara sabon aikin da ake barnar kudi masu yawa sbd komai na bangaren dashi kansa bangaren sabo ne babu abinda sikai.
Hatta wuta da komai da komai saida aka sauya aka zuba sabbin furnitures da suka qara sauya bangaren zuwa duk yanayin da zaiyi daidai da nutsuwansa da tsarinsa na rayuwar can daya saba,
Yanda aka tsara komai aka kawo ruwan shansa katan katan aka zuba a store din bangaren aka cika aka kunna fridges dake bangaren tareda zamar da komai ready a cikin kwanaki biyar komai ya zama tsaf zuwansa kadai bangaren yake jira.
Duka wannan hidimar gabaki daya gidan sun samu sanin Wanda yake tafe tin daga kan securities da masu gidan da familyn dika sun gama sanin yana tafe dan haka tsaro ya dan qaru a bida umarnin Mr S sbd Dad babu ma wanda ya isa yaje masa da maganar zuwan Fleet din kawai dai yasan tinda yayi masa magana to kome yake zai aje yaxo.
******Motocinsu ne suka doso makeken Gate din JEERAHsV din dayake cikeda securities da suka miqe tsaye dukansu suna jeruwa sbd hango motocin aka wangale babbar kofar suna qamewa cikeda wata irin girmamawa mai tsanani sbd basu taba ganinsa ba a zahiri ba amma sunsan girma da matsayin dayake dashi.
A jere motocin suka ringa shigewa ciki suna wucewa qurya inda suka ringa jerawa suna parking.
Wanda yake ciki ce aka wuce da ita can gaba sosai tai parking FleetShadow ya fito cikin wata irin kamewa ya bude masa murfin kofar yana matsawa gefe dan basa daman fitowa.
Kafafunsa dake sanye cikin toe-post shoes na Russell and Bromley black ne suka fitowa motar farare qal dasu kaman baya taka qasa dasu tsabar yanda suke daukan ido da zallan lafiya da hutun daya bayyane a yanda suke fresh kafin ya fito gabaki dayansa idanuwansa sanye da Brown Versace daya saka dattijantakarsa zuwa wani tsari da class na asalin wanda ilimi ya ratsa ratsawan gaske.
Fammah ce itama ta fito daga dayan bangaren bayan da uncle dinta Samad ya bude mata motar tana fitowa ta kallesa da dukkanin kauna da kulawa ta rungumesa ahankali tana ambatar sunansa da "UNCLE A" murmushi yayi mai kyau da kulawa yana dan shafa kanta yace
"Welcome home my Daughter"
"Thank you Uncle A" ta fada tana juya idanuwanta a harabar gidan cikin nutsuwa da jin hankalinta yana kwanciya sbd babu kowane tsari na kaf girman villar da ba tsari irin na turawa ba da zataji dadin zama da rayuwa a cikiba dan harta fara jin tsoron yanda zatai kwanakin da zasuyi kafin komawa.
Hannun Dad dinta ta kama a natse hannunsu na hadewa a natse ta kamesa suna tafiya zuwa bangaren da aka gama komai Hajiyar Samad da Umma duka suna harabar gidan da yayan rikonsu dan tarbansa hakama duka sauran familyn jeerahs dake cikin villa din sun taho gurin tarbansa da son ganinsa.
Luggages dinsu da aka fidda ne Imran da Samad suna gaba masu aiki suna biye dasu da Luggages din shi kuma da Fammah dake riqe dashi a manne gefensa suna gabansu ya tsaya a natse cikeda wata irin kwarjininsa daya cike kaf idanuwan wainda ke gurin harda su Umma da suka gaidasa cikin girmamawa shima ya gaisa dasu a girmame da yar hausansa data gama cakuda da turancin America tana wani sauya salo da maana.
Kai tsaye bangarensu aka nufa inda tini Securities biyu suka isa hanyar gurin suna hanyar gurin kafin a isa dan haka tin daga nan kowa ya juya daga shi sai fammah da Samad ne suka wuce ciki sai Imran da bangaren dazai zauna da securities dinsu guda hudu da suka taho dasu masu karfin gaske da sanin aikinsu hakama ko hausa basa ji sam babu yaren da suka sani bayan na bawa Fleet dinsu kariya da rayuwarsu.
Samad kansa bayan ya rakosu har ciki fitowa yayi ya basu daman hutawan da zasu buqata kafin kowa ya samu daman ganinsu.
Tinda suka shige koina bangaren ya sake daukan tsit babu hayaniyar komai kaman baqin basu isoba dan hatta Imran ya shige securities dinsu ma suna ciki tukuna.
Hajiyar Samad da Asmy yarinyar qaninta datake riqo budurwa ce itama ta gama karatunta service takeyi sunata hidimar ganin an tsara komai na abincin Fleet da 'yarsa da suka taho bayan shekaru masu tsayi dan haka taketa wani dagawa tana jin kanta sbd yanxu dai itace zata kula da Fleet din sbd Samad Umma dai saidai kallo.
Umma bata damuba sbd tasan kowa a kaf familyn babu wanda Raheem din yake kowace muamala dashi bayan mahaifinsa da Samad hakama babu wanda yake sonsa da kaunarsa sbd Allah a yanxu cikinsu kaf sai dan son samun shiga da kuma dukiyarsa dan kusan a kabila ake kallansa tinda dadewa sbd mahaifiyarsa dan hakanne basa kallansa nasu sedai kallan kabilar larabawan Morocco masu taurin zuciya da zafi.
Kusan fammah ma babu abinda ta baro na wasu halayen mahaifinta dan haka bata iya zuwa bangaren Hajiyar Samad ba kaman yanda Samad din yayi mata tayin zuwa can ta zauna zaifi ta zabi zama tareda Dad dinta a bangarensa su kadai.
Duka wannan bidirin da akeyi su Mommy basu saniba dan SANAAH ma bata farka ba sai guraren 11 na rana ta shirya ta fito sanye da riga da skirt na Elizabeth holland purple da dan mayafinta tai breakfast sama sama ta fice riqe da handbag dinta da key din motarta sai wayarta tana isa harabar gidan bata damu da tarin sabbin motocin data gani ba ta shiga motarta ta fice daga gidan xuwa school.
Sai yamma lis Fleet Raheem ya nemi numbern mahaifinsa dan neman izinin ganinsa sbd daman baa ganinsa da rana ko da safe lokutan hutawansa da ibadarsa ne sai yamma zuwa dare shiyasa shima ya bawa kansa daman samun hutuwansa kafin yamma din.
Dad din bai dauki wayarsa ba dan haka bai sake kiraba ya bari sai bayan magrib ya sake kira anan ma bai daga ba dan haka kai tsaye ya kira Mr S wanda ya dauka cikeda girmamawa mai tsanani ga Raheem din yana masa barka da zuwa qasar.
A zaune yake palonsa daya gama gauraya da niimtaccen qamshinsa da sanyin Aircon ke qara sanyayawa kafarsa daya na akan daya cikin nutsuwa da kamewa fatarsa dake fresh tana sake bayyanarda Asalin kyau da Allah yayi masa ya bude baki a natse da strong deep voice dinsa yace
"Amin ya Allah,
Inason a sanar da Dad zuwana gurinsa anjima idan ya fito"
"Ok insha Allah zan sanar masa yanxu"
"Thank you" ya furta yana kashe wayar a kame tareda ajiyewa a gefensa yana maida fararen idanuwansa akan makekiyar flat screen din dake gabansa yana dan kallan News akan aikin soldiers din Nigeria da akeyi.