Sashe 86
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shirye Shiryen tafiyar tasu ya gama kammala daga Mum din sai fammah SANAAH kuma daga baya Fleet zai tafin musu da ita bayan Dad da kansa ya sanar dashi yayi tafiyar da ita.
Imran ne da kansa yake shirya komai na tafiyar tasu da ita wadda sai anfara ma bikin zasu isa tukuna.
Sati biyu sukai ana musu gyaran daya sauya kowaccensu su duka ukun,
Meenah da Fammah haske sukafi SANAAH wadda itama tanada hasken sosai amma bata kai su ba suda suke asalin larabawan amma kuma kasancewanta ba qal dinba sai tafisu yin kyau da wani irin daukan ido musamman data kasance bata fita koina hakama daman gata da wata lafiyayyar skin da kyan fatar dayafi nasu duk da dukansu hutu ne na gasken gaske yake magana a fatarsu da jikinsu duka.
Ms Meenah dik da ana gyaran tana fita da mota zuwa gurare da dan dama na duka shirye shiryen tafiyarta ga kuma koyaushe cikin tabbatarda mijinta yaga sabon gyaran dayake tattare da ita take tsawon kwanakin.
Kudi masu yawan gaske ya sakar mata na hidiman bikin itada 'yarsa wadda ita kanta ba qannanun kudine a kwance a acct nata ba dan haka koda ya rage sauran kwana biyu su tafi SANAAH narkewa fammanta tayi kaman baby tanajin tsoron ma tafiyarsu takeyi su barta sbd nauyin da zai iya tahowa ya hau kanta na hidimarsa wadda a yanxu tsananin tsoro da shakkar haduwa dashi takeyi bayan tsawon lolacin da suka dauka basu ga juna ba ganinda zai iya saka zuciyarta a mawuyacin halin datake ganin fammah tana mata healing dinsa...
Zuciyarta tsananin shakka da rauni take ciki dan batada kuzari da karfin halin hanata abinda yake maqale a cikinta na ganinsa da zai wargaza karfin halinta da self control dinta.
Ita kanta fammah zuwa yanxu ta gama yadda da tanada wani irin matsayin gaske mai girma a zuciya da rayuwar SANAAH dan bata iya komai sai da ita a gefenta hakama ta riga a yanxu ta saba kaman obsession na kallan da SANAAH ke kamata a matsayin shaquwa dan haka ta ringa kallabata tana tarairayanta a kwana biyun tanajin kaman ta jira su tafi tare amma sam Mum dinta bazata bari ba sbd yanda take son taje ta nuna yarta da mijinta Fleet admiral RAHEEM JEERAH data zama kaman wata trophy ta nunawa duniya cewan itace kadai macen Fleet jeerah uwar 'yarsa daya tak a duniya da bayan ita babu wata ko wani 'da dayake dashi har abada.
Ita kanta Mum taso ace tare zasu tafi da SANAAH din kafarta kafarta sbd kafin ma a shiga hidiman bikin ta samu cusata ga inda takeso amma kuma bazata iya jira ba har a fara bikin sbd itace uwar bikin itace kowa da komai a bikin wanda yake babban bikin girma da iko da zaayi a Moroccon.
A tsawon kwanakin shi kansa Fleet admiral yasan SANAAH na boye masa ne sbd abubuwa da dama dake cin ranta data zabi nesanta kanta da ko ganinsa akansu dan haka duk yanda yaso ganinta sbd karantar yanayinta ma kadai hakura yayi ya jira lokacinsa dayake jira na ganinta duka tafiyar dake gabansa wannan satin har zuwa tafiyarsa bikin cancelling nasu Fleet shadow imran yayi kai tsaye sai bayan dawowansu kuma.
A ranar da zasu wuce da 8 na dare jirginsu zai tashi dan haka wuni tayi kaman mara lafiya a gefen dr mum tana bin Fammah da kallan daya saka Dr mum jin tausayinta da karantar yanayinta tsaf da jin wata sabuwar kaunarta na ciketa mai tsanani sbd tinawa da Nasir da irin son dayake wa Dan uwansa RAHEEM da SANAAH din wainda bai hadasu da ko rayuwarsa ba batareda dukansu sunsan wannan ce makomar kaddararsu ba duka.
Numfashi ta sauke ahankali tana shafa kan SANAAH din wadda ta dago ahankali cikin sanyi ta kalli dr mum din take taji idanuwanta sunyi nauyi sbd anan ne asalin kamar tasa suka fito daga jini.
Sauke idanuwanta tayi tana sake lafewa gefe tana jin kirjinta bugawansa na sauya zuwa sanyi da mutuwan jiki.
Itace ta taya Fammah hada kayanta da komai,
Mum ma ta shirya komai nata tini so tana bangaren mijinta sai yamma ta fito taje bangaren su dr mum tanata wani jin kanta da matsayinta da farin ciki sosai a tattare da ita.
SANAAH dai bata fito ba tana dakin Dr Mum itada fammah har saida dare da zasu tafi suka fito gabaki dayansu zuwa mota.
Fammah ce ta jata bayan sun isa mota ta aje handbag dinta zuwa bangaren Dad dinta yi masa sallama sbd Mum dinma tana can bata fito ba.
#MAMUH
09033181070
[02/06, 3:51 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
80
Zamewa taso yi sbd wayarta datake ringin batason zuwa inda Fammah din zata tafi sbd bazata iya ganinsa ba zuciyarta bazata iya daukaba amma riqeta fammah tayi itama jin kewanta takeyi tin yanzu din dan haka tana riqe da SANAAH din wadda ta rasa yanda zatai tana lafe gefenta sanye da wata straight skirt daya lafe a jikinta tin daga saman qugunta da shirt mai laushi itama datake da fadi sai qaramin jersey scarf data yafo tana jin wayarta dake hannnunta tana sake ringin ta daga zata kalla me kiran sai suka iso kofar palon fammah ta shige har lokacin tana riqe da hannunta ita kuma tana dan gefenta sosai kaman wanda bata san hanya ba.
Qamshin daya ratsa hancinsu tareda wani sanyi mai nutsuwa da zallan kwanciyan da hankali ne ya sakata kasa iya dago wayar hannunta ta duba tana daga kafafunta a natse da rashin kowace hayaniyar doguwar motsi.
Suna isa tsakiyar palon Fammah ta tinkari hanyar palonsa dasu wanda ya saka kafafunta jin bazata iya qarasawa ba ta dakata cak fammah ta dakata tana kallanta a natse zatai magana sai kofar palon ta bude tareda wani sabon qamshinsa daya tabbatar da shi dinne ya fito da kansa.
Sanye yake da wasu navy blue armanis da suka nutsu a jikinsa da wata irin nutsuwa da bayyanarda wata irin kamewansa da nutsuwansa da class dinsa harma da wani irin kwarjinsa.
Ms Meenah ce a gefensa hannunta na sarke da nasa ta riqe tana kusa da jikinsa sosai fuskanta cikeda kewansa da zatai musamman yanda kansa yake ciwo tin jiyan bata wani damu yanda takeso ba sosai.
Akanta idanuwansa suka fara sauka suna fitowan wanda kai tsaye yaga yanda tai qasa da idanuwanta tana qin dagowa ta kallesu kwata kwata saima hannun Fammah data dan sake riqewa tana riqe nutsuwanta da kamun kanta..
Kafeta da idanuwansa da suka sauya sosai yayi sbd ciwon kan dayake dan damunsa da kuma ganinta bayan tsawon sati biyu batareda ko inuwarta ya ganiba.
Cikin nutsuwa ya janye idanuwansa daga kanta sbd ganin yanda itama idanuwanta da suka qi dagowa su kallesa suka sauya ahankali tana kokarin cigaba da riqe kanta ya maida kallansa kan Fammah wadda tafara masa magana bayan tafara magana da mahaifiyarta yana zare yatsun hannunsa da hannun nasa daga na Meenah din yana wucewa gaba tareda miqawa Fammah hannunsa ta kama ya dan shigar da ita jikinsa yana amsa mata batareda bawa Mum dinta daman sake komawa jikinsa ba.
SANAAH da qamshinsa ya shigar mata hanci sosai da wani irin karfi da slow janye jikinta tayi daga na Famman tana dan dagowa kadan zata kallesa amma ta kasa hakan sbd bugawan zuciyarta ya sauya gabaki daya jikinta ma neman mutuwa yakeyi dan haka ta zare hannunta daga na fammah daidai nan wayarta ta sake ringing ta kasa dagawa ta duba suna tafiya a natse zuwa hanyar fita.
Sake shigowa kiran yayi Mum data dawo gefenta tana magana tace
"Baby SANAAH prof dinki ne fa inaga yake kiran,haryanzu bai samu shigewa duka zuciyarba kenan????
Yankewa bugun zuciyar SANAAH yayi da mamakin maganar Mum din ta dago a hankali ta kalleta da idanuwanta da sukai wani mutuwa....
Fammah dake jinsu dan juyowa tayi kadan tace
"Mum ta fada soyayya mai karfi inaga zuciyarta ma bazata iya daukan nauyin abinda ta dauko ba tausayinta da kaina ma danake fama da ita nak...."
Wani irin nauyin kirji ne ya rife SANAAH wadda ta dago da idanuwanta da sukai kaman zasu ciko da hawaye ta kalli fammah wadda Dad dinta yayiwa hannunta dake sarqe da nasa wata irin riqon daya sakata kasa qarasawa tana juyowa tana dan dora hannunta daya akan nasa sbd wani irin riqon daya ratseta da hankalinsa baya kansu.
Mum dariya tayi tana cewa
"No bana fatan taso prof haka nice zan mata zabi yanzu gaskia"
Neman kasa daga kafafunta SANAAH takeyi taji gabaki daya wayar hannunta ma ta isheta.
Koda suka isa harabar gidan inda jerin motocinsa da securities dinsa ke jiran fitowansu dan sune zasu kaisu airport kowa nutsuwa ya sake yi tareda kama jiki sbd yanayinsa da babu kowace irin rahama da sauki ko daya.
Qasa gabaki daya kowa yayi da kansa tsayawa yayi daga inda yake a bakin motocin ya sake hannun fammah batareda yace komaiba ya kama kanta yayi kissing a tsanake yace
"Take care love"
Yana fadan hakan ya juya ya kalli Imran kallo daya batareda ya bude baki take imaran din ya budewa Ms Meenah mota Fammah ma ta shige tareda jefawa SANAAH kisses wadda tsaye kawai take tanajin wayarta na ringin ta kasa iya ko dagawa bare ta duba.
Mum ce tayo gurinsa zata rungumesa kadan ya dago idanuwansa da suka sakata jin wani faduwan gaba mai karfin gaske ya nuna mata kofar motar da aka bude mata da hannunsa daya a cikin asalin kamewansa da ikonsa.
Nutsuwa tayi itama ta bude baki tace
"Ok bye sai kun iso"
Shiga motar tayi imran ya rife mata take aka ja sbd motocin a kunne suke.
Juyawa SANAAH tayi da sauri tabar gurin tareda bacewa bat sbd batajin zata iya daukan yanayin dayake gurin.
Shi kansa ko inda tabi ta bace baibi da kallo ba yabar gurin ya koma bangarensa batareda sake fitowa ba dan ko da daddare babu wanda ya gansa ko gurin Dad baije ba sedai suka hade a masalacci da daddaren.
Ita kanta tinda ta dawo ta shige dakin dr mum ta kashe wayarta gabaki daya ta ajiye batareda tabi takan Numbern daketa faman kiranta ba dan batama buqatan son sani.