Sashe 25
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
25
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Al'amin yafara diploma ga ayyuka kusan kala kala dayake yi idan ba dare ne yayi ya kwanta ba to baitaba sanin zaunawa a huta ba a yanzu ba,
Karatun nasa ma kusan yafi bawa nema mahimmanci dan kuwa shine mafita garesa,
Nauyin mahaifiyarsa da kanwarsa a yanzu kaf yana kansa ne da ciyar dasu da kulawa da komai nasu da gidan da karatun SANAAH wadda a yanzu ta zama sabuwar budurwar da komai nata na zama cikakkiyar budurwa ya bayyana,
Basuda arziki amma bata taso cikin wahalaba hakama a yanzu ma bata cikin kowace irin wahala dan kuwa Al'amin ya sadaukar da rayuwarsa da komai nasa akansu itada Mahaifiyarsa,
Bata taba rasa abinda duk ya kamata ace tanada buqatansa ba,
Tana cikin samun ilimi me kyau haryanzu,
Duk abinda budurwa me gata take buqata yana kokarin ganin ya bata shi duk da shi tasa rayuwar bazaka taba ganinsa da abu me kyau ba dan ko tufafin sakawa na arziki baidasu koyaushe cikin maimaita kayansa da basu fi kala hudu na yake karatun ma tinda SANAAH tayi girman data gama secondary yayi fafutukar samar mata admission bayan tayi jamb ya tattara nasa ya watsar sbd baya buqata yake gani gwara kawai yaci gaba da aikin neman kudin karatun SANAAH din.
Bayan shekaru 10 da rasuwar NASIR
A lokacin SANAAH nada shekaru 24 a duniya kuma ta zama cikakkiyar budurwa mai jini a jika dake cikin tashen kuruciyarta da gatan dan uwanta Yaya Al'amin da shine Ubanta shine uwarta kuma shine gata daya datake dashi a duniya da bata taba iya tsallake umarninsa,
Ba ita kadaiba hatta Mommy uwarsu data haifesa itama shine uwa kuma ubanta hakama danta kuma gatanta da itama a yanxu sai abinda yace din suke bi sbd rayuwarsu da suke gudanarwa babu kowace irin hayaniya sai kwanciyan hankali da nutsuwa da rufin asiri.
A anguwansu babu me doguwan muamala dasu duk da ana zaune dasu kalau da mutuntawa sbd sunada girmama manya da kuma mutunta kowa,
Sunada kamun kai basada rawar kai hakama Al'amin yanada wani irin farin jini da girma sosai a idanuwan duka manya dattijawan anguwan dama matasa da yara sbd yanda yake da kokarin kare mutuncin qanwarsa da mahaifiyarsa tareda rashin rowa da girmama kowa,
Yanada kulawa da tattali tareda wani irin tsanani mai karfi a gurin tarbiya da kulawa da mutuncin SANAAH dan hakanne ma batada qawaye sam dan baya barinta zuwa koina daga makaranta sai gida.
Mommy ta zama weak sosai batada wani karfin hayaniya yanxu sbd kadaicin daya gama zama rayuwarsu da yanzu sike jin dadin abarsu tinda basa cikin kowace irin matsuwa da kunci hakama yaranta suna cikin aminci a gabanta dan haka batada damuwar komai saina damuwa da kadaicin rashin kowa a rayuwarsu saisu.
Duniyar Jeerahs datasu ta dade da rabuwa a duniya daban daban dan kuwa a yanzu babu familyn dayake jeerahs wani irin karfin iko da power da suna,
Sir Hakeem jeerah da shine yake jiya yan siyasa,ya juya gwamnati ya juya manyan tycoons ya juya manyan addini da duk wani kakin kasar babu wanda baida iko me karfi na juyasa da damar iya saukesa da dorasa ya zama tsohon da ake tsoro sbd karfin ikonsa da kaifin raayinsa da duk duniya babu me iya sauyasa,
Zafinsa da kaifinsa ya saka karfin ikon dayake dashi qara zafi da karfinda ba yayansa ba hatta duniyarsa shakkarsa akeyi,
Mutum ne da bai taba hada suna da mutuncin ahalinsa da komaiba,
Akan mutunci da girman sunan ahalinsa zai iya daukan kowane irin mataki mai zafi da kaifin gaske,
Duk masu son ganin abin tir ko wani tarihi ko abin bacin suna daga jeerahs sunyi iya bincikensu na shekara da shekaru basu samu ba hakama yan jarida da labarai sunyi sunyi su samu wani labarin yadawa akan jeerahs amma babu sbd karfin ikon da familyn kedashi yayi yawan da duk abinka bazaka iya samo ko zaqulo wani abinda zai girgiza girma da matsayi tareda karfin da suke dashi ba sbd kaman kafirin aljani haka Sir hakeem jeerah ya riqe martabar jeerahs din kuma yake tsaye qyam da riqeta koda zai rasa ransa bazai bari a taba samun abin fada ko bata suna daga zuriarsa ba da wani zai iya daga ido yayiwa jeerahs kallan da babu daraja da girmamawa bare shakka ba a cikinsa.
Dan haka a duk kowane bangare ko lungu da sakon da zaa ambaci sunan jeerahs kai tsaye kasan magana ce akan masu WEALTH,POWER,CLASS,PRINCIPLES da rashin tsoro da shakka tareda bada girmamawa,
Sir Hakeem jeerah da duka yake riqe da wannan aqidun masu karfin da duniya ta sani ansan 'DA daya garesa wanda duk wani tycoon da masu qasar a hannu suke son muamala dashi ta kulla businesses da huldolin matakan qasashe shine wanda duk abinda ahalinsa suka mallaka yanada kusan fiyeda dashi dan kuwa tasa dukiyar ta wuce ta ahalinsa dan shi a tasa ce shi kadai datake mallakinsa bata mallakin taro ba,
Ya tara dukiya da taka matsayin da kowa yake tsananin son ganinsa ma amma hakan abu ne mai wuyar da bakama da tabbacin a wace qasar zaka gansa kuma duk tsawon wannan shekarun babu wanda ya taba ganinsa a qasar Nigeria ya tako kafarsa bare iyalinsa da basuma san yaya qasar take ba ba kowa bane face FLEET ADMIRAL RAHEEM JEERAH of the US navy wanda mazan faman gaske suka sauke kai idan aka ambaci sunansa bare bayyanarsa,
Mutumin da bai taba shakka ko tsoro bare kaucewa harbin abokan yaqi ba,
Mutumin da kunnuwansa da gangar jikinsa da idanuwansa basu san komaiba kaman karfin qarar guguwan Submarines,missiles dasu torpedoes da guguwan karfin oceans da suka saka rayuwarsa bata san komai ba daya wuce hakan sai kuma familynsa da sune bai taba hadawa da komaiba dan sune rayuwarsa da batada wani hayaniya a cikinta.
Matarsa itace mace daya dayake so sona soyayyar da duk duniya baisantaba kawai dai yasan matarsa itace macensa daya datai ishi rayuwarsa ta gama cike masa kowane gurbin da ake tinanin mace na cikewa a rayuwar namiji,
Bayan ita sai yarsa da itama babu kamarta a ransa da idanuwansa,
Iyayensa kuwa har bayan daya zama babban mutum su duka ukun suna akan rayuwar da suke kai tin shekarun baya babu kowane irin walwala da sakewa bayan umarni da order kawai wadda a yanzu su kansu suna basu girmamawa ta wani bangaren sosai tinda yakai girma da matsayin da duniya take tsananin girmamasa sbd matsayin dayake dashi da dole kowa ya basa girmamawa,
Dukiyarsa rabinta na qasar mahaifinsa Nigeria ana kulawa da ita dan hakannen ya sake saka akai masa wani irin sani duk da baya qasar sbd irin manyan companies dayake dasu a qasar da kuma hannayen jarin da duk wani babban kamfani yanadashi a ciki dan haka koyaushe yan jaridu da manyan qasa da manyan tycoons na qasa fatar zuwansa Nigeria suke da ganinsa dan ko America kaje kasan bama ganinsa zakai ba idan ba kanada saa ba dan haka ganinsa yakeda wuyar gaske dan zai iya tafiyarsa ruwa yayi watanni bai fito ba yana tsakiyar manyan ruwa cikin jirgi da manyan securities dinsa duk a yanzu aiki ya masa qasa sosai sbd yakai matakin da babu aiki a gabansa sai bada umarni ga manya wanda shi ake kira da Fleet admiral of the navy.
DA WANNAN KOWA YA SHIGA SABUWAR RAYUWAR DA AYANXU KOWA YAKE KAI CIKIN AMINCI DA KWANCIYAR HANKALI...BISMILLAH.
#MAMUH
GANIN IDO
Mamuhgee
1k
Vip 5k
09033181070
[27/04, 10:49 am] Dasoo: GANIN IDO 2026