Sashe 50
Ganin Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan gama cin abincinsu Fammah data saka aka hada mata komai wucewa tayi da budaddiyar afterdress a jikinta ta nufi bangaren Dad dinta.
SANAAH kuwa wanka ta shiga tana fitowa cikin qananun kaya marasa nauyi ta shirya ta kwanta tana chatting a wayarta da duna abu a ipad dinta.
Fammah na dawowa sahunta tabi bayan tayi wanka suka shiririce wuni guda a daki basu fita koina ba.
Hajiyar Samad data gama fahimta da tabbatarda Fammah ta koma bamgarensu SANAAH jin tayi kaman zata hadiye zuciya ta mutu dan haka ta ringa hadawa hadda Fammah din tana tsine musu albarka da fatar Allah yasa Fammah tasan SANAAH ubanta take aure dan kuwa har ita har Samad abinda ya hanasu fadawa Fammah din su bankade asirin shine ita dai tasan ayanzu daya saketa ba aure a tsakaninsu tanayin hakan to JEERAHsV zata bari shikenan ta gama zama har abada hakama Samad da yanzu ne ya samu Dad din yake amsa gaisuwansa ma qarasa yanke kowace alaqa zaiyi dashi dan haka suke lallabawa for now kada abin yayiwa hajiyar yawa.
Umma ma data san ta koma can bata damu ba dan ita kowama a gidan bai dameta ba bayan Mijinta dan ita damuwanta kaf aurenta itace Tsohuwar matarsa Uwar Fleet dan ko bayan rabuwarsu bata taba samun Hakeem jeerah yanda ta so ba dan kaman Dr fammah ta tafi da zuciyarsa ne tabar qasar abada kuma har suka kawo yanzu babu wanda a cikinsu yake cikin zuciyarsa a cikin matansa idan ba Dr fammah dinba amma hajiyar Samad bata gane hakan ba sai hauka takeyi tana kishi da baqin ciki a banza batareda sanin babu me guri a zuciyarsa cikinsu biyun ba zaman auren kawai akeyi.
Fammah ma tinda ta tare gurinsu SANAAH sai bata zuwa gurin kowa a cikin gidan sedai so daya da sukaje da SANAAH suka gaidasu daga ranar basu sake zuwa ba.
#MAMUH
09033181070
[06/05, 12:31 pm] Dasoo: GANIN IDO 2026
Mamuhgee
48
*ZUZEAM VENTURES*
08144015291
https://wa.link/l1gcz8
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun duniya🔥🔥🔥
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa Duka akan 7k ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa, Mutun goman farko da goman 2 Zuwa goban 3 da suka siya promo dimmu na 7k na
1. Sashen kaza
2. Ciccibi
3. Gumba madara da chocolate
4. Gari 7in1
5. Tsimi mallaka 5. Tsimin matar minister
6. Women coffee 3in1 sunada kyauta abubuwa kamar haka:Matsin ba a Fira da wando 1k,Matsin maganin infection 1k,Dripping pills 1k,Turaren mallaka 2k
Total total gift 5k
Kiyi kokari ki kasance aciki Garabasa kan garabasa Da 7k dinki ki mallaki kayan da ko 16k Bata bakisu zakisha dadinki oga ya more har kyauta saikin samu insha Allah 08144015291 Maman yasmeen takuce For more information say hi
Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam ventures tashirya tsaff dominku muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu
*DAHUWAR KAZA*
Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato Ni’ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt Akwai kyauta mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya
MASU JEGO DA AMARE
Karku bari wannan dama ta wuceku
Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 2000 kacal.
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar gıda set
Mai jego set.
*******
Da daddare yau ita kadaice ta fito zuwa gurin Dad sbd fammah na fama da ciwon mara sosai tasha magani ta kwanta da wuri ko motsi batason yi.
Itama ba wani dadewa zataiba sbd mura take dan jin nason kamata haka kawai,
Yauma normal hijabi ne a jikinta har qasa brown mai kyau da hannuwa yana qamshin kabbasa da oud masu sanyi da rashin karfin saka ciwon kai ta iso a tsanake tai knocking tukuna ta bude ta shigo da sallama mai sanyi a bakinta tana sake fuskanta da murmushi mai kyau ganin tana shigowa akanta idanuwan Dad duke.
Qamshin dayake gauraye da niimar gurin ya sakata dan dagowa kadan ta kalli palon yauma Dad din fammah na nan dan haka shi ta fara bude baki batareda iya kallansa ba ta gaida a natse bata jira amsarsa ba ta qarasa gaban Dad tana bude baki ta gaidasa tana cewa
"Dad yau mutuniyarka ba lafiya bata iya fitowa koina tama kwanta ayi mata addua"
Ta qarasa maganar da murmushi a fuskanta tana zuba masa tea dinsa a tsanake.
Tana gama zuba masa zata ajiye tea jug din hannunta ta miqe Dad ya dago ya kalleta ya bude cikin girma da dattakonsa kai tsaye da umarni mai hade da isar da sako yace
'Ki zubawa Mijinki gashinan a zaune ki bas......
Kubcewa tea din hannunta yayi ba zato daga hannunta ya zube akan tray din dayake kai hannunta yayi saurin riqesa da wani slow daga qarasa zubewa cikin rudanin daya dirar mata kai tsaye tattareda da shock da faduwan gaba mai tsananin gaske.
Cak ta tsaya tana kasa motsawa hannunta na fara wata irin rawa ta qame tea jug din da hannunta da dan karfi sbd hana rawar da hannuwanta suka dauka bayyana take,
Idanuwanta cak suka tsaya akan hannuwanta dake qanqame da jug din kirjinta na nauyi daga harbawan dayake da karfi ba shiri.
A nasa bangaren kaman baa daidai ba kalaman Dad din suka ratso jinsa yana duba kiran daya shigo wayarsa datai haske a gefensa ya miqa hannu kenan ya dauko wayar yaji saukansu tafe da mamaki me tsananin gaske daya sakasa dago idanuwansa masu haske sosai ya dora akan hannuwanta da sautin barin datai ya saka idanuwansa tsayuwa cak anan shima mamakinsa na kasa samun maauni dan kuwa tinaninsa da hankalinsa ayau dai kai tsaye ya kasa yadda da Dad yasan abinda ya hada kuwa?
Shiru gurin yayi babu wanda ya motsa a tsakaninsu bare iya kallan koina sai shine ya dan motsa cikin tsananin kamewa da wani irin girma ya daga idanuwansa da suka boye mamakinsa dan a gurinsa ba bacin rai bata lokaci ne akan wannan auren da yanzu kam yana son sanin menene dalilin mahaifinsa da yayi masa shi da 'yar cikinsa dan idan har itace koyaushe take tareda fammah kaman yanda famman ke fada to tabbas yar cikinsa ce babu ta inda zata taba zama matarsa.
Kallo daya yakai idanuwansa dataji saukansu akanta yayi mata ya daukesu yana maidawa akan mahaifinsa dan kuwa yarinya ce tabbas qarama a gurinsa,
Bazai taba karbanta ba gaskia a matsayin mata dan bama zai iya kallanta a mace ba a gurinsa ma wannan auren kaman child abuse ne indai shine mijin.
SANAAH kuwa rikicewa tayi gabaki daya sbd bata taba tinanin akwai ranar da zaa gabatar mata da mijin dayake aurenta ba a kusa sbd ta dauka aurenma anyi ne kawai dan bata kariya xuwa gama karatunta da samun wani mijin,
Dukama ba wannan ba babban shock dinta Dad din fammah shine mijin?
Mutumin dayake uban saarta?
Tattaro nutsuwanta da wata irin kamun kanta tayi tareda boye duka shock dinta ta dauki wani cup din a tsanake ta zuba masa ta juya ahankali ta ajiye gabansa ta juyo ta kalli dad da karfin hali ta dan sake murmushin da daqyar ya fito tai masa saida safe ta dauki tray din ta juya dashi sbd ya lalace da wanda ya zube ta fice.
Bayan ficewanta Dad bai kalli Fleet ba sbd yasan sarai ya ji kalamansa amma tsabar miskilanci da kamewa kowane reaction bai nuna ba na cewan yaji itace matar da igiyoyin aurensa suke akanta.
Shima shiru yayi masa akan hakan baice komaiba hakama Fleet bai ko kalli cup din data ajiye ba bare alaman zai iya sha haka yayi shiru yanayinsa a kame har Dad ya dauko masa wata maganar sukayi a natse har lokacin tafiyarsa yayi ya miqe ya fice.
SANAAH tinda ta baro bangaren taji kaman kafafunta zasu hardeta ta kifa sbd jin hatta tsigar jikinta tashi takeyi da kasa yadda da auren wanda ya hau kanta dan kuwa batajin ma kenan Fammah tasan itace matar mahaifinta kokuma kila ko auren basu san dashiba kenan itada Mum dinta.
Wani zafi taji tana tsananin ji da nauyin kirji dan haka tana isa tin a palo ta miqawa Safiya kayan data shigo dasu ta wuce bedroom kai tsaye tana zare hijabinta.
Toilet ta shiga ta jima a ciki tana kokarin yakice duk wani tinani da shock dinta kafin tayo brush da alwala taxo ta kwanta gefen fammah din tana kasa juyowa ta kalleta ma.
Daqyar bacci ya dauketa amma cikin ikon Allah koda gari ya waye sai taji tana kokarin cire maganar auren da mijin daga ranta ta silale tayi makaranta sbd final exams dinsu da zasu fara yau din.
Tinda ta tafi bata dawo ba sai yamma lis dan haka bata wani iya doguwan fira ba ta shige dakinta.
Daga ita har fammah sai ahankali dan haka bangaren nasu yake ba wata hayaniya,
Da daddare qin zuwa tayi gurin Dad sbd kawai hana kanta sake fuskantar duk wani abu daya danganci auren dayake kanta tana gama komai tayi kwanciyarta tana karatunta har dare sosai tukuna tayi bacci.
Shi kansa a ranar bai samu zuwa gurin Dad din nasa ba sbd fitar da yayi a karo na kusan hudu zuwa Address daban daban da aka samo na inda familyn Baba khalil din Nasir suke amma babu wanda yake na daidai so kila harya koma ba lallai ya samu asalin inda suka koma dinba.
Washe gari ma bata je gurin Dad ba sedai ta kirasa ta gaidasa ta sanar masa exams ne suka fara na gamawa.
Sai data kwana biyu bata zuwa sam sedai a waya har kusan kwana biyar dole dai ranar na shiga din ta shirya ta hada masa komai ta tafi sbd bata saba hakan ba.