← Book details Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 122

Sashe 93

Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Lahab Lahab stop it pls"shine abinda take maimaitawa Kara masowa gareta yayi ya kwantar da kansa a kirjinta tanajin yanda bugun zuciyarta ke gudu da sauri-sauri har wani huruwa na shanunta suke"bazan iya ba"amsar da ya bata kenan Yana Kara ja musu bargo,rumtsa Ido tayi da karfi Jin yanda yasa kafa Yana gyara Mata kwanciya a hankali,d'an zabura tayi sai kuma ta maida kanta Kan pillow ta lumshe idanunta hawaye Nabin gefen idanunta Yana sauka akan pillown, motse Mai kyau bata Kara ba gabaki d'aya ta sakar Masa ragamar rayuwarta ta barsa Yana Inda yaga dama da ita ba tare da tayi tirjiya Koh nuna gajiyawa ba don Lahab agunta yafi karfin haka hannunta dake bayan wuyansa ya Kama da Sauri ya maida Kan katifar yasa nasa tafin hannun a nata ya Danna da karfi gabaki d'aya hankalinsa a tashe yake kome yanayine cikin kuzari da Kuma mugun tsoro sosai shima zuciyarsa yake bugawa baisan haka aure yake ba shidai diran makiya yama aure amma yau gashi Yana Jin wani Kalan d'adi da ni'ima da baisan da irinsa ba a duniya.

da karfi Lahab ya Kara damke hannunta ya danna a katifar zufa sharkaf yayi har diddiga yake har zuwa lokacin idanun Nnenna a kulle Bata bude bama bare tasab halinda yake ciki gabaki dayansu zufa Suka had'a duk sanyin AC da na damuna baisa zufar yankewa ba,a hankali yasa hannu Yana share Mata zufar da take a hankali ya zame daga ronkwafar da yayi a kanta ya kwanta akanta Yana maida numfashi da Sauri-Sauri har ya dawo Yana saukewa a hankali hankali,ya sake sa hannu ya kamo gashin kanta daya jika jakaf da zufa,harhada Mata gashin yayi waje d'aya a hankali ya mike a kanta cikin wani irin tsananin kunya da bai tabaji ba sai yau Wai shine yau ya sadu da mace shi lahab?da Sauri ya zame bakin gadon,gajeren wandon sa dake yashe a kasa yasa hannu ya d'auka tare da zurawa a jikinsa cikin toilet ya shiga ya tsaftace jikinsa wallahi yama rasa Ina zaisa kansa kunyarta ma yakeji baisan Yana da kunya irin na yau ba,d'aure da towel ya fito toilet in Yana tafiya Kamar Wanda kwai ya fashewa a ciki.

Matsowa yayi kusa da bed in ya kunna lamp,haske yadan haska dakin,Kai dubansa gareta yayi har war lokacin idanunta a rufe suke haka zalika idanunta har lokacin Bai saya daga zubda hawaye ba,hannu yasa a hankali ya Kama bargon da niyar yayewa da Sauri tasa hannu ta rike bargon amma bata bude idanunta ba"kiyi hakuri so nake na taimaka Miki"girgiza Kai tayi alamun bataso,bai kulata ba ya dagota duka da bargon ya nufi toilet da ita ajeta yayi sannan ya had'a Mata ruwan zafi tunda ita ba musulma bace basai tayi wankan tsarki ba fita yayi a toilet in yazo yad'au zanin gadon ya aje a gefe ya Kuma rasa wani abin zai lullubawa katifar tsayawa yayi sai Kuma ya fita a dakin da zanin gadon dakin Adewale ya shiga zanin gadon Ade guda daya ya dauko ya dawo ya shimfida Mata harda blanket in Ade ya shimfida Mata Kaya ya Ciro ya aje Mata da Sauri yadau xanin gadon da Suka batan ya fita dakin da Sauri Jin motsenta tana kokarin fita a dakin,dakin Ade yaje ya wanke zanin gadon ya matse sosai ya aje a boket kwanciya yayi a Kan gado yayi shuru a cikin bargo har lokacin zuciyarsa Bata bar luguje ba,so yake yaje yaga ya take amma ya kasa a hakan har bacci ya daukesa.

Jiki da jini duk da bai kwanta da wuri ba amma asuba nayi ya farka Alwala yayi ya tada sallah yana idarwa ya mike ya sanya Kaya da wurwuri yadau boket na zanin gadon ya bude kofar balcony nasu ya Haura shanya kayan yayi yadau wayarsa ordern abinci yayi musu ta waya abinka da turai kafun 7 yaji knocking karban abincin yayi ya koma ciki aje laidan yayi a hankali ya bude dakin nata lekawa yayi ya hangota kwace akan gado,da Sauri ya fita a gidan pharmacy yaje yayi-yayi su Saida Masa magani sukaki sukace sai yazo da shaid'an likita basa Saida magani barkatai dolensa ya dawo gida shiga dakin nata yayi a hankali Yana tafiya Yana tsaibi Harya karaso kusa da gadon nata sauke ajiyar zuciya yayi ganin ta tana bacci.

Laidan abincin ya aje Mata kusa da gado tare da note a paper yasa hannu ya shafa Kan nata da yayi zafi sosai ya fita,dakin su ya shiga yayi wanka Koh abinci ya kasa ci ya d'au school bag nasa sai makaranta,Koda yaje makarantan yau gabaki d'aya ya Zama wani silent dashi tuni nutsuwar aure ya shigesa sai ka gansa ya zauna yayi sugudun dashi waje d'aya kasa hakura Ade yayi Saida ya tambaye sa Koh baida lafiya ne.

Sun kammala lecture tun 2 na rana amma Lahab yaki yarda su dawo gida har yamma Saida Ade yace zai tafi ya barsa kafun ya yarda su koma don daman shi wallahi yafison sai dare haka su kuma lokacin da Suka kusa Isa kawai sai yace a saukesa ya manta Suna da training zai koma school da mamaki Ade yake kallon sa amma baice kome ba aka saukesa don daman ya riga yayi order abinci za'a kaima Nnenna, Adewale lokacin daya Isa gidan shuru ya tarar da gidan bai Kuma nemeta ba ya wuce dakin sa.

Lahab yawo yayi-tayi a garin London Saida dare yayi kafun ya nufo gidan zuwa lokacin ya samu ya sayo Mata maganin zazzabi da ciwon jiki,don shima asibiti yaje kafafunsa na ciwo ga baya duka na ciwo tun daren jiya daurewa kawai yake da aka basa magani shine ya d'auko zai kawo Mata,shigowa gidan yayi da sallama Ade ne zaune a falo Yana cin dinner ya amsa Masa ba tare da ya dago ba kasa Zama Lahab yayi a falon gudun karta fito ta gansa dakin Ade ya shiga shidai Ade idone nasa baice Masa kala ba.

10:20am Ade ya fito toilet sanye da kayan bacci kallon Lahab yayi dake kwance akan gadonsa Yana waya da Rahab,Zama yayi akan kujera Yana jiran ya gama wayar,ganin baida niyar gamawa yasa Ade mikewa ya dawo Kan gadon ya kwanta tare dama Lahab nunu da hannu yabar Masa daki.

Kin tashi Lahab yayi sosai suka ringa rikici karshe dai Ade haka yayi hakuri badon ransa yaso ba ganin dai kawai anfi karfinsa ne,Kuma bai tambayi dalilin dawowar Lahab dakin ba,da misalin karfe biyu na dare Lahab ya mike lekawa yayi ya duba Ade na bacci kafun yadau magani a hankali ya fita a dakin, dakin nata ya Shiga duhu ne mamaye da dakin,hannu yasa ya kunna wutan dakin maganin ya aje akan drower ya matso kusa da ita har Kan gadon,hannu yasa ya taba jikinta sosai jikin yai zafi jau Kamar garwashi"am sorry Labiba am so so sorry wife"shine abinda yace Yana tofa Mata Addu'a ya sauka agadon ya kashe wutan ya fita,bude idanunta tayi hawaye ne cike a cikin su tunda Lahab ya shigo dakin ta farka kawai motsene batayi ba bare ta nuna Masa ta tashi Harya fita,Mikewa tayi a hankali ta kunna hasken tadau maganin da ruwa tasha ta koma ta kwanta.

Washe gari da safe kafun su tashi har Lahab ya shirya ya gudu makaranta,kawai farkawa ade yayi ya tarar Bayanan,lokacin da yaje makarantan Yana tambayar sa dalilin zuwan sa da sassafen, kawai cewa yayi Yana da class ne da wuri Wasa Wasa Saida Lahab ya shafe sati guda bai Bari Nnenna ta gansa ba a tasa tunanin kenan, amma baisan cewa duk lokacin da ya shigo dakin dubata farkawa take kawai Bata nuna Masa ne duk dare zai shigo ya dubata haka ma asuba zai aje Mata maganin gargajiya dana asibiti ya tafi da wuri tun Ade na hakuri Harya kasa ya tambaye Lahab Koh lafiya har yanzun bai koma dakin su ba sannan meyasa yake fitan sassafe, Nnenna idanunta sun bude ras ta dawo gani amma Basu hadu da Lahab Koh Ade ba don Bata fita a dakin sai sun tafi makaranta zata dau abincin da sukayi order taci tayi wanka ta kwanta Koh tayi kallo intaji sha'awar girki ta girka nata taci tunda su kullum abincin waje ake kawo musu.

**************
Su Lahab sun kammala exam lafiya an kammala shirya musu tafiya game Inda zasuje Kuma akallah zasuyi sati biyu Koh daya,shirye shiryen tafiyar ya Fara ba tare da sun sake haduwa ba don wallahi duk lokacin da yayi tunanin abinda ya faru sai yaji wani mugun kunya ya kamasa,gobe ne tafiyar su,sauke su taxi yayi a block nasu suka sauka agogon sa ya duba karfe 1 ne na Rana Ade ya damesa Wai sai yazo su tafi,tura kofar yayi ya Shiga daidai lokacin Nnenna dake sanye da dogon rigan kanti Kai Koh dankwali babu ta fito cikin kitchen in had'a Ido sukayi da Sauri ya hau eiiieiiina Yana Shirin juyawa zai koma Ade dake bayansa hankad'asa yayi da karfi ya shigo shima hade da maida kofar ya rufe da Sauri Lahab ya nufi dakin ade jawosa yayi ya dawo dashi baya ya d'aga Ido ya kalli Nnenna sau d'aya sai Kuma ya Kara kallonta ganin Kamar tana kallo tunda kwayar idanun Mai kallo dana Mara kallo daban yake.

Kin Soma kallo ne"shine tambayar da ya jefo Mata cikin turancin sa daya Fara sajewa Dana turawa,gyada Kai tayi ba tare da ta kallesa ba ta nufi daki da Sauri Ade yace"Nnenna meya had'aku da Lahab ne Kuma garin Yaya Kika Soma ganine Wai"magani nake sha"shine abinda tace masa ta Shiga daki,Lahab mikewa yayi haryana buge kafarsa yabar wajen baiyi wani mamakin warakar nata ba,dakin su ya shiga babu abinda ya d'auka sai system nasa don kome akwai a team nasu Kama daga sports wear da abinda zasu bukata naci dana Kaya, wasika na bankwana da Kuma tafiyar ya aje Mata da dare bayan ya Shiga dakin,washe gari ya wuce makaranta daga Nan suka wuce Inda zasuje su buga ball in.
Chapter 93 · 0% Book details