Sashe 92
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wasa Wasa Lahab sunyi wata a London babu laifi Adewale yadan sauko da fushin Nnenna da yake ganin Lahab na karatu haka zalika yarinyar nada Hali Mai kyau,har yau Lahab bai had'a sim Koh waya ba Ade na Kiran gidansu amma Lahab saban Zama yayi Masa dadi Koh tunanin sayan sim baiyi ba,Kamar yau zaune suke da daddare a falo gabaki dayan su, karatu Lahab yake da Ade sai Nnenna dake gefe tana sauraron abinda suke cewa wayar Ade ce tayi Kara ya mike tare da daukar wayar ya Kara a kunne ganin new number ne Kuma number nageria gaisawa sukayi da Wanda ya kirasan kafun da Sauri yace gashinan,mikawa Lahab wayan yayi, ba musu yasa hannu ya karba duk da baisan da wake Kiran nasa ba,karawa yayi a kunne Jin muryar Abbu yasa sa washe Baki Yana cewa Abbu Kaine"eh nine Lahab tunda Kai baka San ka nememu ba mukam munsan mu nemeka"am sorry Abbu wallahi karatune ya maidani gabaki d'aya busy shiyasa"da Allah rufemin baki Kai Inne zaka Kira sunan karatu mutum ya yarda Ina dai fada maka in kace zaka tsaya shirme wallahi babu ruwana Suna Korinka zaka tattaro ka dawo gida kazo ka zauna kamar yanda kakeso"dariya Lahab yayitayi Abbu nata Masa masifa daga baya ya baiwa Addayiya Suka gaisa da sauran yaran gidan sannan ya jaddada Masa ya sai SIM Rahab ya damesa da Kira akan Dan uwan sa dan haka ya nemeshi a waya da zaran ya samu sim card,insha Allah Abbu Zan saya gobe da safe"Allah yasa sai da safe"Allah ya kaimu lafiya Ameen katse wayar Abbu yayi.
Su Lahab sun Soma exam karatu yayi musu zafi sosai gashi bayan exam Suna da Wasa(game)da zasu buga anan London Kuma har dashi a cikin Yan wasan da makarantan ta zaba zasu buga Mata,bayan fitar su paper aka Soma iska Mai karfi sosai hadari gabaki d'aya ya game garin yayi bakikkin sai yayyafi da aka Fara ganin haka yasa Ade cewa shi gaskiya zai zauna a makaranta ga yamma tayi ga iska ga ruwa taima ma ya kwana a dakin abokan sa na hostel"gaskiya Ade nikam Zan tafi saboda nabar Yar mutane babu abincin dare gashi Bata gani Kuma ita kadai gaskiya bazaiyu ba nikam Zan tafi"
Duk yanda Ade yaso Lahab ya tsaya a tsagaita ruwan ki yayi ya fita wajen makaranta daker ya samu taxi da zai kaisa Hawa yayi,ruwan ya zuko da karfi dole tasa drivern fakawa Yana jiran ruwan ya tsagaita saboda dokane ba'a tuki in ana ruwa Mai karfi,agogon hannun sa ya duba karfe kusan 7 na dare ya gota Koh sallan mangariba baiyi ba ga isha'i ya gabato,magana Yama driver Koh zai tada motar su tafi yanuzn tunda ruwan yadan tsagaita,ki baturen yayi haka suka zauna sai wajen 8 na dare kafun ruwan ya tsaya amma akwai yayyafi Kam sosai, parking baturen yayi a kofar block in su Lahab sauka yayi Yana tafiya da Sauri ya hau floor in lokacin yayyafin ya jikasa sosai don har kayan jikinsa sun jike,da gudu ya bude leta ya hau,sauka yayi a daidai kofar dakin su hannu yasa ya bude kofar ya Shiga tare da maidawa ya rufe Yana kakkare jikinsa da ruwa ya jika.
d'akin su ya Shiga da Sauri yana kwalama Nnenna Kira amma shuru bata amsa ba bin dakin yayi ganin babu kowa yasa shi nufar toilet Nan ma ba mutum da Sauri ya fito daga dakin ya nufi na Adewale shima Yana budewa yaga wayan toilet ya bude Nan ma wayam kiranta ya somayi da Sauri Yana fitowa falon...........................
*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 08084453785 tare da shaidan biyan ki*
*BUZHUWA Emphire🐪🐪*
Assalamu Alaikum,Barkanmu da wannan lokacin ,Sannun mu da shigowa Halarar mu na buzaye.... Albishirin ku matan Aure💃💃💃 BUZUWA EMPIRE ta taho maku da sirrika na MALLAKAR mijin ki yar uwa a hannun ki ba tare da boka ko malam ba. Matan da yawa na fuskatan matsalolin su da maxajen wato kalubalen a gidan auren mu...kuma irin wannan maganin matan Asha tabaje...mene wani shirme wani gayinan dai ,bashi ne ba... Ina macen da daga zarar mai gida yy sallama gaban ki keda yara ya hau fadi?. Ina macen da mijin ta kullum idanun shi na akan matan banxa?. Ina macen da ga kudin mijin yanada amma babu ci sai dai duniya suci yy kyautan riya? Kai duk wani matsalan ki na gidan Aure kizo taskar BUZUWA EMPIRE. zata baki mallaka ta hanyar sirorin kur'ani da dai sauransu.
Mallaka ta hanyar kwai
Mallaka ta hanyar nama ,madara ,kifi , yan shila da dai sauran su..
Ga kuma mallaka ta hanyar suratul yusuf .
Mallaka ta hanyar jauhara.
Mallaka ta hanyar Yaseen
Mallaka ta hanyar fatiha umul qur'an.
Mallaka ta hanyar turaruka da dai sauran su...
Ina Yammata marasa farin jini ?💃
Kuzo kuma da naku ,sai kaji ana gata mummuna baka kirin amma sai farin jinin manyan alhajazai masu jifa jifai kome take dashi oho..!! Kuji ita tasan inda tazo ta taho taskar BUZUWA EMPIRE . sai kin taho yar uwa gaba daya sirrin nan na farin jini dana mallaka 5k ne duka . Idan kuma mallaka ne kadai munayin na 2k da kuma 3k. Na farin jini kacal 3k ne ,gamasu bukata zasu tuntu6a wannan number 08081202932 09061466409
amsawa Nnenna tayi daga cikin kitchen da Sauri ya nufi kitchen in da mamaki ya tsaya ganinta sai girki take cikin fada yace"meye haka Zaki shigo kizo ki kunna gas bakiga halinda kike ciki bane Wai"?d'an murmushi tayi tace"Naga dare yayi ga ruwa kuma baku dawo ba shine Zan d'aura muku girki"kwace spoon in hannun ta yayi ya Kama hannun ta hade da kashe gas in Yana cewa wuce muje daki in ruwan ya tsakaita sai na fita na sayo Mana abinci"ah ah nidai ka bari na girka karka fita kazo ka samu Mura Kuma"sosai Suka shiga muhawara Lahab yace sai tabar girki ita Kuma tace alafatau bazata bari ba zatayi girki,karshe dai sai da yarjejeniya Lahab zaizo ya Fara girkawa ita Kuma zata tsaya tana gaya Masa abubuwan da zaina sawa rigan jikinsa ya Kwabe Mai sanyi ya makala a kofa ya matso kusa da bojuwan Suka Soma girkin"sai kusan 9 na dare ya kammala dafa taliyarsu dafa duka da wake yasa kifi a ciki rufe abincin yayi yashiga daki da ita a hannun sa ajeta yayi yayi wanka yazo ya Soma Rama sallan da ake binsa Saida ya kammala yayi nafila kana ya taimaka Mata ta shiga toilet itama tayi wanka kayan bacci ya bata tasa wando da riga sai hula.
Shima Lahab sanye yake da kayan baccin mikewa yai ya sassauke labule kana ya koma kitchen in plates na taliyan ya d'auka da ruwa ya shigo dakin ajewa yayi a kasan carfet kana ya riko hannunta suka zauna abincin sukaci kana sukayi brush hawa Kan gadon Nnenna tayi ta kwanta Lahab Kam na zaune Yana duba littatafansa sai kusan 12:00am ya mike daga Kan table in ya nufi Kan kujeran kwanciya yayi sai Kuma ya mike saboda sanyin da ake bargon sa yayi niyar d'auka a cikin wardrobe sai Kuma ya dafe goshin sa da karfi tunawa da yayi aima ya bada wankin bargon daman guda biyu ne d'aya nasa daya na Nnenna,bincike yayitayi Koh zai samu zani Koh abin rufuwa amma Ina bai samu ba,matsowa yayi kusa da gadon yasa hannu a hankali Yana zame blanket in jikinta harya ciresa gabaki d'aya a jikinta.
Yamotsa fuska tayi irin sanyi ya shigetan Nan tana harhada jiki,maida Mata bargon jikinta yayi ya lulluba Mata shima ya hau Kan gadon a hankali ya kwanta Yana lumshe Ido rabonsa da gado tun a naija sai yau ya sake Hawa kanta,lullubuwa yayi kansa ne kawai a waje ya daura kansa a filo lumshe idanunsa yayi Yana jinsa uncomfortable,d'an matsowa yayi kusa da Nnenna har Yana Jin numfashinta dake sauka, hannu yasa ya kunna bedlamp in Yana bin fuskarta da kallo sosai ya zubawa lip's nata eyes Yana Jin wani mugun sha'awar ta na taso Masa a hankali ya matso sosai kusa da ita zai manna bakinsa a nata da Sauri Kuma yaja baya, ganin ta waro manyan idanunta masu kyau gaske.
tana bin saitin da yakejin numfashinsa a wajen,sai Kuma yaga ta maida idanunta ta rufe a hankali,baiyi wata-wata ba ya damko lip's nata da Sauri Yana wani irin tsotsa da Sauri-Sauri hannu yasa ta karkashin wuyanta Yana shafawa hade da kamo kanta ya Kara mannata kusa da kansa,da Sauri ya birgino ya hau kanta d'aura gwuwarsa yayi akan dollof in yayi ya manna hannunsa akan nata duk da bai kwanta akanta ba amma Yana manne da ita hot and romantic kiss yake watso Mata cikin soyayya.
A hankali yasa hannu Yana warware igiyar rigan bacci dake jikinta da Sauri tasa hannu ta riko nasa lokacin idanunta a rufe,a hankali ta Soma magana muryarta na sarkewa matso da kunnensa yayi saitin bakinta Yana Jin abinda take cewa"pls ka Bari karmuyi abinda zai jaza Mana matsala dan .......bai bari ta karasa ba yayi saurin sake manna bakinsa a wuyanta Yana kissing nata a hankali ya zame rigan d'an dagowa yayi ya ciresa gabaki d'aya a jikinta,ya rage daga ita sai vest kama hannun vest in yayi ya xamesa gabaki d'aya ya cire Mata shi da Sauri tasa hannu ta kamo keyarsa dake d'auke da gashi Mai yawa,mikewa yayi a kanta da Sauri ya zame rigan dake jikinsa komawa yayi ya kwanta akanta kirjinsa babu Kaya Kamar yanda nata babu mannata yayi sosai da jikinsa yana Mai cikin tsananin bukata.