Sashe 86
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Washe garin da safe tun asuba ya Kama hanyar zuwa cikin local government in samun ya samu network aiko Yana shiga charge ya bada aka dan Masa zuwa takwas ya karba hade ta Kiran ade,Yana d'auka ya Soma Masa magana Kamar haka"innalilahi Lahab Ina ka shiga ka saka Yan gidan ku a cikin tashin hankali wasu nacewa anyi kidnapped naka wasu sukace Wai ka gudu a gida ne Lahab na koma asibitin Nan bakwanan naje gun goggoji na samu itama Bata Nan kwana na uku Ina sintiri sai a na hudun na sameta tace min wai itama bata San Inda ka shiga ba an turaku wani asibiti.
gajiya Lahab yayi da surutun Adewale ya dakatar dashi"dan Allah Ade enough yanzun duk ba wannan ba so nake kaje gidan goggoji ku hadu da faruq ya rakoka kauyen da nake kace Nina kiraka kuzo tare don Allah kafun 2 na rana"tambayar sa dalili Ade zaiyi Lahab yace Masa urgent ne yayi gaggawan zuwa ya katse wayar sannan ya koma cikin rugan su malam.
Bayan sallan juma'a jama'an rugan ne gabaki dayan su daga yara har Manya Amma maza zallah zazzaune a masallacin juma'ar Lahab na gefe da wasu yaran Fulani sanye yake da kayan da yazo garin dashi a wanke tass,bini bini Yana dube-dube Koh su Adewale sun iso Amma shuru,daura sure aka Soma daya bayan d'aya Saida aka daura na Mata biyu maza hudu kafun ya hangi Ade da faruq harda goggoji it'a goggo ta nufi hanyar gida sabani su faruq da Suka nufo masallacin sukaji ana cewa za'a daura auren Hassan waliyinsa ya matso su kwata-kwata Basu gane daurin auren wani Hassan ma ake ba,mikewa Lahab yayi ya kamo hannun Ade da bai gansa ba magana zai Masa ya nuna Masa yayi shiru kawai,jansa yayi Suka zauna faruk ma ya zauna a hankali Lahab yace Adewale aurena za'a daura yanzun"da mamaki Ade yace aurenka fa kace sai Kuma yayi shuru Jin an Fara daurin auren da Sauri Lahab ya baiwa faruq wayansa ya Masa vedio aiko take ya kusa cikin masallacin yaje Yana daukar daurin auren da ake.
Bayan d'aurin aure jama'a sai zuwa suke Suna mikawa Lahab hannu ana Masa Allah tayasa riko duk faruq yana d'auka abinsa da Sauri Ade yazo ya fizge hannun Lahab ya matsa gefe dashi fuska babu walwala ya Soma magana"Lahab ka haukace ne Koh me?aure ka daura da yarinyar da baka sani ba Lahab ka lallata future naka,duk sonda nake ma mubeena a yanzun bazan iya auren ta a boye ba akan me zakayi haka Kai kana Nan kana shirme Yan uwanka nacan hankalin su a tashe"hannu Lahab yasa ya banbare hannun Adewale dake kwalar sa kafun yace"Ade bazan zuba Ido ta mutu ba haka zalika bazan gaji da taimakon taba Koh wani Hali na shiga sularta bana dana sani daga yau in bazaka taimakeni ba karka kuskura ka aibata ta bana so dan daga yanzun matata ce"
Gyada Kai Ade yayi cikin zafin Rai ya juya yabar kauyen ransa a mugun bace Lahab Bai taba Masa abinda ya Masa zafi irin nayau ba iskancin Lahab bai zati yakai harga aure bada izinin magabata ba sai yau,Lahab Kam Koh a jikinsa duk da yaji babu dadi abinda Yama abokin sa haka zalika jikinsa yayi sanyi Wai shi Lahab yau shine Mai aure lallai ya yarda kome nufin Allah ne,haka ya wuni cikin zullumin,da daddare malam ya kirasa Allo ya basa da alkalami da tawada tare da addu'o'inda zai rubuta karba yayi ya Soma rubutun Kamar yanda malam yace shida kansa zai rubuta,Yana kammala rubutun malm ya sashi wankewa sannan ya Sasa d'aga kanta ya bata ruwan tasha, kana ya basa magangunan ya had'a a ruwan wanka hade da fita a dakin yace Lahab ya Mata wanka dashi Kuma ya tabbatar Koh Ina a jikinta ya samu maganin.
Zama Lahab yayi ya tisa Nnenna a gaba Yama rasa ta Ina zai Fara hawaye ne ya cika Masa Ido a gaskiya Yana tausayin wannan baiwar Allah haka zalika baijin d'ar na kasancewar ta Yar Mafia ba,malam ne yazo bakin kofar ya tsaya hade da tambayar Lahab ya Fara ne Koh yana shashanci"uhmm gyaran murya yayi sannan yace yanzun Zan Fara malam"kaga Lahab kayi Sauri ba'a son dare yayi sosai bakayi Mata wankan Nan ba"?toh malam yace Yana nade hannun rigansa,hulan kanta ya zame a hankali gashin ta masu datti ya bayyana,hannun sa na Bari yasa ya zame Mata rigan jikinta rumtsa idanu yayi saiga hawaye Shar da ace lafiyarta klau Allah ne kadai yasan halinda zai shiga Amma dayake Bata da lafiya ne wallahi baiji kome ba sai tausayi,ruwan magani ya deba a hankali ya shafa Mata a Kai ya sake Iba ya shafa Mata a wuyanta da yayi fari tas Iba ya sakeyi a hankali ya watsa Mata akan kirjinta Wanda ke d'auke da manya manyan maman ta jajer dasu gasu a tsaye sunyi bulbul fresh dasu Kuma free ga lahab da Sauri ya rufe idanun sa ya Soma iban maganin Yana wankewa harda Kan cikinta da Sauri Kuma ya jingina da bangon dakin Yana matse kafafunsa jikinsa nason badashi ya kasa jure tabasu da yake da farko baijin kome da ganin su Amma fa ta wannan bangaren ya kasa.
Jan jikinsa yayi ya sake matsowa jikinsa gabaki d'aya hankalinsa a tashe yake wallahi tun a Kan Kwabe rigama hankalinsa nason tashi,rufe idanunsa yayi kawai ya daure ya Soma kwara Mata a jiki a hankali yasa hannu zai kwance zanin jikinta Amma ya kasa kwance mad'aurin zanin Ido rufe dole tasa sa bude Ido a hankali Yana kakkauda fuska akan kirjinta hannu yasa yayi yayi ya kunce Abu ya gaggara abinka da zanin Fulani Kuma d'auri gangataran matan malam ta Mata runkofawa yayi a hankali yasa hakorinsa a madaurin zanin sai kiciniyar kuncewa yake, daker da tsudin goshi ya samu zanin Nan ya warwaro har had'a zufa yayi sharkaf warware zanin yayi Yana bin laps nata fari Tass fatar wajen har wani sheki yake gashi fresh dashi idanu ya zaro daidai saman maran ta ta sama ba kome bane sai wani tattoo da ya gani na hoton skeleton (danger) shafa tattoo in yayi a hankali Yana Kara bin abin da Ido Kaine sai katsushuwan kafa da akayi cross dashi.
Lumshe idanunsa kawai yayi ya zare Mata pant in jikinta ya Soma Mata wankan Saida ya game jikinta da maganin tass kafun ya sanya Mata Sabon sutura duk idanunsa a rufe yake kome, gudun kada yaga abinda zai hanasa control na kansa yanzun in ma dauriyace kawai dagota yayi daga Kan taburman ya maidata Kan gado,ya kwantar tare da mikewa ya fita waje malam in ya Kira yazo ya basa no-no ya Bata Bata nonon yayi Mai magani"ka zauna a wajen ta ku kwana tare insha Allah zuwa can dare zata farfado saika Bata ruwan rubutun Nan tasha" amsa Lahab yayi Yana ta ma malam godiya.
Zama Lahab yayi bayan fitar malam ya dau kur'ani Yana karanta Mata a hakan har bacci ya daukesa zaune rungume da kur'ani a hannu baima San bacci ya fizgesa ba can dare ya bude Ido da Sauri Jin kakkarin amai mikewa yayi ya kunna Kwan fitila dake gefen gadon, Nnenna ce ke ta amai kur'an ya aje Kamata yayi ya saukar da ita a gadon Karan ya dukar da ita tana ta amai Aman no-no ne fari tass tana gamawa ya dauko Mata butan dake dakin ta wanke bakinta a daren ya goge wajen hade da fidda abubuwan da ta Bata Koh kyankyami babu.
Zaunar da ita yayi Yana Mata sannu gyada Masa Kai kawai take ya mike zai dauko rubutu da Sauri ta rike hannun sa, d'an murmushi yayi yace"ki kwantar da hankalin ki dare ne karkiji kome babu Inda zanje na barki gyada Masa Kai tayi ta koma ta kwanta shi Kam ruwan maganin ya d'auka yayi Bismillah ya kafa Mata a Baki sosai Tasha sannan ya janye ya maidata ya kwantar"Lahab meyasa ka yarda ka aure Ni ba tare da ka tuna abinda zai biyo baya ba"da mamaki yace"kina nufin kinsan abinda ya faru yau"?kwarai ma kuwa Lahab duk abinda ya faru Ina ji kawai bana iya sarrafa jikinane,Lahab kayi kasada a kaina da yawa Bai Kamata kayi wannan b......Bai Bari ta karasa ba yasa hannu ya rufe Mata Baki yana cewa"yanzun duk wannan surutun baida amfani burina shine ki samu lafiya haka zalika ki koma kallonki Kamar da wannan shine burina"
Gyada Masa Kai tayi ta gyara kwanciyarta shima kwanciyar yayi a haka idanun su biyu dukan su har asuba, sallah Lahab ya fita a masallaci yake sanar da malam ta farka daga Nan dakin in Suka shigo dukan su lokacin tana kwance Kamar Mai bacci da sallama malam ya shigo dakin ya nemi waje ya zauna sannan ya Kira sunan ta shuru tayi Bata amsa Masa ba matsowa kusa da ita Lahab yayi ya leka fuskarta sannan ya kalli malam yace"malam tayi bacci"girgiza Kai Mal yayi yace"idanunta biyu ki mike kimin bayani sanann ki amsa min tambayata wannan shine Karo na biyu Kuma na karshe muddin Baki gayamin alakarki da Mafia ba zaku tattara ku bar gidan Nan Banga amfanin zamanki a ciki ba"?
A hankali tasa hannu ta riko na Lahab gamgam ta rumtsa idanun ta da karfi kafun ta Soma magana"nice mataimakiyar shugaba a kungiyar mu haka zalika na kasance daya daga cikin su tun shekaruna bai.....................................
*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 08084453785 tare da shaidan biyan ki*
🍀 *By Ruqeenjalal* 🍀