Sashe 42
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonsa Nnenna tayi Kamar Mai gane abinda yake fada tadai fahimci Holo yake Mata hakan yasa ta gyada Masa Kai ba tare da tayi magana ba ta Mike Jin ana niman Wanda ya kawo patient asibiti,mikewa tayi tace itace kiranta nurse in tayi tare da Mika Mata takarda ta Sayo abinda aka lisssafa,daukar jakan makarantan ta tayi ta karbi takardan tana sake saken ina zata samu kudi ita Kuma har tayi nisa sai Kuma ta dawo tunawa da d'azun taga Lahab yasa hannu a Aljuhu ya zaro kudade a restaurant da Sauri ta shiga nurses station ta roki nurse in akan tanaso taga lahab.
Kee yanzun dai doctor na ciki Kuma tsagewan Kashi ya samu za'a daura Masa hannu sannan kizo kice Zaki gansa bama ta abinda akace ki siyo kike ba.
dan rusunawa tayi tace"sorry ma bani da kudi a hannusa shiyasa nake son ganinsa Zan dau kudi a Aljuhunsa"Jin abinda Nnenna tace yasa nurse in cewa,bara na Shiga na dauko Miki mma ke babu halin ki shiga yanzun.
Toh shine abinda Nnenna tace tana tsaye har tashiga dakin Bata Jima ba sai gata ta dawo hannunta d'auke da Kudi harda ATM card nasa duk ta had'a ta mikawa Nnenna, karba tayi ta fita a hall in kirga kudin tayi 12k ne sai ATM pharmacy ta shiga ta basu list in ta sayi duk abinda aka bukata sannan ta koma cikin clinic in takai kayan aiki daidai lokacin aka soma kiraye kirayen sallan mangariba Zama tayi akan kujera.
Sai kusan 8 na dare kafun likita ya fita a dakin sannan ya tura a kirata,tashi tayi tabi nurse in har office nasa,musulmi ne dan gatane sannan daga ka gansa kaga dan kwalisa tunda Nnenna ta shigo yake binta da wani shegen kallo Yana bin sharaban kafanta dake waje da kallo dayake uniform ne har lokacin a jikinta,get a sit my friend Yana maganar Yana nuna Mata kujera Zama tayi sannan nurse in ta fita,am kece Kika kawo Hassan Alhassan?yayi Mata maganan cikin hausa
dan gyara Zama Nnenna tayi duk tana wani Jin kanta uncomfortable tarasa me yasa bata iyya sakewa da Koh wani namiji in ka cire papan ta sai Lahab"pls can u speak English?
Sake Baki yayi Yana kallonta da yanda take magana Kamar yanga take Masa donshi a ganinsa iyayine kawai bawai batajin hausa ba amma sai ya basar ya soma mata magana,am Zaki iyya shiga daki Mai number 7 Yana ciki sannan zai iyya tashi 3 Koh 2 na dare za'ana shiga ana dubasa in Kuma ya farka babu wani a kusa kizo ki sanar da nurse.
Ok sir kawai tace tana kokarin mikewa
Am sister why not ki Kira gida azo a kula dashi ke Kuma ki koma ki kimtsa naganki sanye da uniform ga school bag maybe ma Koh gida Baki koma ba.
Kala batace ba ta bude kofar ta fita shikam sai kallon kofar yake tunda yaji hausan ta ya tabbatar ba Yar Arewa bace sannan ga tsananin kyaun da take dashi gata tana yawo ba hijab Kuma ta kawo musulmi asibiti me alakarsu kenan?.
tana fita d'aga office in tabi daki daki tana duba number har tazo Kan number dakin nasa tura kofar tayi ta shiga,kwance yake sanye da vest sai wandon jikinsa an cire Masa rigansa dayazo dashi sai hannunsa da aka daure da farin bendeji a hannunsa,takowa tayi a hankali zuwa bakin gadon kurawa fuskarsa Ido tayi fuskarsa tayi fayau sai dan tsukeken bakinsa da yayi jajazir ga dogon hancinsa a tsaye sosai ta Kura Masa Ido sai Kuma taji hawaye ya cika Mata Ido"Hassan ka shiga rayuwar ta batare da kasan Koh Ni wacece ba kayi hakuri na raunana ka hannu da yaban abinci bai cencenci karaya Koh tsageba.
Sai Kuma ta Mike ta dauko kujerar dake dakin fari na roba ta aje kusa da bakin gadon aje school bag nata tayi a kasa ta zauna akan kujeran ta bude jakanta ta dauko littafin ta tana dudubawa,aje littafin tayi ta zuba tagumi tana tunanin kikin ta da yau haka kawai taji tanason ajesa a gida ashe rabon zasu hadu da Lahab ne don tun Randa ya nuna Mata ta daina zuwa school dashi.
Zafi ake sosai ga gari ya gume Hatta fankan dake dakin Hura zafi yake botur in rigan uniform nata ta soma ballewa Harta gama hannu ta cire ta Kwabe rigan jikinta ya rage daga ita sai vest in jikinta sai siket hannu tasa ta zare sandal nata ta cire socks in ta duka ga wani gyangyade take ta zare glass in fuskanta ta aje akan drawern dake gefen gadon ta zare barect in kanta ta warware gashin nata ya sauka har gadon bayan ta don ita bata son bacci da gashi a kuller,gyara Zamanta tayi ta kwantar da kanta a bakin gadon jikinta nakan kujera tare da lumshe idanunta a hankali bacci ya fizgeta Mai dadin gaske.
******************
ta bangaren Mami sosai taji hankalinta ya tashi meya Kai Lahab hotel a daren jiya me yasa muzammil ke neman sa kasa hakuri tayi tadau waya ta Kira muneera ta tambaye ta Koh Lahab ya koma gidan amma muneera ta bata tabbacin Lahab bai dawo ba Zama tayi ta buga tagumi tayi shuru kawai
da misalin karfe 8 na dare zaune suke a falo ita da mijinta da yaranta sunata Hira Inka cire Mami data buga tagumi tayi shuru abin duniya ya dameta sau biyu tana Kiran muneera amma amsa daya take Bata Bai dawo ba Alhaji sulaiman daya fahimci tunda ya dawo akwai abinda ke damunta shuru kawai yayi saboda yara bai tambaye taba amma yanzun Kam kasa hakuri yayi ya kalli mahraz dake zaune Yana zana mutum a caborn paper,Mahraz tashi kuje dinning ka xuzzuba musu abinci kuci Muna zuwa daga baya nida mamin ku.
da Sauri Mahraz ya aje pencil in hannuda tare dasa hannu ya dau Yusuf dake kan cinyar kanwar sa wasila suka wuce dinning,kallon Mami Alhaji yayi sannan ya soma magana,Amina meke damunki tunda na dawo na fahimci kina cikin damuwa matuka Koh?
dan shuru tayi don ita kwata kwata batason ta tattauna matsalan y'ay'anta da mijinta tafi sakewa tayi zancen su Lahab da su Addayiya da sauran Yan uwan tsohon mijinta da y'ay'ansa Amma Bata sonyi da mijin nata shiyasa ma yanzun ta dan murmusa tare da cewa,babu kome dadyn Mahraz kawai dai bana danjin dadin jikina ne.
Uhmm Amina kenan nafi kowa sanin halinki Koh kin manta tare muka tashi tun kina yarinya namiki kyakkyawan sani nasan yanda kike in kina farin ciki bakin ciki damuwa da Kuma ciwo,Amina damuwa ne a ranki ba ciwo ba in ma matsalar da bazaki iyya sanar dani bane Ina rokonki akan ki sawa kanki natsuwa in ma matsalar yayanki ne bazan hanaki boye mini ba,tunda bani na haifeki ba amma ki sawa kanki natsuwa kowa da kalan yarantan sa da Kuma tashensa dole iyaye su kasance masu hakuri dama yayansu addu'an shiriya bawai kisawa kanki damuwa ba Amina?
Nagode kawai tace ta tashi ta Shiga dakin ta,waya ta d'auka tama rasa wa zata tambaya haka kawai yanzun gidan yayanta muneer dan tasan kaf Yan uwan babansa bazashi gunsu ba tunda zasu sanar da gidansu yaje tasan Yan uwanta sune zai nufa,bugawa ya muneer waya tayi ta Kara a kunnenta.
Tana jinya d'auka tayi sallama, Assalamu Alaikum
Waalaikumu Salam taji muryar yayan nata ya amsa
An wuni lafiya ya munir?
Lafiya Amina ya maigidan naki da yara?
Lafiya sai godiyan Allah
Masha Allah haka akeso ince dai lafiya Kika kirani a daren nan?
Lafiya klau daman Zan tambaya ka Koh Lahab na wajen ka?
Ah ah Amina d'azun dai dana dawo kasuwa salamatu tace min yazo yayi wanka ya fita tun da yamma ince dai lafiya koh dai wani abune ya faru?
Gudun karta d'aga Masa hankali yasa ta ce Masa babu kome kawai d'azun face min zaizone shine na Kira na tabbatar Koh yazo kasan yaron Nan baijin magana.
toh Amina Allah ya bamu Alkhari sai da safe shine abinda yace Yana katse wayar,juyi tayi akan gadon ta rafka tagumi tana tunanin Ina danta ya shiga a daren nan hakan yasa ta daukar waya ta ringa kiraye kirayen tana tambayar Yan uwanta da duk tasan Lahab zai iyya zuwa wajen su Amma duka amsa dayane bai zo ba.
da misalin karfe 2 na dare dakin shuru gashi ba haske babu motsen kome saina Karan gudun fanka ga wani irin hadiri daya karade sararen samaniya yayi bakikkirin sai walkiya dake tashi ya haska duhun hadirin dan motsene ne ya Fara dan tashi a jikin window tare da yayewar labulen window,wani kasurgumin kulene ya shigo dakin idanunsa jajazir yayi wani irin super daga bakin window zuwa Kan Lahab kafun kafafunsa su sauka akan lahab...............,.
*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 0816 464 2820 tare da shaidan biyan ki*
Page 53&54
Nnenna dake kwance da Sauri ta zabira duk da dakin da duhu hakan bai hanata ganin abinba da Sauri ta kwanta akan lahab tare da Masa rumfa ta bashi kariya d'aga sauka akansa da kulen zaiyi da Sauri kulen ya sauka a gefen gadon bai Fado akan bayanta ba sannan da Sauri ya juya ya fita ta window,mikewa Nnenna tayi a hankali ta zare jikinta a nashi lalubar glass nata tayi ta saka sannan ta kunna wutan dakin daidai lokacin aka soma yayyafe yafyaf bargo dake kusa da gadon ta d'auka ta warware ta lullube Lahab dashi Jin an Fara sanyi sosai riganta ta d'auka ta maida jikinta sosai takejin sanyin Hawa gadon tayi ta zauna Wai zatana gadon Lahab don ita tasan tabbas akwai abinda ya shigo dakin Kuma ta gansa, jingina tayi da jikin ginin dake manne da gadon a take bacci ya shureta.
Misalin karfe 3 na asuba Lahab yadan Murda tare da Ware idanunsa yana bin dakin da kallo,ganin duhu yake gani yasa sa dan d'aga hannun nasa Kara yadan sake don shi Yama manta ya samu karaya in ba yanzun ba hannu Mai lafiyan ya d'aga ya Kama blanket in ya yaye a jikinsa tashi yayi zaune yasa hannu Yana Tattaba gadon,a bazata yaji hannunsa ya taba fatar mutum Mai shegen laushi.