← Book details Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 122

Sashe 90

Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Amsawa Nabeel dake zaune Yana wanki yayi tare da mikewa ganin su dukansu inna ma fitowa tayi Suka zauna ana gaggaisawa Lahab ne ya kalli Inna yace"Inna daman zamu tafi karatu abroad ne shine mukazo mu muku sallama"waro Ido Inna tayi tace inane abmro Kuma"?dan murmushi yake Nabeel yayi yace Inna kasar waje,da Sauri yace ah ah ikon Allah haba shiyasa naganku dukan ku rabona da Rahab yazo gidan Nan harna manta sai yau"murmushi sukayi tare ana ta Hira duk da su Inna ba wani gane Rahab da Lahab sukayi ba kasa hakuri Nabeel yayi yace"daman Ashe zaku bar nageria amma Ade bai fadamin ba"kauda fuska Lahab yayi baice kome ba yasan so Nabeel yake ya gane sa a tsakanin su sai Rahab ne yace"eh wallahi xamu tafi mu gata zamu tafi Lahab da Ade sai next week"gyada Kai Nabeel yayi,mikewa Lahab yayi suma su uzaifa Suka mike Suna ma Inna sallama tsaidasu tayi tace Bara ta Basu kudi ba yawa kin karba sukayi amma Inna tace sai sun karba 150 ta Basu Wai kowa 50 hamsin sannan Nabeel ya rakasu kasa hakuri Lahab yayi ya tambaye sa mubeena yake ce Masa Bata Nan ta tafi makaranta.

Sauka Lahab yayi yace su Rahab su koma akwai wani gidan abokin sa da zaije,Suna wucewa yad'au wayar sa ya Kira faruq akan ya kawo Masa Nnenna,ya Masa kwatancen restaurant da zaizo,zaune yake akan table in an musu ordern abinci Kamar ance ya d'aga kansa ya hangota sanye cikin hijab har kasa Mai hannu fuskarta d'auke da glass Baki wallahi ba karamin kyau ta Masa ba faruq na rike da hannunta Suka karaso ciki hannu Lahab ya d'aga musu,sanann ya mike Suna karasowa ya Kamata ya aje a kusa dashi faruq kin Zama yayi yace zaije ya dawo Yana barin restaurant in cikin alhini Lahab ya kamo hannun Nnenna yace"Labiba"na'am ta amsa masa a hankali"Labiba Zan tafi"da mamaki tace Ina zakaje ya d'aga isowata kace wani zaka tafi"?

Labiba ba irin tafiyar Nan bane dana Saba Zan tafi karatu wani kasa"hannu tasa ta zare glass Inda ke fuskarta saiga hawaye Shar da Sauri yasa hannu Yana share Mata hawaye Yana cewa"bazan wani Jima ba zanna dawowa hutu karki damu kinji"?yanzun kana nufin saina Jima kafun na Kara ganinka"ya zanyi Labiba nayi-nayi kokarina na ganin muntafi tare amma bani da halin haka Koh bashi da kudi Zan karba nasan babu Mai bani bashi"a hankali yace kudine zai Hana mu tafi kenan?kanason tafiya dani"?da Sauri yace sosai ma"d'an shuru tayi tana tunanin wani Abu,da Sauri yasa hannu ya zare tagumin dake fuskar ta Yana cewa"tunanin me kike"da Sauri tace in kanason zuwa dani Zan iyya biyawa kaina kudin jirgi.............................

*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 08084453785 tare da shaidan biyan ki*

🍀 *By Ruqeenjalal* 🍀

*BUZHUWA Emphire🐪🐪*
Assalamu Alaikum,Barkanmu da wannan lokacin ,Sannun mu da shigowa Halarar mu na buzaye.... Albishirin ku matan Aure💃💃💃 BUZUWA EMPIRE ta taho maku da sirrika na MALLAKAR mijin ki yar uwa a hannun ki ba tare da boka ko malam ba. Matan da yawa na fuskatan matsalolin su da maxajen wato kalubalen a gidan auren mu...kuma irin wannan maganin matan Asha tabaje...mene wani shirme wani gayinan dai ,bashi ne ba... Ina macen da daga zarar mai gida yy sallama gaban ki keda yara ya hau fadi?. Ina macen da mijin ta kullum idanun shi na akan matan banxa?. Ina macen da ga kudin mijin yanada amma babu ci sai dai duniya suci yy kyautan riya? Kai duk wani matsalan ki na gidan Aure kizo taskar BUZUWA EMPIRE. zata baki mallaka ta hanyar sirorin kur'ani da dai sauransu.
Mallaka ta hanyar kwai
Mallaka ta hanyar nama ,madara ,kifi , yan shila da dai sauran su..
Ga kuma mallaka ta hanyar suratul yusuf .
Mallaka ta hanyar jauhara.
Mallaka ta hanyar Yaseen
Mallaka ta hanyar fatiha umul qur'an.
Mallaka ta hanyar turaruka da dai sauran su...
Ina Yammata marasa farin jini ?💃
Kuzo kuma da naku ,sai kaji ana gata mummuna baka kirin amma sai farin jinin manyan alhajazai masu jifa jifai kome take dashi oho..!! Kuji ita tasan inda tazo ta taho taskar BUZUWA EMPIRE . sai kin taho yar uwa gaba daya sirrin nan na farin jini dana mallaka 5k ne duka . Idan kuma mallaka ne kadai munayin na 2k da kuma 3k. Na farin jini kacal 3k ne ,gamasu bukata zasu tuntu6a wannan number 08081202932 09061466409

Ina Zaki samu kudin jirgi kinsan nawane kuwa"?gyada Kai tayi a hankali tace"akwai Wanda na aje kudina a wajen sa"had'a fuska yayi Jin tace wani Wai Kuma ta aje kudi a wajen sa"ganin yanda yasha mur sai taji jikinta yayi sanyi a hankali tace"toh shikenan na hakura da tafiyar hararanta yayi yace"toh wa Kika baiwa kudin Kuma a Ina Kika samu kudin da Kika aje"labarin shu'aibu da haduwar su harma da Alkharin da aka Mata na 500k shuru Lahab yayi sannan yace Zaki iya gane unguwan Kuwa"?Koh sunan sa tunda Baki gani"?murmushi tayi anan take sanar dashi sunan unguwan mikewa yayi faruq ma ya mike tsaye kallon sa Lahab yayi yace"ka maidata gida Ni akwai Inda zani".

Unguwan su shu'aibu Lahab ya wuce daker da kwatance ya gane gidan shayibu bayan yayi sallama Nan wani mutum ya fito yake sanar dashi ai shayibu ya Jima da barin gidan yanzun yayi kudi yana wani unguwa Alfarma Lahab ya nema mutumin ya had'asa da yaron da zai kaisa gidan shu'aibu,Suna Isa kofar gida kwankwasa kofar sukayi maigadi ya leko tare da tambayar su wa suke nema Mai gidan Lahab ya bukaci Gani ba musu ya barsu Suka shiga,zaune Lahab yake a falon gidan yakai kusan minutes Sha biyar kafun wani matashin magidanci ya fito da fara'arsa Zama yayi Suka gaisa da Lahab Yana tambayar sa Bai gane sa ba anan Lahab ke sanar dashi labarin Nnenna da kudinta da zai karba a hannun sa,cikin bakin ciki shu'aibu yace,eh wallahi yaji duk abinda ya faru Kuma ya tausaya wa Nnenna, ya Kuma yiwa Lahab Alkawarin zai basa kudin Nnenna ya Kai Mata haka zalika a Aljuhunsa zai biya Mata kudin jirgi don ba karamin business yanzun yake ba account numbern Lahab ya karba a take ya tura Masa 500k cib da Nnenna ta basa rance yad'au 200k ya aje Mata 300k,amma ya had'a duka ya bata lokacin da Lahab ya Soma zancen kudin sunyi yawa shayibu yace babu abinda zai biya Nnenna dashi sai fatan Alkhari domin itace sular arzikin sa.

Lahab na komawa gida waya ya d'auka ya Kira faruq akan gobe yakai Nnenna a Mata passport za'a nema Mata visa,cikin yardan ubangiji an kammala shirye shiryen tafiyar Nnenna sai rana kawai ake jira,yau ne su Rahab zasu tafi Koh bacci ya kasa na dare bini-bini sai yazo katifar Lahab ya leke fuskar sa sanann ya koma ya kwanta a hakan har asuba tayi sukaje sallah gabaki d'aya mood nasa ya canja yayi wani sanyi dashi,bayan dawowar su sallan asuba ya zauna ya buga tagumi yayi shuru,akwatin Rahab Lahab ya janyo ya Fara had'a Masa kayansa ganin Zama yayi Kuma flight in safe zasubi,kallon sa Rahab yayi a hankali yace"kana murna zamu rabu Koh"?

Da mamaki Lahab yace akan me zanyi murna Koh ka manta ba hakan na nufin mun rabu bane fa,zamuna dawowa hutu haka zalika zamu sada zumunci ai Ni nama fika Kewan rabuwar mu"wani banzan kallo Rahab ya Masa cikin haushi yace da kana kewata bazakayi munafurcin tafiya Kai kadai ba dariya Lahab ya Fara hade da kamo hannun dan uwan nasa har toilet kafun ya fita ya barsa a ciki.

****************
Da misalin karfe 8 Mami ne da yaranta Suka shigo gidan harda Anwar da Aisha duk sunzo rakiyar su Rahab gidan a cike,daga Nan airport Suka wuce gabaki dayan su suka musu rakiya lokacin da Rahab yazo rabuwa da Lahab baisan lokacin da kuka ya subuce Masa ba da Sauri ya rungume Dan uwan NASA haka kawai Lahab yaji gabansa ya Fadi ganin yanda Rahab ya nuna kin son tafiyar,sai da Abbu yasa baki Jin ana Kiran passenger sake Lahab Yayi ya rungume Mami ya had'a da Addayiya sai Kuma ya Kama kafadan Abbu ya runguma kana ya sake su yajuya ya Soma tafiya sai yayi nisa sai Kuma ya juya ya Kara daga musu hannu Harya shiga jirgin,Basu bar airport ba har jirgin ya d'aga suka Lula sararen samaniya kafun Suka koma gida gabaki dayan su.

After one week yau su Lahab zasu tafi tun safe yasha wankan sa yaci abinci ya zauna a Kan kujera ya tasa akwatunan sa a gaba yana duba agogo Allah Allah yake 12:30 yayi Koh su Abbu zasu fito,Maigadi ne yayi sallah a falon amsawa yayi ba tare da ya kallesa ba"am Lahab wata ce ke sallama dakai a waje"waro Ido Lahab yayi yace sallama dani Kuma nidin"?kwarai ma kuwa" farace Koh baka"?farace tass"toh wacece haka sai Kuma yayi tunanin Koh Nnenna ce.

Mikewa yayi da Sauri ya fita wajen da mamaki ya bude kofar gate nasu amma baiga kowa ba harya juya zai koma ciki sai yaji an Kira sunan sa a kofar wani gidan makwacinsu da mamaki yakebin mubeena ganinta tsaye gabaki d'aya ta rame Masa wallahi,"Aunty kece Kuma Kika tsaya a waje Baki shigo ciki ba"?girgiza Kai tayi a hankali tace"basai na Shiga ba Nabeel yacemin Wai yau zaku wuce ga wannan Ina maka fatan Alkhari Allah ubangiji ya baka duk abinda kaje nema muddin Alkhari ne"hannu yasa ya amshi laidan Yana Mata godiya tare da bude laidan Yana kallon meyake ciki sai Kuma ya dago Suka had'a Ido murmushi yake tayi tace"sai wata Rana"murmushi shima yamaida Mata cikin fara'a yace toh sai wata Rana Aunty mubeena Allah sadamu da Alkharin kilama kafun na dawo kinyi aure tunda kince bakison abokina"murmushi yaga tayi sosai yaji mamaki yasan mubeena batason Wasa Sam amma yau ya tsokonota sai Kuma tayi fara'a"sai Kuma ya tsaya ganin har lokacin bata da niyar tafiya sai kallon sa take.
Chapter 90 · 0% Book details