Sashe 44
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Waalaikumu Salam Rukayya ta amsa Masa mubeeena Kam Koh kallo Bai isheta ba bare ta amsa Masa sallaman ma sai ma kokarin geftasu da take da Sauri yasha gaban ta tare da Ware hannayen sa ya tare Mata hanya sannan ya Soma magana, mubeeena bancancanci wulakanci a wurinki ba mubeeena bazan gaji da fada Miki wannan kalma ba Ina sonki Koh da bazaki karbi soyayya taba dan Allah ki sakar min fuska Koh Zan samu sassauci da sukuni a zuciya ta.
Adewale ka bani hanya na wuce na fada maka bana son ka banason ganinka ana dole ne ?Koh Ni sarar kace?ta karasa maganar tare da zagayesa ta wuce d'aga shi har Ruky da Ido Suka bita Harta tare Keke napep tahau bata ma saurare jiran Ruky ba.
Kallon Ruky Adewale yayi ya Soma Mata magana,Ina kwana kawarmu?
dan murmushi Ruky tayi,lafiya Alhamdulilah Adewale Koh?
Hh ta Baki labarina kenan?
Eh toh banace ba.
Hh pls kawarmu ki taimaka ki ringa nunawa mubeena abinda ya dace bazan iyya cigaba da jure abinda take minin Nan ba.
Karkaji kome kaima Ina so kayita Addu'an Allah ya zaba muku abinda yafi Zama Alkhari ka Kara hakuri Ade mubeeena nacikin damuwa ne a Yan kwanakin Nan.
Da mamaki yace damuwa Kuma?meke damun ta?
Kaidai abar zancen kaga Bai Kamata na Fadi abinda Bata sani ba Amma kana Mata uzuri.
Ba kome nagode,wucewa Ruky tayi tana maijin haushin halin mubeena Keke itama ta tare,tana Isa clinic Keke ya dauketa ta Shiga gate in mubeena ta gani tsaye tana jiranta Koh kallonta Ruky batayi ba ta wuce ciki mubeena tabi bayanta.
Suna Isa kofar dakin da aka kwantar dashi jiya Ruky tasa hannu ta bude kofar bakinta d'auke da sallama.
amsa Mata kanin Ahmad yayi fuskarsa a washe shigo sukayi ya mike ya Basu kujera Suka zazzauna Ahmad dake kwance tun shigowar su yake bin mubeeena da kallo kawai kalllo ne irin na mamaki,kanin sa fita yayi ya basu waje, Ruky ne ta katse shurun da gaidashi,Ina kwana ya Ahmad ya jikin naka?
ajiyar zuciya ya sauke,lafiya Alhamdulilah da sauki.
Jikin mubeeena a mace Daman tunda ta Shiga dakin bata yarda sun had'a Ido ba kanta a kasa yanzun ma muryarta har rawa yake ta soma gaidashi,i........in...naa...kwana?
Lafiya shine kadai abinda yace sannan dukansu sukayi shuru mikewa tayi ta aje laidan fruit data saya a hanya don ta fahimci hankali bai Gama isar mubeena ba,am rukayya ki zauna maganar da zanyi ya shafeki kema no need ki bamu waje Ahmad yace ganin Ruky zata fita a dakin.
ras ras haka gaban mubeena ya Fadi,komawa Rukayya tayi ta zauna a hankali Ahmad ya Soma magana,a gaskiya ban taba tunanin bana fahimta ba sai jiya tun farko mubeeena ta nuna bana kauna na amma na nace na kasa rabuwa da ita saboda tsananin sonta da Allah ya daura mini,a lokacin da na Fara ganin tana sake mun fuska sai nayi tunanin toh Koh ta Fara sonane ashe hauka nake Ni kadai,sai Kuma ya kalli mubeeena meyasa mubeeena Baki gayamin akwai wani a ranki ba da tun farko ban nace lallai nayi so maso wani ba,amma ba kome Alhamdulilah tunda yau nasan matsayina,insha Allah d'aga yau mubeeena bazan Kara tinkarar ki da rokon so Koh maganar so ba.
Kukane ya kubcewa mubeena tasa hijab ta rufe fuskarta wani irin zafi takeji da Kuna a zuciyarta especially da taji abinda yace,sannan ke Rukayya na Jima banga mace Mai tunanin Mai zurfi da fadin gaskiya da girmama soyayya ba irin ki a yau Ina Mai rokon Alfarmar so a wajen ki inkin amince daman iyayena sun takura min Kuma sun ban lokaci na fitar da Mata Kuma a yau Naga matar da ta dace dani Ina so Zan aure kiiiii..............
*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 0816 464 2820 tare da shaidan biyan ki*

Page 55&56
Aure aure fa kace Ahmad?wannan wani irin abune kana saurayin kawata kazomin da wannan zance Ahmad?Ruky CE tayi maganar tana mikewa tsaye.
tabbas Rukayya aure ba Kuma auren huce haushi Koh auren tushi zanyi dake ba so nake na nema a wajenki in Zan samu amma ba roko nake ba don nayi hakan banga da kyau ba, maganar kawa Kuma ai ba a bayan idanunta akai komai ba a gaban idanunta ne shiyasa na fada a gabanta karma ta kiraki Maci amana, Rukayya naji kince lokacin Abu ayishi mutum in yasamu dama a dama dashi bance ki aure Ni don naji bakida manemi ba illah gaskiya da naji kike fada Mata dan haka nake son ki Amince dani na Zama shugaba a gareki na biya sadaki mu shiga d'aga ciki.
dakata Ahmad wani irin magana ne wannan kake haka kasan kuwa wacece a gabanka Rukayya kawar budurwar ka haba dan Allah ana barin hallas dan kunya.
Ah ah Rukayyatu karki ce haka abinda Addini bai haranta ba aikatashi bai Zama aibu ba na Jima tsaye a kofar dakin nan Ina Jin duk abinda kuke cewa,tabbas naji dadi Kuma na amince da abinda Ahmad yace tabbas ya cika dan halak daya rabu da mubeena Nasha nuna Masa yarinyar Nan bata ra'ayinsa Amma ya nace kullm cemin yake Wai kunya takeji dason boko amma d'aga zaran ta jona gaba da secondary komai zai daidai,na nagode Allah daya fahimtar dashi ya ganewa idanunsa me za'ayi da macen da Bata sonka,maman Ahmad tace tana karasowa cikin dakin.
Mikewa mubeeena tayi ba tare da tayi magana ba ta fita a dakin da Sauri gudu gudu ta fitoh a clinic in ta tsaya a bakin titi har lokacin hijab nata na Kare a fuskarta Rabin fuskar kawai ake kallo,Ruky ganin mubeena ta fita yasa ta mikewa da Sauri ta nufi kofar itama duk Kiran da Ahmad ke Mata bata tsaya ba,da Sauri ta nufi mubeena da ta soma tafiya da kafa tana rurufe fuskar ta Wanda Koh shakka Ruky batayi kuka mubeena keyi.
dan gudu gudu tayi ganin mubeena ta Mata rata mubeeena dakata don Allah ki tsaya Ina kike tafiya ne haka kindai san d'aga Nan zuwa gidanku bazaiyu da kafa bakan Koh?
dan tsayawa mubeeena tayi tana sassaita fuskarta gudun Kar Ruky ta fahimci abinda take ji,mubeeena nasan yanda kike ji Sarai Koh baka son mutum muddin akace wani ya karbesa sai kaji wani iri mubeena Ina Mai baki shawara daki kyautatawa Mai sonki haka zalika ki sassaita Masa sai Wanda kike mutuwa a kansa Shima ya sassauta Miki,Ki dubi abinda Kika ma Adewale dazun Sam baki kyauta ba yaya zakiji randa kikaji Lahab yace bai sonki gaba da gaba toh haka Shima Adewale yake ji,bazan gaji da baki shawara ba ki koma ku sasanta da Ahmad.
Kallon ta mubeena tayi sannan tace,wani irin mu sasanta bayan kinajin abinda mahaifiyar sa tace sannan Shima yace kuje kawai Nina hakura Allah ya zabawa kowa rabon sa.
Me kike nufi mubeeena kina nufin kema kin janyewa Ahmad in kenan?
Kwarai Ruky na janye Allah yasa hakan shine Mafi Alkhari a gareni.
Shikenan mubeeena Amma Ni bazanyi gangancin da kikayi ba nayi Wasa da damata a baya Amma a wannan Karo ban shirya cigaba da zaman gida ba Kamar yanda nayi a baya karfa ki manta kaf kawayen mu sai aure suke mu ba yaran manya ba bare ace za'a somu don kudin iyayen mu don haka Ni naji na gani Zan amince wa Ahmad ya aure Ni don banga wani aibu a garesa ba.
Juyawa kawai mubeena tayi ta tsallake titi tabar Ruky a wajen tare keken dayazo wucewa tayi cikin sa'a kuwa ya tsaya ba tare da tayi magana ba ta shiga tare da cewa muje Mai keke, Ruky da Ido tabi keken har Suka mile,mubeeena Kam wani irin kuka ta sake a cikin Keken Mai ciwo tama rasa meke Mata dadi a duniya gabaki d'aya Wai Ina zata sa kanta ne taji sanyi tayi iyya boye son Lahab Abu ya gagara gashi tayi rashin masoyi na gari innalilahi wa'inna'ilahu raji'un Allah ka kawo mini mafita.
Subhanallah Wai baiwar Allah lafiya haka kike ta rusa kuka a cikin Keke in ma mutuwa aka Miki kiyi hakuri kullunafsin za'ikatul maut,shine abinda Mai keke ya fada Mata don shi gani yake wani nata ne ya mutu take kuka shiyasa lokacin daya sauke tama yace ta tafe ya yafe Mata kudin sauka tayi tasa hannu ta Kara Jan hulan hijab in ta rufe fuskarta sosai tana tafiya hawaye na zuba tana gogewa a hakan har ta shigo gidan Koh sallama babu Inna dake zaune tana tsinka zogale da mamaki take tambayar ta ganin daga shigowar ta tayi daki kawai babu sallama bare na dawo,ke mubeeena ince dai lafiya Kam Koh kin shigo fuska a kulle Wai harkun dawo makarantan ne duk da yau asabar bansan me kukaje d'auka ba?