Sashe 37
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hade fuska ya jafar yayi ya nufi cikin gida direct dakin su Majid ya shiga wayam baiga Majid ba ya sake duba toilet babu kowa fitowa yayi a dakin daidai lokacin su Lahab Suka shigo falon kallon Lahab yayi Yana kallon dressed nasa da takalmin kafarsa rai a bace yace Ina Abdulmajid Lahab karka kuskura kamin karya ya kwana a gidan Nan Koh bai kwana a gidan Nan ba sannan Ina kukaje?
Shuru Lahab yayi Yama rasa ta Ina zai Fara shikam ya shiga uku wallahi dama ya sani dabai zo gidan Nan ba kwata kwata.
daka Masa tsawa ya jafar yayi Wanda yasa sauran yaran da nenne fitowa suji Koh lafiya da asuban Nan,, kaii Lahab badakai nake magana ba Ina Abdulmajid??????
*Littafin nan na kudi ne gamai so naira 300 ne vie* 2185602275 *Rukayya Ibrahim UBA bank koh card na MTN zaki tura ta wannan layi 0816 464 2820 tare da shaidan biyan ki*
Page 45&46
Lahab Kam shuru yayi yakasa magana baison yace kome akan majid.
Lahab Ina magana kamin shuru?ya jafar ya Kara daka Masa tsawa Amma Ina Lahab Kam yaki magana nenne ne tasa Baki, Lahab kayi magana Mana Ina Abdulmajid in daman ba tare kuke ba?
Kafun ma ya Bata amsa Suka ji motsin bude kofar da rufewa a sashen su Majid in,juyawa ya jafar yayi ya nufi kofar sashen su nanne ma Suka Mara Masa baya,ya jafar na bude kofar daidai lokacin Majid ke tura kofar dakin su zai shiga,dakata Majid tsayawa yayi Jin muryar dadyn sa.
Nanne ne ta tafa hannaye innalilahi nidai na Shiga uku Majid Ina zaka sa kanka ne Wai ashe da gaske ne jite jite danake ji a gari ana cewa kana kwana a hotel Majid yaushe ka tafasa har zaka kone yaushe na haife ka majid har kasan kwanan waje watoh shine kaja Lahab kuka fita tare Koh?
Sunkuyar dakai Majid yayi,ya jafar Kam ransa in yayi dubu ya bace,hannu ya mikawa Majid,bani key Inda kaje ka d'auka har kana fita ta back door watoh Majid Ni ban Isa da kaiba har barayi kake nunawa kofar sirri na gidan ku?
Hannu Majid yasa a Aljuhu ya zaro key in ya mikawa dady ba alamun damuwa a fuskar sa,juyawa ya jafar yayi ya koma falon daya bar lahab,har lokacin Yana tsaye kallon sa yayi, Lahab Bari kaji zaman ka a cikin gidan Nan bazaiyu ba bazaiyu kazo ka zauna ku taru ku lalace ba don haka kaje daki ka jira muzammil anjima zaizo ku tafi,Yana karasa maganar ya juya yabar falon.
Nanne da ya Hashim kam fada Suka rufe Majid dashi kafun Suka juya Suka bar Masa wajen,dakin sa ya shiga,Lahab dake tsaye a falon Shima dakin Majid in ya tura ya shiga.
Majid dake tsaye a tsakar dakin ne ya kallesa,sannu Lahab haka mukayi da Kai sai ka tashi ka shigo gida bazaka tadani ba ai shikenan hankalin ka ya kwanta ai yanzun,ban wayata?
Koh kallon sa Lahab baiyi ba ya bude wardrobe nasa yadau jallabiya tube kayan jikinsa yayi ya zura jallabiyar,ga kansa dake Masa ciwo ciwo na rashin bacci da bai samu ba jiya.
Magana fa nake maka Lahab,shuru Lahab yayi bai amsa Masa ba ya nufi kofar dakin shakumosa Majid yayi cikin zafin Rai yace,kaban wayata daman Lahab a cike yake tam jiran kadan kawai yake ya fashe a take ya bangaje Majid Suka kaure da fada fada suke sosai ya d'aga Majid ya buga da tiles wani Kara Majid ya sake da karfi Yana Kiran nenne.
Nanne dake zaune a falo tana bama Mai aikin ta ordern abinda zata d'afa musu na karyawa da Sauri ta Mike Jin Majid na kwala Mata Kira da karfin cin tuwo,da Sauri ta nufi falon nasu tana shiga ta tura kofar dakin sa ta shiga,subhanallah me Zan gani haka Lahab sakesa Mana tace tana kokarin shiga tsakanin su Amma Ina Lahab yayi zuciya sosai kin barin fadan yayi da gudu nanne tayi dakin Hashim tana kwala Masa kira da karfi tana salati,bude kofar yayi fuska ba walwala don duk abinda suke Yana jinsu Sarai tunda dakin na manne da nasa da gangan ya barsu suyita dakuwa.
Hashim fitoh kazo ka raba yaran Nan Lahab zai kashe Majid ka Sansa da zuciya baisan Bari ba kayi Sauri tace tana Kama hannunsa Suka shiga dakin tare,da taimakon Hashim aka raba fadan Amma dai Majid ya daku Kam.
Juyawa kawai Lahab yayi ya fita a dakin bayan ya hashim ya rabasu fadan,fita yayi a flat in gabaki d'aya ya nufi gate budewa yayi ya fita ya tare Mai keke napep ya hau direct gidan mamin sa ya nufa don yasan muddin ba gidanta yaje ba baisan Inda zaije da sassafen Nan ba, knocking na gate in yayi sau uku kafun Mai gade yazo ya bude ganin shine yasa sa basa hanya ya wuce tare da maida kofar ya rufe.
Bude kofar falon Mami yayi a hankali yasa fuskarsa ya leka falon ganin ba kowa yasa shi Shiga cikin Sauri ya nufi wani kofa dake falon.
tura kofar yayi ya shiga extra room ne ba kowa a ciki ya maida kofar ya rufe zare jallabiyar jikinsa yayi ya kwanta akan gadon yaja bargo ya luluba Koh 3 minutes baiyi ba wani wahalallen bacci yayi awun gaba dashi.
ta bangaren Nnenna Kam tun 4 na asuba Mom tazo ta tada ta haka ta Mike jikinta ba kware ta shiga toilet ta wanke fuskar ta, jikinta da sauki sai dai hannun tane takejin sa ba dadi,sharan falon tayi da kitchen da baranda tayi mopping duka ta share tsakar gidan duka,wanke wanke dake kitchen duk ta wanke gidan shuru kowa na bacci sai ita kadai kawai tana aikace aikace,sai misalin 6 na safe ta Fara daura breakfast golden yam ta soya musu sai tie ibawa Kiki tayi tadau roban takeAway in Lahab ta zuba rabonta a ciki tasa tie a flask nasan Kamar jiya ta jera a laidan ta aje,kulolin ta jera musu a dinning lokacin karfe 7:00 yayi,daki ta shiga tayi wanka ta sanya uniform nata ba tare data tsaya taga saukowar jama'ar gidan ba ta sabe jakanta da laida tabar gidan.
Adewale haka ya kwana bai rumtsa ba sai kusan 4 na asuba ya samu yadan kwanta,misalin karfe 7:30 papa yazo ya Fara surfa Masa matsifa akan ya tashi su tafi makarantan su Kamar yanda principal yace,shi Kuma Adewale yace babu Inda zashi baida lafiya sosai rikici ya barke mama ta rasa bayan wa zatabi na Ade Koh na papa,karshe ma da Adewale ya gaji fita yayi a gidan yabar papa sai masifa yake Wai ya raina sa.
Ade na fita d'aga gidan su rasa ma Ina zaije yayi bazai iyya zuwa gidan su Nabeel yanzun ba saboda mubeena haka Koh gidan su Lahab bazai jeba,gidan su David dake kusa da gidan su ya Shiga dayake David irin yaran Nan ne da iyayen su ke musu part nasu daban hakan yasa sa wucewa part nasu David in yaje ya kwanta don duk basa Nan sun tafi makaranta.
Mubeena yau haka ta tashi jiki ba kwari kome take a sanyaye Wanda har inna sai da ta gane Mata Amma ta Mata tambayar duniyan Nan amsa daya take Bata shine babu kome,shiryawa tayi cikin abaya baki da gyalensa ta rataya school bag nata a kafada kallon Inna tayi,Inna Ni Zan wuce!!
Au yauma akwai makarantan ne shine kike kome a sanyaye?
Eh Inna akwai makaranta yau Muna da paper da safe.
Ke Kika San paper ni ban Sansa ba yanzun dai ga wannan saikiyi kudin machine chanjin ki rike a hannun ki,karba mubeena tayi tare dama Inna godiyan.
Har tasakai zata fita a kofar saiga bappan su,tsungunawa tayi ta gaidashi,Ina kwana bappa?
Lafiya mubeena sai Ina haka da sassafen Nan?
Makaranta zanje bappa.
Toh Allah ya bada sa'a Amma nidai bason wannan karatun nake ba kawai ki sanar da Ahmad in ya turo don Ni na gaji da wannan fikilin da sunan karatu in so yake kiyi karatun toh ya aureki Mana kicigaba a dakin ki baifi ba Amma ace budurwan shekara 20 tana gantali a titi wai ku yaran zamani Yan boko.
Shuru kawai mubeena tayi Harya kareshie mitarsa tamar sallama ta wuce abinta.
Bappa Ado da sallama ya shigo cikin gidan,amsa Masa Inna tayi,ah ah lale lale Ado ne yau a gidan mu wata Sabon gani.
Hmmm Inna kenan wallahi abubuwan ne sai a hankali Amma Ni Karan kaina Ina son shigowar akai akai.
Kaidai ka jiyo ganinan dai Nina haifeka sai kafi wata baka takoni ba gamu baki da hanci amma dayake ita asabe uwar matar kace gaka koh wani juma'ar Allah sai kaje gaisheta.
Yanzun dai Inna don Allah kiyi hakuri Kuma wani munafukin ne ya kawo miki wannan gulmar?
Nice munafukar dana jiyo gulmar Ado,shine amsar da Inna ta basa don ranta ya Soma baci.
Kiyi hakuri inna?
Daman baka mini kome ba duk Wanda yayi na gari dai don kansa ne,yanzun meke tafe dakai don nasan in ka taki kafarka a gidan Nan nakane ya kawo ka.
Sunkuyar dakai yayi cikin kunya yace,Inna daman jiyane principal in makarantan da yaron nan Nabeel ki ciki ya kirani akan yau yanason ganina dashi Nabeel in duka shine yanzun nazo mu wuce muje muji Koh lafiya?
tafa hannaye Inna tayi,watoh wani abin Nabeel ya sake jawowa kenan don in kaga irin wannan Kira daga shugaban makarantan kasan bana lafiya bane oh ni fatu Naga ta kaina,Bara na Kira maka shi Yana daki Yana baccin asara shi bai tsaya ya muri arziki yayi karatun ba shi baije shago ya nemi kudi ba tunda ya iyya dinkin Nan sai Kura dayake hadawa kansa,ya dawo gida ya zauna ya zanyi da wannan yarone Ni fatu tunda Nina haifi ubansa Kuma maraya dole dai Ni Zan zauna dashi in ba don hakan ba ardun Allah Koh hanya Ado bazan yarda mu had'a da yaron Nan ba, tana maganar tana nufan dakin Nabeel.
tura kofar falangen tayi ta yaye yamusheshen labulen kwance yake akan katifarsa dake zagaye da kayan sawan sa Mai datti duk Akan katifar yake titd'awa in dare yayi ya kwanta akan su,daka Masa duka tayi a gadon baya Kai Nabeel tashi don uwarka.