Sashe 104
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
D'akin matar sa ya Fara Shiga lokacin ta fita ma a hayyacinta Bata masan wake kanta ba lokacin da yadau maganin zai Bata bayan kammala tofi da yayi a ciki,likitotin sukace afatau bazai Bata ba ai hanjinta a nade yake bazataci abincin yanzun ba haka zalika in yasan zai Bata traditional medicine meyasa bai mata a gida ba Suka kawo ta hospital, Lahab yabuga ya buga sunki daga karshe dai Saida ya musu hauka kafun Suka barsa maganin ya shafa Mata a Kai da fuska kana ya zuba Mata kad'an a Baki ta hadiya,da Sauri Kuma ya nufi dakin yaran balla roban zamzam yayi ya juye a kofi duk abinda yake innan jikinsa rawa yake karkar Kar don shi kadai aka bawa daman ganin su,zame oxygen in yayi ya bawa yaran ruwa da Sauri namijin ya Soma tsotsa Yana hadiye wa,kwantar dashi yayi yadau macen itama ya Bata baima mayar musu a oxygen in ba Yana dai rike dasu a hannunsa sai Addu'a yake shafa musu gabaki d'aya yau yaga abinda ake Kira tsinkewar Rai,a sannu sannu numfashin su ya Soma daidai ta sai Kuma ya sama sauka Normal,bacci ya daukesu kwantar dasu yayi Yana Mai Addu'an fatan gamawa da duniya ga malam,da Sauri ya nufi dakin Nnenna Alhamdulilah jini ya tsaya ya Soma zuba kad'an kad'an Wanda sosai abin ya baiwa likitoti mamaki Basu tsammaci hakan ba.
Alhamdulilah jikin Nnenna yayi sauki na ban mamaki har an chanja Mata daki an had'ata da yaranta waje daya lokacin da ta farka taga Lahab rungume da yaran ba kunya tace saiya aje mata yaranta Aiko Lahab bai biye mata ba tana ta masifa har Saida Dr yazo ya Mata allura don su sun dauko irin farkawar Nan ce da mutun yakeyi da shirme, Muhammad ya koma gida ya sanar da mama Aiko Nan ta musu girki Mai kyau da dare ta tattara kayanta a jaka ta biyo Muhammad hospital lokacin Nnenna Bata farka ba,anyi anyi ta koma gida tace ita Ina da Nnenna zata zauna kafun maman su Lahab tazo,anan Muhammad ke sanar da ita ma'aurata ne ba Yan uwa ba,aiko gyara Zama tayi tace babu Inda zata gashi asibitin basason mutum ya wuce daya Mai jinyar Mara lafiya dole Lahab badon yaso ba yabi su Ade suka koma gida.
Washe gari tunda ya idar da sallan asuba yayi wanka tare da ibawa Nnenna magangunan su,ya fita a gidan ya wuce mall zai sai Mata kayan shayi amma ya samu Basu bode ba babu yanda ya iya haka ya jirasu har kusan 6 kafun ya sassayi kayan karyawa duk da yasan da wuya taci wani Abu yau,da abinda zata bukata na yau da kullum ya jido musu,7:30 ya samesa a hospital in,lokacin da ya tura kofar ya shiga mama ce zaune da hijab da gani sallah ta idar bata tashi a Inda ta zauna ba,Kai dubansa yayi ga matar tasa bacci take,matsowa yayi kusa da gadon yaran hannu yasa a hankali zai dagasu sai Kuma ya tsaya Jin gyaran murya da mama ta Masa dan juyowa yayi suka gaisa kana tace"kaga bawan Allah karka dagasu don daren jiya bamuyi bacci ba sai koke koke suke,Kai Koh kunya bakaji Yan farine fa xaka dagasu a gabana"?
Koh sauraranta baiyi ba waishi da yaransa za'a ma iyayi xama yayi a bakin gadon ya dagosu duka ya rike sosai ya kurawa fuskokin yaran Ido yanajin kaunar su na kara nutso a ransa, Addu'a ya tofa musu a ruwa ya ibi maganin ya basu,kana ya musu huduba daidai lokacin akayi knocking na kofa Adewale ne da Muhammad Suka shigo sai jidda dake d'auke da kula,karasowa sukayi duka Suka zauna ana gaggaisawa Ade ya zaro wayansa ba tare da ya bari Lahab ya gane ba yayi musu hoto dukan su dashi da yaran harda Nnenna dake bacci,kana ya maida wayar sa Aljuhu"malam zaka bamu yaran mu rikene Koh yaya"?inji Ade ganin Lahab baida niyar Basu yaran.
Mikewa yayi yazo ya mikawa Muhammad daya ya baida jidda daya kana ya dau yarinyar Muhammad ya koma ya zauna,Kai Masha Allah yara Kam sak ubansu tabar kallah yara Kamar larabawa Allah ya rayasu ta farkin musulunci"jiki a sanyaye duka Yan dakin Suka amsa da ameen zuciyar Lahab Saida ya amsa sai yanzun yake tuna makomar yaransa shin ya zaikaya dasu yau Suka girma Suka tarar da uwarsu Bata sallah shin a matsayinsa na uba zai iya da tarbiyar su ta farkin islama shi kadai babu sa hannun uwa a ciki,tabbas ba auren ahlil kitab bane tarbiyar addinin ka shine babba tunda ita ke tare dasu kullum a matsayinta na uwa,Hira Yan dakin suke a hankali har Nnenna ta farka,Suka Mata ya jiki kana Ade da Muhammad Suka wuce makaranta ya rage sai jidda da mama sai Lahab.
****************
Kwanan Nnenna hudu aka sallamota zuwa gida saboda jikin nata yayi sauki Alhamdulilah abinka da tiyatan waje Koh na gida ma baya wuce haka a yanzun,mama gabaki dayanta ta tattaro ta dawo gidan Lahab tana kula da Nnenna sosai tayi musu goma Sha ita ke kula da yaran dan Saida Suka kwana uku kafun ruwan no-no yazo Lahab ya koma bangaren Ade Suna kwana tare Kuma har yau babu shiri a tsakanin su don tunda Nnenna ta haihu ta dau son duniya ta daurawa yaranta Kuma bai Isa ya taba yaran Nan ba sai sunyi rigima da ita Saidai ya aje Mata yara.
Bayan sallan isha'i da sallama Lahab ya shigo falon nasu,zaune Nnenna take akan pillow a kasa,tuwo takeci miyan ganda yaji pepper sosai sai jaririn dake kwance akan kujera idanunsa biyu amma ba kuka yake ba dan Sam yaran Basu da yawan kukan banza sai in dare yayi su Hana uwan su bacci,amsa Masa tayi ciki-ciki bata Koh daga Ido ta gansa ba takalmin sa ya cire ya aje laidan hannunsa ya zauna akan kujeran da babyn ke kwance tare dasa hannu zai daukesa da Sauri Nnenna ta daukesa Bata damu da hannunta akwai Miya ba,"ke Wai me kike nufi ne Ya ni da y'ay'ana ki hanani sakar Koh a garin gaba-gaba naji irin wannan"suwaye yaran naka"wani banzan kallo ya Mata kafun yace"au yaran ne Baki san nawa b"?
Nidai wa'innan nasan nice uwarsu amma bakaine ubansu ba"me kike nufi banine ubansu ba"kwarai ma kuwa koka manta ne"ai wallahi baki Isa ba? da Allah bani yarana"hannu yasa ya fizgo d'ansa da karfi tayi tagal tagal zata Fadi da Sauri ya tarota hade da saurin rungumarta ya had'a da babyn duka a kirjinsa,kokarin banbare jikinta take amma yaki Bata daman haka a hankali ta Soma zamewa shima ya bita Suka zauna akan kujeran tare da zare babyn ya daura Mata akan cinya Jin yaron ya Fara kuka,hannu yasa zai daga Mata riga da Sauri ta make Masa hannu,Aiko yasa hannun nasa duka ya Kama nata ta baya ya rike kana ya zame rigan tare da fitar da breast in ya baiwa yaron da Sauri ya amshi abinsa ya Kama Sha,sosai kirjinta Suka dad'a cika Suka kumbura dam dam,dan zamewa yayi ya kwantar da kansa akan kafadar ta.
"Labiba Labiba"bakin sa biyu Yana kiranta Bata amsa Masa ba illa tallafar d'anta da tayi da kyau tana feeding nasa,"duk fushin Nan na menene"?ya Kara tambayarta again Bata Masa magana ba"hhhhh shine da Kika ga Zaki mutu a dakin haihuwa kike ta cewa a kirani na yafe Miki"Nan ma shuru ta Masa Bata basa amsa ba,in akan abinda ya farune kiyi hak..............Bata Bari ya karasa ba tasa hannu ta rufe Masa Baki hawaye na cika Mata Ido ta Soma magana a hankali"baka cancanci ka bani hakuri ba,bakamin abinda zaka bani hakuri ba,Niya dace na baka hakuri Lahab"?da Sauri ya mike zaune yace"hakurin me Zaki bani alhali Kuma nine Banda gaskiya"?Mata a wajen mijinta kullum ita ke daukar hakuri ai bare nida ka zame mini kome Kaine kadai Wanda Zan daga hannu na nuna a matsayin nawa sai Kuma wannan kyauta Mai girma da tsada da ka bani"ta nuna yaran, bani na Miki kyauta ba Allah ne ya Baki Ni Kuma na Zama suka, Amma duk da haka Kuma shine kike fushi Dani"murmushi tayi tana kokarin sauka a Kan kujeran Zama tayi ta Soma cin abincin shima zaman yayi yasa hannu suka Soma ci kafun tace"duk abinda namaka nayi ne bawai Dan Ina Jin haushin kaba sai don kada ka sake zancen zubar da ciki"gaskiya da nayi nadama har karshen rayuwata da nayiwa kaina wauta wannan kyautar da Allah yamin nasa subi flushing ga zunubi"
"Yanzun kana sonsu kenan"?Nnenna ta tambaye sa"ke yanzun harsai na fada miki"nasani Koh ganin idon mutane kake nuna........................................Bata karasa ba saiga mama ta fito daga dakin nasu d'auke da yarinyar alamu wanka ta Mata sai cinyara kuka take"ah ah angon karni Kaine"eh mama mum wuni lafiya"?lafiya Alhamdulilah,ke ungo bata no-no tasha sai Kuma take"hannu Lahab yasa ya dau namijin dake Kan cinyar mama tasa Mata macen Aiko Nan na mijin ya sanya kuka da karfi da Sauri mama ta had'a Madara ta baiwa Lahab ya kafa Masa a Baki shuru kakeji yaran sun natsu.
Zama mama tayi tana kallon su sosai taji sun burgeta yaro karami da Mata da yara Kamar babba bayan Kuma koshi ba'a gama rainon sa ba"Wai d'an ball ya sunan yaran ne in ban mantaba yau kwanansu biyar a duniya Koh"?gyada Mata Kai yayi kana yace"eh nazeefi da nazeefa"ah ah tabar kallah ubangiji ya musu Albarka"Ameen mama ga wannan ya dauko laidan daya shigo dashi ya Mika Mata amsa tayi ta bude nama ne da yawa gasasu,Hira sosai suke sai kusan 11 na dare ya musu sallama ya wuce flat na Ade.
Ana gobe Suna kasa hakuri mama tayi ganin babu wani daga dangin Lahab Kona Nnenna da yazo yasa ta aje Nnenna ta Soma Mata tambaya"Wai Yar Nan in tambaye ki Mana"?Ina jinki mama Nnenna tace tana ninke kayan yara da mama ta wanke"kin daukeni a matsayin uwa Kamar yanda na daukeki"?barin abinda take tayi ta juyo tana kallon mama Jin tambayar da ta Mata alamu dai abinda zata fadamata Mai muhimmaci ne"sosai ma mama"shikenan tunda kin daukeni a matsayin uwa Ina so ki fadamin tsakanin ki da mahalicin ki?gyada Mata Kai Nnenna tayi"shin keda yaron Nan Anya aure kukayi kuwa"?