Sashe 106
Alkawarin Masoya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dariya Nnenna ta sake da karfi ganin yanda Lahab ya had'a gabas da yamma don shi a duniya Kam ya tsayi yaji kalmar girma daga wajenta,mikewa tayi a guje ganin yayo Kan gadon da niyar kamota,da gudu ta sauka ta nufi kofar amma kafun ta Isa har Lahab ya Kamata d"agata yayi da karfi ya maka akan gado tsorata tayi ta kwala Kara duk da kadon Mai laushine Dan Saida katifar ta lotse ta Kara tashi da ita binta Kan katifar yayi ya danne kana ha had'a fuskokin su waje daya Yana wuci Kamar wani kumurci,fuskar tasa take bi da Ido tana kallon mijin nata sai Kuma tasa hannu a hankali ta shafa gemun sa daya cika dam da gashi,buge hannun yayi irin bayason Nan yace"wallahi wallahi daga yau Kika Kara min maganar girma Zan Baki mamaki,yaushe Kika girmeni a gidan uban wa"?
"Hhhh ka manta Naga date of birth naka nafa baka wata biyu"wallahi karyane babu wani wata da Kika bani Kuma Kika Kara cewa kin ban banyafe ba wallahi"ganin fad'an nason Zama babban magana Kuma gashi taga ya hau zuciya,a hankali ta Kama lips nasa ta tsotsa lumshe Ido yayi sai Kuma ya zame lips nasa a bakin ta ya Kara maidawa shiya Kama nata Yana tsotsa duk lokacin da ta yunkura zatayi amshi nasa sai yayi saurin Zame nasa a nata inta yunkura zata kama sai Kuma ya d'aga kansa a nata"hannu tasa ta kamo Kan da karfi hade da capkar dan tsukekken lips in nasa ta hau tsotso.
dan zame jikinta tayi a nasa ganin abin nason wuce gona da iri ajiyar zuciya ya sauke kana ya d'aga Ido ya kalleta ganin tana kokarin maida riganta jikinta"ya haka"kaga"ta nuna Masa agogon bango tace"isha'i yayi ya Kamata ka tashi kayi wanka kayi sallah kaci abinci"hararanta yayi yace wankan da nayi kafun nayi mangari ba fa"?hhh ai wani zaka sake wancan ya baci"kana ta Mike ta bar dakin,zaune suke akan dinning Suna cin abincin ya Kara tambayarta a Karo na uku Ina yaran sa"Suna wajen Ade kasan yaran Nan tun azahar har yanzun banji duriyan su ba"tura abincin hannunsa yayi Baki kana yace"ai su indai da Madara baka da matsala dasu"?
"Gaskiya ne Kam",bayan sun gama cin abinci Lahab ya zauna a falo tare da kunna TV Yana kallo,zuwa tayi ta zauna akasan cafert in dake kusa da kujeran,hannu tasa ta d'aga kafarsa ta daura akan cinyarta ta Soma matse Masa kana ta Soma magana Kamar haka"mijinta"daga Ido yayi ya kalleta Suka had'a Ido sai Kuma ya d'aga Mata gira daya"?akwai maganar da nake so muyi da Kai"uhmm Ina jinki"akan maganar koma warka nageria ne gaskiya banji dadi ba Kuma banso abin ya faru ba kwata kwata"meya faru Wanda Baki so ba"ya tambaye ta Yana kwace kafarsa daka Kan cinyar ta"
"daman akan maganar tafiyarka nageria ne a ganina bai Kamata kaki zuwa ba kodon abinda zaije ya dawo dear baka tunanin randa asirin mu ya tonu kada ace saboda Ni kaki komawa gida"had'a fuska yayi kana yace"watoh karana Ade ya kawo Miki kenan? ke kuma gaki uwata"kayi hakuri ba karanka ya kawo ba yadai zo ya ban shawara akan abinda ya dace ne, Kuma kaga duk duniya wallahi bana tunanin zaka samu abokin da yakai Adewale tsakani da Allah yake sonka Kuma Yana so maka abinda yake sowa kansa"shuru Lahab yayi na dan wani lokaci kafun ya kalleta yace"toh shikenan in Allah ya kaimu Rana ita yau zamu tafi nageria Amma fa ki sani zanyi kewar ku"dariyan yake ta Masa itama tace"ai Suma sunyi kewarka"?
Amma fa innaje sati biyu zanyi na dawo"waro Ido tayi tace shekaran ka biyu kaje ka musu sati biyu ka musu 2 months dai kawai"Kee in tafi in bar yay.................... knocking in door shiya hanasa karasa maganar sa mikewa Nnenna tayi sanin wake bugawar ta shiga daki,Lahab bude kofar yayi ade ne d'auke da yara harda bag nasu ya shigo falon fuskar Lahab Koh walwala babu ya koma ya zauna,fitowa Nnenna tayi sanye da hijab Kamar yanda Lahab yace Mata ta daina Zama da mutane babu hijabi shiyasa haryau su Muhammad basu San ba musulma bace ita,"uncle sai yanzun gaskiya sannunka da kokari wallahi"tana karasa maganar ta ciccibesu sukayi daki,Zama Ade yayi Yana dariya kana yace"daga gani dai hajiya ta bada umurnin tafiya ne"
Shuru Lahab ya Masa shikam Koh a jikinsa haka ya zauna Yana Masa hira daga baya Lahab ya sauko sukayita Hira har Suka Saida ranan tafiya.
***************
After one week,yau ne ranan tafiyar Lahab tun safe yake zaune a dakin sa Nnenna nata shirya Masa Kaya haka yaransa Suna manne dashi ya d'aga wannan ya aje ya dauke wanan ya Goya haka Yan nageria yau ba karamin farin ciki suke ba especially matasa The great footballer zai ziyarce kasar sa na haihuwa, ayau ga Family ma gabaki d'aya Suna cikin annashuwa Kiran waya Kam Lahab Harya gaji dashi Wanda abokai ke Kira su Kara tabbatar da zuwan nasa a yau ne,shigowa dakin Nnenna tayi ta Shiga toilet ta had'a Masa ruwan wanka kana ta fito tana cewa Koh Ta fasa tafiyar ne,lokaci nata tafiya baida niyar tashi yayi wanka.
Mikewa yayi ya shiga ban dakin wanka yayi ya fito ta taimaka Masa ya sanya tsadadden wani sport wear wando dogo na roba sai riga a ciki ya Kara da jacket,boot ya sanya a kafarsa ya dau hulan sanyi ya rufe Arnen askin dake kansa irin na Yan ball,kallon matarsa da yaransa dake Kan gadon yayi tana zaune tana kallon sa,masowa yayi ya manna Mata kiss a kumatu,d'an hararansa tayi tace"sai ka makara Koh? Ade na jiranka a falo tun d'azun na fitar maka da bag's naka tunda baka son akwati"nafasan zakiyi kewata Koh ince kin Fara ma tun yanzun"hawaye ne ya gangaro Mata da Sauri tasa hannu tana kokarin gogewa Kama hannun yayi ya manna lips nasa a fuskar ta ya tsotse hawayen"duk lokacin da kikayi kewata ki kirani ban yarda kimin asaran hawayen kiba"?
Gyada masa Kai tayi kana ta Mike tsaye sanya hijab tayi da Sauri ya kalleta yace"Ina Zaki Kuma"?zamu rakaka airport"no basai kinje ba kinsa ansan Zan bar kasarnan yau so dole zamu Hade da Yan jarida don haka ki zauna kawa"da Sauri ta dau nazeefi shi Kuma yadau nazeefa tace"muje na rakaka Koh compound ne toh"fita sukayi a dakin Ade Suka samu a falo sai duba agoge yake ganin su yasa sa mikewa tsaye ya fita waje Suna binsa a baya Muhammad da jidda ne Suka Shigo Suka musu sallama kana Lahab ya baiwa matarsa nazeefa hade da shafa Kan yaran ya shiga mota Ade yaja Suka bar gidan cike da Kewan juna.
NAGERIA
5:30pm jirgin su Lahab ya sauka,bag's nasa guda biyu ya d'auka ya goye daya a baya ya rike daya a hannu kana Ade na d'auke da nasa kowa ya gansu yaga zaratan samari masu ji da naira da tashen kurunciya,sauka Lahab Suka Soma daga steps Yana sanye da bakin glass a fuskar sa ga gemun Nan ya cika yasha cum taku suke da Ade a hankali Suna saukowa,Aiko Nan hasken camera ya Soma haskasu ji kake rass rass kess kess,hannu Lahab yasa a hankali ya dan Kare fuskar tasa sai Kuma ya sake hannun nasa Yana kallon jama'ar da aka Bari suka shigo filin saukar jirgin,,tunda yake a rayuwar sa Bai taba zaron zai Zama wani haka ba.
Fitowarsu waje tuni Yan jarida Suka rude da jefo musu tambayoyi shidai Lahab Koh daya Bai amsa ba sai jifa jifa Ade na Basu amsa kasancewar abotar dake tsakanin su yasa duniya tasan da Ade na hannun daman Lahab ne"d'aga Ido Lahab yayi Nan ya sauke akan Anmar da Shareef harma da umaima dake ta washe Masa Baki da Sauri Shareef ya nufesa jakan sa ya karba shi Kuma Ade ya nufi papa daya nufosu gaisawa sukayi cikin mutunci da Lahab kana Ade yabi mahaifan nasa shikam Lahab duk rungumar yayan dan uwan nasa yayi cikin farin ciki da kaunar juna Suka rungunsuma sai unguwan su.
Hira kawai ke tashi a motar kowa na zuba Inka cire Lahab da in sukayi magana sai dai yayi murmushi kawai Shareef sai cewa yake Ashe da rabon Lahab zaiga bukin sa shidai Lahab nasa murmushi ne,kawai surutu da tsokana irin nada duk sun ragu kad'an sai fara'a ga wani irin chanjawar da sukaga bawan Allan nan ya musu gabaki d'aya Lahab ya cika ga Kiran karfi naira da wayewa sun Kara ratsashi sosai,tunda aka nufo layin nasu yakebin koh Ina da kallo babu abinda ya sauya sai abinda baza'a rasa ba,horn Anwar yayi Mai gadi ya bude gate in Suka Danna mota ciki, fara'ar sa ta Kara fadada ganin ahlinsa gabaki d'aya sun fito tsakar gida Suna tsumayen isowar sa sauka yayi a motar a hankali idanunsa suka fada ana Mami dake ta murmushi,da gudu yaji an rungumesa ta baya Yana juyowa yaga dan uwansa Kara rungumar juna sukayi Sosai very tight na yaushe gamo.
Zazzaune suke a falo sun tasa lahab a gaba Addayiya Kam sai kuka take gwanin tausayi,tunda Lahab ya shigo gidan saboda wani irin change da yayi gabaki d'aya kamannin su da Rahab yaja baya kad'an yanzun mutane zasu iya Ganeshi saboda d'aga karfe da buga ball da Lahab keyi jikinsa ya fi nadan uwan sa ciki,mikewa Lahab yayi yazo ya rungume Addayiya sosai Yana Jin kaunar tsohowar har cikin ransa,hannu yasa Yana share Mata hawaye yace"Wai Baki murna ne tsohowa na dawo Anya kinaso Inna koma na sake dawowa Kuwa? tunda kuka kike,da Sauri tace"ah ah kukan murna ne Kuma bazan Kara ba"?dariya kawai Yan falon Suka sake Mami kauda hawayen idanunta tayi cikin happy.
Lahab bayan ya fito wanka masalanci ya wuce shida sauran mazan dake gidan,Yana dawowa aka zauna cin abinci ana ta Hira gawanin ban sha'awa ga umaima da baby boy nata dan shekara kusan biyu da watan Ni haka ma Aisha yarta ta girma,Yusuf in Mami ma an girma Allah sarki dayake Rahab na dawowa hutu shiyasa Bai wani ki Lahab ba.