Sashe 99
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ganin haka Yarima Samad tashi yace kinga zanshiga ciki ina Àntyn ki..
Tana ciki tabashi Amsa atakaice koda ya shiga dakin iske ta yayi zaune tana karatun Alkur'an ahankali muryan ta ke fita..
Samun wuri yayi ya zauna kusa da ita...
Ganin zuwan sa yasa tana kai karshen aya '' tayanke karatun '' Murmushi ta sakar masa mai sanya shi a gajimare...
Yace hubby karatu ake '' nazo bita..
Dariya tayi saida fararen hakoranta suka bayyana '' habawa '' ai saidai ka koya mun shugabana takarashe zancen tana kokarin tashi tsaye..
Kusan taré suka tashi '' cikin kallon da yake binta dashi 'mai wuyar fassara yace za'a bani Ko..
Uhmm Amjad wai kai bazaka barni in huta bane' 'ina fama da danka A'ciki n'a' kaikuma uba ka hanani sakat..
Uhmm Rahama ta ai duba lafiyar dan namu zanyi kema kinsani..
A'a bansani be cewar dan haka ka kyaleni barci nakeji kace gobe zamu garin su Mamy sokake in tashi da gajiya ne.....
Uhmm Hubby duk wayon naki saifa nayi haka kurum yau kwana uku kenan ana jamin rai....
Dariya take tace wayyo Mamy zoki dauke ni adakin Amjad 'saiya cinyeni tass ya ajiye kashi....
Dariya tabashi harda rike ciki yace uhmm watau Mata ta tayi baki' 'har kin iya fadin cinye wa...
Hakadai yajata sukaita hira be mata komai ba. amma tasha murza' 'dan yana kiyaye abunda likita yace akan barin ta' 'tahuta har cikin jikin ta yayi kwari....
Kashe Gari....
Tunda sassafe bayan yadawo Daga Sallah Asuba kiran Yusuf ya shigo wayar sa...
Yana ganin Yusuf ne cikin hanzari ya Daga...
Dagacen bangaren yace' '' Yarima Samad n'a samo inda mahaifin ka yake yana kasar Gabon..
Cikin rudewa Samad yake maimaita Gabon '' yace tome yakai sa wannan kasar kuma a Gabon din wani unguwa yake.....
Nan da nan Yusuf ya tura masa duk wani bayanai n'a gidan da yake ciki.....
Yace masa a yau dinna zasuje daukar Saratu amma Yaran sa '' ze tura ''
Yarima Samad cike dajin dadi yace inason à ajiye mun ita a kano innazo bikin Surukina da Kanina zan tareda ita zamu tafi kwatanon kaga shari'a ze tafi daidai
Yusuf yace karka damu yau InshAllah za'a je à dauko ta kuma zamu ajiye maka ita a kano..
Godiya Yarima Samad ya shiga yiwa yusuf tareda masa Adua Allah yajikan baban sa da wan sa da magabata '' yusuf ameen ameen ya furta Daga haka sukayi sallama..
************************
Kano
Dakarun sojoji mota daya suka tafi unguwar rijiyar lemu '' gidan wani Alhaji mai naira '' nan gidan Saratu take zaune basu bata lokaci ba..
Kai tsaye suka nufi gidan '' bindigogi da suka nunawa yan cikin gidan ba karamin razana sukayi ba..
Babban su cikin zazzare idanu yace Ina Saratu take..
Baki narawa matar megidan tace tana kwance daki tana barci......
Cikin tsawa yace ina dakin yake ?
Nuna masa dakin tayi da yatsa hakan yasa su uku suka nufi dakin '' hankada kofar sukayi da kafafun su '' koda suka Shiga dakin sai dube dube suke suka hangota kwance tana buga uban munsharri bakin nata abude tama mance inda kanta yake...
Da bindiga suka tashe ta Arazane ta tashi tana salati ganin sojoji har uku à kanta kokarin tayi magana take..
Babban yace kitashi Muje inmunje cen kin karasa barcin naki...
Cikin Rawar murya ta sauko Daga kan gadon tana neman hijab din ta..
Tace dan Allah menayi muku ne..
Anturo mu ne Daga shugaban sojoji Yusuf Sani Yaro...
Jin anbanci yusuf hankalin yayi mugun tashi tasan case din bakarami bane Sam t'a mance da batun Masarauta n'a neman ta '' shiyasa batakawo Ko su bane...
Sata gaba sukayi 'cikin izza suke suna mata hanyar da zatabi..
Matar megidan baki na rawa tace ranka ya dade inane zaku kaita in mun tashi..
Babban cikin su yace kika zo sunan ki sorry zamu hada dake mu rufe..
Jin hakan yasa taja bakin ta tayi shiru suna kallo suka tafi da Saratu 'cike da izza da takama......
Unguwar makil yake da jama'a ganin yanda suka jefa saratu cikin mota..
Gulma ya barke a unguwar' 'wasu n'a fadin wannan matar Kodai yar damfara ce kullum dai saidai muka tana fita asirrince'' kuma sai d'are.
Na kusa dasu yace Falyakul khairan auliyas mut.
Mudai bamusan dalili kamata ba 'koma daidai menene Allah yakyauta da Ameen kowa ya amsa..
Suna kallo motar tabar unguwar.
Ayau ne su Mama da anty suka tare sabon gidan nasu.
Sabon fourniture sheik yayi masu..
Yan uwan da à bokan arziki kowa yazo yana ta kallon gidan' 'sake da baki ake ta yaba kyau da tsaruwan gidan...
Mama tacewa Aminiyar ta kinga Sheik yanzu yafara sakar mana mara muyi fitsari' 'ai wannan gidan shine gidan sa n'a farko daya fara siya a' kano..
Amma ya ajiye mu à cen gidan Duk da cen din ma babu laifi....
Aminiyar mama tace kedai Aisha kibar zancen wani gida'' ki dawo da hankalin ki kusa' auren sheik befi saura sati daya ba za'a ce me kika shirya koko kin zuba idanune wata takara zuwa ta kwace miki miji...
Daga Sama tajiyo muryan Sheik n'a Fadi ba idanu ta zuba ba har kafa..
Ahankali yake taku har ya iso gaban nasu..
Cikin hada Fuska yace uhmm ke Suwaiba kike Ko Sharifa nakasa haddace sunan ki...
To bari kiji duk abunda kuke ina sane gidan yan bori da gidan malamai duk ina sane 'kallon ku nake ita Aysha dayake sakarya ce bagidajiya takasa gane me son ta..
Yo mai son ta mana.
Taya kullum kike barin gidan ki kina zuwa tarwatsa mun nawa...
Sossai Suwaiba ta tsoro ta ganin yanda Sheik yakoma kamar wanda ze buge ta..
Wallahi Daga yau n'a rabaki da Aysha mata ta kuma inna kara ganin kafafun Ki nan gidan uhmm basai na fada ba..
Kekuma Aysha wallahi kika kara zuwa gidan ta koda satar hanya ne inhar nasani nidake har Abada mun rabu inbanda jahilci da biye biye ake samun kan miji '' kiyi biyayya kigani in baki rabauta ba..
Kullum kina yawo da zani daban riga daban '' babu kitson kirki bare burgewa '' kullum babu gyara ahaka kikeson maganin bokan naku yayi aiki...
Sannan kina maganar cikin mata ta Sa'adatu zaku zubar Ko uhmm tunda kune kuka busa musu rai to sai ku kashe su kar nake kallon ku..
. Aysha ina hakuri dake bakya ganewa wannan auren Saboda ke n'ayarda zanyi shi da inajin dadin zama dake tabbas babu auren da zan kara '' itako Ànty bata iyawa ita kadai kekuma kinyi sake dan Allah gyara kanki nace ki gyara kanki...
Sassaita nutsuwar sa yayi yana kallon Suwaiba yace yanzu kina iya tafiya Ko n'a sallame ki babu ke babu indo....
Cike da Jin kunya Suwaiba taringa rabawa ta gefe gefen gidan tafita tana fadin amma mutumin n'an ya shammace ni..
Millions daya kacal n'a samu hannu aisha naso insamu sukai goman..
Amma bakomai dankoli yaci riba tafada cike da takaicin rabasu da sheik yayi...
Tana Fita yadawo da kallon sa akan Mama da tayi kasa da kai yace ke indo ina rabaki da kawayen banza bakyaji Ko uhmm ta yaro kyau take bata karko..
Yana fita gidan kai tsaye kofar gida yaje yasamu waje yazauna tareda bude WhatsApp dinsa..
Ganin Sakon hassana ya shigo..
Ta rubuta..
Haba Masoyina uban yaya n'a muna hira najika shiru uhmm my love kaifa nake jira kayi shiru kafa San auren namu yau saura sati uhmm...
Murmushi yayi yana karanta sakon ta...
Voice yayi mata yace habibity n'a yi hakuri na dan je gun uwargida ne.
Kinsan ku Mata '' saida kulawa...
Tabe baki tayi tareda rubuta kace kana gun Babban antin tamu yaushe zaka hadani da ita...
Sheik ya rubuta kibari dai kizo yanzu kanta yadau zafi anata hada hadan tarbon Ki gimbiya ta..
Sossai ta dara Daga kwancen da take '' tace masoyina yace naam habibity inajin ki...
Nifa in ankawo ni gidan naka kasan me..
Yace A'a saikin fada habibity n'a..
Nidai ranar dazan taré dakin angona uhmm sujjada zanyiwa Allah dan godiya ingayamaka sati daya zaka dauka baka je aiki ba...
Shafa gemun sa yayi yana murmushi yace habibity n'a inban je aiki ba sokike su Sa'adatu suce dadin angon ci ne yahana...
To menene da sun fada babu komai fa kasan wata bazawarar tafi budurwar wallahi...
Sossai ya dara yace kash habibty lokacin Sallah yayi zanje bada Sallah saide zuwa d'are bayan isha'i kafun n'a kwanta zamu hade yau fa dakin Uwargida nake dakin nata ba'a waya fa..
Sossai ta dara tace ayya nima nakusa mallakar ka kaga babu me hana Jin ka ranar kwana n'a...
Sheik yace hakane habibty bye sai anjima inmun hadu...
Mama Sheik n'a fita tarusa uban kuka tace shikenan yarabani da suwaiba kuma yasan sirrina yazanyi ne...
Uhmm Wallahi zanfara adu'a ina hana idanuna barci akan Allah ya tarwatsa wannan auren itakuma Sa'adatu Allah yasa kada ta haihu lafiya........
Ànty ce suke saukowa Daga sama ita da yan uwan ta cike da farin ciki tace Kunga ga Maman salma cen ku gaisa..
Cike da farin ciki suka taho gun mama '' yayar anty da kanwar ta sukace Maman salma inawuni dafatan kuntare lafiya to Allah yasa kundawo Asa'a..
Mama dariyan dole tayi tace Ameen ameen har zaku wuce ne..
Sukace eh zamu tafi munga gida yayi kyau sossai musamman sashin naki yafi daukar idanu..
Mama tace kai haba wai dagaske kike hindatu..
Kwarai kuwa wllh dagsk muke suka karashe zancen tareda fita...
Mama bakinta awashe sun yabi sashin nata tace Allah yakaiku gida lafiya...
Cike da mamaki Ànty tayi Jin furucin Mama duk zaman da sukayi bata tabajin tayi adua mekyau à kanta Ko yan uwan ta ba...
AMEEEN dukan su suka amsa.......
*************************
Salma zaune take tana shirin zataje gidan iyayen ta..
Kai tsaye motar da Al'amin yasiye mata ta bude ta shiga.
Mai gadi bude mata get yayi cike da takama take tuki tareda hawa kan titi... Tuki take tana kada kai cike dajin dadi wai yau itace da motar kanta uhmm nasan Matar Samad batada mota... Uhmm innaje ma zanje gun Abby in karbi kudin da shegiyar tace abani 'Ko mai naringa sawa mota ta....