← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 115

Sashe 32

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kallon Al'amin yayi cikin bacin rai yace Amma kai jaki ne Ko à dabbobi basa haka duka Salma nawa take yarinyar da bata kai 16 yrs '' Al'amin a stage din da ake Ko wani irin zagi za'ai masa baze bata masa rai burin bewuce ta samu lfy ba.
. Makotar su sukace wa Al'amin ka kira dangin ta mana inaga hakan zefi.
Cikin tsoro yace ai wannan matsala ta ce ba t'asu komai ake so zan bada kudi koda kuwa nawa ne inada kudi.
Duk wani taimako anba Salma inda yadauke suka koma gida.
Restaurant yatafi yasiyo mata manyan gasassun kaji '' yace zakici tunda kema kin bayar da wannan tunanin yakoma gida '' iske ta yayi lumshe da idanu '' yayi juyin duniya taki cin Abincin nan.
Kyaleta yayi yazauna yaci kajin shi yace a wannan garabasar d'ana kwasa dole saida irin wannan Kazan zan maida abunda na rasa ajikina.
.
Salma tana kwance Rahama ce tafado mata arai tace yanzu nasan tanacen cikin daula tareda wannan balaraben.
Taya zaki aure shi Rahama bayan Nice na cancanci haka dole wataran zan je inga daulan da kike ci ''
Wai shi Abban mu da be kaunata yaushe ze mutu ne dan wlh yanada dukiya masu yawa fidda kudin ne bayason yi Saboda zalunci.
Ji mijin da ya aura mun
Tareda fashewa da sabon kuka.

*************************

Zaune zaune shida yayan sa Abubakar ' Abdul jalil kallon su yake cike da so da kaunar yana musu nasiha mai ratsa zukata akan Jin tsoron Allah..
Gabadaya dakin yadauki shiru sheik yace Abubakar kaine babba duk gidan nan Dan Allah koda bayan Raina ka rike kannen ka da Amana.
Abubakar yace InshAllah Abba zamu rayu dakai kaine zaka binne ni da hannun ka yana magana cikin raunin murya.
Sheik yace A'a ai duk iyaye sun fi son yayan su.
Su binne su.
Abdul jalil yace Abba in Allah ya yarda muna tareda dakai.
Mama ce ta shigo bakinta dauke da sallama.
Sheik yace Ah sannu da zuwa uwargida rangida.
Murmushi tayi Jin wannan kirarin da mijin ta yake mata.
Bismillah ga waje ya nuna mata kujera.
Zama tayi tana kallon Abdul jalil taji Ranta yasoma baci watau shima ga shi dan sheik Ko shegiyar mata saida tayi har ta haihu gidan nan.

Murmushin yake tayi tace Abdul jalil d'ana ku ne anan.
Cikin fara'ar sa yace uwata Nice ya gida ya aiki ta amsa masa da lfylau ne.
Abubakar yace mama kinga yau ban shigo sashin ki ba.
Yanzu nake shirin zuwa inna fita nan

Ganin Mama yasa sheik katse nasihar da yake musu yace su tashi su tafi.
Duk suka tafi bakaramin dadi Mama taji ba ganin sheik yafara dawo da hankalin sa akan ta.

Cikin sanyin murya yace Aishatu tace naam tareda kallon sa.
Numfashi ya fesar yace Amma kinsan Sa'adatu cikine da ita Ko duk yau bakiga bata fito ba zazzabi ne yarufe ta yafada yana kallon ta da murmushi kwance kan fuskar ta..
Innaliahi wa'inna take m'aimaitawa a cikin zuciyar ta waini Aishatu kullum sai an kunsamin bakin ciki ne.
Banda tsanar Sa'adatu babu abunda takeji cikin d'Anne kishin ta tace Ayya MashaAllah tabarakallah Ashe dai Allah yayi da rabon zata kara haihuwa a gidan nan.
Tunda. Yanzu ka aurar da yayan ka yakamata ace ka saida haihuwa gudun abun fade.
Sheik yayi murmushi yace kuma hakane fa.
Kinsan me tace A'a saika fada mijin Rahama yana mun kama da wanda nasani amma har yanzu nakasa tuno ainihi inda nasan me kama dashi din.
Zan je insayo fura ki dama mun yakarashe zancen tareda fita dakin.
Mama tace kam bala'in nan aiko bazan bari ki haifi cikin nan ba InshAllah zankira kawata a waya asan abun yi....
*************************

Abdul Samad kwance yake akan makeken gadon sa Ac na ratsashi wayar hannun sa yake kokarin ajiye wa dan yakwanta sai ganin Rahama ta fito Daga toillete ta manta yana dakin tana tafiya Ko 'ina n'a jikin ta na Girgiza..
Idanun sa yakai akan kirjin t'a da bata gama rufe su ba.
Cijje labbansa yayi ya tashi Daga kwance ya zauna' 'kallon ta yake itako harga Allah tama mance yana dakin dan Ko a gida ta Saba fitowa Daga bayi haka.

Kallon ta yake babu Ko kiftawa yana tunanin anya wannan yarinyar lafiya ta kalau kuwa tana daki daya da namiji take wannan.

Rahama ci gaba da abunda takeyi '' dauko brezia Daga jakar kayan ta tana kokarin sawa hakan yasa Idanun sa suka sauka kan manya manya dukiyar fulanin ta.

YARIMA Samad banda salati babu abunda yakeyi.
Wani uban tsalle yayi ya diro a kasa..

Hankalin Rahama sai yanzu yadawo kansa cikin tsoro tana kokarin dauko hijabin ta.
Taji ya rike mata hannun ta gam banda rawa babu abunda jikin sa yake yi Idanun sa suka kankance baki n'a rawa yace.......

Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA

Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.

Subcribe

Comment

Share

Like

Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.

Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.

3️⃣7️⃣

Baki na rawa yace bakisan hakan da kike yi ba '' babu kyau fa kidaina dan Allah narokeki '' kasa sauke Idanun sa yayi Daga kan dukiyar fulanin ta shikuma be saki hannun ta ba '' kiciniyar kwace hannun ta takeyi dan a shafin Rayuwar babu wanda ya taba ganin a ahaka sai Ànty itama din sai batada lafiya ne.

Malam naji ka sake min hannuna tana kallon inda Idanun sa suke kallo a jikin ta '' kuka ta fara tace ka cikani dan Allah dan ta tsorata da lamarin sa.
Shikuma banda kafe ta da idanu babu abunda yakeyi yana jiran ta gama fisge fisgen ta Sannan ya saki hannun nata.
Kallon karamin bakin ta yake yanda take motsa su alamun magana take amma muryan bata fita.

Sake mata hannu yayi tareda komawa gadon nasa yakwanta yana mejin haushin kansa '' sai tsaki yaketa jerowa cikin Daga murya yace inbanda rashin kamun kai

Mace taringa yawo tsirara adakin ka kuma ba zakai mata fada ba saita turo baki gaba karki dauka kina da abunda ze burgeni harda wani isa kike nuna mun dan ina miki fada.

Itako fasa saka brezia tayi haka nan ta saka hijabin ta tacure waje daya takwanta adu'oi take ta jerowa ahaka barci yayi awon gaba da ita.

Yarima Samad yana kallon duk motsin ta yace yakamata yafita harkan yarinyar nan gashi tana neman raina shi laifin mai Martaba ne daya hadashi da ita Ko uban me zeci da ita yakare surutan sa yakwanta da niyar gobe ze je kamfanin sa 'da kuma cigaba da Ayyukan nasa..

**************************

Kashe gari

Yana farkawa Daga barci yafara mika kallon sa take tace Barka da tashi yana da kyau inka tashi kafara da adua..
Tsaki yajero tareda sauka Daga kan gadon nasa kai tsaye yazarce toilet kai tsaye wanka yayi tareda dauro Alwala ganin ana dab da tada Sallah yasa cikin sauri sauri ya zira jallabiyar sa tareda dukan casbaha Ko sake kallon inda take beyi ba.

Ci gaba da karatun nata tayi tana yi tana kallon agogo dan batason lokacin Sallah yawuce batayi ba...
Lokacin Sallah nayi tayi Sallah tadawo tazauna tana azkarai saida Alfijir ya fito Sannan ta nade Daddumar ta tareda tattara kayan shimfidar ta.
Gadon nashi take kallo yanda duk yabi ya yamutsa shi kaikace karamin yaro ne ya tashi akai.
Canza masa zanin gado tayi nan da nan ta gyara dakin tsaf tareda fesa room freshna.
Cikin hanzari ta fada toilette ta wanke shi anan take ta tsaya tayi wankan ta da ruwa mai dumi.
Da kayan da zata canza tashiga toilettes din.
Tana canzasu tafito gaban mirrow dinsa ta nufa ganin babu wani tarkace awajen hakan sai turaruka guda shida.

Barin dakin tayi tareda saukowa kasa nan ma ta gyara ko'ina tareda kunna turaren wutan da yar kwatano market ta saidawa Ànty.

Duk. Daga waje ya dinga Jin kamshi n'a tashi karasowa falon yayi yana kallon yanda aka gyara Ko ina dan shi ma'abocin safta ne.
Be tsaya wata wata ba yayi dakin nasa nanma ya iske yanda ta canza masa tsarin dakin saiyaga ashe duk iyawar sa akwai wacce tafishi..

Kasantuwa yau akwai aiki dazeyi yasa yakara shiga bayi yayi wanka ya sanya
Suite riga da wando'' bakaramin kyau yayi da shigar ba takalmin da haf cover yasanya turaren sa one love yadauko ya feshe jikin sa cikin dan sauri sauri yake saukowa Daga kan matakalan step din '' yana kallon time dake tafiya.
. Zazzakar muryan ta me dadin saurara yaji tana fadin inakwana Amjad.

Be bata Amsa ba ta gefen idanu yake kallon ta '' cikin isa da bada umarni yace acikin kitchen dame dame babu.

Shiru tayi tana nazari cen saitace inaga akwai komai mai ne kadai yakare ''.

Barin ta yayi nan durkushe tareda zuwa kitchen din yabude frij din yaga naman yakusa karewa haka ma kayan tea yaga duk sunyi kasa.

Cikin sauri yabaro kitchen din sallamar drever dinsa yasa yamaida hankalin sa akan sa dauke yake da biredin kwakwa cike à leda dan shi Yarima Samad yake ci..

Drever kallon Rahama yake yace inakwana Madame fuska a sake tace lafiya lau dan gaisawan da sukai da drever bakaramin haushi suka bashi ba.

Daidai ta nutsuwar sa yayi yace kaje market kayo cefane tareda bashi Atm card dinsa.
Ya amsa cike da girmama wa yajuya tareda barin falon.

Shima yarima take masa baya yayi zefi ce har yakai bakin kofar fita yaji tana fadin bakayi break ba '' Ko kallon inda take beyi ba'' sa kai yayi ze fice yaji tana fadin Allah ya kareka da sharin hanya yabaka Sa'a yadawo dakai gida lafiya.
Ameen yafada cen kasan makoshin sa tareda fita cikin sauri saurin sa..
Chapter 32 · 0% Book details