Sashe 80
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ànty tashige gidan baya '' ita da Salma da khadija '' 'Asiya zata shiga Ahmad yace' 'kai Asiya kunyi yawa abaya ke dan zo gabana mana ki zauna...
Cike da takaicin kalaman sa tasan da wata manufa akasa...
Hakanan taje kujerar gaba ta zauna ya juya ta dayan bangaren motar ta sa tareda zama mazaunin drever' '' kokarin tada motar yake..
Ganin sansanin yan kasuwa da yan shigo n'a fito '' duk suka jeru ana kallon sa wasu har selfie suke daukan sa Daga nesa ganin haka ne yasa shi tada motar tareda tada kura awajen wanda yayi sanadin wasu n'a fadin wai Allah ze kashe mana idanu..
Wata tace ba gulma bane yakai ku ba aiyana sane wlh maganin sa'idawa yayi..
Tuki yake yanata cin fada shikadai yace haba mutum beda ikon yaje wani wurin asirrince sai dandazon mutane sun cika akan sa wannan dalilin yasa duk son yawo n'a Inde ba d'are bane to bancika yin sa ba...
Asiya hararar sa take ta gefen idanu' 'cikin yin kasa da murya tace in banda shirme irin n'a mutane me zasu kalla a tattare dakai nagadai ba kyau kafisu ba..
Ko wani abu.ba..
Salma dake kujerar baya tabe baki tayi tace haba Asiya wallahi Yarima. AHMAD aikuwa abun kallo dan yana kyau fiye da misali dan yafi mijin Rahama ehee....
KADA kai Ahmad yayi cikin takaici yace Salma kedai barta '' banda lokacin ta.....
Khadija da Ànty dariya sukeyi inda anty tace yi hakuri Ahmad '' ' Asiya haka take da wasa take....
Asiya ta karbi zancen tace haba anty wlh ba wasa nake ba..
Ke kuma Salma da kike cewa yafi Yarima Samad kyau lallai n'a yarda bakisan me ake kira natural kyau ba wlh..
Habawa mijin kawata' 'hadadden namiji ne' 'ga kyau ga iya taku''' ga respect ga ilimi duk inda ake son namiji yakai kedai Salma bar zancen kawai Rahama ta dace.....
Ahmad sossai kalaman ya doki zuciyar sa sai sake sake yakeyi akan yanda ze gyara mata zama' '' murmushi yayi yace Asiya bakiyi karya ba '' Ance yabon gwani yazama dole...
Shiru ne ya ratsa acikin motar '' babu wanda ke magana banda wakar dake tashi acikin motar da anty duk ta takura bude volume din yayi duk yacika motar da wakar Hamisu break..
Wanda yake fadin
Ashe da rai nakeson sahiba bada zuciya ta ba...
Komai ruwa da iska akan bazana daina kewa...........
Sossai khadija da Salma suke bin wakar.......
*****************
Rahama tana gama shan lemun kwalin exotic dake gaban ta '' cike da zakuwa tace yawwa Amjad bani labarin Da kake bani dazun nan..
Tsagaita abunda yakeyi yayi yace uhmm labari yasha ruwa inhar kinason inbaki full labari saide yau kimun Al'kawari zakiban Zuman ki indan latsa...
Ta gane abunda yake nufi sai ta wayance masa tace bangane Zuma na ba..
In Zuma kake so akwai su anty tazo dasu roba nawa kake so...ehee
Kasaitaccen murmushi ya sakar mata
cike da kaunar ta Yace uhmm Rahama idan munje gidan zan nuna miki inda Zuman take sai kibani...
OK ta furta tanajin faduwar gaba dan ya ambato mata abunda bataso '' 'cikin dauriya tace wani irin mafarki kakeyi akaina dakace anan muke haduwa...ina sauraron ka...
Naki wayau naki Rahama nafa gayamiki wal bani wal hanani wal keme me...
Yanda yaja zancen bakaramin dariya yabata ba...
Tsare shi da idanu tayi.
Gira ya Daga mata yace yace yes haka nake nufi gwanati ta hana aikin banza...
Tabe baki tayi tace naji shine harda latsamin Zuma abaki Ko dan kaga n'a matsu shine zaka fake da abunda bansan menene shi ba da kake so...
Samad yin kasa da muryan sa yayi. Yace kema ai Zuman kika latsamin kika hanani kara latsa kinga munyi anko kenan...
Dan haka tashi Muje super market zamuyi wa Karima shopping kinsa mara lafiya saida kulawa...
Dakyar ta tashi Daga zaunen tana kokarin daukar jakar ta''' Yace Ah Ah bari nizan daukar miki Hubby n'a...
Yana gaba tana biye dashi abaya....
Ma'aikatan ganin basu wani dade ba '' cikin hanzari suka nufo su '' Daya.daga cikin su yace shugaba har zaka wuce ne...
Gyada masa kai yayi. Yace eh zan tafi ne in akwai abunda kuke bukata manager ya nemi ni...
Dan waje ne na shakatawa wajen wasan yara da manya sossai Park din yahadu hade da décoration dake WAJEN Samad aka. Rubuta '' 'komai samad...
Uniforme din dake jikin ma'aikatan sa sanye suke da rigunan polo fari da Aka rubuta Samad Park da manyan baki....
Rahama sake da baki take kallon yanda jama'ar da suka zo shakatawa wasu da matan su' '' wasu da yan matan su''wasu da yaran su da dai sauran su...
Duk akayi waje dasu Saboda zuwan su...
Ganin sun fito ne Idanun mutane yana kansu suna fadin wannan ai me waje da kansa ne yazo amma kunata fadin wani me kudi ne yasiye wajen...
Dan ya shakata da matar sa...
Sossai suka shagala da firan su' '' duk abunda suke fade Rahama tana Jin su..
Cikin su wata ta tsurawa Samad idanu kamar zata cinye shi...
Ganin kallon yayi yawa yasa Rahama kama hannun sa dayake kokarin bude motar sa...
Dawo da kallon yayi akan ta Daga mata gira yayi yace wife ya akayi ne Ko mu koma ciki ne baki gaji ba.
Kada masa kai tayi tace A'a kawai naga wata mayya tanason ta cinye mun kai adu'a zanmaka Allah ya kareka da sharrin idanu..
Ganin Rahama tarike hannun Samad '' suna face din juna ita dashi...
Sossai wajen suka dauki tabi harda masu daukan hoto da vidéo suka dauke su batareda sun sani ba...
Wacce ta kurawa Samad idanu ganin Rahama n'a hararan ta takasan idanu yasa tasha Jinin jikin ta...
Tana gama masa adu'a suka shige motar har suka bar wajen..
Maganar su ake '' nan da nan aka ringa daura hotunan su kan Facebook '' WhatsApp '' Twitter '' harda vidéo da sukayi masu batareda da sanin su ba suka daura kan tik tok da sauran su....
Sheik zaune yana duba Facebook dan daura waazi yaci karo da wannan hoton Rahama da Samad saide Rahama sanye take da hijab hakan yasa bacin ran nasa beyi zafi ba....
Daukar wayar yayi yakira anty wacce yanzu ne suka isa gidan masarautar .
Tambayar Rahama yake tace basanan sun fita da mijin nata...
Cikin hanzari ya nemi ta turo masa nombar Rahama..
Ànty tace kash ai inaga batada layin kasar nan tunda tazo '' amma bara innemi n'a mijin nata tunda suna taré sai yahadaka da ita...
Babu bata lokaci tasamo lambar Samad gun Ahmad ta turawa sheik...
Sheik yana ganin sakon texte babu bata lokaci ya nemi Samad saida wayar takusa tsinkewa ya Daga kasancewa yaga suna yafito da baya Daga bakuwar lamba....
Cike da girmamawa yace Sheik imam bark da warhaka bayan sun gaisa Sheik yace haba Samad ya zaka bari à dauki hoton matar aure ana yadashi a social média '' wannan ba wayewa bace '' kamar kuna kyakwayon halin turawa ne....
Samad dake tuki parking Daga gefen titi yayi yace sheik nifa bansan akan wani hoto kake magana ba..
Ni banda taba daura hoton Rahama akan social média ba' nasan illah haka amma kayi hakuri '' katura mun hoton da kake magana akai bansan anyi ba....
Sossai jikin Sheik yayi sanyi yace karka damu d'ana dan naga kamar rungume kuke da juna da simple hoto ne ''n'a kamala bazance komi ba...
Kasan yanda duniya tasan ni kuma tasan ka' 'kuskure kadan ake jira afara cece ku ce....
Samad yace hakane Sheik Imam zan kiyaye Daga haka sukayi sallama...
Mika wa Rahama wayar yayi cike da shagwaba tace Abby kayi hakuri kaida Mama har yanzu bankira ku ba' '' bansamu layi bane '' 'amma naji ance yau za'a samo min...
Sheik yace UHMM RAHAMA INDE KINA LAFIYA NI BA DAMUWA TA BACE SANNAN NA MANCE BAN GAYA MIKI ZANCEN AURE NA BA...
cike da zare idanu Rahama tace aure kuma Abby..
Eh aure mana yabata amsa''' amma matar da zan aura din bazawara ce'' Inkin samu layi zan miki bayani daughta Daga haka ya katse wayar...
Jikin ta yayi mugun sanyi sossai Jin batun auren nan.. Maida kallon ta tayi akan Samad
tace inajin abunda kuke fade kaida Abby uhmm mutane sai Aslow' Jin karar message acikin wayar sa yasa ya bude whsap dinsa ganin hoton da vidéo bakaramin Girgiza shi yayi ba...
Har yana nunawa Rahama itama mamaki tayi tace uhmm yaushe muka rungumi juna kai wallahi wannan sharrin mutane ne.....
Murmushi takaici yayi yace dadin abun ba kamani sukayi da kwartuwa ba '' 'mata ta ce dasauki ai....
Murmushi Rahama tayi
Tace uhmm kaide Ko..
Nidai me Ko karya nayi ne wife..
Girgiza kai tayi Alamun a' a
Cigaba da tukin n'asa yayi babu bata lokaci suka iso gida...
Koda ya iso sun iske Ahmad baya gidan ya tafi neman danwaken jaraba...shida Asiya yace tunda kawar ta ce wlh ita zata je siye bashi ba...
Ahmad sharara uban gudu yaketa yi cike da tsoro Asiya ke kallon sa tace haba Yarima karka jefa mu a rami irin wannan gudun haka...
Ko kallon inda take beyi ba bare tasa ran ze tanka mata '' ganin abun nasa gaba yake yi duk inda ya gifta da motar sa saiya tada kura '' ganin lambar motar yasa har jami'an tsaro suka kasa tsaida su suna tsoron su tsaida shi su jawa kansu Wahala....
Gabadaya Asiya ta tsorace da lamarin sa babu damar tayi fada gashi taga babu annuri a fuskar sa cike yake da takaicin wannan danwaken daze bata time din sa wajen siyen sa...
Koda suka iso Daga cen nesa yayi parking din motar inda babu idanun kowa...
Shiru ne yaratsa acikin motar cikin bada umarni yacewa Asiya tabude motar tafita '' taje neman inda ake saida danwake inta samu tasiyo tazo nan yana jiran ta....
Asiya cikin tsoron tayi magana ya huce haushin akan ta '' tamika masa hannun Alamun yabata kudi...
Drower gaban motar ya bude tareda zaro jaka goma kudin kwatano yamika mata yace duk yanda yakama kawai ayi...