Sashe 92
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Rahama tsaf ta shirya cikin shigar ta ta Alfarma tareda sanya Alkyabba da Karima ta daura mata '' 'kallon Karima tayi tace duba kigani shigar n'an tamin kyau kuwa...
Karima tace sossai ma kinyi kyau shugaba ta' '' sai m'a shugana ya ganki ze kara rudewa '' 'murmushi tayi saida kuncin ta ya lotsa tace anjima da dadare zakiban labarin da kika sani wanda bansaniba ' 'Karima cike da ladabi tace ya shugaba ta' 'duk yanda kikace haka za'ayi...
Muje ki rakani sashin Fulani yau cen zan fara lekawa cewar Rahama....
Babu Musu suka baro sashin nasu khadija kadai aka bari dan bata nemi izinin Samad ba' 'babu halin fita harsai yadawo dan doka yasa mata......
Koda suka fito Farfajiyar Masarautar bayi suna ta shinmfidewa kasa dan gaishe da Rahama..
Cike da ladabi suka fara fadin barkda da fitowa Gimbiya Rahama..
Bakin ta dauke da murmushi take Daga musu hannu batareda tayi magana ba..
Tafiya take tamkar hawainiya duk takun ta daya sai Bayi sun Dago kai suna kallon ta '' cikin zallan mamaki dan ba'a taba yin Gimbiya wacce ta iya tafiyar Matar sarakai Ko yarima ba irin ta...
Daidai Mashigar sashin Fulani ta hadu da jakadiya tana horar da bayi da basa Jin magana...
Ganin Rahama yasa ta fadada murmushin ta '' tafara mata kirari......
Ita Ko Rahama murmushi tayi tareda da mata gaisuwar hannu batare da ta tsaya ba....
Kai tsaye suka wuce dakin Fulani ita da Karima....
Bakin su dauke da Sallama
Bayi masu mata hidima suka gani..
Cike da girmamawa suke gaida Rahama..
Cikin sanyin murya Rahama ta kalli bayin dake dakin tace uhmm ina Mama Fulani take ne..
Baiwar dake goge goge tace ta shiga wanka..
Karima kallon Rahama tayi tace shugaba ta Muje dakin nata mu jira ta Ko..
Rahama murmushi tayi tace to Muje kai tsaye Dakin Fulani suka nufa cikin azzama..
Suna shiga dakin ganin bata fito ba yasa suka fara dube dube adakin...
Idanu Rahama tayi ma Karima ganin haka yasa Karima sanda sanda take wajen kofar bandakin da Fulani ke wanka '' Daga wajen tasawa kofar sakata ta tabbatar yarufe...
Murmushi Rahama tayi cike da izza tafara nuna wa Karima inda zata hau saman sif din..
Karima cikin azzama tahau tafara dube dube tana sauko da kayan dake kai...
Saida tagama sauko da dukan kayan har tana Zufa cikin maganar kurmanci tayi mata alamu da hannu bata ga komai ba...
..
Rahama alamu tayi mata data kara bincikawa hakan yasa tabada azzama wajen bincike '' cikin sa'a kuwa sai gashi taga layoyi guda uku ajere....
Jin karar buga kofar bandakin ya tabbatar musu fulani ta gama wanka so take tafito taji kofar arufe gam..
Zazzare idanu sukayi Rahamaa tayi mata alamu data miko mata layoyin dukan su '' sunkai talatin '' tana mika mata cikin jakar ta '' tasaka su..
Kayayyakin da suka sauke kasa tafara mikawa Karima '' tana maida su inda suka dauko su..
Jin Fulani ta tsananta da buga kofar bandakin yasa..
Karima tasauko à hankali...
Gadon da ta taka tahau sama nan da nan tahau gyara shi tsaf yanda kasan basuyi komai ba....
Komawa kujerar dakin Rahama tayi ta zauna..
Hakan yasa Karima taje à hankali tabude kofar...
Da karfin tsiya Fulani da bankado kofar tana ta huci sama sama...
Rahama cikin azzama takaraso wajen Fulani tace Mama yanzu muka shigo dakin naki '' sai mu kaga kina ta buga kofar '..
Cikin tsananin bacin Rai tace kulle ni akayi ta waje...
Rahama tace anya ba Jan blok bane ya shiga ba..
Ke Karima je ki duba kigani..
Karima cikin azzama taduba cike da dalabi tace ya shugaba ta' 'maganar ki gaskiya ce Jan blok kofar tashiga
Ajiyar zuciya Fulani tasauke tace haba ni nayi mamaki ashe Jan blok ya shiga Abban Marwan ne' 'daya shiga dazun yasa shi akan Jan blok
Maida kallon ta tayi akan Rahama ganin tayi wani mugun haske fatar ta takara yin kyau sossai..
Tabe baki tayi cike da Fargaba tace Amarya mu yau kece har dakina lallai yau kin dauke ni amatsayin uwa...
Murmushi Rahama tayi tace mama Fulani '' yarima yace indai inason insamu Albarka dole inbiku...
Darawa tayi acikin zuciyar ta''tana bin Karima da kallon banza..
Ganin haka Karima tafara sanda kanta akasa...
Uhmm damar nace Karima tarakoni in gaishe ki akace kina daki nace bara in zo bansan wanka kike ba zan tafi cikin gida....
Fulani dake kallon Rahama cikin tsoron kada abunda take tunani ya tabbata inhar dagaske Rahama ciki ne da ita Asirin nasu ze Tonu..
Mudin Sarki yaji labari zance yakare '' zefara kokarin maida Mulkin hannun Samad...
Sossai hankalin ta ya tashi cikin dauriya tace yata har zaku tafi gashi baku ci abinci ba...
Rahama tace A'a nagode n'a koshi Daga haka suka bar dakin ita da Karima...
Kai tsaye dakin Karima suka je tareda Rahma..
Layoyin suka warware akasa....
Cike da mamaki ta kirga su taga wai har guda talatin ne...
Kowani laya saida suka warware su daya bayan daya...
Wasu layun harda Allurai acikin su...
Wani layan takarda ce mai dauke da sunan Salihu farraku shida Turaki...
Sossai Rahama ta Girgiza ganin Yarima Samad '' kada ya haihu...
Batagama mamaki ba '' taga wanda aka rubuta..
Babu Salihu babu gidan masarauta har abada...
Sake da baki suke kallon juna Rahama da Karima.......
Rahama da mamaki take kallon Karima tareda mikewa tsaye zumbur kamar wata soja...
Tace Karima kinsan gidan Maman Maryam..
Karima tace kwarai nasani shugaba na yana aikata awannan gidan..
Miko min wayata Daga cikin jakata...
Cikin hanzari ta mika mata...
Dannawa Samad kira tayi Shiko yana tuki zeje Filin airport din Samad air plan....
Ganin kiran Rahama yasa babu bata lokaci yadaga...
Cikin begen abun kaunar sa yace Amarya bakya laifi koda kin kashe Fulani da Marwan
Sossai ta dara tace ban kashe bane 'shiyasa...
Cikin cool voice din ta.
Tace Amjad.
Naam Rahama ta yakarashe zancen yana kokarin tusa hancin motar a airport din...
Inajinki fadi...
Uhmm dan Allah kamun izini zanje gidan Maman Maryam nida Karima bazan dade ba...
Ziyara ce..
Nazarin kalaman ta yake yanason yace A'a ganin wanne karo n'a farko data tambyeshi zuwa unguwa yasa shi Fadin Allah yakai ku lafiya...
Zanwa drever magana yakai ku ya kuma jira Yadawo dake...
Sossai Rahama taji dadin bayanan sa hakan yasa taringa masa adua yana fadin Ameen ameen hubby...
Babu bata lokaci suka shirya zuwa gidan Maman Marwan..
Koda suka isa farfajiyar gidan sun iske drever su kadai yake jira su tafi...
Ganin sun fito ne harda khadija..
Babu bata lokaci ya bude musu kofa...
Suna shiga motar '' kai tsaye yaja motar zuwa kan titi..
Rahama cike da murna take kallon garin '' bata taba shiga cikin garin kwatano ba...
Sossai yanayi n'a tsare tsaren nasu yaburgeta.....
Gani tayi har sun iso Gidan wanda tafiyar basu fi minti shabiyar ba...
Koda Drever ya paka motar tasa.
Basu bata lokaci ba wajen fitowa ba..
Maman Maryam da Abban Maryam da maryam suna zaune afalo suna tattauna da alamu akan Samad ake magana...
.
Sallamar Khadija yasa suka maida kallo akan ta....
Ganin Rahama da Karima à bayan khadija '' yasa suka Mike dukan su...
Maryam cikin.........
Muje zuwa..
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:55 - Nuriyyat: 8ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Maryam cikin mamaki tace wannan kamar Matar Yaya Samad...
Murmushi khadija tayi tace aikuwa itace ashe kin gane ta..
Maman Maryam cikin Aro jarumta taje ta rungume Rahama cike da bakin cikin dake cin ta...
Tace yata idon ki kenan lale lale da Rahamatullah..
Kallon Maryam tayi data zama kamar gunki à tsaye tace ke Maryam kallon Matar yayar naki kikeyi ne..
Murmushi Khadija tayi tace mommy n'aga Alama..
Samun wuri sukayi suka. Zauna Karima kasa ta zauna.
Cike da ladabi Rahama ta gaishe DA MOMMY DA Maryam '' da Abban marwan dayanzu yake zama kan kujerar sa...
Mommy ihun kiran yar aikin ta tayi.
Nan da nan yar aikin tazo tana sanye cikin riga da
Wando matsassu.
Abban Maryam yana kallon yar aikin ta kasa idanun sa yasauka akan nonuwan da suka ciko rigar...sai hadiye yawu yake.....
Duk abunda yake Rahama tana lure dashi...
Abun sha yar aikin ta zuba musu tareda jera musu agaban su..
Mommy tace kusha lemu laifin Abdul Samad ne. '' inzaku zo ya sanar mana ayi maku girki spécial..
Amma yanzu bata baci ba...
Rahama cikin cool voice din ta tace mommy '' Mungode ahanya muke nace muzo mu gaishe ki..
Naga lokacin lasa'ar ta gabato inason naje 'nayi Alwala..
Mommy tace uhmm kije dakin Maryam saikiyi à bandakin ta..
Maryam tabe baki tayi tace la mommy ai pampo n'a ya tsaya tun jiya saidai khadija takaita dakin naki..
Maman Maryam ba haka t'aso ba' 'dan kada su gane yasa ta fadin uhmm kuje yata akaiki dakina...
Babu bata lokaci suka Shiga dakin Maman Maryam' 'duk yanda Rahama t'aso khadija tabar dakin abun ya garara saida taje tayi Alwala tafito tana kallon khadija dake latsa wayar Rahama..
Tace sista jekiyi Alwala Ko muyi Sallah ina jiran ki....
Babu musu khadija ta tashi ta shiga bandakin tana ganin khadija ta shiga taje ta dannawa kofar shigowa key '' cikin Rawar jiki tahau saman sif din jikin ta 'n'a rawa tana tsoron kada khadija ta ritsata cikin ikon Allah bata sha wahala ba..
Taga layun har uku...
Cikin Rawar jiki ta sauko tare da gyara wajen data taka' '.
Key da ta murzawa kofar tacire.
Sum Sum ta dawo kan sallaya ta zauna kamar yanda khadija tabar ta..
Ita Ko khadija har da bahaya tayi yasa ta dade a bandaki..
Tana fitowa kai tsaye Rahama tajasu Sallah...
Suna cikin yin Sallah' maman Maryam tashigo ita da Maryam din..
Ganin Sallah suke yasa suka kalli juna suna tabe baki ''
Maman Maryam tace inkun idar ina jiran ku...
Tareda komawa Falon itada yar ta.....
Rahama suna idarwa Ko tsayawa azkar basuyi ba suka tashi daman à ujajjan tazo dan dole...
Fitowar su Falon yasa Karima tashi Daga zaunen tana ma Rahama kallon andace' '
Rahama gira ta Daga mata Alamun yes..
Agogon wayar ta' ta kallah taga lokaci yaja gashi tanason takoma gida ta daurawa Amjad din ta girki...