Sashe 9
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
. Adamsy yashigo kaman anjefo shi yace wai ina Rahama take' ne inata jiran Inga kyakyawa fuskarta.
Ai Rahama Yanzu tabar nan inaga bama tayi nisa ba.
Cikin hanzari yabar su...
Sauri sauri yake yahango dagacen nesa itada Salma suna tafiya hannun su tsarke cikin juna...
Shan gaban su yayi.
Cikin dariyar sa me bayyana zallar kyawun sa ya marairace fuska .
Yace wana kama '! Nace '
Wa n'a kama.
Rahama murmushi ta sakar masa Saïda kuncin ta ya lotsa.
Pls Adamsy inkanason ganina kazo gidan namu mana '
Ok gayamin lokacin dazan zo yatsareta da manyan idanun sa.
Bayan la'asar lokacin Abba n'a Yana nan saika zo ka nemi izini.
.waouh yau ni me sa'a ne .
Salma banda wani katutun bakin cikine ya tokare mata mako garon wuya .
Dakyar tafurta yaya adamsy kaide kazo anjima tunda anti tabaka dama.
Kama hannun Rahama Tayi sukaci gaba tafiya shiko kallon su yake.
Har suka bace masa dagani.
************
Yarima samad
Zaune yake a babban office din sa yanata juyi kan kujerar mai Lilo sai juyawa yakeyi yatsar sa Daya Abakin sa..
Scretaria ce cikin shigarta n'a rike da siket dinki atamfa sossai siket d'in yafito da shap d'in jikin ta.
Rabin nonon ta awaje kasancewa crista ce...
Tashigo office dinsa
good evening mesieur can I help you?
Wani harara ya watsa mata Wanda tuni hantar cikin ta ya kada kallon yake daga sama har kasa yace.
What are you looking for at the moment because I didn't allow you to come in here
Sorry sir tafurta tana karkada mazaunan ta ...
Kauda kansa yayi daga kallon Nata harta fice daga office d'in .
Jin Kiran sallah la'sar ne yasashi cikin hanzari shigo toilet d'in office yadauro Alwala ...
Direct motar sa yaja zuwa babban masallaci rijiyar lemu Haka wa yaji wannan masallacin ya kwanta masa' Arai da ya ringa zuwa sallah anan.
Batareda cikin hanzari yaketa gudu kada ya rasa Sallah ....
Dagacen baya baya ya paka motar daidai lokacin ne Aka tada sallah.
Agaggauce yashiga masallacin Yana sahun baya n'a karshe dagacen karshe Gini.
Baba salihu Yana daidai bayan yarima Samad kasancewa shima yayi latti.
Kallon keyar Samad yakeyi harsuka idar da sallah .
Ana kokari sallame sallah yaaaa.
*Taurari biyu kuma Matasan marubuta masu tasowa Sunzo muku da dadadan wanda zai nishad'antar daku masoya wannan Matasan marubuta ba kowa bane illa: ð™ˆð˜¼ð™ˆð˜¼ð™‰ ð™‰ð™ð™Žð˜¼ð™„ð˜½ð˜¼,,ð™„ð™†ð™„ð™‡ð™„ð™ˆð˜¼ ð˜¼ð˜¿ð˜¼ð™ˆ(ð™ ð™®ð™–ð™ªð™©ð™– ð™™ð™–ð™œð™– ð˜¼ð™¡ð™¡ð™–ð™ ) Sunzo muku da sabon novels masu suna.
*ð™ˆð˜¼ð™ˆð˜¼ð™‰ ð™‰ð™ð™Žð˜¼ð™„ð˜½ð˜¼* tazo muku da littafin (ð™†'ð˜¼ð˜¿ð˜¿ð˜¼ð™ð˜¼ ð˜¾ð™€)
ð™„ð™†ð™„ð™‡ð™„ð™ˆð˜¼ ð˜¼ð˜¿ð˜¼ð™ˆ( ð™†ð™®ð™–ð™ªð™©ð™– ð™™ð™–ð™œð™– ð˜¼ð™¡ð™¡ð™–ð™) tazo muku da littafin (ð™†'ð˜¼ð™‰ð™’ð˜¼ð™ð˜¼)
Kai dajin sunan labarin ma kasan basai an tambaya ba.
*(K'ADDARA CE)*
*Dandano! Dandano!!*
Hanan meye lefin mu dan muna cikin garin Saudiya? Muma bayin kammu bane K'ADDARA CE ta kawo mu cikin Saudiya. Hanan mai muka yiwa mutane suke jifan mu da mummunan kalma?. Cikin masifa Iman Ta zaburo bata yi magana ba ta damk'i hannun Sultana Tace" Ke Sultana muje ki nuna a hanyar shara-mansoor d'in Uban waye ya fad'i miki wannan maganar yau saina wuk'ance shi fuuu suka bar Hanan anan tasaki baki...
*K'ANWATA*
*Dandano!Dandano!!*
Mama kina ganin Abun da Salma taimin? Kin kasa mata magama. Jijjiga Mama take yi tana kuka mai tsuma rai..Mama ta d'ago jajayen idanun ta da suka ciko da kwalla Tace Rahama kiyi Hak'uri kanwar kice... Sharr! sharr!! Idanun ta suke zubar da kwalla da radadi had'e da zallar bakin ciki,take kallon sama ta daga hannayen ta sama tare da fad'in. Ya Allah ya Allah ka gana ganin Abun da K'ANWATA taimun ya Allah ka..
Ga maru buk'atar wannan novels d'in zasu iya tuntub'ar wannan numbobin. 09069080725 our +966599791573
Nomal. guda d'aya N 300 ne
guda biyu N 500 ne
Special guda d'aya N 500 ne
guda biyu N 1000 ne
Zaki iya biyan kud'in ki ta wannan hanyar. 3115484026 Ikilima Adam first bank
Taku har kullum kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Dakata!!!
Nacemaka nayiwa Rahama miji kobaka fahimta ne?
Jikin Adamsy yadau rawa hawaye shar shar wani nabin wani Akan fuskar sa.
Sheik harya juya zeshige gida yace dan Allah Sheik kaimin wata Alfarma Daya .
Juyowa yayi Yana fuskantar shi inajinka yabashi Amsa yatsare shi da idanu hannunsa n'a jan tasbaha.
Adamsy kasa da murya yayi cikin rauni da kunan da zuciyar sa keyi yace dan Allah inason Inga Rahama kataimaka namaka Alkawari daga wannan Rana bazan saké zuwa ba.
Cikin gamsuwa da bayanan sa dan matuka yaba Sheik tausayi amma shi baze iya canja Alkawari Daya dauka ba .
Rahama najin takun shigowar Sheik aguje takoma gida.
Zuciyar ta namata kuna ta rasa ne menene damuwar ta!
bakin cikin Wanda akace zata aura ne da batasan shi ba koko bakin cikin rabasu da Adamsy da Sheik ke shirin yi ne.
Tunanin ta ne yakatse jin muryan Sheik Yana cemata tashi kije kinada bako awaje .
To Abba ta Amsa masa yayin da tabar gidan cikin sanyin jiki da fargaba
Mama kwabe baki tayi Ganin Sheik yatsaya Yana kallon wucewar Rahama.
Tsakiiii yaji ta jero masa Wanda firgit ya waigo Yana kallon ta .
Sai hura hanci sama sama take tace banda cin amana ai saurayin Salma ne ya za'ai kace Rahama taje saboda Allah.
Beko bi takanta ba wucewar sa yayi dakin anty dauke da sallama Abakin sa yashiga.
Anty murmushi Akan fuskanta tace lale lale da sadaukin Maza.
Lemun juice ta tsiyaya masa a cup .
Ta Mika masa Yana sha Yana lumshe idanu.
Kallon kyakyawa fuskantar yake yace Sa'adatu yau dakin ki nake ko dakin maman Salma.
Dariya tabushe dashi tace au Kai yau bakasan inda zaka kwana ba .
Yau maman Salma ce dakai angona.
Rahama naji yau tace zata gabatar da surukina 'nasan ma yanzu yazo .
Tana me fuskantar sa.
Sheik gyara zaman sa yayi Yana fuskantar ta .
Anty nayiwa baba salihu Alkawari zanba dansa auren Rahama
data ta gabatar da adamu kafun Alkawari Dana dauka tabbas babu abunda zehana inbashi Rahama.
Jikin anty yayi mugun sanyi cikin yin kasa da muryanta cike da ladabi.
Tace bakasan asalin baba salihu ba shine zaka yarje masa zaka ba dansa
yarka yarinya mai hankali da nutsuwa nidai gaskiya ka tsananta bincike Akai.
Sheik yanuna mata Zuciyar sa Haka kawai ya yarda ba mutumin Banza bane 'kuma dan NASA kamar garkuwa ze zamewa Rahama.
Kidaiyi fatan Alkhairi dan ni inayawan mafarki Akan Haka InshAllah Alkhairi ne.
Anty t'ayi jigum cikin tausayin Rahama Bata iya ja da mijin ta tace Allah yasa Haka shine Mafi Alkhairi .
Amma ni amatsayina n'a uwar Rahama Inason ya gabatar mana da dan nasa inko bé gabatar ba .
Gaskiya Sheik kayi hakuri bazan amince ba inbashi yata ba.
Kallon ta yake yau' ne karo n'a farko dayaga bacin rai kwance Akan fuskarta kuma yasan kowanene indai mai hankali ne irin tunanin zeyi' wayewarta da hikimar ta wajen furta lafazin bakin ta 'bakaramin burgeshi yake ba.
Cikin muryan sa dake Nuna gamsuwa da zancen nata yace inshaAllah sa'adatu zan zauna da baba salihu Yanzu fa dudu sati hudu yarage indaura mata aure.
Nibana bukatar lefe ko wasu Al'adun Banza .
Sadaki ya wadatar.
Sa'adatu fadada fara'ar ta t'ayi tace kokai fa ya Sheik Amma ....
Shiiiiiii
Basai kince komai ba n'aji bukatun ki kuma n'a dauka.
Murmushi ta sakar masa.
Mama dake Labé kofar dakin ta Kasa kunne Amma Bata jiyo me suke fadi dariyar su kadai taji.
Cikin kunan rai tabar wajen tanata zage zage maciya Amana yau' kwanan daki nane Amma Yana c'en makale jikin ta Suna shashan ci.
Duk Abunda Abunda take fade sheik najin ta .
Murmushi Yayi..
.....
Rahama jiki asanyaye takaraso kofar gidan .
Ba Bata lokaci ta iso inda yake tana karemai kallon Ganin yanda ya susuce .
Inawuni yaji ta furta jajayen idanun sa dasuka canja launi zuwa ja.
Yazuba mata .
Yace
Rahama dama an Miki miji shine baki fadamin ba?
Kasa da kanta t'ayi tace nikaina bansan da zancen nan ba Saida ka aika akirani.
Rahama kinkosan zuciyata tare da taki take bugawa kuwa 'rasaki daidai yake da rasa rayuwata kiyi wani Abu akai dan Allah narokeki.
Durkusa Yayi da kafafunsa duka biyun akasa .
Hannun t'ayi masa alamun yatashi .
Ba musu yatashi.
Zazzakar muryan dake sashi nishadi yaji tana fadin.
Tun Ran Gini tun Ran zane adamsy.
Zamu yo rabuwar kadaici .
Kadau hakuri!!
Kaddara ce tasauka.
Duk mai Imani yakamata ya rungume ta .
Tsawa....
Ya daka mata haba Rahama daman nasan bakya sona n'a tabbata Wanda zaa bashi ke .
Besan darajarki ba besan mutuncin ki nine nan zankare maki su.
Pls narokeki karki rabu dani ahaka 'askul dan Allah kiringa kulani kozan ringajin saukin abunda ke damuna.
Gyada masa Kai t'ayi alamun gamsuwa da bayanan sa .
Kaga nizan koma minti goma shabiyar nadauka agida kuma suncika.
Bata Jira céwar shi'' ba tajuya cikin gidan.
Kallon ta yake yace inaa....
Bari zankira hamza Inna koma gida wallahi sai ansan mafita 'yana kokarin shiga mota .
Salma ta dakatar dashi.
Fuskarta akumbure alamun tasha kuka sossai.
Adamsy Dakata kaji ai ingaya maka wani Abu da baka sani ba.
Girgiza Kai Yayi yace inajin ki my kanwati kamar yanda yaji Rahama tana kiranta.
Wallah antina bin Maza take kuma Wanda Sheik yace zata aura shine Wanda ya taba cire mata ciki.
Kai ma kasan adalci irin ta mahaifin mu yace tunda shiya Santa ya Macé to lallai shine ze aureta dan baze iya abun kunya ba.
Tsawa....
Taji ya daka mata
tareda dauketa da wawan mari .
Ni Zaki gayawa zancen banza Akan yayarki 'to Inason ta Inason ta Inason ta 'kuma wallahi n'a tabbata sharri kike mata in gaskiya ne kibani shaida a bayyane mana .
Rike da kuncin ta tace Niko Salma InshAllah zan Nuna maka ko wacece Rahama.