Sashe 34
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Fulani ce taban wani laya insa a karkashin gadon Yarima Samad inhar akai haka mazakutar sa zata mutu har abada babu shi babu kara sha'awar wata diya mace..
Innaliahi wa'inna ilai rajun
Karima take ta furtawa.
Cikin damuwa tace wallahi mama baza'a saka ba kuma saina fadawa Mamy kinji na rantse ai ke baiwar Fulani ce bakida ikon shiga dakin nasa saida izinina duk wani mugun abun da za'a gani adakin sa cewa za'ai da sa hannuna dan haka kikoma kice mata kinyi kinyi baki samu damar shiga dakin ba.
Ko kuma kice mata kawai kinsan Mama dan Allah kifita da layan nan aikin ma dazanyi wallahi nafasa.
Asabe kallon yar ta take tace anya ba son Yarima Samad kike ba Karima.
Uhmm ta dan numfasa tace Daga n'a fadi gaskiya saiki zargeni '' yo ni Ko inason Yarima Samad bazan taba samun shi ba..
Sawun giwa ya take n'a rakumi wallahi.
Abunda bazaka taba samu ba karka sashi aranka '' yayi aure da Amaryar sa mahaddaciyar Alkur'an mai girma '..
Fatana su zauna Lafiya takarashe zancen tana mai nuna wa Asabe hanyar fita' '.
Asabe tafita itama ta take mata baya tareda rufo sashin Yarima Samad.
Kai tsaye dakin Mamy ta nufa bakin ta dauke da sallama''' iske Mamy tayi zaune khadija namata tsifa cike da girmamawa ta rusuna tana mata kirari.
Uwa goya marayu Matar sarki uwar sarki Allah ja da ranka yake shugaban Adalai.
Mamy tunda taji Karima n'a mata kirari tasan Akwai magana a bakin nata hakan yasa tace wa khadija ta tashi tabasu waje..
Khadija tace haba Mamy wai dan Allah menene dan à nyi maganar gabana tana turo baki gaba cikin shagwaba.
Mamy tace ki tashi nace Ko banason taurin kai.
Badan taso ba ta tashi tana buga kafa kasa..
Karima taba Mamy labarin abunda ke faruwa cikin tsananin tashin hankali Mamy tace wai mutanen nan me suke nufi ne sun samu gaba so suke su ga bayan mu..
Karima tace Mamy wallahi banason abunda ze cutar da Yarima Samad koda n'a second daya..
Dan Allah kiyi wani abu akai ' Mamy ta numfasa tace karki damu Karima nagode Allah ya shige mana gaba..
Cike da nutsuwa Karima ta koma inda take kwana..
Mamy nazarin kalaman kArima take na fadin tayi wani abu akai...
*************************
KANO...
''' Yarima Samad a gajiye yadawo gida be tsaya wata wata ba kasantuwa lokacin magrib yakusa.
Hakan yasa cikin hanzari ya dauro Alwala..
Cikin sauri sauri yake ze tafi masallaci kallon Rahama yake a falon zaune so yake yace mata bazatai Sallah bane sai yafasa yasa kai.
Ta gefen idanu take kallon yanda yake ta zuba uban sauri sanye yake da Farar jallabiya ajikin sa..
Har yafice Daga gidan tana kallon hanyar dayabi..
Uhmm waishi wannan mutumin me yake nufi ne baze ban wayata bane.
Inason inkira Abba wayyo Allah yasa yadawo da wuri tafada cike da damuwa...
Shiko yana shiga massalaci aka tada Sallah..
Be baro massalacin ba saida akai sallah isha'i.
Shafa cikin sa yayi yace tun shayin d'ana sha office ban kara cin komi ba.
Sauri yake yazo gida yayi wanka yashirya zuwa restaurant..
Yana shigowa falon '' Rahama ta tashi Daga inda take zaune kusa dashi ta matso murya cen kasa tace dan Allah kaban waya ta inason nayi waya da Abba na.
Kallon bakin nata yake yanda take zaro zancen.
Cikin nuna isa yace Abban ki ai ya saidake tunda ya miki aure.
Turo baki tayi gaba tace ni wallahi ba saidani yayi ba Atoh takarashe zancen tana turo baki gaba.
Kallon ta yake yace ba saidaki yayi ba to mekike yi a gidana.
Yarfe hannayen ta tayi tace ina zansani.
Oho. Ina zaki sani kikace Ko ?
Eh haka nace nidai kataimaka wlh inason nayi waya..
Muje daki yace mata..
Ganin ta tsaya yace nace Muje Ko inbaki wayar..
Rahama tace saidai kai kafara yin gaba.
OK yafada tareda yin gaba.
Tana binsa a baya '' suna shiga dakin yaga tabar kofar a bude.
Zuwa yayi dan yarufe '' yaga tazo tana kokarin fita da mamaki yake kallon ta yace harkin d'au wayar ne..
Girgiza kai tayi tace A'a nafasa dauka.
Ki koma daki Ko nace ganin ta noke yasa ya daka mata tsawa cikin tsoro takoma dakin kallon shi take yarufe dakin tareda murza mata key yacire makullin jikin kofar...
Bude wadrobe din sa yayi yadauko wata sabuwar waya kirar iPhone 13 plus irin tashi yace amshi da wannan wayar zaki ringa amfani yanzu akwai layi a ciki.
Hannun ta na rawa ta karba.
Nagode ta furta cike da Jin dadi tace Allah yasaka maka da Alkhairi.
Ameen yafada yana kokarin cire kayan jikin sa.
Wayar tashi tafara ring..
Duba screen din wayar yayi yaga sunan Mamy.
Daukar wayar yayi tareda karawa akunne.
Yace Mamy inada niyar inkiraki sai ga 'kiran naki.
Dafatan duk kuna lafiya.
Dagacen bangaren tace kalau muke Samad..
Ina Rahama take.
Kallon Rahama yake yace gata nan Ko inbaki ita ne.
Mamy tace bani ita..
Mika mata wayar yayi cike da ladabi harda rusuna kamar Mamy n'a gaban ta tace Mamy ina wuni da lafiya lau ta amsa mata..
Rahama tace ina kanwata khadija '' da Ahmad cikin Jin dadi Mamy tace kalau suke diyata..
Shiru ne ya ratsa tsakanin su..
Mamy tace Rahama inason kibi mijin ki yi nayi bari na bari nasan kinsani
Tunatar dake nake.
Cike da Jin dadi tace InshAllah Mamy nagode
Mikawa Abdul Samad wayar tayi.
Mamy tace Tsakanin ka da Allah wani abu yashiga tsakanin ka Da Rahama ko beshiga ba.
Shiru yayi ya gaza bada amsa '' hakan ya tabbatar mata haryanzu be kusance ta ba..
Cikin bada umarni tace Yarima kacire girman kai ka rungumi kaddara '' duk wanda yabi maganar iyayen sa baze taba tabewa ba..
Yaushe kazama hakane Yarima ina yabon ka sallah zaka gaza Alwala..
Dan Allah kataimakeni wallahi jika nake so kuma a jikin Rahama koda bakason ta kature kiyayyar dan wataran ze iya zama so.
Hakkin daya rataya akanka shi zaka duba karka bari shaidan yamaka huduba..
Gabadaya jikin sa yayi sanyi yace Mamy kiyi hakuri wallahi bansan ya akai naringa bata miki rai ba kiringa tayani da Adua yake mahaifiyata..
Cikin Jin dadi tace InshAllah d'ana Daga haka sukai sallama..
Kallon Rahama yake da sai murna take ta kunna wayar takawo haske.
Tunanin kalamin Mamy yake yace ni yazanyi da yarinyar nan...
Cikin cool voice yace Rahama zo nan..
Dago kai tayi ta kalle sa.
Bata kawo komai aranta ba..
Ta tashi ta nufi inda yake.
Nuna mata kusa dashi yayi data zauna..
Ba musu tazauna tana sauraren abunda ze fada.
Hannun sa yasa yana kokarin yaye mata hijabin ta.
Ta rike hajibin tana Girgiza kai dan Allah karbani da abuna kokarin tashi take yasa hannayen sa ya jawo ta ta fada jikin sa..
Cikin tsananin tsoro da firgici tace Dan Allah kabari '' ganin Idanun sa sun rufe cikin zafin nama ya cire mata hijab.
Hannun sa na.........
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.
3ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Hannun sa yasa kan boob dinta yana kiciniyar cire mata brezia '' kama hannayen sa tayi da karfin ta tana kokarin tashi '' takasa koda kwakwaran motsine bakaramin riko yayi mata ba.
Cikin kuka tace dan Allah kabari wallahi banaso meye haka ne wayyo à nty ki taimakeni.
Yana rabata da brezian ta rikicewa yayi ganin manyan manyan boob a tsaye cak..
Murya cen kasa yace ki nutsu kiban hadin kai koda sau daya ne kacal bazan cutar dake ba..
Tareda mata rada a kunne...
Jin hannun sa kan boob din ta yana shafa su bakaramin rikicewa yayi ba dan ji yayi bêta taba abu dadin shafawa ba irin sa.
Rahama cikin kuka yanda yake murzasu tace wlh da zafi dan Allah kabari karka keta min haddi taya zaka kusance ni bayan bana sonka.
Wayyo Ànty ki taimakeni.
Cigaba dayin abunda yakeyi yayi Sam baya fahimtar abunda take fadi dan ya Lula wata sabuwar duniyar yana yawo sararin samaniya.
Yawo yake da hannun tun Daga karamin bakin zuwa kan hudan cibiyar ta gabadaya ta rikice kalaman sa dayace sadaka aka bashi ita suke mata yawo cikin kan ta..
Yarima Samad dake kokarin kai hannun sa kan privet pad dinta gam tarike hannun sa '' hankalin sa yadawo jikin sa yace yanzu da kika rike mun hannu me hakan ke nufi bazakiban hakkina ba kenan..
Eh bazan baka ba '' tafada murya a tausashe kaida Kace auren Sadaka aka baka ni karka manta bana sonka karkayi gigin tabani domin bani da Sallah ina Al'ada.
Iyaye sun hada auren nan nayi biyayya ne duk mai son dace to zebi iyayen nan..
Kallon ta yake da fitannanun Idanun sa banda wutar sha'awar ta babu abunda ke yawo cikin sa...
Murya cen kasa yace mu gani in baki da sallah..
Kokarin kwantar da ita yake takara fashewa da sabon kuka tace wai meye hakane dan Allah kabari.. Banasonka Banasonka zata kara maimaita wa yarufe mata baki tareda sakin hannayen ta..
Jikin sa yahau rawa kamar mazari dafe da kai yake kalaman ta kadai suke masa yawo akai.
Ganin ya matsa kusa da ita.
Cikin sauri sauri tafada toilette tana maida numfashi ga boob dinta da suke mata zugi dan murzan da yasha.
Ruwan dumi ta hadawa kanta wai ita dole boob dinta zata gasa...
Maganar zuci take tace wannan mutumin daman haka yake beda kunya jibi fa yanda yake neman zubar da girman sa a idanu n'a.
Kuma yake son yagane min sirrina uhmm Allah ka ceci Daga hannun sa..
Tana fitowa Daga bayin ta iske baya dakin yafita hakan yasa cikin hanzari ta canza kayan jikin ta.
Tareda baro dakin nasa kai tsayye dakin dake kusa da nashi tashiga hade da kayan ta..
Tana shiga dakin
Key ta murzawa kofar..