Sashe 40
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin ya hade bakin sa nata yafara tsotso kamar yasamun lollipop firgit ta dawo hayyacin ta tana kokarin kwacewa Yarima Samad yaki bata koda kofar kwacewa '' kuka tafara tana tana kokarin kwacewa.
Hannun sa yana kan na shanun ta kokarin cire mata brezia yake yaji karar buga kofa da karfi.
Jin muryan Faruk yayi yana fadin zoka bude mana kofa.
Ransa yayi matukar baci yaso yasamu sa'ar ta adaren nan duk yaga ta tsiya.
''
Sakin Rahama yayi cikin Daga murya yace ina zuwa.
Jallabiyar sa yazura cikin hanzari.
Itako Rahama toilet ta koma dan yin wanka dan Allah ne ya cece ta hannun sa
inhar yayi mata mugun kamu tofa sai dai Allah shike kwatar ta.
Tuno abunda yafaru da Salma tayi ta dalilin jima'i hakan yasa hankalin ta yayi mugun tashi.
Tace ina wallahi nafi Salma son jikina banson abunda ze taba lafiya ta.
Kuka take tace ya zanyi Rahama banson wannan jima'in harda shesheka kuka haka kawai yaje ya sabatamun rayuwa ta.
Tuno kawar su da tayi aure tayi irin wahalar datasha a hannun mijin nata...
Uhmm nidai Allah yasa yakyaleni inhuta tana turo bakin ta gaba.
''
Shiko Yarima Samad bude kofar yayi yana kallon Faruk da yanayin sa yasauya.
Cikin damuwa yace Yarima Samad muryan Rahama mukai taji tana surutai hankalin mu ya tashi sossai ''
Ajiyar zuciya yasauke yace bafa wani abu bane ta tsorata ne a bandakin karka damu.
Kasan mata basuda hakuri insukaga abun tsoro.
Aminu ne yakaraso wajen yace amma duk da haka akwai Ayar tambaya anan wajen kamata yayi ka tambayeta abunda tagani asan mafita fa.
Yakarashe zancen yana yarfe hannayen sa.
Faruk yace wannan gaskiya ne.
Yarima Samad kallon su yake yace to yanzu ya kuke so nayi da ita kasan ba gayamin komi zatai ba.
Faruk yace ai wannan ma zancen banza kake yi yaza'ai kaida matar ka kace bazata saurareka ba.
Su fa mata ba'a musu sarauta agida dan sune keda linzamin juyawa Ko wani da namiji dan haka muna rokon ka.
Kaje kabincika da kyau yanda Yarinyar nan ke kara gsk ruwa baya tsami banza.
SAMAD shiru yayi kamar yana tunanin wani abu yace to zan duba mugani yana kokarin komawa dakin..
Yaji muryan ta tana fadin dan matsa zan fita.
Bata hanya yayi hakan yasa tayi tozali dasu Faruk dasuke jero mata sannu.
Kallon su take cikin siririyar muryan ta wanda ke kashe garkuwan jikin Samad tace wani abu yafaru ne tana kokarin sauka Daga kan matakalan step din.
Aminu yace ihun ki mukaji shiyasa muka zo.
Cak ta tsaya Daga kan matakalan step din.
Taso waigowa saita fasa.
Tace nima bansan hakan tafaru ba tana mai cigaba da tafiyar ta.
Yarima Samad da su Faruk kallon juna sukai.
***********************
🇧🇯 Kwatano
Bokan baban Maryam ne duk Zufa ya keto masa ta Ko ina sakamakon Aljanun da ya tura sun dawo sukai masa bulala hamsin shima Yaji kadan Daga cikin azabar da suka sha.
Dakyar yasha à hannun su
Daukar wayar sa yayi yakira baban Maryam ciki fada yace ni wannan aikin da kaban bankara tura Aljanuna ku hakura kawai tazo garin zefi yakin da ya kamata kayi kenan.
Dagacen bangaren yace haba boka hakuri zakai amma n'a maka Alkawari zamu sa tazo garin kwatano dan cika Burin mu baza'a wuce sati ba InshAllah.
Boka yace karka kara fadin kalmarka ta karshe ya daka masa tsawa tareda katse wayar.....
Dan Yaji haushin InshAllah daya furta.
Baban maryam zaune à dakin sa Maryam tana zaune kusa dashi duk abunda ake fade à gaban ta ne.
Kuka ta saki tace yanzu baba wannan matar tayi nasara kenan.
A'a batayi nasara ba céwar baban Maryam..
Maman Maryam tashigo falon hannun ta dauke da flask din abinci.
Kallon Maryam da baban ta tayi tace ya ake cikine naga kunyi jugum..
Neman wuri tayi tazauna suna face din juna da maryam..
Baban Maryam yace wannan karan aikin naki ne tunda kin isa da Yarima Samad kibashi umarni yazo da matar shi inhar zezo shari'a da ze kawo shi...... Yazo da ita kawai shine magana.
Maman Maryam tace zankirashi yanzu d'ana shiga daki n'a.
************************
Hajiya Hassana cikin unguwar zongo Cotonou ta sauka hôtel royal wani kayataccen hôtel royal nan ta sauka.
À garin batasan kowa ba tana ta tunanin ta inda zata fara tambayar Masarautar Gheuzo.
Tafito wajen hôtel din tana sanye cikin habaya bleu bakaramin kyau tayi da shigar ba..
Kallon titunan take masu mashina dake ta wuce wa..
Suna sanye da uniforme din su.
Gefen ta tahango wani babban restaurant ana gashin kaji awajen.
Kasantuwa bata ganin kaza tabari.
Yasa ta nufi wajen cikin nutsuwa take tafiya Idanun dauke de glass..
Daidai wajen mai gashin naman ta tsaya.
Barka dazuwa hajiya n'a nawa za'a sako miki céwar me saida naman.
Yawwa barkadai tabashi amsa cikin fara'ar ta har hakoran makkah suka bayyana.
Kallon kajin take tace aban guda biyu.
OK to ya shiga yin abunda tasashi.
.
Wani kyakywan matashi tagani ya paka motar sa.
Awajen tareda nufar wani babban super market dake wajen.
Me naman rike da baki yace Wata Sabon gani.
Yariman Gheuzo ne a unguwar tamu.
Hassana cikin mamaki tace dan Allah kasan shi ne ?
Wani Yariman ne t'a jefo m'asa tambaya.
Mai saida nama yace aikuwa nasan shi dan Sarki jikan Sarki ne.
Ahmad salihu Turaki.
Zare idanu tayi cikin kidima tace me kace.......
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
.
3/21/22, 07:43 - Nuriyyat: 4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Tace me kace bawan Allah sake da baki '' cikin sakin fuska yace amma hajiya ke bakuwa ce Ko ?
Gyada masa kai tayi alamun haka ne.
Mai saida nama yana cigaba da yanka n'aman yace uhmm ai hajiya wannan à yanzu jikin Sarki ne.
Hajiya Hassana tace shin zan iya ganin Ahmad din.
Kallon ta yake yana kokarin zuba mata n'aman cikin teakaway yace hajiya beda girman kai amma inbukatar 'kudi Ko taimako yayan sa zaki nema dan wannan karamin zaki ne.
Hajiya Hassana ta Murmusa tace kaiko inbanda abunka ai karamin zakin saiya zama babba.
Mika mata n'aman yayi ta amsa.
Ganin Ahmad yafito mutane sun biyo shi harda yan mata.
Sai yauki suke sunga handsome gay jinin sarauta.
Kaga ajiye mun naman nan ina zuwa tana Mika masa ta nufo wajen motar tashi.
Kwankwas glass din motar tayi dan yana kokarin tada motar.
Da mamaki yake kallon ta tareda sauke glass motar kallon take tareda hada fuska yace hajiya lafiya kuwa yana mata nuni da hannu.
Murmushi tayi tareda gyara Tsayuwar ta tace.
Tace inason ka kai ni masarautar gheuzo dan girman Allah Saboda...
Dakatar da ita yayi da hannu yace Saboda kiyi maula Ko me tsaki yayi tareda rufe glashin motar sa yabar wajen tareda tada mata kura.
Wayanda suka zo rakiyan Nasa kallon ta suke suka ce Keko hajiya Daga ganinki baki cikin wahala meye n'a damun kanki akan gidan sarauta in taimako kike nema ki masarautar ki nemi ahadaki da jakadiya in Allah yasa kinada rabo zata saurare ki.
Hajiya Hassana uhmm tace taya za'a rakani masarautar gheuzo dan ina bukatar taimako ta marairace fuska.
Kallon ta yake yace duk mai mashin din da kika tara kikace masa masarautar gheuzo za'a kaiki ba boyayyen waje ba ne...
Godiya tayiwa mai naman tareda komawa hôtel din.
Réception ta nufa ta nuna tanason layi n'a kasar.
Zabi suka bata akwai.
Layin MTN da MOOV.
Batayi wata wata ba tace ita MTN za'a bata.
Tareda ba dan aiken kudi takoma dakin nata tana jiran akawo layin.
Wani tafasassen daki n'a gani gado da kujeru mai taushi da laushi ga TV plasma a jikin bangon.
Banda sanyi Ac babu abunda ke kadawa adakin.
Zuwa tayi ta dan kwanta tana tunanin mafita '' ciza labban ta tayi tace uhmm wannan Salihu n'a dauko wa kaina babban Aiki mamakin kanta take da har ta damu da lamarin sa....
***********************
Ahmad Horn yayi mai gadi ya bude masa gate.
Yana shigowa parking space cikin hanzari ya nufi cikin gida kai tsaye sashin fulani ya nufa dan yayi mata wani magana Ko me yatuna saiya dawo baya Jin murya n'a tashi Daga cikin dakin kamar muryan Maman Maryam yake ji abun yayi matukar daure masa kai.
Kasa wuce wa yayi yana kokarin bude dakin yaci karo da Abban Marwan dake kallon sa azabure.
Dariyar yake yake masa cikin muryan sa dake nuna fargaba yace Au Ahmadu kaine yana mai sutsa keyar kansa.
Ahmad yace eh ni ne Mama fulani n'a ciki kuwa.
Saurin katse shi yayi ta hanyar fadin ai babu kowa ciki.
Ahmad yace kamar muryan Maman Maryam naji adakin nan.
Zare idanu baban Marwan yayi yace Maman Maryam kuma to meze kawo ta gidan nan.
Ahmad yayi shiru kamar me nazari yace hakane kuma ainasan da tazo dakin Mamy zan ganta.
Barin wajen yayi yana tafiya yana tunanin anya kuwa ga kunnen sa beji masa daidai ba...
Da Sallama bakin sa yashigo sashin Mamy iske Khadija kwance kanta nakan kafafun Mamy rike da waya tana chattin da kawayen ta.
Mamy kallon sa take yanda duk yanayin sa ya canza lokaci daya.
Zama yayi kusa da ita yana kallon yanda Mamy ke shafa kan Khadija ita Ko lumshe idanu take abunda Mamy ke mata bakaramin dadi yake mata ba.
Gyaran murya yayi yace Mamy Maman Maryam tazo gidan nan ne ?