Sashe 61
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ànty tace eh haka baban ki yace.
amma kin gayawa mijin ki zaki je gun kawarki kuwa..
Salma cikin Jin haushi tace eh yasani batajira céwar Ànty ba tasakai cikin sauri tabar gidan..
Sai Adu'a take Allah yasa kada ta hadu da yaya ABU.
Rashin ganin sa bakaramin dadi yayi mata ba...
Tarar me napep tayi ta kwatanta masa unguwar malam Isa tayi babu bata lokaci ta isa unguwar jikin ta n'a rawa cikin sauri ta sallami me napep din..
Cikin hanzari takarasa gidan da sallama bakin tashiga dakin.
. Yana ganin ta ya fadada fara'ar sa yace gimbiya kece..
Eh Nice tabashi Amsa cikin kasa da murya tace akan maganar da mukai dakai kwanaki ne..
Nazo ingayamaka n'a zabi aban guban dakuma n'a jawo hankalin mijin nata..
Malam isa yayi dariya daya sa ita kanta ta tsorata
Yasha kunu ya hada rai kamar bashi ba..
Yace Salma irinku muke so masu mugun hali ai danku muke zama nan.
Shegiyar yayar ki ai in ba'a kauda ta ba
Kina gani za'ai babu ke saidai hakuri dan haka naji dadin zuwan ki.
Tafiyar da zakuyi InshAllah kina taré da nasara Salma Sai kin auri Yarima Samad kece zaki haihu dashi wane ita
ita din banza..
Salma Murmushi tayi tace nimadai haka nagani batada amfani wlh nibanmasan inada yar uwa ba.
Batasan damuwa ta ba.
Batasan karuwana kuma yar hassada ce da bakin ciki.
Naje gidan ta babu abunda tabani duba ga irin daulan da take ciki...
Malam isa ya d'ara yace kedai Amshi tareda miko mata garurukan magani kala uku à leda
Dayan kullin yace wannan acikin abinci zaki sa mata har tsawon kwana uku InshAllah tana cin ranar n'a uku zata fara cutar Ajali kwana biyu rak zata kara kafun tabar duniyan..
Wannan kulin Samad zaki sawa hanyar dakin sa har tsawon kwana uku shima yana bin sa à ranar n'a ukun zeji babu wanda yake so saike...
Dayan kullin shine zaki sa masa cikin abinci duk abunda za'a fada akanki baze dauka ba duk sukar da za'ai baze taba yarda hatta ma iyayen shi saiyayi takun tsaka dasu akan ki...
Salma dariya tayi mai fidda sauti kudin da ke jakar ta tazaro dubu hamsin tareda mika masa cikin fara'a tace wlh ka biyani.
To ya zanyi da auren dake kaina..
Malam isa yace ai me sauki ne zamu juya hankalin mijin naki ta hanyar baki takardan saki bayan kin dawo Daga kasar kwatano Daga nan saiki auri muradin ki....
Salma bakaramin Jin dadi tayi ba tashi tayi tace toni zan tafi InshAllah zanma tsaraba me kyau inzan dawo..
Malam isa cike da Jin dadi Yace Allah ya dawo dake lafiya..
Ameen ta amsa tareda barin dakin nasa cikin hanzari tayi hanyar gidan su..
Daga nesa da layin su tasauka yayi daidai da shigowar Abubakar alayin cikin motar sa
kallon Salma yake yanda take ta zuba uban sauri yace ke malama Tsaya.
Karasowa gaban ta yayi da motar sa yana mata. Kallon banza yace Daga ina kike kuma meyasa me napep din besauke ki agida ba sai à nesa da gidan ku...
Bakin ta na rawa tace cikina ke ciwo shine naje Asibiti aban magani kasan tafiyar mu anjima ne..
Kallon ta yake yana tabe baki dan be yarda da maganar ta ba.
Yace kedai wlh kinbani da shegen karya..
Cikin tsawa yace shiga mu tafi yar rainin hankali daman ki gayamin inda kikaje kona Gyara ki.
wai meyasa Abba yabarki ki tafi bayan yasan bakyajin magana...
Bude murfin motar yayi tashiga jasu zuwa gida.
Suna isa gida.
yana parking tayi gida aguje bata jira fitowar sa ba..
Kallon ta yake yana Girgiza kai yadaga hannun sa sama yace Ya Allah ka shiryamin *KANWATA* Salma shirin Addini islama..
Tareda take mata baya zuwa cikin gidan...
Ànty har tafito da kayan su ita da Asiya Salma kawai suke jira ta fito...
Mama da wake wake takaraso wajen tana hararan Ànty..
Cikin wakar haici.
Tafara rerawa kamar haka.
*Wanda yasoni saina soshi wanda yakini saina ki shi wanda yabani saina bashi*....
Abubakar dakatar da ita yayi da hannu yace haba Mama wannan wani irin waka ce matafiya zasu tafi adu'a zamuyi musu ba waka ba...
Ànty yaune karo n'a farko da taji zuciyar ta yakaraya har tana neman yin hawaye bakaramin Jin zafin wakar nan tayi ba..
Cikin iya takun ta da Sam baka gane fushin ta..
Tace Abubakar d'ana.
Na'am yace yana kallon ta.
Murmushi tayi wanda ke kama da ciwo tace karka damu da waken ta ai waka ce take mana dan nuna farin cikin ta akan taron bikin yata Rahama takeyi..
Kaiko kana ganin n'a yar ta beje Ko ina ba kwana uku tayi kacal a gidan mijin ta kaddara ta afka mata tadawo gida haryanzu ba'a maida ta gashi dai yanzu bin mu zatai kwatanon kaja mata kunne fa dan intace zatai ganganci bazan kyaleta ba koda kuwa ba garin mu bane..
Abubakar yace kwarai kuwa à nty kinyi daidai hakan akeson uwa fatana kisa idanu akan ta batajin magana...
Sossai Ran Mama ya baci tace kan ubancen..
Sa'adatu ni yau kike yagawa magana akan yata Rahama bayan bakida cikin haihuwar mata...
Anty tace uhmm ainiko nake da cikin haihuwar mata tunda gani da babban ya agidan miji kuma gani dauke da ciki kedai ki jira kiga ikon Allah..
Allah yakaimu ranar suna...
Ganin fada ze tashi agidan yasa Asiya kama hannun à nty tajata zuwa waje.
Abubakar zeyi magana yaji Mama ta wanke shi da gigitancen mari wanda yasa shi Jin kansa n'a juyawa...
Mama cikin fada tace kayi Asara wallahi makiyar tawa da kai ake hada kai à nacin zarafina..
Cikin Jin zafin marin da tayi masa yabar wajen kai tsaye waje ya nufa..
Salma cikin rarrashi tace Mama hakuri zakiyi ai à nty tashanye miki miji da yayan ki..
Nidai ce kuruwata tafi karfin ta shiyasa kikaga ta kasa iyawa dani..
Mama cikin jin dadin kalaman Salma tace Allah yatsare yakai ku lfy.
Da ameen ta amsa tareda fita wajen..
Ta iske Abubakar n'a shirin tada mota.
Ànty tace dan jira mana Abubakar zata fito yanzu.
Bata gama rufe baki ba sai ga Salma ta fito cikin yauki tareda bude bayan boot din motar tasa nata kayan aciki...
Shiga motar tayi hakan yasa yaja motar cikin kwarewa yana mai Jin zafin marin da Mama tayi masa zuciyar sa na kuna barin wani tunani yayi hakan yasa babu bata lokaci yahau titin daze sada su airport din...
Faruk da Aminu duk sun gama shiryawa Abdul Samad da Rahama kadai suke jira hakan yasa suka fita compound gidan..
Dan Sallamar me gadi.
Me gadi cikin kewa yace yanzu in kun tafi waze ringa bani Abinci irin n'a Madam..
Faruk yayi Murmushi yace kai matsalar ka kenan abinci saika je restaurant mafi kusa yafada tareda zaro brandir din dubu hamsin yabashi yace ga wannan karike inji ogan naka yace baze wuce sati biyu ba.
Inma da wani abu ai zaku ringa waya..
. Barin sa sukai tareda da nufar motar ta su...
Mai gadi nata godiya yanata fadin Allah yatsare.
Ameen suka furta.
Yarima Samad bakaramin shiga yayi ba dan shigar su ta yayan sarakuna yayi..
Ita Ko Rahama itama irin shigar matar sarakuna tayi sossai shigar tayi mata kyau kayan su kala daya suka sa Anko..
Alkyabba duk taji ya mata nauyi bata Saba ba.
Kallon yake yace kardai ace harkin fara gajiya somin tabi ne bakiyi komai ba..
Rahama tace Ah ni wannan kayan ina zan iya yin wuni dashi à jikina..
Karar wayar sa ne yasa shi dubawa yaga kiran Faruk ne dan haka be Daga ba yasan sunacen suna jiran su ne..
Kallon Rahama yake kamar ya dauke ta dan bakaramin tafiya da tunanin sa tayi ba...
Wayar Rahama yasoma ring tana dubawa taga Asiya hakan yasa ta Daga..
Asiya ta sanar mata suna airport tundazu su kadai suke jira..
Rahama cikin Jin dadi tace har kun rigamu kenan.
Muma yanzu zamu taho InshAllah..
Bayan ta katse wayar cikin sassaita murya tace Su Ànty da Asiya da Salma suna airport mu kadai suke jira..
Sossai ran sa yabaci Jin ta ambaci Salma..
Beson ta gane beji dadin tafiyar da za'ai da Salma ba yace MashaAllah kice harda kanwar ta mu.
Rahama tace eh harda ita tana kokarin daukan jakar ta zata fita...
Kamo hannun ta yayi yace zonan..
Rau Rau da idanu take masa kallo mai Ayar da tambaya.
Cikin yin kasa da murya yace kidan bani inda shafa koda na minti goma ne..
Rahama zatai magana........
Yanzu aka soma wasan kudai Muje zuwa ankusa zuwa inda labarin zedau zafi.
Jinjina gareku masoya n'a.
Fans dîna.
Yan spécial A
Yan spécial B
Normal group A
Normal group B
Allah yabar kauna
Masu karanta n'a sata bandaku dan nasan ku na Allah ya isa kuke karantawa
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:45 - Nuriyyat: KANWATA
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata ne.
Inkin bukata ga nomba
09069080725
5ï¸âƒ£9ï¸âƒ£
Rahama zatai magana yace naji nafasa naga harkina shirin yiin kuka.
Muje Ko yafada tareda yin gaba tana biye dashi abaya dauke da jakar ta ahannu.
Cikin hanzari suka fito yarima be tsaya wata wata ba yayi gaba gun su Faruk da suke ta suke ta yaba kyaun haduwar sa rabon su dasuga gansa cikin wannan shigar tun uban sa na kan karagan mulki..
Rahama daidai kofar fita Daga falon ta tsaya karanto adu'oi sossai..
Dadewar ta yasa Faruk fadin Samad yakamata kaje kadubo Madam munayin l'atti fa kuma naji kace bamu kadai bane harda yan uwan ta..
Fitowar Rahama yasa su yin shiru Aminu da Faruk kallon juna sukai suna kallon kayan da Rahama da Samad suka sanya sossai wannan shigar ta burge su..
Faruk yace Madam Dan Allah dan matso kusa dashi zandauke ku hoto..
Ba musu tazo Shiko Samad gyara Tsayuwar yayi inda yaita daukan su zafafan hotuna shida Aminu..
Suna gama daukan hoto suka d'au hanya..
Koda suka iso Airport din har anfara kiran suna..