Sashe 65
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Direct bangaren da Aka sauke su Ànty suka nufa dan Jan su zuwa sashin Mamy à cen ne zasu ci Abinci ranar farkon zuwan su.
Kafun aringa kai masu har daki..
Babu bata lokaci suka isa...
Samad daga waje ya tsaya yaba Rahama damar shiga Daga ciki dan kiran su..
Rahama nashiga dakin iske su tayi azaune suna kallon maimaicin daukar yan jaridu a filin airport..
Ànty darawa tayi tace uhmm Kunga nagartaccen namiji wanda ya iya salo da Jan hankalin duk me sauraron sa...
Rahama d'ake kokarin zama kusa da ita..
Tace au Ànty kenan har sun saka gidan TV.
Asiya tace ke baki lura bane tun filin airport din direct suke nuna shirin kai tsaye...
Rahama kallon Salma tayi wacce taki magana banda danna wayar ta babu abunda take yi.
Cike dajin haushin yayar mannewa Samad da tayi a masarauta taré barin su tabi shi.
My Kanwaty yana kinyi shiru anata magana Ko duk gajiya ce..
Salma murmushin yake tayi tace eh Antina inaga harda gajiyan fa..
Yi hakuri InshAllah zaki samu waje kidan huta.
Ànty yana waje kofar dakin nan.
Yace akira ku zamu je.
Sashin Mamy taré..
Ànty tace Amma fa Rahama kin iya
Ya za'ai kibar shi waje ki shigo harda zama kina labari..
Tabe baki Rahama tayi tace uhmm à nty kema dai..
Ànty tace nima dai me iyee fita idanuna fa banson irin haka Daga yau kada ki kara kinji Ko.
KADA kai tayi ganin ran Ànty ya baci tace InshAllah bazan kara ba.
Dan yi Murmushi mana naga kin hada rai..
Murmushi tayi tace uhmm oya ki fara fita tana '' hakan yasa Rahama yin gaba..
Dukan su dakin tashi sukai suka take mata baya..
Duk abunda suke fade Yarima yana sauraren Daga wajen firan tasu dariya tabashi.....
Ganin Rahama tafito tsareta da idanu yayi yace harkin gama ?
Na tsaya su dan shiryane
Au toh sun shirya Ko yafada tareda sakar mata Murmushi..
Fitowar su Ànty yasashi yin gaba suna biye dashi Abaya..
Daidai Mashigar sashin Mamy yaga Karima tsaye awajen ta kasa ta tsare bata yarda wani yashiga sashin Mamy ba sai shugaban ta yashiga...
Ta hangosu zuwa hakan yasa ta fadada fara'ar ta..
Bakin ta dauke da Murmushi tafara lale lale Barka da zuwar gimbiyar gheuzo..
Ba Rahama ba har su Ànty da Asiya 'da Salma..
Maimaita kalma gimbiya suke yi to me take nufi shine basu sani ba..
Shiko Yarima koda ya iso kusa da Karima dan matsa yayi kusa da ita tareda yi mata magana daidai saitin kunnen ta yanda babu wanda zeji..
Sai gani sukai Karima tana kada kai Alamun gamsuwa..
Ko me yafada mata Salma take tambayar kanta..
Gaba yayi hakan yasa Karima yi musu iso cikin babban Falon..
Da Sallama bakin su suka Shiga Daga ciki..
Mamy zaune take ganin su
yasa tashi fuskanta dauke da fara'a ta taré su.. Tafara lale lale maraba da zuwan ku.
Kallon Rahama take tace Ah Ah yau ga Matar Samad acikin Masarautar mu
Allah mai iko hawayen Farin ciki tayi tareda kama hannun Rahama ta rungume ta..
Samad daya fito Daga daki harya canza kayan jikin sa zuwa iri daya da wanda Mamy ta saka...
Kallon Mamy yake yanda take rike da hannun Rahama.
Sossai Abun ya burge shi.
Samun waje sukai gabadayan su suka zauna..
Khadija cikin zumudi tazo ta baya ta rungumi Rahama tana fadin ga Ànty ga Àntyn mu..
Sossai kowa ya d'ara akan abunda Khadija tayi banda Salma da take ji kamar ta shakure wuyan Rahama dan haushi...
Hajiya Hassana fuskar ta dauke da fara'a ta shigo cike da mutuntaka tayi wa baki sannu dazuwa..
Kallon tamaida akan Rahama tace surukar har kin iso..
Rahama cike da ladabi ta gaishe ta..
Samad dake kallon Hassana yasauke idanu akan ta..
Ganin haka da tayi tace yarima Samad Barka dazuwa yawwa ya bata Amsa atakaice.
Kowa wajen saida Mamy ta tabbatar sunci sun koshi Sannan tasa aka maida baki sashin su..
Rahama zata bi su.
Samad yahana yace taré zasu tafi sashin nasa...
Badan ran ta yaso ba ta tsaya..
Kokarin fita yakeyi yaci karo da Ahmad....
Kallon sa yake yace kai kuma Daga ina kowa ya hallara bandakai..
Kasa da kansa yayi yace shikenan Sarkin takura yadawo Daga zuwan sa har zefara sana'ar sa..
Ina magana kayi shiru nace Daga ina kake ne..
.
Sosa Keya yayi yace yaya Daga fada nake kasan akwai baki basu gama tafiya ba..
Oho shine kaje ka rakasu har gidajen su Ko..
A'a ba rakiya zan musu cewar Ahmad cikin Kosawa da tsare shi da yayan shi yayi...
Yarima dake kallon sa yana son ya fahimci wani Abu '' yace wlh inna kara kamaka da laifin baya zaka sani ne.....
Wuce shi yayi Shiko Ahmad shiga Daga cikin dakin yayi yana ajiyar zuciya yasan tabbas Samad dayaga yana shan taba bakaramin matsala zasu samu ba...
Yarima Samad tafiya yake cikin kasaita bayi suna ta masa Barka da fitowa dan Sarki jikan Sarki
Barka da fitowa gimbiya Rahama...
Koda suka iso sashin nasu bakaramin burge ta wajen yayi ba..
Hakan yasa cikin Kosawa su shiga Daga ciki dan taga Ko ina ansa welcome Samad da Rahama...
Jin ya kamo hannun ta ne yasa ta maida hankalin ta akan sa....
Kizo Muje Ko yafada tareda tsare ta da idanu...
. Sallamar Karima ne yakatse masa hanzari.
Hannun ta dauke da key tana kokarin bude kofar sashin Samad da Rahama...
Tana bude kofa ta risina cike da ladabi tace ya shugaba na anbude kuna iya shiga..
Samad zesa kafa Rahama tayi maza ta dakatar dashi tace tsaya dan Allah..
Cak ya tsaya yana kallon ta yanda yanayin ta ya canza lokaci daya..
Tafara magana tace wannan wajen sashin ka Ko ince dakin ka wata nawa kayi baka zaune acikin sa..
Ka mance adu'a da zakai inzaka shiga inda ka dade bakashiga ba kamar sabon gida ne yanzu haka wajen nan yake awajen ka...
Dole ne saika tsaya kayi adu'a Sannan ka shiga da kafar dama..
Karima kada kai tayi cike da yaba halayyar matar shugaban ta..
Shiko Samad adu'oi yafara karantowa tareda sa kafar dama ya shiga..
Take masa baya sukai Rahama da Karima bayan sunyi Adu'a suma...
Sake da baki Rahama ke kallon tsaruwar dakin Samad komai réd da fari ne...
Kai tsaye ya shiga ciki yanata duba yanayin tsaruwa da gyran da akai masa ' bakaramin dadi yaji ba..
Hanyar daze sa da shi da sashin Rahama yabi nan m'a sossai ya yaba yanda sukai komai n'a wajen itama à don dakin nata Pink da fari ne sossai ya burge sa yasan wannan aikin Mamy ne da Karima..
Juyowa yayi yana Kallon Rahama da Karima..
Yace Karima kina iya tafiya saida safe kenan..
Ki samo amintattun bayi guda biyu wayanda zasu ringa kula da aikin bangaren Madam...
Rahama cikin kasa da Murya tace A'a nagode zanyi da kai n'a..
Murmushi Karima tayi tace ya shugaba na.
InshAllah zanyi yanda kace tareda juyawa tafice tarufo musu kofa....
Kallon Rahama yake cikin bacin Rai yace.
Ke bana son in ina magana kina mun musu kinji n'a gayamiki Ko kuma agaban baiwa ta...
Kasa da kai tayi tace kayi hakuri dagsk nake banason mai tayani aiki..
Zanyi da kaina meye Amfani jikina da lafiya ta da Allah yabani ace bazan yi komai ba...
Samad yace eh akwai amfani dan banason jikin ma'abociya hutu ya gaji Sannan banason aikin yahanaki yawan karatun Alkur'an din ki...
Shiru tayi tana nazarin kalaman sa...
Kama hannun ta yayi zuwa ciki saida ya nuna mata kowani sashi n'a bangaren ta...
Sannan yabar ta nan yayi nashi bangaren..
Cen bangaren su Ànty.
Jin karar buga kofa ne yasa Salma zuwa bude kofar.
Tana bude kofar ta leko kanta waje
zare idanu tayi ganin wanda yake gaban ta cikin..........
3/21/22, 07:50 - Nuriyyat: *KANWATA*
09069080725
6ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Fulani ta waigo cikin d'Anne fushin ta '' tace kabari abokan ango suyi maka rakiya tashi zakai yanzu kafita sai bayan isha'i su rakoka Ko..
Yarima yace Ai inkikaga nafita Sallah ce tafitar dani abokan sunzo sun sameni kaidai inajiran kaza ta..
Cikin hadiye fushin ta tace karka damu fa..
. Zanba baiwata iya firdausi ta kawo maka Daga haka ta fice cikin bacin rai...
Shiko Yarima Murmushi yake yadawo da kallon sa kan su Aminu dake shigowa.
Aminu bakin sa dauke da Murmushi yace Tabe Tabe yadai angon Rahama..
Asiya ganin zasu fara iskanci su yasa sukai dakin Rahama..
Su Salma sai kallon dakin Rahama suke tana kwabe baki.
Khadija cikin zakin muryan ta tace laa antyn mu gaskiya dakin ki.
Yafi n'a yayan mu haduwa..
Asiya tace inafa zefi nashi shi dan gayu ne fa..
Salma tace aikuwa dan gayu ne nashi yafi kyau...
Khadija cikin zumudi tace salma zomu shiga ciki mu duba dakin Amarya lungu da sako.
Cikin zumudi tabi bayan khadija.
Asiya nan da nan tasa Rahama gaba wai sai tayi wanka da ruwan dumi..
Babban baho ta dafa ruwan dumi Dakyar Rahama ta yarda ta shiga ciki...
Bayan Sallah isha'i tsaf Asiya ta gyara Rahama tareda feshe ta da turaruka masu sirri..
Humra hadin shuwa bakaramin kama jikin Rahama yayi ba banda kamshi babu abunda take zubawa..
Simple makeup Asiya tayi mata bakaramin kyau tayi ba...
Sai kusan Karfe tara n'a d'are à bokan Yarima sukayi sansani wajen rako ango dakin Amarya...
Sun kai su wajen Ashirin harda Aminu da Faruk 'Ahmad da Marwan duk suna cikin yan rako.....
Sallamar su yasa Asiya tafito da Rahama Dakyar ta yarda ta fito dan tanata cijewa cike da tsoro...
Faruk hannun sa..
Dauke da ledar kaza...
. Rahama banda kuka babu abunda takeyi Asiya tanata rarrashin ta akan tayi hakuri...
Abokan sukace ke Amarya dole kiyi kuka fa dan kin hadu da Tabe Tabe céwar Faruk..
Sauran Abokan suka sa dariya harda rike ciki.....
Aminu yace ba wannan ba muyi abunda yakawo mu dan kiris Yarima yake jira ya korê mu..
Yarima yace kamar kasani kuwa in kuka kara minti goma zansa ayi waje da ku gwauraye..
Asiya dake gefen su saida tayi dariya...
Itadai Rahama Jin su kawai take dan tariga ta sare cikin faduwar gaba take...