← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 115

Sashe 23

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yarima Samad tuno bacin ran dayaga kan fuskar Mamy game dashi karo n'a farko Arayuwar shi.

Fesar da numfashi yayi yana kallon mai martaba yace cikin sanyin murya dan kada Mamy tajiyo takara fitowa kallon mai Martaba yake zuciyar sa na suya yace banda Abunda zancemaka.
Domin zuwan ka shine silan rugujewan farin ciki n'a tsarina Abubuwan dake gabana sokake su ruguje lokaci daya yana kallon mai martaba cikin son nuna masa rashin kyautawan da yayi mashi.

Mai martaba yace yanzu Abdul Samad me kake so in maka daze sa kaji n'a maka Adalci yana kallon sa soyake yaga iya gudun ruwan sa.

Sassaita muryan sa yayi yace nidai kawai kaban daman insake ta kawai yana turo baki gaba.
Abunda ya manta da belura ba tun firan su da mai Martaba Mamy tana jinsu dan bata karasa dakin ba ta tsaya.

Sai ji yayi tace tabbatace wallahi Abdul Samad kaban mamaki wallahi koda wasa ka saki yarinyar nan saina tsinemaka Albarka.

Arazane yake kallon ta yanzu yagama tabbatar wa komai Mamy tana iya yi masa akan wannan auren.
Hakuri ya shiga bata harda durkushe gwuiwowin aka sa yace.
Yace dan girman Allah mamy ku yafe min hankalina da tunanina sun gushe bansan me nake aikatawa ba naroke ku yana mai dafa kafafun ta.
Mamy tace inace nace ku tafi dauko Amarya ne meka saura kake yi à gidan nan karfe tara saura.

Mai Martaba kama hannun Samad yayi sukai dakin su dashi tareda Mama karama.
Sunata bashi hakuri ya rungumi kaddara ita ma yarinyar da aka aura mashi ba'a son ranta hakan yafaru ba.
Dakyar suka shawo kansa.

Yana fitowa falon kaida ka kallesa kasan yasha kuka iya ransa dan Idanun sa sun kumbura.

Faruk yaba umarnin suje su gayyato abokan nasu.

Parking space yatafi yana duba motocin da za'a dauka dan dauko amarya.
Faruk cikin tsokana yakaraso wajen yana murmushi yace ina nima me Martaba ze min irin wannan auren wallahi d'ana more.

Ko kallon inda Faruk yake beyi ba bare yasa ran ze masa magana ''kira ya kwada mai magadi yabada umarnin maza agoge motocin sa guda hudu duk sunyi kura.

Babu bata lokaci mai gadi yashiga aiwatar da abunda uban gidan sa yasa shi.

Mamy Ko zaune take À falo duk takosa à kawo amarya waya takeyi àcen kwatano ta sanarwa yayar ta batun auren Abdul Samad.

Yayar ta taita fada tace ai wannan munafuncine daman tana sane da auren shiyakaita kanon.
Dakyar Mamy ta shawo kanta taita mata Rantsuwa, har ta bata labarin abunda yafaru.

Yayar ta tace yanzu kina nufin Maryam bazata auri Abdul Samad ba.

Cikin Rarrashi mamy ke nuna mata ita ma bayin kanta bane Amma suyi hakuri inhar matar shi ce ze aure ta koda à ta biyu ne.
Daga haka sukai sallama.
***********
Cen garin kwatano.

Maman Maryam sai safa da marwa take tace wallahi zama be ganni ba.
Duk shirin danakeyi akan yaron nan duk yatafi abanza kenan.

Wallahi dani suke harshi da uwar tashi ya za'ai taki nata taso na wani Saboda Allah.

Maryam data shigo da fara'ar ta tace mama yana ganki ahaka lafiya kuwa.
Tana kokarin ajiye jakar ta kan kujera.

Maman maryam datarasa taya zata sanar mata mummunan labarin nan tace ai Mamy ce wallahi ta batamin Rai.
Maryam da Sam batasan kwanan zancen ba tace to me tayimiki ne kifadamun ita da bata gari tafada cikin son Jin ba'asi.

Maman maryam cikin rawar murya tace yata Abdul Samad ya daura Aure.

Maryam Sam kunnuwan ta toshewa yayi gabadaya taji garin na juya mata kamar haka jikin ta yadau rawa kamar mazari Idanun ta lokaci daya yacika da kwalla.

Cikin kuka tace dan Allah mama kice min wannan labarin tatsuniya ce ba gaskiya bane ki gayamin in mafarki nake in farka.

Mama ta dafata tareda zama kusa da ita tace kalleni da kyau suka hada idanu tace maganar nan nima yanzu kanwata takirani take sanar min
Kuma ta sanar dani ba'a son ransa akai auren nan ba..

Maryam tace shikenan mama tawa takare banda sauran amfani à duniya rayuwa ta akan shi na tsarashi bana sauraron kowa akan son da nake masa.

Mama tace karki damu wacce ya aura da kafafun ta zata bar gidan Ko ince miki saki uku zemata yanda babu gyara.

Maryam tace dagaske mama zaki iya yin haka tana kallon uwar ta cikin son tabbatar da hakan.

Ta ce kwarai kuwa kedai wuyan ba'a kawota kwatano ba ke koda ba tazo ba wallahi bazan barta ba.
Kisa Aranki Abdul Samad naki ne ke kadai.
Rugume maryam tayi tana me tabbatar mata da niyyar ta tayi hakuri...

Garin kano.

Tsaf aka shirya Rahama wani goldin mayafi ànty ta yafa mata tareda feshe ta da turaruka masu kamshi.

Ànty da kanta takai Rahama gun sheik da yan uwan sa.
Nan suka shiga yi mata nasiha tabi mijin ta.
Yi nayi bari na bari.

Karta yi wasa da riko da Addinin ta Azkhar ta rike su da muhimmanci Domin kariya ce Daga dukan masifu.
Kanin sheik hussain ke mata fada wajen saida kowa jikin shi yayi sanyi maganganu masu ratsa zukata yaringa fadi.

Suka ba sheik daman yayi mata nasiha.
Sheik cikin kuka yace Rahama Allah yayi maki Albarka 'duk cikin yaya wallahi kincire tuta biyayyar ki da hakurin InshAllah zekai ki da nasara.
Duk Abunda zanfadi yan uwa n'a sun fada.

Allah yazaunar daku lafiya dake da mijin naki.

Da ameen kowa ya amsa awajen dakyar aka banbare Rahama Daga jikin sheik tana kuka shima yana kuka....

Jin Horn din motoci a kofar gidan ya tabbatar wa jama'ar gidan yan dukan Amarya sun iso.

Asiya rike da hannun Rahama suka shigar da ita gidan tareda kai ta dakin mama dan tayi mata adua.

Mama kuka yahanata yin magana dan babu abunda take tunowa sai wuyar da Rahama tasha hannun ta da salma gashi yau zasu rabu.

Dakyar tafurta Allah yazaunar daku lafiya.

Sossai gidan suke ta binta da fatan Alkhairi.

Abokan Abdul Samad sun kai su talatin suka zo
Kowanne su da mota yazo 'motoci talatin sukai parking kofar gidan.

hayaniya ya gauraye unguwar gabadaya
Banda busan Algaita n'a gidan sarakuna babu abunda ke tashi a kofar gidan.

Matan layin da mazan unguwar cika akayi gun kallon wasan sarakuna.
Kusan minti shabiyar suka dauka awajen sunata wasanni da busan Algaita masu daukan vidéo da manyan wayoyin su.
Sunata yi.

Abdul Samad hayaniyar bakaramin damun shi yakeyi ba.
Sannun à hankali ya bude motar tareda zira kafafun sa kasa dayake shanye da takalmi haf cover bakaramin haduwa yayi ba dan sanye yake cikin shadda gezner goldin color.

Ya tako kafarsa wajen motar gabadaya kallo ya dawo kan sa.
Hannun yayi masu Alamun ya isa haka.
Nan da nan suka bari.
Surutu ake tayi cikin unguwar sai fadi suke kodai shine angon.
Wasu nacewa anya kuwa shine wannan kyakaywan balaraben dayar tace ai ita ma Rahama badaga baya ba.
Wallahi Ko ya'akai shine angon bakiga shigar shi bane suna nuna shi da hannun.

Abdull Samad tambayar gidan yayi aka nuna masa kofar shiga kai tsaye ya cusa kansa gidan Abokan sa gabadaya suka take masa masa baya.

Cike da izzar da takama yake tafiya kallon yanayin gidan yake da tsaren tsaren ta yana Girgiza kai.

Hussain yafara musu la le Barka da zuwa shida Abubakar jagora sukai masu dakin sheik.

Hussain nagaba suna biye dashi abaya.

Komawa yayi tsakiyan Abokan sa ya musu hannun da su fara shiga.

Sallama dauke abakin su.
Suka shiga dakin.

Neman waje sukai duk suka zazzauna.
Cike da girmamawa suka gaida sheik da yan uwan sa.

Sheik daya kasa gane wane ne angon acikin su dan Abdul Samad tsakiyan su yazauna kansa aduke yake banda latsa waya babu abunda yakeyi.

Sheik yace madallah kunzo daukan Amarya Ko.
Ina surukin nawa yake ?
Ya tambaya Cike da bukatuwa.

Faruk yayi murmushi yace Sheik imam gashinan tsakiyar mu tareda dafashi.
Yace kai ango Dago kai baban Amarya na magana yafada Cike da kulawa.
Dago kai yayi Daga latsa wayar da yakeyi.

Caraf Idanun su suka tsarke cikin juna shida sheik.

Sheik y..

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA

Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun subcribe.

Littafin kaikajawa kanka
Audio yana kan channel dîna saina jiku.

Littafin nan kudi ne.
Inkin ganshi a wajen group dîna na sata ne
Inkina bukata ga nomba
09069080725.

2️⃣9️⃣

Sheik yace MashaAllah maraba da d'ana ku dan matsa masa mana.
Nan da nan abokan sa suka masa Daga baya dan tasowa yayi yana murmushin dole cike da ladabi ya gaida sheik da yan uwan sa.

Suka amsa masa cike da farin ciki sheik bakaramin Jin dadi yayi ba ganin wannan shine mijin Rahama godiya yakewa Allah acikin zuciyar sa.
Ya tabbatar da yaro ne nagartacce da nutsuwa kamar matar shi Rahama.
Sheik da yan uwan suka shiga yiwa Abdul Samad nasiha ayita hakuri intayi badaidai agyara mata.

Cikin aro jarumta yace sheik imam mun gode
Da wannan amanar da kabamu InshAllah zamu rike.
dan yagane sheik shine ke basu sallar juma'a awannan masallacin.

Nan da nan suka tashi suka fito abokan da dashi kan sa waje suka koma suna jiran a kawo Amarya.

A ka'idar sa Yarima Samad baya wuce karfe goma n'a d'are beyi barci ba.
Amma gashi yau Saboda wata an dagula masa lissafi tsaki yake ta jerowa shi kadai.

Abokan ango sai fadi suke ayi afito da Amarya d'are nayi akwai masu iyali acikin mu.

Wani cikin abokan yace aini yau mata ta nashiga uku inna koma gida cewa zatai naga kawar Amarya ne shiyasa n'a dade à waje.
Inama zan samu koda kanwar Amaryar ne.
Cikin su wani yace amma kai dan iska ne mata biyun suna caza maka kai shine zaka kara gafara cen dallah.

Duk hayaniyar da akeyi d'uk Jin sa yake à takure.

Guda yaji yana tashi sossai Asiya rike da hannun Amaryar, matan gidan duk sun fito domin raka amarya dakin ta.

Kakar Amarya zubaida tace ku bude mana mota mu shiga d'are nayi.
Cikin kosawa take magana.

Faruk yace kaka aiba mota daya zaku zauna keda amaryar ba.
Kinga angon ta cen nan zata shiga bayan mota tazauna drever ya jasu.
Chapter 23 · 0% Book details