Sashe 7
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Faruk cikin son kwantar mata da hankali yace ai anma sallame mu mundawo gida saide yakwanta Yana barci.
.
Zuwa da safe zekira inshAllah cikin jin dadi tace Alhmdulillah.
Khadija da Ahmad dake tare da ita hamdala sukai suna murmushi.
Mai Martaba yasake Kiran ambassado libya.
Yace dafatan dan naka yaje .
Eh ranka yadade yaje amma besamu ganin sa .
Ance har an sallame shi yaji sauki.
Ajiyar zuciya mai Martaba yasauke yace nagode sossai .
Dr Abdullahi yace inshAllah asatin nan zanje dubo sa.
Daga Haka sukai sallama.
******
Abubukar shigowar su gida Kenan shida mama.
Tsayawa gun baba salihu yayi Yana tambayar sa.
Koya ci abinci .
Baba salihu yace ainaci akoshe nake.
Mama tawuce su tayi cikin gida.
Baba salihu n'a kokarin rufe gida.
Yaji ana turo kofar.
Cike da mamaki dan atunanin sa ko barawo ne.
Haska tochla dazeyi idanun sa yasauka Akan Salma.
Abubukar yace baba mekake kallone tareda nufo inda yake 'wayar dake hannun sa yafadi kasa' ya tarwatse ganin.
Salma dayayi cikin........
Taku har kullum kyauta daga Allah
Karku manta paid Book ne
Kubiya Ku karanta cikin salama
Free Book yakusa karewa
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Salma dayayi kamar tsohuwar mayya.
Keeee.
Daga ina kike ne?
Bakin ta n'a rawa tace wajen Amina naje anmso littafi n'a 'danaje n'a iske gidan nasu' akulle .
Baba salihu dayayi mutuwar tsaye yace yaushe Kika fita gidan nan bansaniba.
Kasa magana' tayi.
Shiko Abubukar dukawa Yayi yadauki wayarsa tareda maidawa cikin Aljihun sa.
Kallon ta Yayi yanajin zuciyar sa n'a tafasa kina iya shiga ' Ayya karki damu ai tunda kawarki ce yadace sossai ma kije adaren nan dubo ta.
Kamar wata munafuka Haka tazo tawuce sadaf sadaf tana gama shiga gida.
Dakin nasa ya nufa .
Yaje yadauko katuwar bulalar Dorina tsabar haushin ta dayakeji .
Man kadanya yashafe bulalar dashi .
Cikin azzama yayo cikin gidan baba salihu n'a Abubukar dakata karka bugeta ina ko tsaya sauraron abunda yake fade beyi ba.
Zaune ya iske mama n'a tambayar ta inda tafito.
Fincikota Yayi ta zuba uban kara bakin ta n'a rawa.
Bulalar Dorina yaringa zabga mata duk inda ya samu ajiki ta har akanta tun tana ihu har muryan ta ya disashe .
Anty tafito cikin sauri Bata so fitowa ba amma ganin dukar KAMAR baaza daina ba yasa cikin hanzari taje tarike hannun Abubukar.
Dan girman Allah ka kyaleta Haka bakasan inda rai yake ba.
Cigaba da bugun ta yake bakin Nata Saïda yafashe da jini jikin ta ko ina shatin bulalar ne.
Mama takasa magana dan tana tsoron tace wani Abu abubakar yahuce fushin akanta duk da tasan yanada hankali da tarbiyya akan kannensa baya sauraren kowa Hatta Sheik sa masa idanu yake.
Anty kama hannun abubakar tayi cikin magiya tace dan Allah abubakar ka kyaleta inko bazaka kyaleta ba .
Ni kamin dukar dazakai mata jin Haka yasa yasaketa yakoma gefe Yana sauke numfashi sama sama.
Cikin kallon da yake jifan ta dashi yasake Kai Duban sa akanta .
Zaki gayamin inda kikaje kosaina n'a yankaki agidan' nan.
Wallahi gidan Amina naje banganta ba Sun rufe gida.
Anty talura indai har Bata kamashi takaishi dakin sa ba.
Dukan da ze saké mata ita' kanta Bata iya kwatar ta.
Cikin lallami takama hannun sa 'tace zonan babban yaya Allah yahuci zuciyan namijin Zaki.
Muje inrakaka dakyar tajashi suka nufi dakin sa.
Zaunar dashi tayi bakin gadon sa.
Tace m'y Abubukar kwantar da hankalin ka .
Da lallami zaka iya gano gaskiya inda taje Bada duka ko fada ba.
Cikin gamsuw da bayanan ta yace afuwan anti ban saurareki ba wallahi anti inason kannanen n'awa fiye da tunanin ki inajin bakin cikin Inga jini n'a Yana tafka babban kuskure n'a tabbata Salma gidan saurayi taje anty.
Rau rau tayi da idanu tana kallon sa' duk da tasan komai Akan Salma amma Bata taba fadi ba gudun ace sharri take mata.
Eh anty inada yakinin Haka kuma zankara saka idanu sossai .
Anty tace kuma fa ze iya zama Haka amma ka tsananta bincike karta lalata mana tarbiyya gidan nan .
********
Rahama yau kwananta uku a asibiti tasamu sauki sossai har anbasu sallama.
Daidai fitar su daga asibitin adamsy YASHIGO shida abokin sa hamza.
Sheik n'a ganin sa yagane sa 'murmushi yasakar mishi.
Au kaine?
Cike da ladabi suka duka Dukan su suka gaida Sheik.
Rahama sai kallon sa take takasan idanu .
Tambayar kanta take meyazo nema 'barin wani tunani tayi batareda ta saké kallon su 'tace inawuni cikin cool voice.
Kallon Rahama adamsy yakeyi har Sheik Saïda ya Lura da kallon yayi yawa.
Hamza buga bayan shi yayi yace zasu wuce
Adamsy kazo mu juya.
Allah yakara lafiya suka fada atare.
Ameen thumma ameen
Yabasu Amsa atakaice tareda budewa Rahama mota kujerar gaba tazauna.
*************
Yarimad Samad yashirya tsaf cikin tsadaddan boyel mai masifan kyau alkyabba yadaura saman rigar sa.
Maroon daidai da kalar rigar jikin sa.
Agogon diamond dake kaman miro yadauko yasaka , turaren mai dan Karen kamshi *oud collection* ya feshe jikin sa dashi.
Kokarin fita daga dakin yake wayar sa tasoma ring dauko wayar yayi daga Aljihun rigar sa.
Batareda ya kalli wayar ba ya daga.
Muryan Maryam yaji cikin ihunn tana tsalle acen iñda take tana fadin ummy kizo ya daga wayar.
Kallon wayar yake dan bema gane dawa yake Waya ba....
Ganin nombar tane yasa shi hade rai kaman Yaga kashi.
Inawuni Yarima Samad tunda akace Baka lafiya nashiga matsanancin damuwa Akan ka.
Pls Dan Allah kacemin lafiya ka kalau kozanji dadi.
Shiko Yarima Samad haushi ne yakama shi rashin duba Kiran dabeyiba harya daga.
Cikin tsawa yace keee!
Stii ta nutsu kamar yana gaban ta.
Kinga Bana son shashan ci, wai meyasa kullum bakida nutsuwa kina abu kamar me kwakwalwar kifi...
Kalaman nasa Sun bata mata rai sossai amma ta dake tana share hawayen da suka zubo mata lokaci Daya da batasan n'a menene ba.
Tsintar kanta tayi da cemasa yi hakuri Yarima Samad bazan kara ba.
Amma Dan Allah kafadamin abunda nakeyi da bakaso.
Tsakii yaketa jerowa akai akai shi dabi'ar sa beson wulakanta dan Adam amma kuma beson aimasa shishigi..
Kinga yanzu ba lokacin magana bane ina ummy take?
Tana kitchen bara inkai mata...
Cikin tsauri ta isa kitchen ta mikawa ummy wayar .
Ummy Takara wayar akunne cikin so da kaunar dan yayar ta.
Tace
Dana yakake ya jikin naki .
Dasauki alhamdulillah ummy.
Cikin so da begen dan Nata tace kaga Maryam kullum wuni kuka Yarima Samad batada aiki nikam nace wai wannan wani irin kauna ce take maka Haka.
Yarima Samad yayi kamar beji abunda take fadi dauko wani zancen yayi yace ummy n'a inakewar abincin nan naki sakwara fa.
Tareda shagwabe fuska kamar yana gabanta
Tunda Kana kewa kadawo gida sai in ringa dafa maka .
Tom ainakusa inshAllah.
'karki damuwa ...
Daga Haka sukai sallama .
Ran Maryam yabaci harda sakin kuka itada da gaske take iya gaskiyar ta...
Ummy tace lafiya kuwa?
Ai kece !! Tabata amsa.
Nice nayi me?
Kika kashe wayar batareda kin Bani wayar ba ban gaji dajin muryan sa ba.
Tana zumburo baki waje.
Ummy saké da baki tace yau n'a ikon Allah .
Hade fuska ummy tace kaman Bata taba dariya ba.
Ta kama kunnen maryam'ta murda da dan karfi Saïda ta saki kara sossai ...
Sannan takama hannayen ta sukaje falo.
Zaunar da ita tayi kan kujera itama tazauna suna fuskantar juna.
Maryam sam abunda kikeyi banajin dadin Haka .
Abdul Samad dan antina ne.
Kinsan aure kedashi babu shamaki sai anyi shi.
Amma inason ki kama darajar ki ta ya Macé...
Kina saké kanki wlh bazetaba ganin ki da mutunci ba .
Kidufa irin zubin sa badan jinina bane kina ganin ko Lambar Drever dinsa bazaki taba samu ba bare shi kansa.
Dan Allah ki nutsu kidaina rawan jiki inkuna Waya kinji nagayamiki.
Gyada Kai tayi kaman kadangaruwa.
Ummy naji inshAllah zan gyara amma ki gayamishi yaringa daga wayata dan girman Allah.
Wallahi zan iya mutuwa Inna rasashi.
Ummy zazzare idanu tayi jin ta ambaci mutuwa.
Janyota tayi takwanta kan cinyarta tana shafa sumar kanta.
A'a Maryam bazaki mutu ba kuma nasan matakan da zandauka kwanan nan ko yanaso ko beso saï andaura auren naku keda shi.
Alhaji bushasha mahaifin Maryam ne yashigo cikin farar shadda da farin hula a kan sa.
Tafiya yake cikin sauri sauri alamun mantuwa yayi yadawo gida.
Sallama dauke abakin nasa yakaraso falon.
Ummy tace sannu dazuwa dadyn maryam.
Yaww Yana me kallon Maryam yace yar baba bazakimin oyoyo ba.
Tareda bude tafukan hannun sa alamun tazo.
Aguje ta tafi tarungume shi tana mai ajiyar zuciya.
Kedai ummy mantuwa nayi dafatan kingama abinci inaci zankoma.
Eh Alhaji nagama bara indauko maka.
Amma Alhaji yakamata kasa baki cikin lamarin nan.
Kallon yake yana kokarin cire hular kansa ya ajiye Akan tebur.
Insa baki Akan me Kenan?
Yarima samad mana
Yanason yafi karfin mu.
Maryam tace in Bashi ba sai mutuwa.
Alh bushasha yace subuhanallah.
Keee mairo kin tabbatar kinason Yarima Samad.
Cikin shagwaba tace daddy kafi kowa sani.
Angama Maryam kin auri Yarima kingama Nida nake dan siyasa nasan hanyar dazanbi saikin aure shi.
**********
Faruk ke Drever motar sossai cikin kwarewa .
Yarima Samad dake d'Anne d'Anne a laptop dinsa acikin mota.
Yace Taya zan san sunan
Malamin da akace nanne farin cikin gidan namu yake ?
Kubiyoni labari nacen gaba
Shin yarima Samad meyake nema.
Ya 'alakar Rahama da adamsy ze kasance .
Salma ......
Saide kun biyoni karku manta paid Book ne