Sashe 3
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma data ganshi tsaf ta ganeshi hade rai tayi tanata hararan sa ta kasan idanu.
Gyaran murya yayi yace nine sabon malamin Ku me koyar muku géographie dafatan zaku bani hadin Kai.
Gabadaya class suka amsa da inshAllah.
Yakara dacewa sunana
Adamu Abdullahi daga jahar katsina ...
Idanun sa yasauka kan Rahama da ganinsa da tayi yasa ta dukar da kanta kasa.
C'en kasa kasa takewa asiya magana tace asiya wannan mutumin nataba ganin sa .
Murmushi asiya tayi tace kodai yace Yana sonki ne Rahama.
Zara zaran idanunta ta ware cikin yanayin tsoro tace A'a soyayya kuma ni me hadina da namiji inbanda Yan uwana.
Adamsy tunda yashigo ajin ya lura da Rahama da asiya fira suke kuma ya tabbata akansa ne.
Keeee!
Tashi tsaye keda kawarki
Yanuna asiya da Rahama
Tashi sukai atare Rahama kanta aduke takasa kallon sa.
Bakusan class kuke ba kuma malamin Ku n'a aji
Amma kuke surutu.
Afuwan suka bashi amsa tareda Zama beso suka zauna ba dan begaji da kallon fuskar Rahma ba duk da kanta aduke yake hakan bé hanashi ganin zallah kyawunta ba.
Kusan karfe goma yagama musu lecture
Dalibai suka fito dan nema wa kansu abunda zasu dan taba.
Asiya da Rahama da Salma tare sukaje cafétéria lemu kadai suka siya dan su basa ciye ciye a makaranta.
Salma ta ce zanje wajen Amina kawata kafun a koma aji da to suka amsa mata.
Rahama takai dubanta ga asiya tace wannan malamin nan wallahi shine Wanda ya tsaidani nida Salma .
Asiya tace gaskiya kinada saa wannan hadadden gayen yabiyo ki.
Harara ta watsa mata tace kece kikaga haduwar sa
Amma nikuwa banga komi ba ke mubar zancen sa kawai.
Dariya asiya taringayi sossai harda rike ciki .
Rahama tace kedai kikasani tana jifanta da hararar Wasa.
Asiya tamike tsaye tare Kai dubanta Akan Rahama pls kawata jirani inje indawo cikina kedan murda min.
Ok saikin dawo ina nan ina jiranki!
Ita kadaice zaune inda ta fiddo littafin ta tafara karanta karatun da akai musu dazun .
Tsayuwar mutum Akan ta taji dago Kai tayi ta kalle sa.
Gabanta ne ya tsananta bugawa gab gab gab da karfin nan .
Tsintar muryar sa tayi yana cewa be dace dake ba ma'abociya kyau ki zauna ke kadai anan anan wajen ba .
Dago Kai tayi idanun su suka tsarke cikin juna.
Cikin muryanta dake nuna an takura mata 'tace mallam ka tsayamun akai yaya Haka.
Ok to tsayuwar ne bakiso to bara inzauna .
Samun wuri yayi yazauna kusa da ita .
Ranta abace tace nan wajen yayi maka ne .
In tashi in bar maka
Bazan so ki tashi ba ma'abociya kyau nine yadace intashi tunda Nina sameki anan
A'a karka damu ni canja waje bazemun wahala ba.
Bazan so ayi hakan ba dan inkika tashi nima wajen baze min dadi ba.
Kuma nashiga hakkin ki.
Kinga tafiya ta amma karki manta fa adamsy ne naki Wanda ze mallake ki har Abada inshAllah.
Wuce wa yayi Yana tafiya kamar Wanda bayason wuce wa
kallon sa take harya bace mata da gani .
Maida hankalin ta tayi Akan karatun ta.
Kusan karfe biyu suka tashi daga skul.
Neman Salma tashiga yi a makarantar duk inda take tunani zata ganta duk ta leka bata ganta ba...
Jiki asanyaye tafito .
Tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki.
Adua' takeyi kamar Haka
Ya 'Allah kasa kanwa ta tana lafiya ka karemin ita
Duk inda take.
Karasowa gida tayi ta iske Sheik da baba salihu suna hira.
Gaishe su tayi cikin yanayin damuwa tace Abba banga Salma ba.
Abba da baba salihu sukai murmushi keko ai Salma ta dade agida .
Maza kishiga gida kije kiyi wanka kiyi Sallah.
Jiki asanyaye tashige ciki.
Baba salihu yace Sheik in babu damuwa zan nemi wata Alfarma mana .
Sheik cikin tsareshi da idanu yace fadi bukatun ka aika wuce matsayin mai gadi agidan nan kazama dan uwa dan dai duk kaki kayi wata sana'ar ne kace abarka a gadin.
Baba salihu ya daidai ta nutsuwar sa, ajiyar zuciya mai karfi yasauke .
Yace Sheik maganar da zan fada maka dan Allah karya bata Ran ka '
Murmushi Sheik yayi tare da gyara zaman sa 'yana shafar gemun sa .
Nidai fadi inajin ka anzama daya.
Baba salihu cikin tsoro da fargaba yace Dana nake nema wa auren Rahama idan tagama karatu shekaran nan.
Cikin zare idanu Sheik yace dan ka kuma.......
Taku har kullum kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 0ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Dan ka kuma 'daman Kana da ne kuma baka taba gayamin ba.
Baba salihu dukar da kasan kasa yayi cikin sanyi murya yace afuwan firan hakan ne Bata taba tasowa ba shiyasa ban gayamaka ba Amma tabas inada iyali harda yaya .
Sheik da mamaki yacika masa zuciya ya kalleshi akaro n'a biyu cikin takaici yace baba salihu kaban mamaki duk Zaman da mukai dakai Baka taba gayamin ba saiyau...
To yanzu ina iyalin naka suke da ka barsu tsawon shekaru biyar Kana zaune anan 'koda kasuwa bantaba ganin kaje ba...
Baba salihu banason kasawa zuciyata zargi da wasi wasi akanka kafito a mutum ka gayamin gaskiyar ka.
Ajiyar zuciya baba salihu yasauke yace Sheik dan girman Allah kayi hakuri zan sanar dakai hakikanin gaskiya Amma ba yau.
Wallahi Inna fada maka zansamu matsala azuciyata kamin afuwa kuma ni mutum ne
Mai gaskiya karkai tunanin kozan iya cutar daku kokuma rashin gaskiya ne yakawoni gidan ka.
Numfashi Sheik ya fesar tareda fuskantar shi naji bayanan ka
dan naka da kakeso ya auri Rahama ya sunan sa...
Cikin dukar dakai kasa yace Abdul samad sunan sa.
Aika wuce neman Alfarma nabashi Rahama
Saide gaskiya suna gama karatu da sati Daya zan daura musu aure.
Murmushi kwance Akan fuskar baba salihu duka wa yayi kasa Yana godiya harda kukan farin ciki.
Salma tace gantalalla saiyanzu Kika dawo '
Kin tsaya kina tambada a skul waike kinga saurayi '
Wallahi kikai saké wannan malamin saiya dura Miki ciki ya gudu ya barki tana turo baki waje.
Rahama da ranta yakai kololuwa ta buga kirjin ta tace nice kike gayawa Haka Salma?
Eh anfadamiki kina tunanin banga abunda kikeyi bane waike kamila
Batai aune ba taji saukan mari a kuncin ta .
razananne kara Salma ta saki yanda kasan yanka naman jikin ta akeyi.
Wayyo Mama Rahama zata kasheni.
Aguje mama tafito itada anty tanata salati .
Kallon Rahama take wacce hawaye ke kwaranya daga idanunta .
Cikin tsawa mama tace
Keeee!
Me tayi Miki ne kike zaluntar ta banza yarinya
Salma cikin kuka' rike da kuncin ta tace mama a skul n'a ganta kebe da wani saurayi sukadai a lungu 'zaune suke ga kugun sa 'ga Nata .
Kuma wallahi hannun su cikin juna kinga dalilin dayasa banjirata ba Kenan.
N'a dawowa ta gida banson dalibai su ganni aita nuna ni anacewa yar uwata yar iska ce takai karshen zancen tana sakin kukan karya
Rahama da idanunta suka ciko da kwalla tagaza magana.
Kallon Rahama suke mama da anty ganin tayi shiru ne...
Yasa mama daga hannu ta wanketa da wawan mari Wanda take taji walkiya.
Zata kara mata wani marin ne anty tarike mata hannun cikin fushi da bacin rai tace.
Ke Aishatu wace uwa ce ke.
Sam bakida Imani Rannan anmata kazafin tashiga motar saurayi yaukuma kuma ance Sun kebe itada saurayi .
Shin baki Auna maganar Salma ne kokin mance wacece Rahama 'to Bari kiji abunda zan fada miki muddin ina aure gidan nan wallahi bazan kara yarda dacin fuska duk da kuwa kece kika haifeta .
Nufo Salma tayi cikin bacin rai tadau hannu ta wanke ta da mari 'mama saké da baki take kallon karfin halin 'sa'adatu.
Salma Takara fasa wani kara ta cakume wuyar rigar anty wai kokuwa zatayi da ita.
Cikin zafin nama Rahama ta jawo Salma tayi jifa da ita saman kujera kama hannun anty tayi zasu shige ciki...
Mama ta finciko Rahama iccen murhu tadauka tafara kwada mata akai nan take jini yarin ga tsiyaya kara nausa mata icce tayi akai sabar buguwa Rahama da baya baya ta fado Kasa nan take ta yanke jiki ta fadi sumammiya
*******
C'en bangaren Abdul samad ji yayi jiri na Diban sa yana kokarin faduwa
Magoya bayansa suka yo kansa lafiya kuwa lokaci daya ba ciwo bakomai kake kokarin faduwa banda bugawa babu abunda zuciyar sa keyi
Cikin tashin hankali faruk ya ciccibe shi suka sakasa a mota
Numfashin sa sama sama yake fitarwa
*******
Bangaren su Rahma
Innalilahi wa'inna rajun anty tashiga maimaitawa shikenan ta kashe min ya aguje tafita harabar gidan 'cin karo tayi da Abdul Jalil daya dawo daga buga kwallon kafa .
Cikin kidima yace anty lafiya naganki arude ina zakije Haka ne babu ko dankwali akanki.
Ina Abban Ku yake Maza kirawomun shi ' wannan azzalumar ta kashe min ya ta .
Innalilahi wa'inna rajun ni sa'adatu wannan wace irin rayuwa ko ince wace irin kiyayyace .
Cikin hanzari Abdul jalil yakaraso gaban Abban su da baba salihu dasuke CIN abinci tare..
Kamar an jefoshi daga sama suka gansa arikice.
Cikin zazzare idanu yace Abba Rahama ce tafadi Bata numfashi .
Baba salihu da abba azabure suka tashi suka yo gidan gadan gadan cikin sauri.
Cin karo sukai da anty daketa zuba uban kuka .
Tana ganin Sheik takara sautin kukan ta ..
Beko bi takanta ba shida baba salihu direct daki suka nufa inda suka iske mama sai jijjigata takeyi tana kuka tana fadin Rahama ki tashi .
Anty takaraso dakin cikin zafin nama ta ture mama tace Azzalumar uwa mekike akanta kinason ki karasata ne .
Sheik da yayi mutuwar tsaye yace bangane Me kike nufi ba sa'adatu WANNAN jinin dake malale tsakiyar daki n'a menene ?