Sashe 78
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Marwan dake kallon ta''' cikin kuka dayazo masa '' yace Karki damu Mamy nasan bazaki aiko shi dan yabugeni ni sheda ne '' kece ma kika dakatar da abunda yake aikatawa...
Kokarin fita Daga dakin yake '' 'yaji Mamy ta kama hannun sa''' ta rungume sa cikin kuka tace Marwan dan Allah kadawo a Marwan dinka n'a Asali dana sani' '' Nice nan n'a raineka '' Saboda me zaka juya mun baya '' 'ina tarbiyyan d'ana baka sossai take kuka...
Dukan ila irin jikin kowa dake dakin saida yayi sanyi har shi Samad din..
Sossai yake nadaman daukar wannan dokar à hannun sa''' sai yanzu yake Jin dadin da Allah yasa bega Fulani ba ''' da itace yakama abun bazeyi kyau ba...
Marwan cikin tsagaita kukan nasa yace Mamy InshAllah zanshigo sashin naki zuwa anjima yanzu zanje aduba mun hannuna ne kamar n'a goce '' yafada yana kokarin sakin jikin Mamy.....
Mamy Sam taki bashi damar tafiya da kanta tasa Samad yakira wanzam ya duba shi '' 'koda wanzam yazo yana duba hannun yace gaskiya yayi mugun gocewa zeji zafi inhar zan gyara'..
Mamy dake kallon Marwan tace kabari yayi maka dan kada abun yafi haka..
Wanzam ya shiga gyaran hannu Marwan yana ta ihu cikin Jin zafi da radadi da azabar ciwo da yake masa..
Gabadaya dakin kowa yayi jugum yana kallon Marwan cike da tausayawa...
Sallamar Ahmad ne yasa hankalin kowa yakoma akan sa.
Mamy taresa tayi tana ce shima yazo yayi n'a rashin mutunci ne...
Ciki damuwa tace kai baba n'a meya kawo ka...
Ahmad yace ah ya bazan zo ba nida dakin kanina marwan naji abunda yafaru dashi ne '' shine nazo in jajanta masa yakarashe zancen tareda shigowa cikin dakin...
Kallon Asiya yake yanda tayi shiru tana jinjina Al'amarin '' 'cike da isa yace keee baki isa gaisuwa bane....
Kowa ya gaishe ni à cen bandake.
Asiya cikin rashin son magana' 'kyale shi tayi bata tanka masa ba..
Ransa bakaramin baci yayi ace kamar shi wai ze mata magana ta' '' amma ta kunya ta shi lallai zata san koshi waye agidan nan....
Nan dai aka gama komai
Mamy taringa kula da Marwan bata bari ya nemi abu yarasa ba..
Yarima Samad da Ahmad fadar Sarki suka nufa..
Inda suka iske Sarki zaune bayi suna masa fifita '' 'shigowar su yasa ya fadada Murmushin' 'tareda fadin maraba lale da mazan fama...
Watau baku tsoro ko..
Yarima Samad cikin yin kasa da murya yace tsoho mai ran karfe...
Kayi hakuri akan abunda Ahmad Yayiwa Fulani zan masa fada nan gaba kada yakara..
Nikuma dai sai Adu'a abunda nayiwa marwan inason komai yawuce duk wannan abun yafaru ne akan taba Karima..
Basu San wacece Karima ba'' shiyasa suke takata son ran su...
. Sarki dake kokarin gyara rawanin sa' 'yace bangane basu San wacece Karima ba..
Naga baiwar ka ce..
Yarima Samad yace eh mana baiwa ta ce...
Katse firan yayi da fadin gobe in Allah yakaimu yan uwan Rahama zasu wuce..
Sarki yace MashaAllah har lokaci yayi babu matsala kadai shirya masu tafiyar Ko..
Samad yace n'a shirya komai '' rana kawai ake jira yazo..
Suna gama tattauna suka bar fadar Sarki cike da mamaki Sarki ke kallon su yanda suke tafiya komai nasu iri daya......
Ànty cikin shigar ta ta atamfa sossai dinki ya zauna mata ajiki tasaka hijab din ta..
Wayar ta na ring cikin hanzari ta duba ganin yayar ta ce Dagacen kanon cike da hanzari ta.
Ta Daga wayar Dagacen bangaren tace Sa'adatu ance gobe zaki dawo inji mijin naki...
Murmushi anty tayi tace amma dai Sheik yacika zumudi shida yace mun aure zekara yakamata abawa Amarya hakkin ta Ko...
Dagacen bangaren tace wai kina nufin dagaske auren zeyi ina yasamu matar auren ne...
Ànty tace a Gabon yasamu kuma ya karba daman à jirace yake..
Amma Sa'adatu kina ganin beyi tsauri ai sheik duka nawa yake dazeyi mata uku ''..
Ànty cikin jinjina kalaman tace yanzu sheik bekai 50 ba aduniya yaya ta kinga Ko haryanzu da karfin namiji ne fa..
Wallahi yayi auren sa '' Allah yabamu tagari '' meye matsalar dazesa kadamu kanka tunda mijin ka yana kula dakai yana kula da cin ka da shan ka lafiyar ka....
Mata dayawa wallahi rashin samun wayannan abubuwan yasa suke gudun mazan su
Su kara aure ni wlh har gudummuwa zan bashi in auren ya tashi...
Dagacen bangaren rasa abun cewa tayi cikin kuka tace Sa'adatu ke anya kina da kashi ajikin ki kuwa...
Sossai Ànty ta jinjina kalaman ta '' tace bansan me kika gani ba yasa kika fadi haka ba..
Amma sai ince miki babu dan Adam dake rayuwa babu kashi ajikin sa...
Nasan kina magana akan karin auren sheik..
Ba'a aure ne '' ni ya aure ni....
Karfa ki manta yana da aure n'a aure shi..
Inhar nadauki hakan amatsayin laifi ne auren dazeyi kenan nima kuskure n'a tafka wajen amincewa da auren nasa..
Duk da Aminin sa ne yahada auren...
Numfashi ta fesar tana kokarin daukar jakar ta..
Nidai Dan Allah mubar zancen auren mijina...
Daga haka sukayi sallama..
Ita Ko Ànty tsaf tafito inda kai tsaye sashin Mamy ta nufa dan kiran Asiya ta rakata kasuwar kwatano...
Tana isa sashin Mamy ta iske su Rahama cike da jin dadi ta rungume Rahama tace daughter kina nan..
Rahama tace eh antina bark da fitowa..
Cike da girmamawa anty ta gaishe da Mamy d'asu Samad da Ahmad...
Kallon ta ta dawo dashi akan Asiya tace yawwa Asiya zoki rakani kasuwar kwatano atamfofin garin ance suna kyau sossai...
Ahmad dake sauraren zancen nasu yace kwarai kuwa suna da kyau sunfi n'a Nigeria kyau da kwaliti...
Kasuwar zakije ne yajefo mata tambaya.
Ànty tace eh nan zamuje nida Asiya..
Jin da Asiya za'a je yace OK bari zan kaiku.
Salma tace nima zanje.
Ahmad cikin sakin fuska yace ai babu matsala..
Rahama tana satar kallon Samad da Idanun sa ke kanta yana jiran yaji itama me zata ce.....
Cikin yin kasa da murya tace nima......
Kema zaki je Ko be bari takarasa fadin abunda zata ce '' 'uhmm babu inda zakije agidan in gayamiki nima akwai inda zamuje nidake dan haka tashi Muje...
Mamy dake kallon rashin idon Yarima Samad tace uhmm ni kadai za'a bari agida ne...
Samad yace ga khadija nan nabaki aron ta har indawo.
Sossai Khadija taji haushin hanata fita da yayi gashi babu waya '' 'cike da takaici ta kasa boye fushin ta..
Tace haba yaya Samad' 'bekamata amun haka ba' kabari in raka su Asiya kaga baki ne suna bukatar taimakon yar gari..
Sossai ya jinjina kalaman babu daman yace bazata je ba ganin yanda anty ta tsura masa idanu cikin yarda da zancen khadija...
Kasa da muryan yayi yace to Allah yakaiku lafiya yadawo daku lafiya...
Mamy tace ameen babu komai ai hassana tana nan maida kallon tayi akan hassana tace yawwa t'aso Muje mu duba lafiyar Karima..
Bayan duk sun watse masu tafiya kasuwa sun wuce '' 'Yarima yaja Rahama à mota da batasan inda za'a kai ta ba........
Ko da Mamy ta isa wajen Karima iske ta tayi zaune iya firdausi n'a bata ruwan shayi Dakyar take amsa...
Ganin Mamy yasa ta kakaro Murmushi cike da kaunar Mamy tai mata alamu da idanu n'a Barka dazuwa..
Mamy ta karanci abunda take son fadi yasa ta nufe ta cike da tausayawa sannu kadai take ta jerowa Karima '' 'iya firdausi n'a amsawa da yawwa.......
Hassana gyaran murya tayi tana kallon iya firdausi tace amma gaskiya bakaramin illa akayi mata ba' 'koda yake ai yarima yadau mataki akan wannan abun shida Ahmad...
Iya firdausi cike da Jin dadi tace wallahi banda abunda zan iya biyan Yarima Samad da Ahmad wallahi sun mun dukan mutunci nida Karima.....
Juyowa tayi tana fuskantar Mamy tace dan Allah Mamy ki Amsheni Daga hannun Fulani akwai bayi dayawa à masarautar nan kuma tanada wasu bayin bayan ni dan Allah ki maidani à matsayina n'a yar wajen ki....
Sossai Mamy ta tausaya mata tace InshAllah zan aikawa Sarki takardan n'a janye ki Daga hannun Fulani '' 'itama Fulani zan aika mata saita nemi wata à madadin ki....
Saboda tsabar Jin dadi iya firdausi durkushewa kasa tayi tana jerowa mamy godiya da adu'oi...
Yarima kiran Mamy yayi yana tambayar irin kayan abincin da ze siyo wa Karima wanda zata ji dadin cin su...
Ganin tana dakin ne yasa tayi musu sallama tabar hassana adakin..
Cikin Jin dadi ta zayyana masa duk abunda yadace da siya mata yakawo gida Daga haka sukayi sallama....
Ahmad koda suka isa kasuwar daidai parking space ya paka motar sa...
Habawa jama'ar wajen suna Ganin jikin lambar motar An rubuta Yarima Ahmad no 6..
Gabadaya wajen aka tattaru da masu son ganin sa basu taba haduwa dashi ba sai a hoto dan ana maganar '' matashi ne me cike da izza da takama........
Ahankali yafara sauke kafafun sa Daga cikin motar wanda yajawo hankalin dumban jama'a wajen jiran suga fuskar sa.....
Fitowa yayi gabadaya Daga cikin motar yana sanye cikin boyel fara bakaramin kyau shigar tayi masa dan yasamu din ki Daga kwararren tela...
Ganin Idanun mutane akan sa yasa ya hada rai sossai kamar be taba dariya ba..
Kokarin bude musu kofar yake Albarkacin Ànty yayi daidai da Asiya tana cikiniyar budewa...
Ganin hakan yasa ya janye hannun sa yana hararan ta '' takasan idanu...
Tsaf tagane abunda yake Ganin su Ànty yasa ta sakar masa Murmushi tareda fadin yaya Ahmad basai ka bude mu ba..
Kawomu ma da kayi shima wani karin girma na samu awajen ka..
Drever dan Allah muje ka kai mu shagon da zamuyi siyayya duk abunda take fade babu wanda yake Jin abunda take fadi sai shi da yake kusa da ita....
Sossai ran sa yabaci yana nanata kalmar drever''' Ã zuciyar sai fadi yake wlh saina gyara miki zama Asiya kafun kibar garin nan........
Jama'ar wajen sai kuskus suke ta yi. Suna fadin anya ba matar sa bace...
Wasu Daga cikin su sukace gaskiya beyi aure ba saidai in itace ze aura duba da irin kallon da suke wa juna yakawo cece kuce à kasuwar...