Sashe 11
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwabe baki mama tayi to naga ta iñda zata fita gidan nan.
Rahama dake tsaye jikin kofa duk abunda suke fadi Akan kunnen ta.
Cikeda nutsuwar ta takaraso gaban mama.
Dan Allah mama kibarni inje wallah bazan wuce minti shabiyar ba nadawo...
Mama banda harara babu abunda take jifan Rahama dashi.
Anty rike da buta ahannun ta kallon Rahama gaban mama tana magiya yasa Takarasa wajen tareda Kamo hannunnta.
Cikin isa da takama tace Rahama sheik tun kina yar karama yabani ke dan Haka hakkin kula dake Yana kan wuyana .
Yarki kirki tafi Allah yayi maki Albarka.
Da hanzari Rahama tawuce hartana tuntube .
Anty batareda ta kula mama ba tajuya tashige ciki .
Mama kasa magana'tayi tace Amma Sa'adatu yar iska ce.
Shiru shiru fa ba tsoro bane gudun magana' ne.
Salma wani bakin cikine ya ziyarceta fitan da Rahama Tayi shiga daki tayi taringa zubar da duk abunda tagani adakin uwarta cikin hasala tadau takalmin ta jefa kan miro dakin nasu' tuni ya fashe wargas.
Karar buga Abu yasa mama cikin hanzari shiga dakin .
Rike hannu Salma tayi Wanda tafara buga hannayenta abango har suna jini...
Cikin zuciyar ta dake tafasa tace wlh Rahama daki auri adamsy n'a gwammace inyi ta yawo tsirara.
Mama tace haba Salma karki mance Nina haifi Rahama yazaki ringa furta irin wayanna kalaman agabana.
Yi hakuri zansar matakin dazan dauka akai.
*****
Adamsy cikin shiga ta Alfarma kananun Kaya yake sanye dashi .
Ganin Sheik n'a sallamar dalibai cike da ladabi ya gaishe shi.
Fuska asake ya amsa.
Rahama hango Sheik da tayine da Adamsy yasa ta Labé bayan kofa tana sauraron su' .
Inawuni ya Sheik daman nine nakeson yar gidan ka Rahama in kaban izinin inason abani damar tsayawa da Rahama kansa aduke.
Sheik kallon sa yake dama tuni ya dago lagon sa.
Gyaran murya yayi yace .
Adamu agaskiya ka makara dan Rahama harnayi mata miji nanda wata Daya bikin ta 'da angama makaranta nanda sati uku.
Adamsy da Rahama kusan atare wani jiri yafara dibansa ...
Cikin kunan rai da tafarsa da zuciyar sa keyi yace
Amma sheikk
Hannu yayi masa
Dakata.........
Taku har kullum kyauta daga Allah
Karku manta paid Book ne
Free Book kuke karantawa
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 1ï¸âƒ£5ï¸âƒ£
Cikin kunan rai yace ..
Ya Sheik ni maraya ne banda Kowa sai Allah .
Nataba aure agarin Gombe matar tawa Allah yayi mata rasuwa tabarni da yaya uku 'banda kowa agarin saï Allah dan iyayena cirani sukaje agarin bansan asalin su ba.
Dana kuma Abdul Samad nasan Yana Gombe dakaina zan gabatar dashi 'inkuma Kana tantama akaina nabaka izinin kaje c'en kayi bincike akaina.
Cikin gamsuwa da bayanan sa Sheik yace to yaushe zakaje kataho da dan naka.
Baba salihu yabada amsa da jibi 'daman tuni yafara hada Kayan sa dan yayi hijira daga kasar
Zuwa Gabon .
Tunda Yaga yarima Samad ya nacewa unguwar tasu hankalin sa 'yayi mugun tashi.
Kukan zuciya yake yanda zerabu da Sheik tsawon shekaru dasuka dauka tare harda karya yayi Masa karo na farko.
Azuciyar sai maimaita astagafirullah yake .
Ya Allah kasan zuciyata kasan dalili ya Allah kayafemin zunubin karya danaiwa babban malami ba Haka naso ba matsamin yayi.
Sheik yace MashAllah Allah ya nuna mana ..
Rahama da asiya sanye suke da bakar abaya bakaramin kyau shigar tayi musu ba kansancewa zasuje su amso form da ake rabawa n'a musabaka ..
Asiya tace laaa amma adamsy kamar maye yake ne gashi nan abayan mu.
Waigowa tayi idanunsu suka tsarke cikin juna 'fuskar ta ba yabo ba fallasa tace inakwana Adamu .
Amsa mata yace ina zakuje ne Haka.
Rahama Tayi rau rau da idanu cikin cool voice dinta tace.
Wallahi Abba ne yaturani amso Masa forme d'un musabaka da za'ayi ga yaya abubukar baya gari.
Adamsy yace form d'in menene .
N'a musabaka ne tabashi amsa ataikace suna ciki gaba da tafiyar su.
Harda ke za'ai musabaka ne ya jefo mata tambayar.
Kashh...
Amma Adamu kacika tambaya saikace gidan redio tana turo dan karamin bakin ta .
Daman Hakan yake so Yaga tayi murmushi Yana satar kallon ta .
Ni kigayamun hardake za'ayi ne.
Asiya ta karbi zancen da gaskiya A'a
bazatayiba Bana
kullum itace kefitowa ana farko Tabarmu mu gwada sa'ar mu tana dariya.
Rahama tace daman bayi zanyiba .
Napep suka tara adamsy zeshiga Rahama tadan Bata rai tace yanzu in Abba yaganmu tare zemana fada sossai.
Kin sauka yayi yace inyagani kila yabarmun ke
in aura kawai.
Kallon me napep yayi yace ka tambayi hajiya iñda zata kaimu.
Rahama tace nasarawa.
Tunda suka DAUKI hanyar fira suke itada asiya
Adamsy n'a saka musu baki cikin zancen su.
Me napep yace munzo nasaraw.
Rahama tace .
SAMAD INVESTISSEMENT zaka kaimu.
Daidai mashigar kamfanin yasauke su.
Mai gadi ya Bude masu Gate tareda tambayar su abunda yakawo su.
Rahama ta sanar Masa forme Aka turo ta amsa.
Mai gadi yace eh lallai jiya ya kare amma kidan jira oga ze iso Yanzu InshAllah.
Da to Suka amsa inda kowannen su ya samu waje daga cikin compound d'in gida'n suka zauna Zaman Jira.
Horn d'in motoci da'akai yasa mai gadi wangale Gate 'motoci guda biyu suka kunno Kai
parking sukayi.
Boduygad da adamsy yadauka Sune suka zagaya tareda bude masa kofa' Akalla saida yadauki minti daya kafun yasauke kafafun nasa kasa'.
Kowa ma'aikatan suka fara barka dazuwa ranka yadade.
Su faruk da aminu da Marwan kusan atare suka fito daga tasu motar.
Yarima Samad dagawa ma'aikatan wajen hannu Yayi alamun kowa yakoma bakin aikin sa.
Rahama da Asiya tun shigowar shi suke kallon sa.
Kwabe baki Rahama Tayi tace amma wallahi akwai son barnatar da dukiya jibi fa shi bazeyi yawo shikadai ba saida Bodyguard saboda tsabar Albazaranci shiyasa banda burin auren me kudi tsaki take ta jerowa ta rasa n'a mènene
Adamsy n'a ganin shi tsaf yagane shi
dan lokacin dayaje asibiti bé Farka ba.
Cikin hanzari yakarasa gaban sa yace Ranka yadade sunana Adamu Abdullahi.
Dan Ambassado libya ne.
Yabashi labarin Abban shi Daya turo shi dan yaduba lafiyar sa.
Yarima Samad murmushi Yayi yace barka da zuwa Ashe dan uwa ne Kai.
Muje daga ciki ya nunawa Adamsy hanyar office d'in sa.
Ranka yadade n'a rako gimbiya ne .
Babu Bata lokaci yamusu jagora suka shiga office d'in sa.
Banda bugawa babu abunda zuciyar Samad yake .
Nan da nan Rahama ta nemi nutsuwar ta tarasa gabanta n'a tsananta bugawa da karfi .
Yarima yasoma kokarin tuno inda yata ba ganin Rahama ' tuno wa Yayi asibiti ne .
Kauda Kai Yayi daga kallon ta tsaye dasuke itada adamsy .
Bata rai Yayi banda harara babu abunda yake watsamata.
Meke tafe daku .
Asiya tace Ranka yadade Sheik Abdulrrazak ne yaturomun kan form d'in musabaka
da kamfanin nan tasa gasa!
'yace baze samu zuwa da kansa ba.
Yarima Samad maida kallon sa ga Rahama Yayi yace kekuma fa
Mekikazo nema nan.
Wayar adamsy Yasoma ring yafita dan amsa Kira..
Rahama tace to ai tare kaganmu da ita.
Dan Haka mallam inzaka bamu form kabamu tundazu sai Raina mana hankali kake.
Saké da baki Yarima samad yake kallon ta 'cikin bacin Rai yace
Keeee
Dan Allah rufemin bakin .
Ko angayamiki nan gidan Ku ne da har zakiyi min rashin kunya.
Eh nan ba gidan mu bane
Daliline yakawo mu.
Ba munzo maula bane.
Tabuga uban tsaki mtsss.
Fita daga cikin office d'in t'ayi cikin kunan rai.
Asiya ce ta Tsaya tace Ranka yadade kayi hakuri ina zamu samu form d'in
Budé drawer d'in office d'in sa Yayi tareda Mika mata takardun form d'in.
Tunda ke kinada hankali dan Allah Kija kawar ki Mara kamun Kai da take yawo da saurayi Ku tafi.
Kada infito in same ta anan ma'aikatan.
Cikin gamsuwa da bayanan sa tabar office d'in.
Iske Adamsy da Rahama Tayi kusan atare sukabar ma'aikatan.
*********
Salma zaune tsakar gida'mama tana mata tsifa sallamar Amina kawarta yasa ta fadada murmushin ta
Inawuni Mama
Tareda neman waje tazauna 'cike da fara'a mama ta Amsa mata 'tana tambayarta ya mutan gida lfylau tabata Amsa.
Salma tace mama kibari inraka Amina mana tana marairace fuska.
Saikun dawo mama tabata Amsa tareda tashi zataje ta daura girki.
Salma hijab dinta tadauko adaki suka fito cikin hanzari.
Baba salihu dake tsaye bakin kofa Yace ina zakuje ne haka.
Salma turo baki tayi waje tana hararan sa.
Inaruwanka da inda zamu koko ajiyar mu Aka baka.
Allah yabaku hakuri Yace tareda bude masu Gate suka fita .
Tafiya suke suna waige waige ganin babu wani' abayansu.
Amina tace fiddo wayar nan naki bani shi .
Mika mata wayar tayi .
Kunna wayar Amina tayi tareda dauko wata yar Takarda copy wasu nombobi tayi tasa awayar .
d'Anna Kira tayi bugu biyu Aka daga .
Amina tace assalamu Alaikum malam isa gamunan zuwa Nida kawata babu jama'a wajen naka KO .
Amsa mata yayi da babu kowa sukadai yake jira.
Babu Bata lokaci suka tari napep tareda Masa kwatancen iñda zekaisu.
Basu dau lokaci mai tsawo ba akan hanya suka iso unguwar.
Nikaf Salma tasaka sannan tasauka daga napep DIN direct gidan suka nufa.
Amina ce tayi gaba Salma nabiye da ita abaya.
Sallama sukai yabasu izinin shigowa Yana zaune tankwashe da kafafun sa.
Tabarma ya shimfida musu suka zauna.
Amina tace malam isa WANNAN sunanta Salma kawata ce.
Kafun takarasa magana malam isa Yace dakata nasan Meye matsalar ta.
Zururu da idanu Salma da Amina suke kallon juna.
Gyaran murya yayi Yace akan wani' saurayine mai suna Adamu kikazo KO?
Dasauri ta girgiza Kai tace eh hakane malam .
Murmushi yayi Yace Salma kinyi saké dan Adamu shine ze auri Rahama.
Idanunta nan da nan yakawo ruwa tace malam dan Allah menene mafita ?