Sashe 114
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Salma tana kwance duk abunda ake saidai tayi Murmushi bata iya tabuka komai karfe shida n'a yamma Mama tadawo gidan tareda da yan rakiyan ta..
Sheik yana ganin ta kamar bashine yakore ta ba..
Yafara fadin uwargida ran gida tun yaushe nake magiyan kidawo hakanan n'a gaji da jiran sai yau...
Saka ka sake da baki take kallon sa tace lallai Sheik ya iya bariki ita da Ko wayar ta baya dagawa...
Ganin ta zuba masa idanu ne yakama hannun ta beson Ànty da Hassana su fahimci cewar bada son ran sa tadawo yanzu ba yaso tayi wata shidda agida...
Karaso da ita falon yayi yana nuna mata jariran yace kinga yayan naki kisa musu Albarka tareda dauko yayan ya mika mata..
Karba tayi tana murmushi tace Allah yaraya ya dayyaba '' sossai hankalin ta ya tashi ganin yanda Ànty da hassana suka zama kamar kawaye agidan...
Hassana tace Barka da zuwa anti babba ya hanya ya mutan gida..
Lafiya lau ne t'a amsa masu cike da sakon fuska...
Kai tsaye dakin Da Salma take ta nufa ta iske Salma kwance Alamun tana jin jiki sossai...
Sheik yabiyo ta adakin tareda rike hannun ta yazaunar da ita..
Yace Aisha kinga halin da yar mu Salma take ciki tana bukatar adu'ar mu..
. Sonake nan da wata biyu inna gama harhada takarduna zan fitar da ita waje dan duk wata magani n'a auna mata amma abun babu cigaba....
Mama kuka take sossai cike da damuwa take kallon Sheik tace Abdurrazak kayafemun kurakuraina wallahi baka taba cutar dani ba Kana min Adalci à zaman takewa kishi ne yasa n'a ringa cutar da yar cikina..
Hannun sheik yasa yana goge mata hawaye..
Tareda janyo ta rungume ta suna kuka dukansu a tare yace Aisha inason ki mara misali wannan shine dalilin daya sa duk abunda kike nakasa iya sakin ki...
Amma n'a tabbatar da wata macen ce bayan anty tabbas zan iya cire ta acikin Ahlina......
Tsagaita kukan yayi yace karki damu Aisha tunda kin canza zan Daga darajarki fiye da kowace mace agidan nan...
Murmushi Salma tayi tana kallon su..
Cikin muryan ta da baya fita sossai tace Abby Allah yasaka maka da Alkhairi...
Sakin juna sukayi suka koma wajen ta tareda sha kan ta cike da so da kauna suka hada baki wajen Fadi InshAllah Salma zaki samu lafiya.
Sheik yace karki damu yata zaki warke InshAllah kuma inason ki dauka Rahama babbar masoyiyar ki ce keda uwar taki Dan haka bakida kamar ta..
Gyada kai tayi tace Abby InshAllah nagane gaskiya...
Aranar Amarya Abubakar ta tare agidan..
Cike da Jin dadi yan gidan suke tarbi dangi Amarya....
Katsina...
Adamu yana makale da khadija dake ta fama da Amai Alamun shigar ciki gareta cike da shagwaba tace yaya nidai ka kaini wajen mamy wayyo cikina..
Sossai ya rude hakan yasa ya kaita Asibiti koda aka mata gwaji aka tabbatar ciki ne da ita.
Murna awajen shida iyayen sa...
Kwatano...
Ahmad sossai yake mannewa Asiya koda yaushe cikin bata aiki yake..
Cike da gajiya tace wai kai yaya Ahmad meyasa bakajin kunya ta ne kullum ayi ta abu daya haba nikam n'a gaji...
Kasaitaccen murmushi yayi yace haba Amarya aikin lada kike bakiga yanda kikayi kiba ba..
Ninasan kina dauke da cikina Asiya...
Tabe baki tayi tace au daman haka ake ciki uhmm naji tunda kafada tareda kokarin tashi yajawo ta tafada jikin sa....
Karima zaune makale jikin Faruk yana bata labarai masu dadi sai lumshe idanu take tace Maigida n'a nifa cikina ciwo yake kwana biyun nan...
Subuhannalah ya furta Muje Asibiti aduba ki yafada yana me shafa cikin nata....
Aminu kuwa Hauwa tasa shi agaba tana zuba masa shagwaba à la dole saiya goya tunda yake d'Anne ta..
Sossai ya d'ara yace ga bayan nan zoki hau. Itakuwa tashi tayi taje ta d'âne à bayan nasa suna dariya sossai....
Cike dajin dadi..
Marwan kuwa soyayya ba'a cewa komai shida Amaryar tasa sossai yake bata kulawa yanda yakamata..
Bayan kwana biyu...
Abban Marwan yayi aure ya auro yar bafullatana yar bohicon dangin su Mamy sossai aka sha biki Amarya ta taré dakin miji nata cike da Jin dadi yake murna yasamu budurwa..
Mamy Farin ciki baya misaltuwa awajen ta..
Musamman da suka je dukan su har bohicon wajen daurin auren Maryam da Mijin ta mai suna Malam musa wanda yake da mata itace tabiyu...
Yarima Samad sossai yakashe kudi akan maryam yasiya wa mijin nata gida da zasu zauna..
Maryam kuka take sossai cike da nadama taje ta roki Rahama gafara data yafe mata..
Rahama tace nayafe miki duniya da lahira Allah...
Sossai hankalin kowa ya kwanta cikin ahlin...
Bayan sati daya Rahama ta tashi da nakuda sossai kan kace me duk ta fita hayyacin ta...
Yarima Samad rudewa yayi Jin Matar sa tana buga Salati...
Koda suka isa Asibiti nan da nan tafara sako yayan ta inda ta haifo kyakkyawan dan ta sak me kama da Yarima Samad..
Takuma sake haifo yar ta mace me kama da Samad.. Cike da Jin dadi kowa Ahlin ke murna..
Yarima Samad tsabar farin ciki har à bokan sa na Égypte ya gayyata wajen taron sunan yayan sa...
Mamy da yan uwan ta murna awajen su baya misaltuwa..
Shugaban Adalai cike da farin ciki yace ya dauki yayan yana musu huduba à kunne..
Yace Samad nasawa yaran nan suna...
Yarima Samad dake cike da Farin ciki yace wani suna kasa musu Abba...
Yace wannan yaron nasa masa suna Abdurrazak...
Kowa wajen ALLAHU Akbar ya furta harda mamy dake hawayen farin ciki...
Itakuma wannan yarinyar sunan ta Sa'adatu...
Rahama da Samad cike da farin ciki sukace watau ansa sunan uban ta.....
Sheik yace nasa sunan ne saboda sune suka gina rayuwar Rahama har muka samu moriyar ta....
Cike da kukan Farin ciki Rahama tafara godiya tace hakika naji dadin wannnan sunan da Aka sanyawa masu..
Ranar suna yara sunci suna sossai akayi taro n'a gani n'a fada..
Abubakar da matar sa zahra saida su kazo suna..
Sheik da Ànty cike dajin dadin wannan karar da akayi masu suka aiko da t'asu gudummuwa..
Mama da Salma sossai sukayi farin ciki duk da Salma tana kwance jikin nata n'a kara yin zafi...
Amma be hana ta kiran yayar ta awaya tayi mata murna cike da Jin dadi....
Al'amin kuwa anyanke musu hukunci Gidan Yaro n'a shekara goma..
Mahaifiyarsa sossai sukayi bakin ciki da kuka...
Har gida suka zo duba Salma ganin yanayin da take ciki cike da tausayawa.....
Rahama koda tayi wata biyu da haihu sossai yaran nata suka dan yi wayau cike da Jin dadi zata je kano gun iyayen ta..
Asiya tace saidai su tafi taré Babu yanda Ahmad ya iya dole yabar Asiya suka tafi tareda dasu Rahama....
Kwanan su daya Àgarin Rahama tana dakin Salma rike da hannun ta.
Tace kanwata.
GA yayan ki nan masu sunan anty da abby inhar n'a yaye me sunan Ànty zan baki ita halak malak da zaran kinyi aure....
Cike da Jin dadi tace Salma tace antina nagode da wannan kyautar da kikamin Allah yabani lafiya..
Ameen suka furta a tare..
Bayan wata shida komai yana tafiya daidai harda fitar da Salma kasar waje Alhmdulilah taji sauki tadawo gida amma dai gatanan dai sai Aslow dan mahaifar ta mugun samun matsala...
Acikin Sati daya Asiya da da Karima da Khadija suka haihuwa harda hauwa...
Inda ita hauwa ita bakwaini ta Haifa..
Asiya ta haifi dan ta namiji...
Inda yaci sunan Abdul Samad..
Ita Ko hauwa yar ta mace sossai aka sanya mata suna Aisha..
Sai matar marwan ta haifo ya mace.
Inda aka sanya masa suna Salamatu sunan mahaifiyar sa.....
Dangi kowa da kowa ya hankalin kowa yakwanta...
Yau takanas Mamy tashirya tsaf zata je kaiwa yar uwar ta Farida ziyara..
Sossai maman Maryam ke kuka itada Fulani ganin Mamy tazo musu da abinci da kayan abinci...
Cike da Jin kunyar ta suke kuka suna rokon ta gafara....
Bokan Jeji yau da wani Azababben ciwo ya tashi sakamakon Aljanun sa sun saka shi agaba yadaina kawo musu jini...
Yana ta musu musu akwance yana zazzare idanu har rai yafita gangar jikin sa....
Kwanan sa uku anan gawar tasa har tafara wari tana tsutsosi.....
KANO...
Tunda Samad suka je Kanon kai tsaye gidan sa suka zauna shida Rahama dan suna bukatar hutu shida matar sa da yayan sa...
Asiya tuni Ahmad yazo ya dauke ta suka koma kwatanon abun burgewa...
Rahama tana makale da Samad yana bata labarin yanda yaringa mafarkin ta da irin zallan soyayya daya nuna mata......
.zaune suke wayar ta yafara ring cike da rudewa take sauraron muryan Ànty da take fadin maza Rahama kizo gidan yanzu..
Rahama cike da tashin hankali take kallon Samad tace Amjad tashi ka kaini gidan mu..
Cikin dimauce ya dauko key yace yaran abarwa yar aiki ta duba su...
Basu bata lokaci ba suka isa gidan cikin hanzarin su....
Rahama gudu take bata Ko sanin inda take jefa kafar ta...
Koda ta isa cikin gidan..
Iske kowa tayi cike adakin Azabure takaraso dakin tana kallon Salma yanda kasan ta wajen mahaifar ta yana zubda jini...
Cikin gigicewa ta ture wayanda ke wajen ta isa gaban Salma tace my Kanwaty meyake damun wayyo Allah meye wannan cikin Idanun ta da suka kada jajir take kallon Jinin da fita jikin Salma tareda sa hannun ta taba tana ihu sossai tace Abby me ake jira ba'a kaita Asibiti ba....
Sheik yace Rahama ambulance 🚑 muke jira yazo yadauke mu kai tsaye Asibitin SHIKA ZARIA..
ZAMU JE...
SALMA CIKIN tashin hankali da azabar dake dibar ta tace Rahama dan Allah kiyafemu .
Rahama tace salma kiyi shiru bantaba kwana dake araina ba nayafe miki duniya da lahira InshAllah zaki samu lafiya Salma ta karki damu....
Salma hannu ta mikawa Rahama tace bani taki hannu...
Mika mata hannu tayi hannun nasu suka tsarke cikin juna..
Salma cikin kuka tace Yaya ta zanbar duniya dan Allah karki gaji da mun adu'a da nema min gafara wajen ubangiji...
Rahama cike da rudewa take kallon ta tana Girgiza kai..
Ganin Idanun Salma yana yin sama... Sheik cikin rudewa yake fada mata kalmar shahada...
Nan da nan rai yayi halin ta Salma tace ga garin ku nan...