Sashe 4
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana kallon sa'adatu cikin kuka tace mama ce ta buga mata icce Akan sharrin da Salma taiwa Rahmatullah .
Sheik da baba salihu zazzare idanu sukai basu ko bi takan mama ba.
Sheik yadauki Rahama cak ya rungumeta cikin sauri ya nufi motar sa 'baba salihu ya take masa baya kusan atare suka shiga motar .
Sa'adatu saka hijab dinta tayi a baibai tasaka shi . Kujera bayan motar tashiga rike da Rahma tana kuka mai tsuma zuciya dan ko motsi Rahama batayi.
Direct asibitin *khamec* CLINIC babban asibitin private ne da akeji dashi a kano.
Cikin hanzari Aka bude masa Gate duba ga yanda suketa zuba Horn.
Motar su Abdul Samad shima ya doso asibitin kusan atare motocin su
Suka shigo asibitin.
Emergency emergency faruk ke fadi Yana ihu
'muryans ta disashe saboda tashin hankali
Taku har kullum
Kyauta daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 0ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
Emergency .
Likito suka fito cikin sauri dauke da gadaje .
Dakyar su faruk da hamza suka daga Samad tareda daurashi kan gadon 'cikin hanzari akai ciki dashi.
Sheik ya daga Rahama sama bedaurata a gadon ba tana hannun sa 'yanata mata tofi adu'oi
Cikin hanzari yashiga ciki anty da baba salihu suna bayan sa.
Kai tsaye likitoci suka amshi Rahama daga hannun sa umergency akai da ita .
Likitan daze duba su Daya ne
Tura musu gado yayi Aka daura Rahama Kai itama yashiga da ita cikin dakin.
Baba salihu Yana hango Marwan duk ya tsorace lokaci Daya 'mamaki ne kwance Akan fuskar me sukazo yi kuma wa suka kawo dan kwata kwata shibema lura da mutanen da suka kawo dayan umergency ba saboda kowa hankalin sa atashe yake .
Zuciyarsa naci gaba da bugawa da karfi .
Neman hanyar guduwa yake yakoma gida yaji muryan faruk nacewa Allah yaba yarima samad lafiya 'marwan ya amsa da ameen.
Juyowa yayi kallesu yanason tuno wani abu Amma Brain dinsa yakasa kawo m'asa komai adaddafe yaje kusa da Sheik yace yakamata inje gida kasan anbar gida abude saboda tsaro ,Sheik ya gyada masa tare da bashi dari biyar yahau mashin .
Likita Yana dakin tareda su nurse masu tayasa Akai yayi nasaran yiwa Rahama dinki dan sossai wajen kan Nata yayi Rami sossai.
Cikin abunda befi minti 30 ba yaimata gwaje gwaje dasuka gano tana dauke da ciwon zuciya .
Ya sallam ya furta Yana me kallon ta .
Stil gwaje gwajen da yaiwa Samad résultat Daya ya bayar shima ciwon zuciya .
Likito su dake taimaka masa sukace wai docto meyake kawo ciwon zuciya ne ga matasan yara?
Docto yace abubuwa da yawa amma Bari mugama shawo kan wannan saurayin.
Marwan ne yakoma c'en baya Yana Waya da Dukan alama sirri yakeyi.
Dagacen bangaren tace Marwan Kana nufin kuna asibiti da yarima Samad yace kwarai kuwa muna tareda Yana umergency Yanzu haka .
Dariya fulani tayi tace Alhmdulillah kasan me nakeso dakai yace A'a saikin fada .
Inason yau Komai dare kaje dakin da aka kwantar dashi pillow kawai zakasa masa ya wadatar .
Zazzare idanu Marwan yayi yace in asirina ya Tonu fa?
Kai meysa kacika tsorone saikace ba jinina ba.
Dakyar Marwan ya amince da kudirin fulani daga Haka sukai sallama.
Kusan Awa biyu shiru
kakeji duk Sun kagu suji labari 'anty tace Sheik nifa n'a tsorata fa tunda Aka shiga da ita' basu cemana komi ba.
Kwantar mata da hankali yayi yanuna sudai kara hakuri sugani .
Wata nurse suka gani tafito daga dakin tana goge zufa ...
Aguje sukai gunta suka tsareta .
Nurse lafiya ya Rahama take ne kinki magana
Nurse bata basu amsa ba illa wuce su tayi .
Anty tagumi tayi tanata dua'a Allah yasa kada mummunan labari yahau kan Rahama.
Fitowar docto yasa suka maida hankalin iñda yake fadin ina Yan uwan wannan saurayin .
Su faruk suka matso yayi gyaran murya yace zaa bashi daki daya shida wacce suke daki tare .
Amma baa bukatan kowa yashiga dakin da kansu zasu Farka .
Indan sun Farka kowan'e zaa bashi daki cikin gamsuwa da Hakan Sheik yace docto ina iya zuwa dubata Yanzu kuwa .
A'a bazaku shiga ba bayanda suka iya dole suka hakura .
Anty tace Sheik Kana iya zuwa gida ninan zankwana.
A'a karki damu kije gida dan kisamu kiyi girki nasan akwai yunwa tattare dake.
Dakyar da lallabawa tayarda ta tafi gida.
***********
Mama tana zaune daki Kana ganinta kasan Bata cikin hayyacin ta.
Tsoro da fargaba abunda zebiyo baya tsakanin ta da Sheik tashiga yi.
Sallama baba salihu ne yasa ta Mike aguje ta sameshi.
Cikin kidime wa tace baba inafatan Rahama Bata mutu ba ko.
Ransa abace yace Taya zansan Hakan tunda Niba Allah bane .
Keda kike neman kasheta baki gano Haka ba saini ne zan gane.
Salma tafito daga daki tana Mika tace amma baba salihu kacika dan rainin wayau wallahi.
Mama ce kake gayawa bakaken maganganu tana turo baki.
Bé bata amsa saide cemata yayi yi hakuri uwata.
Fuskantar Mama yayi yace dan Allah kodan abinci ki dafa ki kaimusu nasan suna bukatan Hakan.
Jikinta a sanyaye tace to.
*******
Bangaren adamsy
Adamsy a hadaddan gidan da gwanati tabasu dan zama.
Toilet yafito daga shi sai towel a kugun sa.
Abokinsa dake zaune gaban TV Yana kallo saké da bashi yace Kai Amma adamsy Kai dan iska ne saboda Allah Kai bakajin kunyata ne jibi yanda sandar ka yaketa tsalle acikin towel ..
Murmushi yayi Saïda fararen hakoran suka bayyana kuncin sa ya lotsa to in banda abunka Aminu Nida dakina wai n'a gayyato ka ne ...
Uhmmm angon Rahama Kenan wallahi in taga wannan abun naka saita suma Alku'an.
Adamsy yace suman dadi ba Kai bara inyi sauri in shirya kasan yau nakeson infara zuwa neman iri gidan su.
Katayani da adua Allah yasa inje a sa'a dan wallahi rasa Rahma daidai yake da rasa rayuwata.
Aminu ya dafashi yace banason ka zurfafa a son Macé 'sufa mata da kake gani basuda tabbas hakama Maza ..
Kuma gaskiya kafadi aminu amma inaji ajikina zan mallaketa inshAllah.
Allah yasa kasamu sa'a abokina da ameen ya amsa yayin da yaje gaban miro Yana shafa body lotion mai dadin kamshi.
Shiga toilet yayi da Kayan daze canja .
Aminu dariya yaketayi rike da ciki yace oh kaji manya masu boye 'barazanar Yan mata.
*********
Sai Yanzu Aka fito dasu Rahama daga dakin direct dakin hutu Aka tafi dasu .
Gadon Samad n'a hagu
N'a Rahama n'a hannun dama
Barci suke kowannen su yanata ajiyar zuciya.
***�**
Sheik daki yanema Akaba shi dan kwanciya saboda dare yayi Yana shiga Yayi wanka ya gabatar da shafa'i da wutir kasancewa asibitin akwai massalaci anan yayi sallah.
Adua' yaketayi Allah yaba yarsa lafiya da yayan musulmi.
.......
Faruk yakira wayar Ahmad ya sanar dashi halin da ake ciki .
Cikin tashin hankali Ahmad yafara kuka dan Allah ina yarima Samad yake ne .
Yana dakin hutu .
Mikawa Mamy waya yayi ...
Cikin tashin hankali tace a tarihin Rayuwata Dana betaba kwanciya asibiti ba saiyau kuma da ciwo Mafi muni Aka sameshi nashiga uku .
Khadija dake gefen ta tace Mamy kodai muje ne nida yaya Ahmad ne .
Cigaba da wayar......
Taku har kullum kyauta daga Allah
09069080725

Book 0ï¸âƒ£7ï¸âƒ£
Cigaba da wayar datakeyi tayi cikin tsananin damuwa tace dan Allah Daya Farka ka hadani dashi 'faruk yace babu matsla .Hhhh
Daga Haka sukai sallama...
Khadija sai buga uban tsalle take kaman yar goye tanata rusa kuka .
Wallahi mamy ni kibarni inje yarima Samad Dina babu lafiya wayyo Allah n'a.
Gabadaya bayi suka shigo cikin tashin hankalin jin ihun Khadija.
Cike da tsananin damuwa sukace ya shugaban mu meyake faruwa ne.
Mamy cikin d'Anne damuwar ta tace babu komai kawai dan ta buge ne take wannan sakarcin.
Labari yazowa mai Martaba yarima Samad n'a kwance gadon asibiti kano.
Cikin tsanin damuwa ya kalli waziri yace inason ka kiramun lambar ambassado libya Yana katsina akace .
Waziri bé bata lokaci ba wajen lalubo lambar ambassado libya Dr Abdullahi...
Mika masa wayar yayi.
Mai Martaba Sanusi ya kara wayar a kunnen sa yanata ring harta kusa tsinkewa Aka daga.
Sallama yayi dagacen bangaren yace 'A'a Ranka yadade kaine da kanka yau .
Cikin ban girma yace inawuni ya bayan Rabo.
Mai Martaba ya amsa masa da lafiya l'au.
Shirune yabiyo baya Dr Abdullahi yace Ranka yadade Allah yasa lafiya Yana d'Anna système dake gaban sa eapece n'a kunnen sa kasance in Yana aiki beson daukar waya ahannun sa.
Cikin damuwa mai Martaba yace akwai jikana Abdul Samad Yana nan kano labari yasameni wai ya yanke jiki yafadi.
Subuhanallah Dr Abdullahi wani asibitin yake ne.
Ai Dana Adamu Yana kanon zan turashi kafun nikaina in samu zuwa garin
Cikin gamsuwa da zancen NASA mai Martaba yace Kai gaskiya godiya nake in dan naka yaje kasanar min daga haka sukai sallama .
DR Abdullahi Kiran adamsy yayi awaya harta gama ring bé dagaba.
Kira wajen sau uku bé dagaba tsakii yaita jero wa .
Nasan yanacen Yana shashanci haba Dan Allah kaita Kiran mutum .
Mahaifiyar adamu hajiya Sara tafito dakin ta sanye take doguwar Riga gezner cikin tafiyar ta mai daukan hankalin mijin nata ta iso tana kwarkwasa .