Sashe 86
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yarima Samad cikin tsananin damuwa yace wace Asiyar ?
Badai kawar mata ta ba..
Ahmad yace ita nake nufi mana...
ZUMBUR YA MIKE TSAYE..
Me Martaba da Ahmad da mamaki suke kallon sa Sarki yace lafiya kuwa yarima...
Goge Zufa yasoma yi yace inafa lafiya yarinyar nan abokina Faruk yake son ta...
Ya za'ai yace à bashi wannan zancen banza ne...
Sarki yace haba Samad kanin ka ne fa yafi Faruk matsayi awajen ka...
Yarima Samad zama yayi cikin sanyin murya yace Sarki babu soyayya tsakanin Ahmad da Asiya....
Sarki numfasawa yayi yana kallon yanda Samad yazubawa Idanun sa toka akan lamarin..
Yace inaga kaima da akai maka auren aiba soyayya ta hada ba amma kuma yanzu fa naji labarin yanda zaman ku yake.....
Turo baki gaba Samad yayi yana surutai kasa kasa yace shikenan nayi shiru an nuna mun ban isa inhana laifi afkuwa ba...
Ahmad kallon Samad yake ta gefen idanu ganin lallai da gaske yake beson lamarin....
Sarki gyaran Murya yayi yace ai aikin gama ya gama da ce gaban ka yazo da zancen ka hana toya hanu '' 'nikam harna yi magana da Sheik Abdurrazak yace yau zeyi magana da baban yarinya...
Yarima kayi hakuri adua' zakayi kaba abokin naka hakuri...
Yarima tabe baki yayi tareda yin tsaki yace ninasan wallahi badan Allah yake son Asiya ba da wata manufa akasa.... Yarinyar nan kwata kwata basa shiri shine dan zalunci ze ce ze aure ta...
Naji n'a amince ayi auren amma yasani wallahi naga rashin daidai akan Asiya bazan duba Alakar mu ba.... Zan gyara maka zama...
.Ahmad murmushin dole yayi yace naji na amince..
Uhmm Allah yasa Alkhairi cewar Samad tareda tashi tsaye..
Ahmad shima tashi yayi mai martaba yace '' Samad inason Daga yanzu afara gyara Sashin Ahmad ayi masa komai yanda akayi maka...
Yarima yace babu matsala zanje inda kwanta kafun muje rakiyan baki.....
Kusan taré suka fita shida Ahmad..
Kowa yayi bangaren sa.....
******************
Kusan karfe tara Rahama da Samad suka shirya tsaf à gaggauce sukayi break duba da lokaci n'a tafiya zasuje rakiya...
Sabon layi daya siyo mata ya mika mata..
Yace miko wayar insaka miki '' cike da Jin dadi tabashi ya saka mata...
Tana sanye cikin doguwar riga Abaya mai adon Stone '' baki sossai kalan kayan yamata kyau kasantuwa ita fara ce....
Shima Samad cikin suite baki da wandon sa baki takalmin sa haf cover ya sanya sossai shigar ta karbe su hakan yasa ya musu selfie masu kyau yana rungume da ita....
Rada yayi mata a kunne yace Rahama anjima zaki bani Ko...
Bata fuska tayi tace uhmm wayyo Allah Abbana Amjad ze cinyeni...
Dariya sossai yayi yace Abby inyaji ban taba cen kwaceki zeyi Daga hannun abunda yakawo ki kiyi kenan...
Uhmm nidai Abbana yakawo ni dan inringa dafa maka abinci ne....
Kuma in gayamaka babu n'a d'are kama shafa wa kanka lafiya ni tunkiya ce zakai ta tumurmusa ta..
Sossai ya dara harda rike ciki itako uhmm take fadi nidai muje kaga khadija tayi gaba mu ake Jira....
Babu bata lokaci suka fito suna kokarin rufe kofar yaga Karima cikin hanzarin ta ta durkusewa kasa tana gaishe su....
Uhmm shugaba ku tafi zan rufe sashin...
OK. Ya furta yace yajikin naki tace dasauki...
Rahama tace Allah yakara lafiya Karima sai mun dawo...
Daga haka suka sa kai..
Ànty da Asiya 'da Salma tsaf suka shirya suma d'uk sun fito farfajiyar gidan.....
Mamy da Fulani' 'Abban Marwan harda marwan da Ahmad duk sun hallara wajen rakiyan baki....
Rahama da Samad kadai ake jira ganin su yasa babu bata lokaci' '..
Motoci suka Jéru aka fara shirya kayan su à bayan boots...
Motoci hudu suka fita Daga masarautar dan kai su filin airport...
Koda suka isa airport din sun iske Faruk da Aminu...
Asiya tana ganin Faruk murmushi ta sakar masa hakan yasa suka koma gefe daya su biyu suna tattaunawa...
Ahmad duk abunda suke Idanun sa na. Kansu....
Mamy cike da farin ciki ta rungumi Ànty tareda musu godiya '' 'fulani ma godiya tayi akan kawo musu mata...
Nan dai sukayita fira n'a rabuwa da junan su....
Har lokacin da matukin jirgin Samad personl yafito yace su shiga ya shirya...
Babu bata lokaci anty tafara shiga jirgin..
Salma cikin kunan rai ta shiga..
Asiya zata shiga ta wai go tana dagawa su Faruk hannun '' 'harara ta watsama Ahmad tareda yin tsaki...
Sossai ran sa yabaci..
Rahama dake kukan rabuwa dasu tace bara tashiga zatayiwa anty magana...
Samad be hana ta ba...
Tana shiga ta iske anty tana adu'oi cikin kuka tace yanzu Ànty zaki tafi kibarni...
Ita ma Ànty kuka take tace kiyi hakuri Rahama aikin bamu lambar ki Ko kuma kin amshi namu bamu rabu ba banda abun ki ga waya....
Rahama tace Ànty keda Asiya. Banson tafiyar ku..
Kema salma banson ki tafi...
Ànty salma tabaki kudi Ko..
Ànty tace eh tabani wannan kudin ne nagane su inna isa zamuyi magana...
Asiya rungume Rahama tayi tana kuka Rahama itama tana kuka..
Yarima Samad ganin ta dade bata fito ba..
Hakan yasa ya shiga ciki Dakyar yafito da ita tana kuka...
Zuwa t'ayi ta rungumi Mamy...
Itako Mamy rarrrashi tashiga yi...
Suna kallo jirgin su Asiya ya keta azo a sararin samaniya.....
Farruk da kusa da Ahmad yace uhmm zanyi miss din masoyiya ta.
Ahmed fuskantar Faruk yayi yace...........
Ina barar adu'ar ku akan mahaifiya ta yau tacika shekaru 13 da rasuwa 4 march...
Sannan inajiran ruwan comment...
Taku har kullum kyauta Daga Allah
3/21/22, 07:53 - Nuriyyat: KANWATA
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata ne
Inkina bukata ga nomba
09069080725
8ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
Ahmad fuskantar Faruk yayi yace uhmm daman kuna soyayya ne...
Faruk cike da mamaki yake juya kalaman Ahmad yace Ko kana so ne ?
Ahmad yace eh mana nagani inaso harnayiwa mai martaba maganar a neman mun auren ta....
Wani irin shock Faruk ya shiga nan da nan kansa ya sara yana ganin hajijiya...
Ahmad ganin yana tangal tangal yace yadai yaya Faruk lafiya kake kuwa tareda dafa shi....
Faruk cikin aro jarumta tareda saita nutsuwar sa da taki komawa daidai yace uhmm Ahmad ai ko rana aka samun da Asiya kace kana sonta wallahi zan janye in barmaka kaifa kanin mu ne..
Ahmad cikin tausayin sa yace Ah Ah kabari ni zan janye kafini bukatar Asiya gashi naga zahiri...
Faruk yace kanina kenan kaidai n'a janye Allah yasa hakan shiyafi zama Alkhairi..
Wallahi babu abunda zaka so '' face nafika son abun karka damu kanina Allah yabar kauna...
Ameen Ahmad ya furta Azuciyar sa sai fadi yake uhmm dan bakasan dalilin daya sa zan aure ta bane da baka barmin ba inna koya mata hankali zan sako ta ka aure ta...
Murmushi yayi yana yiwa Faruk godiya ganin su Samad da Rahama har sun shige mota ne yasa Yayiwa Faruk sallama '' '.
Faruk wajen Aminu yaje ya zauna cike da damuwa yace Aminu shikenan n'a rasa Asiya bansan haka so yake ba..
Soyayya Zuma ce amma tafi madaci muni inka rasa abun sonka..
Shikenan tawa ta sameni...
Aminu yace tofah waiku bakuda aiki sai kuka akan mata ne kaida Samad tsaki yayi yace yanzu wai me akayi maka ne...
Faruk cikin tsagaita kukan nasa ya shiga bawa Aminu labari yanda sukayi da Ahmad...
Aminu jinjina Al'amarin yayi yace karka damu '' kaga Rahama ta samu yar uwa akusa da ita in Ahmad ya auro Asiya....
Kasan shawaran da zanbaka kabawa zuciyar ka hakuri maganar mata..
Ka tattara su gefe daya ka ajiye sai nan gaba...
Faruk yace InshAllah naji shawarar gashi kai kana zaune lafiya tunda baka harkan mata..
Aminu Murmushi yayi yace Ashe dai kagane abunda nake nufi kaide ayi sha'ani kawai mata Ko wahala...
**************************
Gabon 🇬🇦
Baba Salihu cikin shigar sa ta Alfarma shida wasu à bokan nasu zasuje kai goron sa ranar auren sheik da hassana sossai yakejin kansa a nishadi hadin da yayi kuma sheik ya karba....
Zama yayi bakin gado yana tuna irin Alkhairan sheik gashi faran daya yabashi mata ya karba batareda ya musa....
Dattijo ne ya shigo bakin sa dauke da sallama yana sanye cikin farar shadda..
Kansa aduke yace shugaban Adalai Barka da wannan lokacin..
Kai muke jira mu tafi..
Baba Salihu cike da farin ciki yake kallon dattijon yace uhmm kaga wannan Aminin nawa sheik Abdurrazak bansan da wani kalma zan gode masa ba...
Matar da takeso taje har gidan mu tana bincike dan sanin sirrina shine naga gaskiya taje tabinciko sirrin namu bata aure ni ba nasan yadawa zatayi duk da babu rashin gaskiya a tattare da hakan...
Shiyasa na zabi in hada ta da sheik in kanta n'a rawa ne ze sata ahanya..
Kuma naji mijin nata marigayi mutum kirki ne...
Kuma itama an shede ta shiyasa banyi kasa a gwiwa ba..
Banson nayiwa Habiba kishiya '' shima sheik dan ya tara biyu ne shiyasa zankara masa da daya ya iya rikon gida...
Niko fa Inde akan mamy ne bazan iya yiwa wata matar Adalci ba...
Sossai Dattijo ya jinjina bayanan baba salihu yace shugaba n'a maganar ka dutse....
Shi aure anayin sa ne inhar mutum zeyi Adalci tunda ka nuna hada mata biyu anan zaka gaza dole ne ka janye...
Uhmm yawwa kagane nufina tashi yayi Daga zaunen babu bata lokaci suka fito Daga gidan....
Koda suka isa aka kai goron baba Salihu yace uhmm Nine zankai Amarya garin kano '' bikin nake jira sanna in tafi...
Sossai suka yaba da halin mutuntaka irin n'a sarkin adalai.....
Baba Salihu sanarwa sheik labarin yanda akayi komai yayi sossai sheik yaji dadi taré da masa Albishir tunda Amarya zata taré zasu koma sabon gida...
Yanacen anata gyare gyare Daga haka sukayi sallama....
Shiko Sheik cikin hanzarin sa yasa aka gyarawa anty dakin nata da yayi kura komai aka gyara mata tsaf har tukwane saida yasa duk aka wanke mata su....
Mama dake kallon shiga da fitar sa tace uhmm mijin tace anata hidima gimbiya zata iso....
Cak sheik ya tsaya yana jinjina kalaman ta...
Waigowa yayi tareda isowa kusa da ita yace...
Ai ban girma ne kazama matar ka duk abunda tace shi zakayi wannan ba haramun bane dan ance min mijin tace....