Sashe 10
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ok yabata amsa tareda shiga motar tasa yajata fuuuuuu yatada mata kura Akan ta.
Jikin asanye tashigo gidan tunani take meye mafita yazatayi taba adamsy shaida Akan Rahama dan wallahi bazata Bari ta auri dan gidan ambassado libya ba ita ko dan me kanti Bata samu ba
Sai Al'amin da gidan nasu' ciyar dashi ake.
*********
Kasar kwatano.🇧🇯
Mamy jiki ya warware sossai kaman ba 'itace takejin jiki sossai ba.
Ahmad ne zaune agefen Nata Yana chat .
A Badoo
Hotunan Yan mata kala kala yake kallo yana dariya inda Yaga wata buduwar rabin nononta awaje.
Murmushi yake ya d'Anna mata liké.
Khadija data shigo bakinta dauke sallama tana kallon yanayin sa tace haba yaya ina sallama hankalin ka nakan Waya.
Beko saurare ta ba.
Mamy cikin tsare gida tace waikai Ahmad bazaka ajiye wayar nan bane.
Kaje airport saboda Abdul samad yamin korafi baka kula masa da dukiyar sa.
Duk sati yakamata Kana check balance d'in kudin d'asuke shiga .
Kuma abunda suke bukata kaga daga wajen ka ne zasu samu.
Ok mamy amma saï gobe zanje ko 'hankalin sa nakan wayar bedago Kai ya kalle ta ba
Ranta ne yabaci cikin ranta saï fadi take l'allé yakamata insan me yaron nan yake aikatawa awaya.
Afili kuma Bata kara bin takansa ba.
.
Fulani zaune kan kujera 3ster kaman yanda tasaba kaman ta gado 'ta sha ado da manyan gold ajikin ta.
Baba nasiru mijin nata ne yashigo fuska dauke da murmushi kinga Yarima samad bedawo ba .
Kafun yatafi yacemin sati zeyi' .
Murmushi tayi tana me jujjuya idanun ta tace kaima kasan baze dawo akusa ba' watakila ma shikenan har abada shida masarautar nan.
Ai ina gayamaka bazan taba barin sa Yayi aure ba shiyasa kullum nake zuwa gun boka markau .
Yana kara zuzuta masa kiyayyar Maryam aransa .
Haba ai bazeyu ba.
Baba nasiru murmushi Yayi yace amma fulani ke maciji sari ka noke ce.
Bata rai tayi tace amma aiduk mugun ta, ta kafini.
Yi hakuri bance kimun tone tone ba yanzu de ina abincina yake Yana me Mike kafafun sa kan kujera.
**
Mai martaba Sanusi turaki ne zaune adakin sa .
Uwargidan sa tana masa fifita cike da nutsuwa. 'kwantar dakan sa Yayi bisa kafafun ta yace
Gaskiya kibari mu daurawa Abdul samad aure mana kinsan burina baze cika ba saï yanada iyali.
Hajiya hauwa tace haba ranka yadade baya son yarinyar nan asaurara masa mana dole ne auren zumunci.
Kabarshi yazabo Wanda yake so.
Yaran Zamani baa masu Haka .
Murmushi irin tasu ta manya Yayi yace haba hauwa wannan miskilin yaron kina ganin har akwai matar daze gani yace yanaso nasan Haka bame yuwa bane .
Mahaifin sa Haka nayimasa duk halinsu Daya 'amma daga baya ba gashi yaci amfanin sa.
Rushewa da kuka Yayi yace yanzu ace Dana babu amo babu labari shekaru biyar Kenan.
Idan ban kula da ahlin sa ba dawa zan kula...
Jikin hauwa Yayi mugun sanyi cikin son karfafa masa guiwa tace .
Kayi hakuri mai martaba nice n'a haifi salihu nafika shiga damuwa dauriya ce kawai .
Allah ya bayyana mana shi inda yake amma sainake ganin kaman koda ya bayyana baze taba yarda damu ba idanun ta cike da kwalla.
Cikin son kawar da zancen tadau wayar ta .
Ta dannawa yarima Samad Kira bugu biyu yadaga
Dagacen bangaren murmushi ne kwance afuskar shi yace yaudai mata ta tuna da mijin ta.
Dariya mai sauti' tayi tace mijin da babu cefane shiyasa nakeson ka karomin kishiya .
Uhmmm kodai kasamu wata anan kanon ne infara kishi tun yanzu.
Ransa ne yai mugun baci
Tunanin amsan daze Bata yake yasan zancen Maryam zatai masa.
Amsa mata Yayi aikuwa namiki kishiya kwanan nan zan gabatar miki da ita ta Waya.
Hauwa fadada murmushin ta tayi tana kallon mai martaba tace dagaske kake kuwa ya sunan ta wai Allah dadi kasheni.
Samu kansa Yayi dacemata sunanta baiwar Allah.
Mai martaba cikin zumudi ya amshi wayar hannunta dan ya tabbatar da zancen sa cike da jin dadi suke wayar shikuma Yarima Samad Yana kara lula dasu duniyar karyar shi dansu shafa masa lafiya yahuta.
*****
Kashe gari
Bayan Sheik ya idar da sallah asuba
a babban masallacin juma'a
'huduba yatsaya yi kafun fitowan alfijir 'cike da nutsuwa yake wa'azi Akan Maza masu cin Amana mata ' gabadaya masallacin a nutsu inda yake fadin daidai da kwayar zarr namiji ya cutar da matar sa.
Sai Allah yabiye mata hakkin ta .
Banda karar fanka babu abunda kakeji a masallaci kowa ya nutsu.
Bayan yagama wa'azin suka fara musahaba da jama'ar wajen.
Baba salihu zaune kusa da Sheik danshine ke jan aya Sheik n'a fassarawa .
Cike da nutsuwa yagaida Sheik inakwana kansa aduke alkur'ani mai girma n'a hannun sa sanye yake da farar jallabiya fara.
Yana kokarin fita Sheik ya dakatar dashi tareda bashi izinin zama dan su tattauna.
Murya asanyaye Sheik yace daman magana ne Akan Rahama dakace kanason abawa danka.
Bikin nan baze wuce wata Daya ba kacal ba kuma har yanzu baka bayyana min asalin ka ba.
Dakuma dan naka daze auri Rahama ba.
Tsareshi da idanu Yayi yanajiran yaji ta bakinsa.
Baba salihu cikin kunan rai yace......
Ayimun afuwan rashin typin wlh banda lafiya ko yanzu Haka ban warke ba lallabawa nayi dan hakkin Ku dake kaina.
Karku manta paid Book
Free Book yakusa karewa
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
*âšœï¸Â©J.A.W📚🖌ï¸?*
MARUBUCIYAR
*Amince Dani*
*KAIKAJAWA KANKA*
Yanzu kuma gani dauke da
*KANWATA*
IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)
Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500
Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu
Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725
Book 1ï¸âƒ£3ï¸âƒ£
Ana kokarin sallame Sallah ya juya da kansa baya agigice buzun Nadin dake kansa rufe fuskarsa yayi dashi Yana mai tasbihi .
Yarimad Samad gaban sa ya tsananta buga Gab Gab da ya tsananta bugawa da karfi nan da nan ya nemi nutsuwar sa ya rasa 'kokarin waigowa bayan yake 'daidai da tashin baba salihu cikin hanzari da sassarfa yafito gaban massalacin duk ya dimauce 'banda bugawa babu abunda zuciyarsa ke tsanantawa.
Tafiya yake da dan sauri sauri kansa aduke .
Cikin hanzari yarima samad yafito Yanata waige waige ina bawan Allah Daya gani yanzu wala Allah yasan Wanda yake nema.
Dagacen nesa yahango mai rawani da dan karfi yabuda Dukan muryan sa yafurta .
Mallam buzu dan Allah dakata.
Babu Bata lokaci ya isa gaban mutumin kallon sa yake Yana cije labbansa.
Mutumin yatsareshi da idanu .
Bawan Allah lafiya kake kwadamin Kira
Jikin sa ne yayi mugun sanyi ganin Wanda yake tunani gani bashi bane.
Afuwan Dan Allah damar tambaya ce dani.
Kokasan Alhaji salihu Turaki .
Mutumin girgiza kansa yayi alamun 'A'a gask bansan Shiba kila ma baya unguwar nan.
Musabaha sukai shida mutumin iñda yajuya .
Baba salihu dake Labé jikin Wata bishiya ya boye hawaye masu zafi yake silalo masa' idanun sa...
Cike da tausayi yake kallon Yarima Samad harya bace masa da gani.
Babu Bata lokaci ya isa gida 'banda kuka' babu abunda idanunsa suke fitar wa.
Iske Sheik Yayi farfajiyar gidan Yana koyar da dalibai
cikin muryansa me kama da Wanda yake cikin damuwa yace .
Yace ya Sheik kozan iya zama in saurari kira'ar da kuke yayinda yake kokarin zama kan Capet d'in dake malale tsakar gidan.
******
Yarima Samad Allah ne kadai yakaisa gida dan tuki yake sam baya sanin iñda yasa gaba.
Knockin yayi Aminu yabude masa kofa 'rabashi yayi cikin azama direct yayi dakin sa ya nufa.
Aminu sake da baki yake kallon sa Yana haurawa sama.
Rage Kayan jikin sa yayi dagashi sai boxer Yana shiga toilet ya sakarwa kansa ruwan mai mugun sanyi Yana ratsa tun daga tsakiyan kansa zuwa bargon jikin s..
Akalla minti Arba'in yadauka .
Daidaituwan numfashi yasashi fitowa da towel ajikin sa.
Fadaddan kirjin sa Wanda gashi ya kwanta lub lub gaban miroir yanzauna ta'cikin madubin yake kallon kansa da idanun sa da Suka canja launi.
Oh ni Samad shekara nawa ina yawo' kwaro kwaro duniya yaushe zan samu cikin burina.
Abbana dan Allah ka bayyana nasan gaskiya zatai halin ta 'yasaki marayan kuka' rike da rigarsa ahannun Yana kallon kansa ta madubi.
Yanda idanun sa suka canja launi dan kuka'.
Faruk dauke da sallama bakinsa yashigo kallon yarima samad yake yace yauma sokake kayi abunda kasaba ne .
Samad inada yakinin bayan wuya saï Dadi kuma InshAllah mafarkin ka saiya tabbata kaide karmu gajiyawa tareda dafa bayan yarima Samad Daya bashi baya 'suna kallon juna ta cikin madubi.
Yarima Samad tashi.yayi ya rungumi faruk dukansu kuka' suke babu mai rarrashin' sa.
Faruk irin abokan nan n'e
Na amana Wanda azamanin nan damuke ciki samun irin sa yanada matukar wahala...
*******************
Rahama kwance jikin Anty tana Bata labarin adamsy 'yanda sukai duk ta fada mata Bata boye mata komai dangane da Rayuwar ta.
Anty dariya take mai dan sauti'. Ashe dai mun kusa daukan suruki yata.
Shawara Daya zanbaki kirike martaban gidan nan .
Kuma ainaji mahaifin Ku yace kuna gama karatu da sati Daya zemuku aure..
Rahama zazzare idanu tashiga yi tareda tashi daga jikin Anty ta maimaita aure ai a iya sanina ban fidda mijin da zan aura ba ..
Wanda nakeson gabatarwa ayau din nan zezo gidan nan 'kuma kinsan me Anty ?
Girgiza Kai tayi tace saikin fada Rahama.
Wallah anty tun ranar Dana fara ganin sa 'naji yakwanta min Arai 'nakamu da sonsa amma banta nuna masa ba...
Saboda kinsan Mazan yanzu dole saika kama darajarka zasu kama maka. Naka.
Anty murmushi tayi tana me gyara zamanta sossai cikin so da kulawa tace karki damu nasan ke wacece banda matsla akanki.
Idan yazo ki gabatar dashi kinga shikenan mallam baze baki Wanda bakiso ba.
Cikin shagwaba tace anty n'a Allah yabarmun ke 'amin ta amsa yayinda sukaji wai ana sallama da rahama wani yaro ne da baze wuce shekaru goma ba.
Mama tace waye ke sallama da ita.
Salma ta karbi zancen au mama baki Sani ba ai adamsy ne abokin dadiron Rahama ne...