← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 115

Sashe 6

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sheik yahango Yana ganin sa yagane kasancewa Yana yawan kallon wa'azin sa a tashar sunnah TV da Afrika TV3. .

Cikin sauri sauri yakarasa gaban Sheik tareda risinawa .

Inawuni Sheik ya mai jiki?

Lfyalau alhmdulillah yabashi amsa .

Sosa kansa yasoma yi yace daman ni malamin Rahama ne 'naji ance Bata lafiya shine nazo in gaisheta.

Sheik gyara kwalar rigar wuyar sa Yayi yana me kallon sa ' murmushi yayi yace au kace malamin Rahama n'a skul ko?

Amma bansankaba kokaine me koyar dasu géographie .
Dasauri ya amsa Danine Yana sunne Kai.

Godiya muke da ziyara Allah yasaka da Alkhairi yakamata katafi gida dare yayi.

Adamsy kaman Wanda kwai ya fashewa aciki Haka ya juya
inda yaje wajen motar sa ya iske abokin sa dayabari kwance a motar Yana Waya .

****

Mama tana shigowa asibitin ta tambayi dakin da Aka Kai umergency .

Nuna mata Akai tana tafiya tana karanta sunayen dake rubuce kan kowace daki harta hango Wanda Aka rubuta emegency.

Jikin kofar ta tsaya tanata tunanin ta ina zata fara ne.

Hango Sheik tayi tsaye yajuya mata baya Yana Waya da abubukar

dayaje restaurant yasiyo masa abinci yazo dashi asibiti dan yunwa yakeji'.

Ahankali take tafiya kamar bataso .

Jin takun tafiya abayansa yasa Sheik waigowa.

Idanun su ne suka tsarke cikin juna shida mama ' wani irin bugawa kir........

Taku har kullum Kyauta daga Allah Yan spécial group A kuna comment sossai 'banda Yan spécial B Allah yasa dai suna biye dani.

09069080725
3/20/22, 22:34 - A'ish: *🌟🌟 KANWATA🌟🌟*

🔔📚

*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌�*

MARUBUCIYAR

*Amince Dani*

*KAIKAJAWA KANKA*

Yanzu kuma gani dauke da

*KANWATA*

IKILIMA ADAM
(Kyauta daga Allah)

Paid Book ne
Vip 300
Spécial 500

Acct nomba 3115484026
ikilima adamu first bank
Ko kuma Katin MTN
Banason Vtu

Idan kinbiya kina iya turo shaidar biyar ki 'ta wannan lambar 09069080725

Book 0️⃣9️⃣

Wani bugawa da tsoro da fargaba yakamata ganin kallon da Sheik ke jifanta dashi.

Sassaita nutsuwar sa Yayi cikin bacin rai yace mekikazo neman nan?

Inda inda tasoma bakin ta ' n'a rawa tace abunda yafaru sharrin shedan ne...

Sheik Yayi murmushi irin tasu ta manya ya maimaita sharrin shedan .

Yace ai babu shedaniyar uwa data wuce ki Aisha.
Nabaki nan da zuwa safiya! ki tattara duk wani dakikasan naki ne .

Kibarmun gida n'a.

Ganin asibiti suke beson hankalin jama'a da keta wucewa ya dawo kansu.

Barin ta Yayi nan tsaye batareda ya waiwaye ta ba.

****

Salma ahankali taketa taku harda cire takalmin ta 'tarike ahannun .

Daidai fita gidan 'ta haska baba salihu da tochla taga lallai barci yakeyi.

Sadaf sadaf ta murda hannun kofar tabude tareda maidawa tarufe ahankali'.

Hango Abdul jalil kaninta tayi 'da sauri taje ta Labé bayan wata bishiya tanata huci sama sama
Kallon sa takeyi harya shige gida.

Cikin hanzari aguje tabar wajen.

Tanata buga uban sauri harta Iso kofar gidan 'Al'amin din.

Turo kofar dakin nasa dake zauren gidan su tayi...

Tana shiga ya maida kofar ya rufe.

Washhh Allah nagaji tareda fadawa kan katifar sa.

Dariya yake cikin shigarsa ta jallabiya fara ...

Mezan kawo Miki ne lemu ko juice?

Kwabe fuska tayi uhmmm ai juice dai nakeso amma kadan zan sha.

Shiga Yayi kitchen din dakin kasancewa Daki daya ne 'amma akwai kitchen da toilet dan daidai dakin samari.

Juice din yadauko a frij din harya dauko magani ze zuba ciki saiya fasa 'tunowa Yayi dare Yayi kar Abban su ya leko Yaga Macé a dakin.

Cup din roba yadauko samun ta Yayi zaune 'wayar sa ahannun ta .

Tana kallon picture murmushi kwance Akan fuskar ta.
.

Gimbiya ga juice Yana me jawota jikin sa.

Kara narke masa tayi ajiki wayar dake hannun ta yafadi batareda ta Ankara ba.

Juice din ya tsiyaya mata a cup tareda kurba Abakin sa 'be hadiye ba.

Yabude bakin Nata ya juye mata aciki...

Washhh dadi tafada tana mejin kasala n'a saukar mata..

Uhmmm wlh lemun Abakin ka yafi dadi 'tareda daukan cup din.

Takai bakin ta tashanye tass .
.ta ajiye masa cup.

Kara rungumeta Yayi à jikin sa 'kokarin zuke zipp
Din rigarta yafara.

Batareda ta hanashi ba' tana kallon sa harya gama cire mata Riga.

Waouhhh gimbiya kinga yanda boob dinki yakara girma kuwa 'tareda Kai hannun sa 'yafara ai mata da sakonni mai firgita tunani....

Tuni ta sakar masa kanta dan kwata kwata tamance dare .

Ji tayi Yana kokarin cire mata pant 'da sauri tarike hannun sa please kabari.

Cikin narkakken murya idanun ta Sun kada kasan nace maka Wasa kadai da romance zamu ringa yi banda sex.

Bata rai Yayi ya tashi tsaye cikin fushi ya rike kugun sa.

Haba Salma

Kullum ke bakison ki kyautata min.
.
Yi hakuri m'y love nafi son in mukai aure saimuyi.
.
Cikin bacin rai yace bakya min biyayya zan aureki .

Yanzu me kake so ayi ne?

Inason ki bani kanki Salma.
.
Shiru tayi tace kaga Yanzu dare Yayi amma kabari da wata damar ta samu barin garin zamuyi kaga hk saimu kwana tare.

Wani tsalle ya d'Oka ya dagata sama.

Allah ko baby n'a?

Shiyasa nakeson ki.

Bari inmana selfie yadauko wayar sa.

No karkai mana selfie please n'a rokeka.

Ajiye wayar Yayi tareda yin kwafa ok to naji.

Bani Alewa ta inkarasha saimuje inraka ki.

Cikiin gamsuwa da Haka tace to matso nan.

********************

Mama saka hannun Akan ta tayi tanata Safa da marwa acikin asibitin.

Ganin dakin da Sheik yashiga yasa tamike tareda daukan abincin ta nufi dakin .

Sallama dauke abakin ta 'tashiga iske shi zaune tayi ya tankwashe kafafun sa waje Daya Yana lazimi .

Amsa mata sallama Yayi tareda kauda idanun sa Akanta.

Mama cikin magiya tafara kuka dan girman Allah Sheik kayi hakuri ka yafemun karka sakeni inka Rabu dani Waze aure ne.

Dago Kai Yayi ya kalleta yanda taketa zuba magiya..

Waze aure ki Inna Rabu dake .

Keda kikacemin gidan uban naki Zaki koma Inna cika matsa Miki!

Yanzu ga Dama tasamu Saiki tsaya watsi da ita'.

Cikin kuka' tace wallahi banda gidan dayafi naka kuma namaka Alkawarin zan canja halayena Akan Rahama.

Da kowa ma.

Dan kaunarka da manzon Allah (SAW)

Kayi hakuri!

Nauyayyen ajiyar zuciya yasauke yace Allah ya yafe mana baki Daya.

Guntun hawaye take fitar wa tana zuba masa godiya da fatan Allah yasa yagama lafiya da amin ya amsa mata.

Plate tadauko tana kokarin zuba masa abinci .

Kallon abincin yake yace suwaye zasu ci?

Kasa da kanta tayi tace ai Kai nakawowa.

Bana jin yunwa yabata amsa ataikace.

Sallamar abubukar ne yasa yakai Duban sa ga kofar shigowa...

Cike da ladabi yashigo yagaida iyayen nasa.

Abba ga abinci nakawo 'yana me kwance ledar tareda dauko plat da cokali yajuye masa 'yakai gaban sa .

Ruwan faro yadauko ya ajiye masa agaba.

Abba!!

Naam !! Yabasa amsa.

Ya jikin Rahama ko zan iya zuwa ganin ta.

A'a ai likitoci sunce sai gobe maza kaje gida Ku tafi kaida jatimar ka.

Kasan Salma kadaice sai anty banason barin mata kadai agida babu babba.

Cikin gamsuwa da hakan abubukar yace to Abba Saïda safe.

Kallon Mama yayi cikin bacin rai abunda tayiwa kanwarsa.

Yace Mama tashi muje ko!

Tashi tayi jiki babu kwari tadau abincin data kawo .

Suka juya tare itada dan Nata.

*******

Yarimad Samad yashigo baban gidan nasa Daya siya daga zuwan sa kanon.

Gidane kerarre na bugawa a jarida babban gidan bene ne mai hawa Hudu.

Ko'ina n'a gidan tayis ne gabadaya .

Kofar gidan shuke shuken flowar ne .

Me gadin gidan nasa yanata barka da dawowa yarima .

Hannu ya daga masa .

Tareda shiga cikin gidan.

Su Marwan da 'aminu da faruk nabiye dashi abaya.

Tafiya yake ahankali kamar baya son taka kasa.

Yana shigowa falon kujerun falon sa nasa yakebi da kallo

Royal chair.

Ahankali yatako falon tareda Zama kan 3str Yana maida numfashi.

Faruk dasuka nemi wuri suka zauna cikin yanayin damuwa yace

Gaskiya baka kyautawa kanka Yarima bakada isassen lafiya amma
Kaki Zama hakan ai bedace ba' kuma katsaya sai masifa kake zubawa likitoci kamar sune suka kaika .

Yarima samad kallon sa yake da idanun n'a sa mekama da Wanda yake abuge.

Cikin kasallaliyar murya yace.

To!! dokeni tunda n'a Bata maka rai.

Aminu ya kwabe baki yace kaga Faruk Yarima miskilancin nasa sai cigaba yakeyi kaji amsar dayabaka .

Wai ka doke shi.

Marwan yace cikin zafin ciwo ne mukai shi daki .

Daya samu barci zetashi da karfin sa.

Kamashi sukai 'yanata fada da masifa Ku sakeni nace saikace wani jariri saiwani Jana kuke.

Aminu yace ai in jaririn ne Kai daukarka zamuyi ahannu.

Cikin su babu Wanda yaKara tanka mishi bare amsa tabiyo baya.

Suna kaisa daki.

Wani daddan kamshi ya doshi hancin su.
Ya gwauraye da sanyin Ac saiyabada mood mai dadi.

Faruk toilet dinsa yashiga yahada masa ruwan zafi ya sirka masa Dana sanyi.

Tareda dawowa falon yakama shi.

Yarima Samad da barci ke damun sa yace .

Wai me Haka ne kunki barina in huta.

Muje dai sarkin masifa cewar faruk Yana janya zuwa toilet din.

Tare suka shiga kaga ruwan wanka Maza kayi wankan nan.

Kallon Faruk yake batare da yabashi amsa ba.

Ya kauda kansa gefe.

Fita nace inason incire Kayan jikina

Faruk yafito Yana murmushi ..

Shidai Yarima ba'a iya mishi wai in fita ze cire Kaya.

Matar shi tanada aiki
yafada yayin da yafito falon kallon Aminu yayi yace mutafi inyafito zeji karfin jikin sa.

Cikin gamsuwa da hakan suka fito .

Mamaki ne yakama Marwan ganin faruk yasa Key ta waje ya kulle kofar dakin yarima Samad.

Aminu yace yaka rufe '

Eh narufe shine banson adameshi cikin dare Yana kallon Marwan .

Inya tashi akwai wani Key din a dakin zebude da kansa.

Aminu batareda yakawo komai aran sa ba .

Yace to mu tafi.

Marwan da gabadaya hankalin sa yatashi jin furucin da faruk yayi.

......

Wayar faruk ne yasoma ring Yana dagawa mamy ce cikin damuwa tace ina
Yarima samad yake.
Chapter 6 · 0% Book details