Sashe 25
Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
    Kallon ta ya ke lokaci babu Ko kiftawa domin kyawun bakaramin tafiya da imanin sa yayi ba.
Sassaita nutsuwar sa ya yi ya ce "baiwar Allah kina cikin ƙawayen amaryar da suka kwana nan gidan kenan.
  Kasa ba shi amsa ta yi sai dai ta gyaɗa masa kai Alamun hakane.
  Dan Allah kozan samu Al'kur'ani taf faɗa Cike da buƙatuwa.
  Eh mana zaki samu ɗan jirani a falon yanzu inje in ɗauko miki dafatan amaryar Samad tana lafiya shiru tayi bata bashi Amsa ba.
Cikin hanzari yayi hanyar dakin nasa.
  Mamy tafito dan hada wa Amarya da kawar ta break taga Rahama a falon itama mamy bata iya sheda ta fitowar khadija Daga dakin taga ta tafi aguje ta rinsina tana gaisheta anty Rahama antashy lafiya.
   Murmushin tayi ta amsa da lafiya.
Mamy da take sake da Mamy daman wannan itace matar Da Samad ya aura amma sai lallabashi ake kamar wanda akaba kashi.
   Rahama har kasa ta durkusa cike da ladabi tace mama ina kwana.
Cikin Jin dadi Mamy tace lafiya lau diyata ya kwanan bakun ta cike da kunya tayi shiru.
Faruk yakaraso falon tare da miƙa mata Alkur'ani.
Tana karba tayi masa godiya tareda barin wajen.
   Gaishe da Mamy yayi yace Mamy danna cikin kawayen Amaryan ne.
Mamy dake kallon yanayin sa tace yanzu kana nufin bakasan Matar Abdul Samad ba.
To itace.
Mamaki yake yace daman akwai kyakyawan mata irin haka a duniya ni dai n'a dade bangani ba.
   Marwan tun safe yake ta kiran layin Salma yana ring ba'a ɗagawa.
Tsaki yaketa jerowa yace ita wannan banzar ina ta ajiye wayar ta inason ta turomin hotunan nan bansan waya dau wayata dana baba n'a ba.
Ya goge su koya akai akwai wanda yake bayan mu.
   Kara kiran layin Salma yayi cikin sa'a ta Daga.
Bayan sun gaisa yace kwana biyu kona kira bana samun Ki inafatan dai lafiya Ko.
  Daga can ɓangaren tace lafiya lau ne.
Marwan ya numfasa tareda Tsayuwar sa ya sanar. Mata yana bukatan ta sake turo masa hotunan É—aya tura mata.
  Salma cikin Jin haushin sa da bakin cikin dake cinta tace nifa tun Ranar na goge awaya ta naga bazasu mun Amfani ba tafada cikin bacin rai.
    Marwan ya ce " yanzu gayamin inda kike inason inzo wajen ki zamu dan tattauna kin San mutumin d'ana dauka hoto da yayar ki wanda naga kin kyasa yayi aure à jiya.
   RiÆ™e da baki Salma tace yayi aure fa daman cen ansa masaÂ
rana ne ?
   Marwan ya ce "A'a ai É—iyar wata malami ne da za'a daura mata aure da wani mai suna adamu sai yace yafasa shine aka ba Abdul Samad.Â
Banda innaliahi wa'inna il raj unÂ
Babu abunda Salma take furtawa cikin kukan da ya kwace mata tace yanzu kana nufin wannan balaraben shine ya Auri Rahama.Â
Marwan da mamaki yacika shi yace eh sunan matar da 'aka bashi ce.Â
Kin santa ne ya jefo mata tambaya cike da rudani.Â
Kwarai kuwa niko nasan ta yaya tace uwa daya uba daya.Â
   Kuma itace awannan hoton daka dauka.Â
Sallamar sheik ne yasa takasa cigaba da magana kallon ta yake yake yana kallon wayar hannun ta cikin tsawa yace dawa kike waya.Â
Bakin ta na rawa tace wata kawata ce.Â
   Ki je waje mijin na ki yazo Daga haka yafi ce Daga dakin domin sun zanta da à nty kan kai kayan Rahama.Â
Salma banda kuka babu abunda takeyi kaicona ni Salma d'ana sani keya ce.Â
    Wallahi danasan wannan mijin zaki aura dako bazan taba rabaki da Adamsy ba.Â
Tana ajiye wayar ta tadau gyale ta yafa kai tsaye zauren n'a su taje ta same shi.Â
Cikin faÉ—uwar gaba takaraso wajen shi.Â
Kallon shi take Daga sama har kasa tana Girgiza kai.Â
     Al'amin shima ita yake kallo cike da tsana yana ayyana irin wahalan daze bata intaje gidan shi.Â
Mugun kallo yake binta dashi cikin zafin rai da tafarsa zuciya da takura mishi da a kayi dole saiyaje wajen ta.Â
Ranshi A É“ace ya ce ke Salma kidauka watan mutuwar ki ce takama.Â
Karuwar gida.Â
     Cikin zazzare idanu nan da nan suka ciko da kwalla ta ce "bangane karuwan gida ba.Â
Dawa kaga ina karuwan ci.Â
    Bata gama rufe bakin taba sai ji tayi ya wanke ta da kyawawan maruka guda uku masu gigita kwakwalwa kokarin....Â
Ta ku har kullum kyauta Daga Allah. Â
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA
Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.
Subcribe
Comment
Share
Like
Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.
Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725
3ï¸âƒ£1ï¸âƒ£
Kokarin kara mata wanin marin yake saita kauce.
Nan da nan Idanun ta suka ciko da kwalla.
Al'amin duk kukan da take besa yaji zuciyar shi yayi sanyi ba.
Cikin tsawar daya daka mata wanda yasa hantar cikin ta kadawa.
Keee Salma wallahi banason ki zan zauna dake dan tilasta mun da akai kwabe baki yayi yana jifanta da mugun kallo yace nabaki dama kina iya tunkarar iyayen ki akan zancena su nemar miki mafita inkuma kinki uhmmm da kanki zaki sai ruwan dafa kanki.
Salma tagama fusa ta bata taba sanin Al'amin jaki bane sai yau.
Cikin zafin rai tace kai meya hana ka sake ni naga hannun ka sakin yake.
Maganar iyayena in sanar musu su raba auren kaine zakayi bani ba kuma wallahi zan tabbatar maka ni karuwan gidan ce.
Karka dauka ka mari banza wallahi, inba jahili ba wake dukan mace.
Tunda tafara magana bakinta kawai yake kallo yanda take zaro zance.
Girgiza kai yayi yace haka kika ce Ko ?
Ta ce eh haka nace saime takara zancen tareda koma gida.
Bayan ta yakebi da kallo kafun yasakai cikin tafasar zuciya yabar gidan.
Tana shiga dakin su bakin gado tazauna kukan zuci take yanzu ita Al'amin zecewa karuwar gida, kalmar nan bakaramin sosa mata zuciya yayi...
Sheik yakira Dr Abdullahi yayi masa zancen kai kayan Amarya.
Dr Abdullahi yace ku bar kayan kafun agama gyara mata wajen zama kasan anyi auren ne batareda anshirya ba karka damu yanzu batada matsalar komi à gidan yafada masa cike da girmamawa.
Sheik yace to babu matsala nagode Daga haka sukai sallama.
Kallon anty yayi yace saide ku kaimata kayayyakin sababbin dinkuna.
Mama tashigo dakin bakin ta dauke da sallama ganin sheik da Ànty a dakin su biyu kadai wani katutun bakin ciki ne yarufe mata idanu lokaci daya.
Cikin Jin haushin su takaraso dakin..
Daman nazo ne in gayamaka yan uwana sunce yau zasu tafi kuma suna son suje gidan Rahama tanabin anty da muguwar harara.
Sheik daya lura tsiya ce kecin ta yace Aishatu ai babu matsala akan yanada kyau bara insa koda Abubakar ne yakaisu yakai karshen zancen tareda tashi yabar dakin danshi beson abunda ze Daga mai hankali.
Sheik nabarin dakin Anty itama ta tashi zata fice mama tasha gabanta tace watau kundaukeni yar iska zuwana yasa duk kuka watse.
To bari kiji Asirin da kikaiwa wa mijina harya tsaneni wataran saiya koma kanki tana huci sama _sama kayataccen murmushi Anty tayi tace dadina da gobe saurin zuwa.. Tunda kinsan inayin Asirine tokema ki je kiyi mana tafada tareda barin wajen cike da mamakin wai me laifin ta dan ta auri mijin ta.
*,***********,*****
Yarima Samad kusan makara yayi Daga barcin dayakoma bayan sallah Asuba.
A gaggauce yashirya cikin kananun kaya Jean bleu da hash din riga bakaramin kyau yayi da shigan turawa ba.
Gaban mirrow yaje ya taje sajen sa tareda fesa turaren sa one love shine asalin turaren dayake shafawa tun kuruciyar sa.
Cike da nutsuwa yagama shiryawa tsaf takalman sa ya zira a kafafun sa kokarin daukar wayoyin yake yayi daidai da shigowar Faruk da Aminu suma duk sunshirya.
Aminu yace ranka yadade yau fa mun so mu makara fa.
Faruk yace ai harda gajiyan jiya wlh kasan mun dade bamu tara gajiya irin haka ba.
Samad n'a daukar jakan kayan sa yace Muje Ko tareda yin gaba take masa baya suka take masa baya.
Cikin sauri sauri yake taka matakalan step.
À gaggauce yasauko kasa iske su Mamy da khadija da Ahmed yayi.
Cike da ladabi yagaida Mamy ta amsa masa fuskan ta babu walwala..
Muje Ko ya furta yana me kallon yanayin ta.
Shiru tayi taki bashi Amsa.
Faruk yace Mamy karmuyi latti fa dan mai martaba da Abban marwan da marwan da waziri sunyi gaba sunyi gaba sunce mun same su à cen.
Still dai shiru ne bata basu Amsa ba.
Har sun cire rai da zata kulasu sai sukaji tace ita kuma Matar taka ya zakai da ita da kake ta shirin tafiya babu tunani tafada cike da bacin rai.
Ya Salam Yarima Samad yafurta shi Sam ya mance da ita cikin damuwa yace Mamy ai sai ta zauna har in dawo Ko yafada cike da gajiyawa da zancen.
Mamy tace koda a gidan mahaukata ne ban taba ganin Amaryar data kwana daya gidan miji ba yatafi yabar yar mutane babu kwakwaran bayanin da yayi mata.
Asiya ce ke saukowa Daga kan step hannun ta dauke da kwanunka da sukayi break zatakai kitchen sannun ku da warhaka ta furta tareda zuwa kitchen takai kwanunka tadawo.
Cikin nutsuwar ta da kamalar ta take kallon Abdul Samad tace mijin kawata zuwa dan anjima zantafi gidan mu.
Da zaran ankawo kayan Matar ka tafada cike da tabbatar masa da zancen nata.
Kakalo murmushin dole yayi ganin Mamy ta tsare shi da idanu.
Cikin cool voice dinsa ahannu sa cikin aljihun wandon sa yace tun yanzu zaki tafi haba dakin kara mana kwana mana yafada cikin sakin fuskan dole.