← Book details Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 115

Sashe 35

Kanwata Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shiko yarima Samad tuki yake amma hankalin sa baya jikin sa surar Rahama kadai yake gani a Idanun sa...
Ji yayi daman ya kasance kullum yana manne da ita..
Kalmar Banasonka Banasonka shiyafi tsaya masa a rai mtss tsaki yaketa jerowa yace wannan Kalmar taki tafi guba daci tun tasowa na Daga kan kuruciya ta babu wanda yataba gayamin haka..
Yan mata suna bina suna kuka in sosu amma banda lokacin sauraren su.. Sai mata ta ta sunnah zata furta bata sona..

Har yaje restaurant yadawo hannun dauke da kwanun abincin falo yazauna domin cin abinci sakalar abincin yake dakyar yaci kadan a ciki.
Banda tafasa babu abunda zuciyar shi yakeyi.
Kiran Faruk ne yashigo wayar shi '' dakyar yadaga wayar muryan sa bata fita sossai.

Faruk yace Yarima meyake damun ka ne naga yanayin ka akwai damuwa a tattare dakai.

Yarima Samad yace kaide gajiyar aiki ce karka damu '' Faruk tun suna yara yasan halin Samad dan haka yasan karya ce kawai yake masa..

Dan Allah Yarima gayamin meyake damun ka karka sa inkasa barci '' kai ma kasan haka..

Ajiyar zuciya Yarima Samad yasauke yace wannan yarinyar Rahama wai ni take gayawa bata sona batasona..
Faruk yayi Murmushi yace karfa kamanta kacemin baka son ta..
Kodai yanzu kafara son ta ne..
Tsakiii yayi yace akan me zanso maso wani duk abunda wani yarigani shiga to hakura nake dashi.
Faruk yace bangane wani yarigaka shiga ba.

Eh ina nufin zuciyar ta akwai soyayyar wani kaga zaman namu beda amfani kai min Alfarma daya '' Faruk yace inajin ka '' yace inason gobe kataho da wuri Aminu kadai ze biyo ka Sannan Baiwa ta Karima nake son ka sai mata waya asirince kabata nombar wayata '.
Cikin gamsuwa Faruk yace InshAllah tunda safe zan je wajen nasu zan yi yanda kace..

Daga haka sukai Sallama lemu yasha tareda tashi yabar falon.
Bakin sa dauke da Sallama yashiga Jin shiru ba'a amsa ba yasa shi shiga dakin dube dube yakeyi a dakin ganin bata ciki ya leka toilettes din nanma shiru rike da kugun sa yace yarinyar nan ina taje ne.

Wata zuciyar tace yo ina ruwan ka da ita wacce ta dubi tsabar Idanun ka tace bata sonka.
Wanka yashiga yafito ya canza kaya zuwa na barci..

Rage haske dakin yayi yana lumshe Idanun sa kalaman sa kadai suke masa yawo akai..
Ahaka har barci yayi awon gaba dashi..

Ita Ko Rahama tuni barci yayi awon gaba da ita '' cen cikin barcin ta taga wani rikitaccen Aljani yana bin Yarima Samad shikuma yana gudu iya karfin sa..

Wani mahaukacin dariya Aljanin yayi ganin Rahama ta bayyana gaban sa '' tace kai me mijina yayi maka ne kake bibiyar rayuwar sa cikin kaduwa take magana.
Yace mijin ku dai Ko kuma ince tsohon mijin ki dan kishirya zaman takaba nan kusa.

Firgit. Ta farka ta fara karantowa adu'oi kala kala ta dade zaune tana tunanin me wannan mafarkin yake nufi wata zuciyar ta sharrin shaidan ne da wannan tunanin takara komawa ta kwanta...

**************************

Kashe gari

Anty tashirya tsaf dan zuwa dauko Salma dan kwance take babu lafiya tunda wannan abun yafaru..

Zuwa ta iske Salma duk ta rame ta lalace saika ce ba Amarya ba cike da tausayin ta tadauko ta tareda dibar kayan ta..
Makotan su suka ce wallahi mijin ta beda kirki kabar mace kwance cikin wannan halin ace tun jiya da yafita besake dawowa ba haba ai wannan zalunci ne..
Salma tanata cije bakin ta Alamun zafi takeji sossai àcen kasar ta..

Ànty tace ai kubarshi zesan ya iya wulakancin ya mance Ko waye uban ta.
Makotar sukace wane uban ta dan Allah.
Ànty tace sheik Abdurrazak kabeer hizqeel makarfi nikuma amaryar sa ce..
Salati suka fara suna mamaki diyar sheik imam ce muke zaune gida daya da ita amma wannan dan iskan yake wulakanta wa.

Tace kwarai kuwa ran ànty yayi mugun baci dan tasani rainin wayau.

Dakyar ta tashiga motar da taimakon ànty..

Suna isa gida kofar gida suka iske Sheik yana sallamar wasu baki.
Da suka kawo maka wata Wasika amma be bude taba ganin su Salma ne yasa yake kallon yanda Salma tafito yanda take tafiya yake bin ta da kallo bakaramin tashin hankali yashiga ba.

Cikin hanzari yakaraso gaban Salma yana jero mata sannu tareda taimaka mata wajen shigar da ita gida.

Mama cikin tashin hankali tace amma Al'amin dan iska ne jibi abunda yayiwa Salma..
Kwantar da ita ànty tayi saman gadon su..

Tace taware kafafun ta ba musu ta ware dan azaba wajen tagani kamar danyen nama jajir har wani jini jini yabushe awajen..
Cikin ihu tace ya Sheik dan Allah zoka gani..
Sheik aguje yayo dakin Girgiza kai yayi yace A'a sa'adatu ban iya kallon.
Mama ce tashigo cikin rudani ta leka salati ta saka tana kuka iya karfin ta tace wallahi saiyasan ya mana wulakancin zamu rama ne...
Sheik da duk yafita hayyacin sa hakan yasa yakira babban Aminin sa ya sanar masa abunda yake waka n'a.

Aminin nasa yace subuhannalah gani nan zuwa wannan ba maganar shiru bane Daga haka sukai Sallama..

*************************

Kwatano..

Masarautar gheuzo.

Mama karama ce ta aika baiwar ta gayawa jakadiya tana son ganawa da mai martaba.
Cike da girmamawa taje ta sanarwa jakadiya bukatar Mama karama.

Da sallama jakadiya ta isa fada cikin risina hannun ta asama tace Barka da hutawa ya shugaban Adalai mama karama tana neman ayi mata Iso...

Waziri yace anbaki dama jakadiya Sarki ya amsa.
Cike da girmamawa ta koma da sanar da baiwar Mama karama..

Sarki zaune ya kalle bayin da ke cikin dakin da waziri da su liman yace duk su tafi dan a tsarin sa inzeyi magana da Mama karama Ko Yarima Samad baya yinta gaban kowa....

Mama karama ta Iso fada cikin tsananin damuwa tace Allah taimaki Sarki gaskiya wallahi nagaji da rashin d'ana haba shekara nawa yanzu yana raye Ko ya mutu bansani ba '' kullum cemin kake InshAllah ze bayyana yaushe ne kuma a wani lokaci saina mutu kenan bangana da d'ana ba..
Duk abunda yafaru a masarautar nan kanada masaniya amma ka take sani nidai nagaji nagaji tana yarfe hannayen ta..
Kallon yake yace meye hujjar ki akan Salihu dazakice bashi ya aikata laifin nan ba.

Mama Karama tace nikuwa keda hujja itace baiwa Saratu.

Kallon ta yake cikin dan bacin rai ya Daga mata hannun tsaya kiji wlh duk son da nakewa salihu bazesa inki gaskiya ba.
Menene abun damun kai tunda ga dan sa nan..

Duk son da nake mishi namaidashi akan dan sa bana kaunar sake hada idanu dashi yace cikin tsawa har tari yasoma dan bacin rai..
Mama karama tashi tayi Daga zaune tace banzo da asamu matsala ba nidakai.
Amma tunda abun yazama haka InshAllah saikayi nadama karubuta ka ajiye Daga haka tabar sashin sa cikin bacin rai..

Shiko Sarki dafe da kai nan take yafara tuno abunda suka wuce shekaru biyar tashi Daga zaune yayi yace Allah ya isa tsakanin dakai Salihu hawaye nabin kuncin sa..

**************************

Kano

Kusan karfe goma n'a safe Faruk ya Iso kanon shida Aminu kai tsaye gidan su nufa.

Da sallama bakin su.
Abunda sugani yasa suka tsaya cak.
Ganin Rahama kwance akan kujera 3str hannun Yarima Samad acikin rigar ta..

Kallon juna suke Faruk da Aminu

Ta ku har kullum kyauta Daga Allah
3/20/22, 22:34 - A'ish: KANWATA

Akwai channel dîna KYAUTA TV kushiga ku danna mun.

Subcribe

Comment

Share

Like

Littafin kaikajawa kanka audio yana kan channel dîna saina jiku.

Littafin nan kudi ne Inkin ganshi a wajen group dîna na sata.
Inkin bukata ga nomba.
09069080725.

4️⃣0️⃣

Hannun Yarima Samad acikin rigar Rahama yana shafa boob din ta
ita Ko barci take batasan abunda ke faruwa ba Daga ta gama aikin ta tadan kwanta ta huta shine yatsaya lalabe.

Jin kamar inuwa Daga waje yasa yasa yai maza yacire hannun sa yana kallon hanyar waje.
Faruk da Aminu labewa sukai gefe dan kada yagansu..

Fitowa sukai Daga inda suka labe sukai kaman yanzu suka shigo bakin su dauke da sallama.

Yarima Samad cikin Farin ciki ya tarbe su yace sannun ku dazuwa Muje dîner table ku zauna..
Binsa sukai Abaya suna dariya dan shi beson Idanun su yasauka akan Rahama da rabin boob din ta ke waje.

Jin hayaniya a cikin gidan yasa ta farka tana mika agogo ta kalla taga lokaci harya tafi.
Tana saka hijabin ta tahau kan matakalan step Faruk yace Amarya babu magana ne.

Juyowa tayi ta tsaya Daga gefen nasu cike da girmamawa tace sannun ku da zuwa ya gajiyar hanya yasu Mamy da su Ahmad
'' lafiya lau suka bata amsa cike da Jin dadin sakin fuskan ta.
Shiko Yarima Samad kauda kan sa yayi gefe shi ala dole fushi yake yi da ita..

Wuce su tayi takoma dakin nata dan tashirya zuwa kitchen yau ga baki babu cin indomi dan Ko tayi girkin ma baci yake ba..

Faruk yace uhmm kaide Allah yabaka duka.
SAMAD yace kamar ya kenan ?
Ina nufin Matar ka kyakyawa kaima kyakyawa yanda kasan ku ne kuka zabi kanku a ma'auratan.
Aminu yace maganar ka dutse Faruk gâta da nutsuwa, wallahi.
Yarima Samad cikin son kawar da zancen yace nasan kun kwaso yunwa Ko.
Bara inkira ta tadafa muku Abincin.
Tashi yayi ya nufi dakin nata.
Cikin sauri sauri yake taka matalan step din.
Faruk da Aminu kallon juna sukai suna dariya kasa kasa..
Aminu yace kana ganin Yarima katon jarababben boye ne tun kan yayi aure nasha fada maka zeyi ruwan fitina inyayi aure kace baka tunanin haka dan baya harkan mata..

Faruk yace uhmm ai yau ganau muke amma ji yanda ya canza kamar bashi muka gani ba maciji sari ka noke kawai.
Dariya suka kyalekyale dashi suna tafa hannayen su..

Shiko Yarima Samad cike da takama ya shiga dakin iske ta yayi zaune tana wasa da yatsun kafar ta.

Bakin sa dauke da Sallama kallon ta yake cikin yin kasa da Murya yace ya ma sunan ki ne ?
Chapter 35 · 0% Book details